Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 40

Sponsored Links

*40*

 

Wata muguwar zabura Mamy tayi ta tashi tsaye cikin mugun tashin hankali jikinta na rawa tayo parlour kamar wata zararriya ta fara kiraye kirayen waya tashin farko ta Dad ta kira amma bai dagaba kasancewar suna meeting da shugaban qasa ta kirashi yafi so ashirin amma shiru babu amsa ganin hakan bazata kaitaba cikin ta miqe ta nufi dakinta cikinta na kartawa bata samu ikon shiga toilet dinba ta dauki kayan Dad tasa ta maka hula ita dama gata da qirar maza ta maka babbar riga da baqin glass ta dauki qaramar wayarta bata kobi takan babbar ba ta fice daga gdan cikin saa kuwa lkcn anata kiraye kirayen sallar magrib hakanne yabata damar fita daga gdan sarautar salin’alin tana tafe tana surutu kamar makakkiya bata zataba batayi tsammani ba wata qatuwar mota tazo tayi mata daukar tsokar nama daidai lkcn da motar Abdullahi da abokan aikinsa suka shigo unguwar guduwa me motar daya bigeta yayi sai mutane ne suka taro akanta suma tsaya suka sun shiga tashin hankali ganin yanda jini yake malala a jikinta ta kowanne bangare daqyar suka keta mutanen suka isa inda take Mainah Abdu ne yace a daukeshi asashi a mota akaishi Asibiti haka kuwa akayi mutane yan agaji suka daukeshi suka sanyashi a mota bayan jami’an tsaro sunzo aka wucce dashi saida suka rakasu har asibitin Mainah Abdu ya biya komai sannan suka wucce gda.

 

Kai tsaye bangarensa ya nufa yayi wanka ya shirya ya shiga wani daki dayake bincikensa a ciki ya fara duba bayanan daya tara akan Hajiya Lubabatu da Fulani Hadiza sanka sanka yake ganin komai har zuwa lkcn da Hajiya Lubabatu tayi shigar maza ta fice daga gdan tsayar da hoton yayi ya kalleshi sosai jikinsa na bari ya kira number dan sandan da suka bari a asibitin da akakai mutumin nan na dazu yace a cajeshi sosai agani.
Batare da bata lkc ba aka kirashi akace masa ai likitan yace ba namiji bane mace ce murmushi yayi yace “ku qara mata tsaro sosai har zuwa lkcn da zakuji komai akanta me laifi ce ta kisan sarki a garinsa” yana gamawa ya kira Dad yake fada masa cewa ya samu lbrn Hajiya Lubabatu tayi hatsari tana asibiti Dad ya shiga tashin hankali sosai ya rinqa fadan ai dama yasan dole watarana zaayi haka ace kullum ita kenan a hanya babu ruwanta da tambayarsa zuwa unguwa fita takeyi kanta tsaye, da wannan kalmar ya miqe ya nufi part din fulani Amina yana shiga Yasmin dake yiwa Al’ameen wasa tayi ihu tace “ga Yaya ga Yaya ga baban yan uku ya dawo” murmushi yayi ya matsa inda Al’ameen yake ya karbeshi yaron ya zama bukeke dashi kamarsa dashi ta fito sosai har qananun idanun saboda duk yamafi yan uwansa kama dashi komai da komai shi Ahmad idanunsa na uwarsa ne amma komai nasa nashine shikuwa Muhammad fatarsa ce kawai ta uwarsa shiba fari bane.

 

Tambayarta yayi “Ina sauran yaran” tace “Muhammad yana dakin fulani Ahmad kuma yana gurin Mama Mairoh qyuya yakeyi baya yarda da kowa sai babarsa sai ita” murmushi yayi ya nufi dakin fulani ya tura ya shiga tana zaune ita da Mama Mairoh suna hira zama yayi suka gaisa ya miqa musu Al’ameen ya miqe ya fita ya murda dakin da Samha ke ciki ya shiga a kwance ya tararta tana wasa da wayarta ya jima yana kallonta itama taji shigowarsa amma batace masa qala ba har saida ya qaraso ya zauna kusa da ita sannan itama ta miqe ta zauna tace “barka da dawowa” ajiyar zuciya yayi yace “yawwa ya yara?” Bata amsa masa ba sai shiru da tayi ya miqe yace “yaushe zaki dawo?” Kawar da kanta tayi tace “bansaniba nima” qwafa yayi ya juya ya fice saboda ya lura Idan ya biyewa Samha bata masa rai zata qarayi daganan C.I.D office ya wucce ya shiga yayi abinda zaiyi ya fito ya sake shiga motarsa ya koma asibitin ya dauki fuskar Mamy tana kwance nade da bandeji tako ina fuskarta ce kawai a bude itama ta kumbura sumtum saboda ba qaramar buguwa tayi ba harma likitocin sun tabbatar da cewa lakarta ta tsinke bai koma gdan ba sai goma da rabi har ya kwanta yaji bazai iya ba Allah ya sani hqrnsa ya qare yana buqatar matarsa wayarsa ya dauka ya kira Dr Hasina bugu biyu ta daga tace “hello Mainah” ajiyar zuciya yayi yace “Don Allah ki taimaka kije kiyiwa yarki mgn na dawo amma na fahimci kamar fushi ma takeyi dani na tambayeta yaushe zata dawo tace bata sani ba” kallon Dad tayi tace “kuma ai yanzu dare yay…” Katseta yayi yace “aa dare beyi ba ki taimakeni Dr akwai matsala Allah” karbar wayar Dad yayi yace “kajira yanzu zata dawo” kashe wayar Dad yayi ya miqe yana cewa “wannan ai shirmen banza ne an riqewa yaro mata an hanashi sakewa harsai ya shiga wani hali nifa ban gane shashancin nan ba” fita yayi ya nufi bangaren fulani Amina cikin sa’a dukkansu a parlourn ya tarar dasu ya ya dubi fulani yace “dana yana neman alfarma a bashi iyalinsa yana buqatar kebewa da ita…” Mgnr ce ta maqale gabansa yayi wata muguwar faduwa ya zuba idonsa akan Mama Mairoh yanason ganeta da tuna wani abu game da ita amma ya kasa itama shidin take kallo yanayi Mata kama da mutumin da take gani kullum a cikin mafarkinta amma ta kasa tantace waye juyawa yayi da sauri yace “yana jiranku fah fulani don Allah kubawa yaron nan matarsa haka” kallonta fulani tayi tace “tashi ki bishi ya rakaki” jikinta a matuqar sanyaye ta miqe ko yaran bata dauka ba suka fice saida ya rakata har cikin parlournsu sannan ya juya Mainah Abdu yanayi masa gdy yana fita ya mayar da qofar ya rufe ya matsa jikinta sosai ya riqo hanunta yace.

 

 

“Baki da tausayi My Aysha wata biyu da sati biyu amma kin kasa tausayamin” kawar da kanta tayi ya sanya hanunsa ya dagata cak ya shiga daki da ita ya dorata a gado ya koma ya kulle qofar ya zare doguwar riga da ya zura ya kashe light din ya hauro gadon ya kwanta luf a jikinta yace “nasan ko baki fada ba kema kinyi missing dina My Aysha” tureshi takeson yi amma ta kasa saima janye hijjab din da yayi ya fara shan bakinta tare da dora hanunsa daya a nononta yana matsawa a hankali yana tsotse bakinta yana sauke ajiyar zuciya yana shafa cikinta har ya dire bakinsa a nononta suka saki ajiyar zuciya tare duk yanda taso share salon Abdu ta kasa saida ta rinqa tayashi aikuwa sun bawa juna wuta sosai kafin ta fara gane batada wayo yanda yajita a tsuke dinne ya gigita tunaninsa qamshin jikinta na fusgarsa ya rinqa tura penis tana qamqameshi tana yarfa hanu shiko baiko jinta haka ya rinqa caccakarta hardai ya samu ya shigeta sosai ya rinqa sakin nishin dadi saboda ba qaramar matsuwa yayi ba cikin wata biyun da sati biyun aikuwa duk wani feeling dayayi adashinsa a ranar saida ya sauke matashi tsaf ranar bacci dai bai barta tayi ba har saida yaji ta fara shassheqar kuka sannan ya hqr ya qyaleta sukayi wanka sukayi sallah suka koma suka kwanta da yake yaran ba nonon aka damu da basu ba saidai madara shiyasa ma babu wanda ya tashesu sai wajen sha daya suka tashi shima kiran da akayi masa ne aka fada masa mara lfyr nan fah ta rasu………

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/20, 2:45 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

Back to top button