Hausa NovelsMiskili Ne Hausa Novel

Miskili Ne 65-66

Sponsored Links

❤‍ *MISKILI NE*❤‍

*65&66*

 

………da k’yar Amaan ta samu ta lallab’a tayi sallar magrib daga zaune”kafin ta fara yin Azkhar tana tunanin Abinda yafaru tsakaninta da shariff”wanda ko a wasa batayi zaton haka da wuri wani zai faru tsakaninsu”saidai idan ta tuna sbd hakan Akeyin Aure sai taji fad’uwar gaba”ga wani irin mugun tsoron sex d’in dataji tanaji Aranta……Ahaka kiran mommynta ya shigo cikin wayarta dake gefenta Ajiye”saida ta daidaita nutsuwarta sannan ta kashe tabi kiran….. shariff kuwa Ana idar da sallar magrib yayi Addu’a ya dawo gidan ya d’auki mota shikad’ai yanufi gidan Ammi”yana driving d’in yana tuna yadda ya riski Amaan, ya sauke numfashi yafesar”wani irin tausayintane da tsananin k’aunar ta Azuciyarsa” shi kansa yasan bana wasa bane”yadda yaji dad’in abun ji yakeyi idan har zata koma bashi had’in kai babu Abinda zai saka yad’aga mata k’afa”yanzun dai fatansa Adubata Atabbatar da cewa normal take babu wata matsala….yana wannan tunanin ya iso katafaren gidan su”duk yadda ma’aikatan gidan sukaso ya tsaya su gaisa k’in tsayawa yayi ya nufi cikin gidan”masu Aikine a main parlour har yanzun basu Ida gama gyare gyaren gidan ba sbd bak’i y’an biki da aka Tara “Ammi na tsaye tana turare parlourn da kaskon turaren wuta ya shigo da sallama cikin k’asaitacciyar muryarsa me ban sha’awa”haka nan Ammi taji fad’uwar gaba data gansa”be Amsa gaisuwar masu Aikinba ya wuce bed room d’inta”hakan yasa Ammin bin bayansa da sauri”yana tsaye gefen bango idanuwansa ak’asa yana dafe da gemunsa”koda yaji sallamar ta Amsawa yayi batare daya kalletaba koya d’ago kansa”bayan ta zauna ta kallesa sbd ta fahimci Akwai maganar daya keson ya sanar mata…. Ammi sannu da gida ya gajiya?”Alhamdulillah Ina Amaan d’in?”d’an sosa k’eya yayi yak’i mgn”bakaji mena ce bane?”dama Ammi bata lafiya ne….. subahanallahi meke damun ta?”k’in mgn yayi”tayi shiru tana tunani can tace “kamun bayanin meke faruwa wai?”batare daya kalletaba yace”dama nazo muje ki dubata ko kuma muje Asibiti! gaban Ammi yakoma fad’uwa fuskarta Ad’aure tace”sbd ba ishashshen hankaline dakai ba daga zuwan yarinyar ka afka mata?”shiru yayi yakasa mgn”Inka gadama sai kaje gani nan zuwa”bece komai ba ya mik’e tsaye yafita”ta sauke numfashi tana fad’in ni dama tun jiya dasuka iso tare ya wuce sashensa da ita na tabbatar shariff bazaiyi hak’uri ba”Allah dai yasa ba wata matsala aka samu ba”ta k’are maganar tana bud’e ward rope ta zaro hijab gogaggiya tasaka ta d’auki jaka da waya ta fito ta rufe d’akin da key”su jummai tayiwa bayani su kula da gidan zataje tadawo sannan ta fita….suna tafiya cikin motar Ammi nata masa fad’a “shidai yayi shiru yana mamakin yadda take son Amaan”shi kansa ya tabbatar Amminsa surukace ta gari”lokacin da suka iso gidan Anata sallar isha’i”Atare da Ammin suka shigo cikin d’akin, Amaan na sallah daga zaune…..kallo d’aya Ammi tayiwa Amaan ta tabbatar sai sunje Asibiti”shi kuwa shariff k’asa yayi da kai yana fad’in Ammi zanje nayi sallah a d’akina”banza ta masa tak’i mgn “yafita daga cikin d’akin jikinsa Asanyaye…. Amaan dai na sallar ne Ad’arare sbd jin muryar Ammi,takuma fahimci Ammin tasan Abinda yafaru tsakaninta da shariff”daurewa tayi bayan ta sallema sallar ta gyara zamanta ta shafa Addua”kanta ak’asa tace “Ammi sannu da zuwa ina wani?lafiya qlau Amaan ya jikin naki?”sai tayi shiru kanta ak’asa “kinga ki Ajiye batun wata kunya kimun bayani kinjiko y’ar Albarka?”kanta Amaan ta gyad’a “kin shiga ruwan zafi ne?”uhmm na shiga”yanzun meye matsalar?”bana iya zama sosai ko tsayuwa”kuma wajen na d’anyin jini…. innalillahi wa inna ilaihir raju’un!! Allah ya gyaramun shariff” kiyi hak’uri Amaan dan Allah”yanzun zaki iya muje Asibitin ko?” Eh zan iya”ta k’are maganar tana lallab’awa ta mik’e tsaye”Ammi itama ta tashi ta fita”Amaan ta sakko down stairs d’in tana k’ok’arin daidaita tafiyarta”shariff na tsaye yayi k’asa da kai Ammi nata masa fad’a “yana jin motsinta ya d’ago kansa suka had’a Ido”da sauri ta sunkuyar da kanta k’asa”sannu kinji! cewar Ammi”d’an murmushi kawai Amaan tayi batace komai ba “shariff yafara fita”sannan su suka fito”bayan ya rufe k’ofar glass d’in suka wuce bakin get”ada back sit Amaan ta nufa saida Ammi ta mata mgn sannna ta shiga front sit ta zauna “bayan shariff yatashi motar”Ahankali yamik’a hannunsa guda ya Aza saman cinyar Amaan cikin wani irin salo yana shafawa….saida ta rintse Ido tad’an kallesa taga driving d’in yakeyi da hannu guda”d’an turo baki tayi ta aza hannunta saman nashi da nufin ta ture masa hannu” saiya rik’e hannun ya sark’e da nashi yana murzawa….. Ammi dake kallon komai ta kauda kanta tana girgiza kai”ta fahimci shariff ba k’aramin SO yakeyiwa Amaan ba”tana lura dasu Amaan d’in na rok’arsa da Ido”shi kuma yana nok’e kafad’arsa yana mata murmushi”saida suka iso Asibintin sannan ya janye hannunsa suka shige cikin get”bayan ya gama parking Ammi tayi saurin fitowa”Amaan tace”hamma meyasa kakeson bani kunya wai?”salfad kunyar mena baki kuma?”k’in mgn tayi ta bud’e k’ofar ta fito”ya zagayo ya rik’e hannunta guda da sauri sbd ganin zata matsa”ham…..shittttt! yafad’a ko Ajikinsa da Ammi na wajen”kuma duk tana lura tadai d’auke kanta suka wuce reception”har wajen kujerun da mutane ke zama yakai Amaan ya zaunar da ita gefen kujera yamata murmushi yana fad’in ki kulamun da kanki”k’in mgn tayi ta turo baki tana hararar wasu y’an mata biyu dake kallonsu”Ammi kuwa bata biyosuba wajen nursers d’in dake duty ta nufa tasanar musu zasuga likitah”kuma Dr d’in mace suke son gani”kasancewar Asibiti ce me masifar tsada ba’a samu matsalaba wajen wacce za’a samu ta duba Amaan”shariff kuwa yana can soyayya ta d’auke masa hankali saida ya juyo ya hango Ammi na mgn da nursers d’in”wanda hakan yama Amaan dad’i dama bataso yayi mgn dasu”salfad bara naje naji ya sukayi”nidai baga Ammi can ba”bana so doctor namiji yaduba munke ne ki jirani kinjiko?”to hamma Amma nidai karka kallesu”yayi murmushi kawai ya wuce”yana isowa Ammi tamasa bayani, yafad’i sunanta Aka sakata Acikin layin masu ganin likitah”Ammi ta kallesa fuska Ad’aure tace”sai kaje ka zauna nizan kirata mu koma daga can har Akira ta”beyi mgn ba yana dai lura yadda Ammi kejin haushinsa ko ita Amaan d’in daya yiwa laifin bata jin haushinsa”wajenta ya nufa beyi mgn ba,yana dai kallonta yakama hannunta Ahankali ta mik’e tsaye “hamma Ina zamuje?”can zaki koma ki zauna har layin yazo kanki”to kai Ina zakaje?”, Ammi ta koreni Amaan “yafad’a fuska bbu walwala”juyowa tayi ta kalli Ammin dake can zaune tana kallon su”da sauri ta kauda kanta tana fad’in bara naje ni kad’ai hamma”karka damu Ai Ina kallonka daga can d’in ko?”kansa ya gyad’a mata bece komai ba ya zauna kan kujerah yana danna waya”Amaan ta iso ta zauna”ba’a jimaba layi yazo kanta”shariff najin Ankira sunanta ya mik’e tsaye shima”saidai irin kallon da Ammi ke jifarsa dashi yasaka be k’araso ba”yana hangosu suka shiga ciki”babu wani b’oye b’oye Ammi tayiwa doctor bayani”ita kuma ta buk’aci ganin wajen”Ammin ta juya musu baya Amaan ta hau wani k’aramin bed ta dubata”cikin tausayawa doctor d’in tace”gaskiya Hjy yarinyar ki tanada dauriya”mijinta beje mata da sauk’i ba”zamuyi mata d’inki sbd yaji mata rauni bana wasaba”idan mun gama Aikin mu zuwa 12 am zamu baku sallama “saidai gaskiya yanada kyau ki barta a wajenki sbd gudun kar ya koma je mata bayan d’inkin be warkeba”dan gaskiya da Alama beda hak’uri….. k’asa cewa komai Ammi tayi sai jinjina kanta tayi tafita ta basu waje”Amaan kuwa duk hankalinta yatashi”saukinta guda Alluran kashe zafin ya kama jikinta shiyasa bataji zafiba wajen yin d’inkin “bayan Angama doctor d’in tasaka wasu nurses suka turata zuwa d’akin hutu…..tunda Ammi ta fito shariff yaga yanayin fuskarta yasan Akwai matsala”besan lokacin daya iso gabantaba yana dafa kafad’arta yace”pls Ammi meke faruwa,ya jikin nata,ko wata matsalace ta faru??? Duk ya jero tambayoyin Arikice”d’inki sukace zasuyi mata “shine Abinda tafad’a ta wuce ta zauna”yayi shiru yana sunkuyar da kai k’asa”itadai Ammin kallonsa takeyi”k’asan zuciyarta tana jin tausayinsa “tasan dama yanayin shekarun daya d’auka beyi Aure ba”da wuya wata y’a mace taje hannunsa bataji Ajikintaba”tana lura dashi duk yadamu”suna nan ita a zaune shi a tsaye doctor d’in ta fito ta kalli Ammi tace”Hjy kije tana can d’akin hutu”zata d’an yi bacci”idan ta farka Abata tea da Abinci sai tasha magunguna”dato Ammi ta Amsa tana bin bayan shariff dan tuni yayi gaba”lokacin da suka shigo cikin d’akin harma Amaan tayi bacci”ya zauna gefen bed d’in yanata kallonta….kaje gida ka Amso ruwan zafi da kayan tea da Abinci”sannan ka taho mun da Abin sallah nayi isha’i”badan yasoba haka ya daure ya Amsa dato ya tashi yatafi”sbd beson yayi nisa da Amaan……..sai wajen k’arfe 10 na dare Amaan ta farka”shariff dake zaune gefen k’afafuwan ta yace”salfad kin tashi?”uhmm”ya jikin?”da sauk’i” tadai fad’a ne Amma wajen da Akayi d’inkin zafi yake mata “saida Ammi ta taimaka mata ta shiga bath room tayi sit bath sannan ta fito ta zauna”gaba d’aya tak’i yadda ta kallesa saidai tana lura dashi duk yadamu”Abinci da tea Ammi ta had’o mata tana fad’in maza kici ko zuwa 11 ne mutafi gida”kai kuma kana jina?”saida gabansa yafad’i yace”uhmm! zan tafi da ita sai bayan sati guda ta koma wajenka…ki tafi da ita fa kikace Ammi?”Eh ai kaji ko? Amma Ammi fisabilillahi me sadeeq da Abdallah zasu d’auka da masu Aiki kuma?”yafad’a yana b’ata fuska kamar zaiyi kuka”sai kuma yakama yimata rantse rantse Akan zai kula da ita sosai”hmmm! Pls Ammi ki tambayeta kiji zata biki ko wajena takeso?”yafad’a tamkar wani k’aramin yaro “duk yadda Ammin taso ta dake saida tayi d’an murmushi kafin tace”Amaan fad’amun tsakaninki da Allah kinfison ki koma gidanki?da sauri ya kalleta yana rok’arta da Ido tace gidanta”itadai tayi k’asa dakai ta kasa mgn sbd kunya”dan Azahirin gaskiya gidanta takeso”kuma Ammi ta fahimci hakan”saidai ta burgeta kuma hakan yanuna mata cewa Amaan itama tana son shariff sosai….. shikenan zan baka ita kuje”saidai wlh wani abu yabiyo baya marar kyau kaima kasan sauran”insha Allah hakanma bazai faruba Ammi”yafad’a yana bin Amaan da kallon k’asan Ido”itadai tana cin Abincin ta”can kuma saita d’auki wayarta tana dannawa Atake wayar shariff tayi k’ara Alamar shigowar text message”yana dubawa yaga Amaan ce “wani irin sanyayyan murmushinsa me kayatarwa ya Aiko mata dashi kafin yaduba sak’on ” *pls hamma kaci Abinci?* sai yamata reply da kema kinsan salfad bazan iya cin Abinci ba bayan baki lafiya”saita masa reply pls kazuba kaci”saiya kama murmushi yana fad’in salfad shine babu tayi ko?”k’in mgn tayi Ammi ta mik’e tsaye ta nufi bath room “kamar shariff na jira ya matso kusa da ita har jikinsu na gugar juna……✍️

wannan book d’in na kudine ! idan kina buk’atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what’s app number d’ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk’ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

Back to top button