Yar Zaman Wanka Hausa Novel
-
Yar Zaman Wanka 49-50
4️⃣9️⃣➡️5️⃣0️⃣ *LAST PAGE* Barkanmu da kasancewa a ckn watan rahma watan ibadah RAMADAN MUBARAK *RANAR SUNA* Rana bata ƙarya sai…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 47-48
4️⃣7️⃣➡️4️⃣8️⃣ *TASALLA* Gabɗaya ta kasa zaune ta kasa tsaye saboda tsananin murnar tafiya birni suna, sunan da ba a san…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 43-44
3️4️⃣3️⃣➡️4️⃣4️⃣ “Duk kun sauka kun barni, aikuwa inda ba ƙasa nan ake gardamar kokawa, in ka ji kana ba…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 41-42
“Gasu can a saman loka” Cewar Inna da ta fahimci mai Malam ke tunani. Idanu ya ɗaga sama aikuwa ya…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 39-40
“To Allah raya ya kuma ɗayyaba, ai sai na baku addu’a ma kafin na tafi wacce za a yi…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 45-46
Tun da suka saka ta a mota ta fara wurwurga idanu, mutum huɗu ne a cikin motar gabaɗaya suna sanye…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 37-38
*IMRAN* Bayan an idar da sallar ya kira Sadiya a waya suka yi magana a kan snacks da…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 35-36
Subhanallahi Abban twins lafiya” Cewar Sadiya lokacin da ta sakko idanunta a kan Imran. Kafin Imran da ke kukan zuci…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 33-34
Bayan kowa ya kwanta a makwancinsa kamar kullum, Hassan dai a haka yake bai dawo mutum ba dan haka, kwantar…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 29-30
2️⃣9️⃣➡️3️⃣0️⃣ Yadda Imran ya fito a firgice cikin kiɗemewa ko lura bai yi ba da Inna da ke tsaye, ƙaran…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 28
Ɗan jim ta yi tana jinjina ƙoƙarin mutumin, shi da ya zo barka, barkar ma daga maƙota amma har yake…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 31-32
3️️➡️️ Kowa da kallo ya bi Inna ganin yadda ta haƙiƙice tana sababi kamar dai za ta hau Imran…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 27
Tsit gidan ya yi baka jin motsin kowa, sai sautin kuka Sadiya da ke tashi, dan kowa yana mafakarsa ya…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 25-26
2️⃣5️⃣➡️2️⃣6️⃣ Wani ƙululun baƙinciki ne ya zo ya tokarewa yarinyar maƙoshi, jin abin da Inna ta faɗa, gabaɗaya sauran…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 23
Haba jama’ar annabi ku kawo min ɗauki mana, ni ba tumatur ba ba gwanda ba amma gani a firinji sai…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 24
Yadda ya zuro a guje babu birki haka su ma suka daddage ƙarfinsu suke binsa da gudun, har da masu…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 22
Kallonta kawai Sadiya take cike da mamaki “Anya kuwa Inna bata fara shiriftun tsufa ba” Sadiya da ta yi niyyar…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 21
Suna zuwa falon Imran ya ja tunga ya tsaya yana ƙoƙarin danne dariyar da take son fitowa ba tare da…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 20
A dai dai bolar suka tsaya, wanda ke zaune a mai zaman banza ya fito da sauri ya buɗewa Inna…
Read More » -
Yar Zaman Wanka 19
Sai da Inna ta tabbatar ya damƙu, sannan ta sake shi, dafe jikin motar ya yi yana sauke numfashi, kallon…
Read More »