Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 38

Sponsored Links

*38*

 

Ya jima yana kallon yaran nasa kyawawa dasu kafin a daukesu a mayar dasu shikuma ya miqe ya nufi hotel din da zai zauna kasancewar Dr Hasina itace ke kula da Samha ita da fulani Amina haka saida suka qara sati biyu a asibitin Samha ta farfado tun ranar data cika sati a asibitin tayi farin ciki sosai da aka fada mata yayan data haifa tayiwa Allah gdy Abdu kamar ya cinyeta sai nan nan yakeyi da kowanne motsinta daqyar Dad ya lallabashi suka koma 9ja saboda shirye²n suna amma kullum cikin waya yake yanajin lfyr yayansa bayan tafiyarsu saida suka qara sati guda sannan aka sallamesu ta warware sosai tayi kyau tayi qiba yaranta sunyi bulbul dasu kamarsu da ubansu sak har farin fatar saida ta qara hutawa sosai na kwana uku sannan yazo ya matsa lamba akan su tafi gda kwana daya ya suka juya dama su biyu ne a qasar Egypt din ita da Dr Hasina sosai Samha take cikin damuwa da tashin hankalin rashin ganin Mamy a gurinta tun ranar data dawo hayyacinta take tambayar duk wanda yazo daga 9ja Ina Mamynta amma babu amsa hakan shine abinda yake damunta yanzu ta lura duk fara’ar da Abdu yakeyi I tayi masa mgnr Mamy zai tsuke fuska.

 

Haka dai suka fito daga hotel din suka nufi airport saboda jirgin yamma zasubi zuwa 9ja suna isa kai tsaye gdan sarautar suka wucce inda anan ne zasuyi taron sunan bangarensu suka shiga amma fah Abdu ya zuba matakan tsaro banda na bakin get din shiga sashin nasa hatta qofar parlourn solder biyu ne ke gadinta suna zuwa ta shige daki ta kwanta saboda gajiya tabar Dr Hasina da yaran tunda ta kafe itafa ta dawo nan bangaren harsai sunyi arba’in tunda suka dawo Mainah Abdu ya fice bai shigo gdan ba sai dare tare da wata dattijuwa a siffah amma a shekaru bazatafi arba’in ba shiga yayi ya taso Dr Hasina sannan ya taso Samha saida ya taimaka mata suka fito tana kwance a jikinsa yana zuba mata sannu tana fitowa taji gabanta yayi wata muguwar faduwa ta zubawa matar ido tana kallonta tanajin wani abu na sukan zuciyarta game da dattijuwar itama kallon Samha takeyi qurrr sunfi minti goma suna kallon juna kafin Samha ta katse shurun da cewa “My Abdul Ina kasamo wannan?” Murmushi yayi yace “kinsanta ne?” Kada kanta tayi tace “aa kawai dai naji ina tausayinta ne” murmushin sa ya fadada ya kamata ya zaunar da ita a cinyarsa yace “Sunanta Mairoh na daukota ne saboda yarda da amincinta na kawota ta tayaki rainon yayana nasan zakiji dadin zama da ita sosai” murmushi Samha tayi ta janye jikinta daga nasa ta miqe ta matsa gaban Mairoh tace “sannu mamana ya kike naga kamar a tsorace kike ki saki jikinki sosai damu bamu da matsala kinji ki dauka a cikin yayanki kike” tana mgnr tana kama hanunta tana matsawa a hankali ta jata ta zaunar da ita a kujera cikin sanyin jiki Mama Mairoh tace “na gde yata” saida Samha taso faduwa saboda saukar muryan Mama Mairoh a kunnenta ashe ba ita kadai taji hakan ba shikansa Abdul Saida ya dago Dr Hasina tace “halitta aya wlh bantabajin sautin daya daki zuciyata irin wannan ba Mainah muryarsu iri daya data Gimbiya”

 

Numfashi ya sauke yace “hakane dama Dr nuna mata dakin dana nuna miki dazu shine nata miqewa Dr Hasina tayi tace “aa mu zauna daki daya dai zuwa arba’in din” dariya Abdu yayi yace “nifa babu ruwana da wannan shirin naki keda Dad” murmushi Samha tayi tace “gsky tunda ga mamana tazo ki koma ki kulamin da Dad dina”daquwa ta watsa musu tace “kaji ja’iran yara to naqidin sukayi dariya dukkansu harda Mama Mairoh suka shiga wani part shikuma ya riqota ya sake zaunar da ita a jikinsa yana sauke wata sassanyar ajiyar zuciya yace “long time nayi missing kulawarki My Aysha Ina feeling dinki sosai” kallonsa tayi da sauri zatayi mgn ya dora bakinsa a nata ya lumshe idonsa tare da dagata cak ya nufi dakinsu ya zare mata hijjab din jikinta ya kwantar da ita a hankali ya buda cikinta ya zubawa inda aka yankata ido yace “har yanzu gurin nan da sauransa My Aysha amma dai yanzu ciwon cikin ya daina ko?” Daga masa kai tayi tace “ya daina sai qaiqayi da gurin yake damuna dashi yarannan naka sun wahalar dani da yawa My Abdul” lakace mata hanci yayi yace “abin mu godewa Allah ne My Aysha yara uku rigis lkc daya nan gaba kuma biyu zan baki insha Allahu” dariya tayi sosai tace“kasheni zakayi kenan Allah My Abdul saidai yarannan a rinqa hada musu da madara nonona ciwo yakeyi I sunasha” dago kansa yayi yace “au haba mu gani” babu tunanin komai ta bude masa tace “kagani fah har ja nipples dina yay…” Kafin ta rufe bakinta kawai saijin nasa bakin tayi akan nonon nata ta saki qara yayi saurin rufe mata baki yana wani lumshe ido duk yanda taso daya sakar mata nonon fir yaqi saima gyara kwanciyarsa da yayi ya sake cafkar dayan ya sanya hanunsa ya zuge zip din wandonsa ya fito da penis dinsa ya fara goga mata a cinyarta kuka tasa masa yayi saurin sakin nonon ya dago idanunsa da suka kada sukayi ja yace “kuka kuma My Aysha nifa ba wani abu zanyi miki ba nasan baki gama warkewa ba amma nima ya kamata ki dubani sati kusan hudu My Aysha don Allah ki tausayamin”

 

Bata isa tace masa aa ba haka ya runqa wasa da kowanne bangare na jikinta itadai motsin kirki ma bayi takeyi ba Amma dake fitinanne ne saida yasan yanda yayi yayi release a hammatarta ya kwanta luf a jikinta yana mayar da numfashi daidai lkcn da wayarta ta fara Ring ta janye a hankali ya taimaka mata ta tashi zaune ta dauki wayar number Mamy ta gani akan wayar Allah sarki cike da zaquwa ta daga tace “hello Mamy” murmushi tayi tace “yata inanan cike da tunaninki nazo ganin jikokina kuma naga gurin naku cike da jami’an tsaro” kafin tabada amsa ya fuzge wayar yace “hakan shine yake nuna miki bama buqatar hayaniyar yan gulma da makirci saboda haka ki koma ki kwanta yaya dai nawane kuma duk wadanda suke da haqqi akansu sungansu tun suna bakwaininsu”

 

Yana gama fada mata ya kashe wayar ya miqe ya shige bathroom yayi wanka ya tsaftace jikinsa ya fito ganinta a zaune tana aikin kukane yasashi yin murmushi yace “indai akan wannan matar ne wlh baki fara kuka ba nidai bazan taba kuka ba Amma dake da ita kuntayi kenan harsai ranar da akayi yunwa halin kowa ya bayyana My Aysha bazance miki kiyi hqr ba amma zan baki satar amsa wacce uwar arzikin ce zata zauna ta miqe qafa tana shukar tsiya bayan tasan yarta tana cikin halin rai ko mutuwa? Wannan kina tunanin uwace ta qwarai ke ko daga yanda ta riqeki ta tarbiyyantar dake bai Isa yasa ki dora mata ayar tambaya ba?”
Batace masa qala ba harya gama sababinsa ya dawo ya kwanta ya janyota jikinsa yace “tunda na aureki matar nan take jifanmu da mugayen alkaba’i iri iri My Aysha ya kamata ki bude kwanyarki ki fara tunani akanta”

 

Shiru tayi masa saboda itadai kawai abinda take dauka Abdul bayason mahaifiyarta ne shiyasa kullum cikin nuna mata mahaifiyarta me laifi ce yake da haka bacci ya daukesu.
Kwanakinsu biyu da dawowa aka fara bikin sunan Yan uku Muhammad, Ahmad, da Al’ameen saida akayi sati ana yanka raguna da shanu ana barin naira kayyy wadannan yaya sunga gata ta gurin iyaye da kakanni yayyan babansu Mainah Abubakar da Mainah Farooq suka rinqa yimusu hotuna Rams tazo sunan itama nan take fadawa Samha bikinta saura wata biyu wai zata auri Ja’afar abokin Mainah Abdu amma duk wannan abinda akeyi Mamy a hoto take ganin yaran har yanzu takasa samun arzikin ki ganinsu ido da ido ita kanta samha doka ya kafa mata me tsauri akan zuwa bangaren Mamy haka akayi suna jama’a ta watse kowa ya kama gabansa akabar rikici kwance cikin gdan sarautar…….

 

.

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/19, 7:50 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

 

Back to top button