Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 108

Sponsored Links

Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 108….. Khaleel
ya koma baya a hankali ya kasa daina kallon
Ikram a sanyaye jin sunan da take kira masa,
rufe bakinta tayi da sauri ganin ynda yake
kallonta ta rumtse ido tana rera kuka mai ban
tausayi tana girgixa kanta, mikewa yyi ya shiga
bathroom ya hada mata ruwan xafi da dettol ya
fito ya ga ta shige cikin bargo sae kuka take, ya
yaye bargon ya dagota yana kallonta, ssae jikinta
yyi xafi, jikinta na rawa ta fada kansa tana cewa
ita ya kai ta wajen Mami xafi take ji, duk ta
rikitasa ya rasa me xae mata don Maryam bata
masa hka ba, mikewa yyi da sauri ya fita xuwa
dakin jummai ba tare da ya shirya ba, tana xaune
kan darduma tana jan carbi, sudais na bacci kan
gado lullube da blanket dinsa, ya karaso cikin
dakin ya gaida ta da dan damuwa yace “dama
Ikram ce bata da lfya Mama” ganin yanayinsa
yasa ta mike da sauri tace “Subhanallahi me ya
sameta” kasa cewa komai yyi ya juya ta bi
bayansa da sauri, jummai na shiga dakin ta
karasa gun Ikram da sauri ta cire bargon jikinta
tace “me ya same ki Ikram” Ikram tayi saurin jan
bargon ta rufe jikinta kuma tana ci gaba da
kukanta , jinin da Jummai ta gani kan gadon ya
daure mata kai, ta juya tana kallon Khaleel da
alamar tambaya, juyawa yyi ba tare da ya bar
suka hada ido ba ya bar dakin, Jummai ta dago
Ikram ta shiga lallashinta, Ikram ta rungumeta
tana kuka ssae tace ita gun Mami xata kaita, duk
ynda jummai ta so taimakon Ikram kin yrda tayi,
jummai tasan ta da taurin kai don hka kawae ta
fita ta samu Khaleel tace ya kira mata Mami, ba
musu ya karbi wayarta da take mika masa yyi
mata dialin nmbr ya bata, Mami na xaune tayi
tagumi gefen Aliyu dake bacci amma da gani
kasan restless sleep ne wnn, ta kasa barin wajen
ko na minti daya duk tausayinsa ya cika ta, to
me ya samesa daga jiya xuwa yau hka, ita dae
tasan lfya suka rabu jiya da daddare duk da yaki
cin abinci, wayarsa ta dauka ta duba kiransa na
karshe taga Khaleel kuma daxun nn, ta kafa ma
nmbr ido snn ta duba cal duration taga har kusan
minti uku, ajiye wayar tayi tana tunanin to kiran
me Khaleel xae masa a wnn lkcn, ta kasa
concludin kawae ta ja masa bargo ta mike xata
hada wani alluran tayi masa wayar da ta ajiye ya
shiga ring ta dauka da sauri tana kallon me kiran
ta ga nmbr jummai ta daga, jummai tace “Aliyu
kana nan gida ne ka ba Mami waya don Allah”
Mami tace “me ya faru Jummai” Jummai tace
“ohh ashe ke ce Mami, ina ta kiran lambar ki
baki dauka ba, dama Ikram ce bata da lfya wllh”
Mami tace “wat? Me ya sameta” Jummai bata
bata lkci ba tayi ma Mami bayanin abinda ta lura
da, Mami ta kasa cewa komai ta juya tana kallon
Aliyu, da kyar ta samu kanta da cewa “to gani nn
xuwa” snn ta katse wayar, ta koma kujera ta
xauna a hnkli, dama bbu abinda ya taba shiga
tsakanin Ikram da Khaleel, but kuma ai basu
xuwa mata ciwon mara kuma, mikewa tayi da
kyar ta ciro alluran da xata ma Aliyu tayi masa
snn ta koma dakinta tasa hijab ta dauki makullin
motarta ta bar gidan, Khaleel na falo xaune ya
jinginar da kansa jikin kujera ya lumshe ido Mami
ta shigo gidan, ba tare da ta kallesa ba ta amsa
gaisuwarsa ta wuce sama, a stairs suka hadu da
Jummai suka koma dakin a tare, Mami da kanta
ta taimaka ma Ikram tayi mata komai snn ta sa
tayi wankan tsarki suka fito daga bayin tana
dingishi, ssae Mami ta tausaya mata don da gani
kasan ta wahala, ta kwantar da ita kan gadon da
Jummai ta tsaftace nn da nn bacci ya dauketa,
Magunguna da Allurae Mami ta rubuta ma
Jummai tace ta kai ma Khaleel, goma da rabi
Mami ta bar gidan bayan ta tabbatar jikin Ikram
da sauki har ma ta samu ta ci abinci, Khaleel ya
bi bayanta sae da suka isa gun motar yace “bani
makullin na maki drivin din Mami” Mami ta masa
mugun kallo tace “da kai ka kawoni” kasa cewa
komai yyi sae da ta shiga motar ta tada snn tana
kallonsa tace “da kashe min ita ka so yi knn
Khaleel” nan ma bae iya cewa komai ba ya kuma
kasa dagowa ya kalleta, hkn yasa ta ci gaba tace
“ka gaya min dalilin ka na kiran Aliyu kuma”
Khaleel ya dago a hankali yana kallonta a
sanyaye, tayi tsaki ta ja motar ta ta bar gidan
duk da can kasan xuciyarta bbu komai sae
tausayin dan nata, tausayi yake bata ssae amma
bata iya nunawa sbda Aliyu. Mami na isa gida
direct dakin Aliyu ta shiga taga bbu shi kan
gadon, ta fita a tunaninta yana cikin bayi, ta
koma dakinta ta cire Hijab din jikinta ta dan hada
tea ta sha, snn ta koma dakin kuma taga har
lkcn bae fito ba a tunaninta, dakinta ta koma ta
shiga wanka ta fito ta kimtsa snn ta sake
komawa dakin amma ba Aliyu, sunan da take
kiransa da shi ta shiga kira amma shiru, ta tura
kofar bayin taga wayam, nan da nn hankalinta ya
tashi, da sauri ta fita ta samu mai gadi yace
mata ae ya fita, ta dawo dakin ta dauki wayarta
da ta ajiye ta shiga kiran Aliyun taji shi a kashe,
ssae hankalinta ya tashi, wata farar takarda ta
gani kan gado a ajiye an linke ta karasa da sauri
gabanta na faduwa ta dauki takardar ta warware
tana kallon content din ciki

Back to top button