Yarima Suhail Hausa Novel
-
Yarima Suhail 70
PAGE* 7⃣0⃣ Yarima saida yai sallar asuba sannan yad’auko zarah suka dawo gida, staffs d’insa wad’anda sukayi night duty zuwa…
Read More » -
Yarima Suhail 64
PAGE* 6⃣4⃣ K’ok’arin bud’e d’akin yashiga yi, yana bud’ewa mutuwar tsaye yayi lokacin da ya hangosu tsakiyar gado lullu6e cikin…
Read More » -
Yarima Suhail 65
PAGE* 6⃣5⃣ Asubar fari sumayya tafarka koda daman ba wani baccin kirki bane tayi, alwallah taje tad’auro tazo tagabatar da…
Read More » -
Yarima Suhail 69
PAGE* 6⃣9⃣ Yarima koda sukaje 6angarensa da mamakinsa yabi ko’ina da kallo yaga angyara sosai duk anzuba masu sabbin ma’aikata…
Read More » -
Yarima Suhail 68
PAGE* 6⃣8⃣ Tana gama sa kayan bayan yarima tabi suka fito, kallon part d’in jamila tayi taga a kulle yake…
Read More » -
Yarima Suhail 66
6⃣6⃣ A chan 6angaren memartaba koda yana a kwance ammah har a lokacin maganarsa d’ayace shidai yarima, ahaka yasa aka…
Read More » -
Yarima Suhail 67
PAGE* 6⃣7⃣ Su sultan ahamad suna a tsaye nan wasu doctors guda ukku sukazo zasu shiga room d’in da memartaba…
Read More » -
Yarima Suhail 61
6⃣1⃣ Sumayya tunda takwana biyu ganin dagaske aurenta ya mutu gashi bata ganin yarima yasa tahak’ura tasaki ranta, ahaka akaje…
Read More » -
Yarima Suhail 62
PAGE* 6⃣2⃣ *BAYAN WATA DAYA* Zarah cikinta ya girma sosai dan a lokacin watansa takwas da ta zauna k’afafuwanta…
Read More » -
Yarima Suhail 59
PAGE* 5⃣9⃣ Wajen k’arfe biyu su yarima suka dawo lokacin zarah tana a room d’insu tsaye gaban dreesing mirror tana…
Read More » -
Yarima Suhail 60
AGE* 6⃣0⃣ Ummi cigaba tayi da cewa Zarah za6ina ce ni da mahaifinku mu mukasa yarima ya aureta saboda tunda…
Read More » -
Yarima Suhail 57
*PAGE* 5⃣7⃣ Ahankali yabud’e idanunsa da gaba d’aya suka canza launi, ji yake kamar yarubuta ma zarah saki sai kuma…
Read More » -
Yarima Suhail 58
PAGE* 5⃣8⃣ Koda yayi parking kallon yarima yayi yace ranka yadad’e mun fa iso. ‘Daga kai kawai yarima yayi, nan…
Read More » -
Yarima Suhail 55
PAGE* 5⃣5⃣ Bayan sallar la’asar yarima zaune yake saman cushin daga gabansa table ne ya d’aura laptop d’insa yana dannawa…
Read More » -
Yarima Suhail 56
PAGE* 5⃣6⃣ Cikin zafin nama yarima yatura k’ofan, abinda yaganine yafirgitasa a kid’ime yafara furta innalillahi wa’inna ilaihiraji’un. Sumayya da…
Read More » -
Yarima Suhail 54
PAGE* 5⃣4⃣ Ahaka yarima yaje wajen aiki ammah kwata-kwata baida kuzari, Dr khalil shi kansa saida yalura da yanayin yarima,,,,,ko…
Read More » -
Yarima Suhail 53
PAGE* 5⃣3⃣ Sumayya hawaye ne suka fara zuba daga idonta cikin muryar kuka tace please yarima kafahimceni wlh ba abinda…
Read More » -
Yarima Suhail 52
*PAGE* 5⃣2⃣ Koda suka fito daga toilet d’in da mamaki yarima yaga zarah bata d’akin ammah ko’ina angyarsa fes room…
Read More » -
Yarima Suhail 50
*PAGE* 5⃣0⃣ Sultana sadiya tana nan zaune tana sak’e-sak’e a ranta a k’allah ta ci kusan minti goma sha biyar…
Read More » -
Yarima Suhail 51
PAGE* 5⃣1⃣ Zarah tana fitowa nan kuyanginta suka take mata baya har cikin gidansu, Zarah dagudu ta isa wajensu mama…
Read More »