Hausa NovelsNi da Patient Dina Book 2

Ni da Patient Dina Book 2 Page 56

Sponsored Links

suna kwance acikin bargo idon su biyu har sha 11:20 nadare basuyi bacci ba tana kwance akan kirjinshi tayi luff tanajin yanda zuciyarshi yake bugawa , Mr azaad yadade be tsinci kanshi cikin yanayin farin ciki da annashuwa irin yau ba fanan ta mishi komai yarasa wani irin so ze nuna mata wanda ze gamsu , yau tajiyar dashi dadin da ya wuce za’kin zuma shafa fuskanta yayi ya ce ” baby ! Allah ya miki albarka kedin ta dabance kinshayar dani zumar daban taba dandanawa ba ” kayittaciyar murmushi tayi ta ce” ameen habiby inasanka sosai aduk halin da zaa shiga inason kamin alkawarin bazaka taba rabuwa dani ba koda na tafi karka manta dani sannan kasan me nakeso kamin dan Allah?” she sounds very serious hakan yasa ya maida ilahirin hankalinshi kanta ya ce ” inajinki ” ta ce” dan Allah koda na tafi I didn’t survive kayi aure kanemi mace me hankali ka aura kaji ?” wani irin kallo yake mata ranshi lokaci daya yabaci ya ce ” banason insake jin wannan kalmar abakinki! In sha Allah zakije kiyi abinda yakaiki sannan harma ki dawo muci gaba da rayuwarmu ” jinshi kawai takeyi amma deep down her heart tasan bazata taba dawuwa ba , shisa takeson tunyanzu tafara mishi maganar yayi aure , shafa dogon lallausan gashinta yayi ya ce ” baby banason indinga jin irin wayannan maganganun daga bakinki ! Inada full confidence akanki za’ki yaqesu sannan kidawo” gyada Kai kawai fanan tayi kafin tasake shigewa jikinshi, body contact din da suka samu ne yasake saukarwa Mr azaad wata sabuwar shaawar amma yayi kokarin dannewa dan yasan fanan yau tayi namijin kokari saboda tasha bakar wahala da azaba amma inbanda iya hawaye babu abinda tayi kafafunta duk rikewa sukayi danshi yakaita bathroom yamata wanka yanadota a towel kamar yar jaririya se zuba mishi shagwaba takeyi . haka yamusu adduah suka kwanta.

Washe gari shida kanshi yakaita toilet ya gasa mata jiki tayi alwala yadawo da ita, ta gabatar da sallah shima yafita zuwa masallaci yau duk wanda yaga Mr azaad yasan yana cikin matsanancin farin ciki fuskanshi ma kadai ya isa ya nuna hakan dan yau fuskar asake yake bakamar kullum ba . Suna dawuwa daga masallaci yashiga wajan ummi , tana kwance alamun ba ta dade da idar da sallah ba ta kwanta hannunta rike da carbi , zama yayi yadaura kafafunta akan cinyarshi yafara mata tausa , ummi tunda taji hakan tasan wayene bude ido tayi akan Mr azaad ta ce ” son!” Ya ce ” barka da safiya farin ciki na ” dariya ummi tayi ta ce ” katashi lfy , yau kazo yiwa umminka tausa kenan dama ka dade bakamin ba ” murmushi kawai yayi bece mata komai ba yaci gaba da yi mata tausan . ” Ummi ! jibi zanyi tafiya inada meeting a USA kuma zan iya kaiwa wata daya ko biyu ” jin haka yasa ummi cewa ” tom amma kasan auren fawwaz da zeenat saura wata biyu de ko? ” ya ce ” nasani ummi zandawo kafin lokacin ” ci gaba da magana ummi tayi” tom yanzu feena fah yakamata kutafi tare saboda inason kutsaya a dubai kuyi ko da one week ne , kaga basu san ta ba , itama ba ta san su ba! ko jiya da nayi waya da abbu seda yamin maganar. kasamu kuje ” motsa leben bakinshi yayi kawai ba dan tana kallon fuskanshi ba bazatayi tunanin ya amsa ba , haka yadinga mata tausa har bakwai nasafe kafin yakoma part din su , tana kwance tana bacci tarufe duk ilahirin jikinta da blanket iya cute face dinta ne a waje , Kiran layin masu aikin gidan yayi yasanar a zo part dinshi agyara dan dama tunda fanan ta dakatar dasu take gyarawa da kanta bata sake barin sunzo mata gyara ba komai ita takeyi , shigowa wata mata tayi ta gyara ko ina fess ta tafi har time din baccinta takeyi , ganin tara yakusa ne yasa ya kwabe kayan jikinshi yarage daga shi se singlet da boxers farare , murdaddiyar jikinshi nan awaje masha Allah ga gashin jikinshi sun sake qa’wata jikin , kitchen yashiga yarike kugu yanabin ko ina da kallo yama rasa mezeyi kusan 10mint yana tsaye be gama yanke abinda ze mata na breakfast ba,wani tunani yayi yasa ya dauko frypan yadibo kwai ya kada yasa albasa da maggi kadan ya soya kwan , yasashi acikin plate ya hada mata tea me kauri da kuma slice bread din white light. Ya hada komai akan tray madedeci yafito a kitchen din se zufa yakeyi idon nan yayi jawur saboda yankan albasar da yayi yanada zafi , ajiye tray din yayi akan table sannan yahau gadon yaje dede kunnenta cikin rada ya ce ” baby ki tashi kiyi breakfast na miki da kaina ” tanajinshi amma baccin be sake taba yasa ta ki tashi , dagata yayi yazaunar da ita a tsakiyar gadon , kukan shagwaba tasa mishi tana dukan kirjinshi hade da turo baki rike hannayenta yayi yasa idonshi cikin nata ya ce ” muje kiyi brush ” daukan yar baby yamata ya sabà ta a kafadarshi sukayi bathroom, can suka fito nanma yana dauke da ita , zaunar da ita yayi akan bed ya dauko tray breakfast din ya ajiye akan bed . Kallonshi takeyi ba ko kyaftawa mamaki da tausayinshi ne yakamata ganin yanda idonshi yayi jawur tasan wannan aikin albasa ne , tayi mamaki jin shi ya mata breakfast lallai arayuwan nan nothing is permanent komai me wucewa ne in bahaka ba wai yau ita ce Mr azaad yayiwa breakfast mutumin da ko magana ma wahala yake bashi , lura da mamaki takeyi yasa ya ce ” baby bari kiji ko nima na iya girkin ” ya fa da yana yanko hadaddiyar kwai din yasa akan sliced bread din yakai mata baki, gutsura tayi ta ci , ba yabo ba fallasa kwai din yayi dadi balaifi, babban yatsanta tadaga alamar jinjina sannan ta ce ” wow ! habiby aina ka koyi girki ?” Ya ce ” zan fada miki amma ba yanzu ba” haka yadinga bata egg and bread da tea harta koshi shima yaci yakai tray din kitchen. Yadawo yana mustsuka ido kamar zeyi kuka dan seyanzu ne yakejin zafi a idonshi, kwantar da kanshi yayi akan cinyarta yana ci gaba da murza idon , ganin haka ne yasa fanan sa kyawawan hannunta akan fuskanshi ta bude dara_daran sexy eyes dinshi ta matso da bakinta setin idon tafara wura mishi iska me dadi kusan minti biyar sannan ta tsaya
Ta ce ” yanzu ya denayi ko yanayi ?”

Gyara kwanciyarshi yayi kanshi na kan cinyar nata ya ce ” yadena ! and na manta ban fada miki ba ,jibi zamu tafi USA daga nan kuma zamuje dubai ” shafa lallausan sumar kanshi tayi tana murmushi ta ce ” Allah yakaimu”.

daga waya yayi yasa akunne yafara magana ” okay ganin zuwa ” daga kanshi yayi a cinyarta ya ce ” baby inazuwa ” gyada mishi kai tayi yafice yabar mata wayarshi tana buga game.

tana kwance tana game yashigo bedroom din hannunshi da wata yar siririyar qyalle fari me kyau daga dan bakin kofa yatsaya ya ce ” baby zaki iya tafiya ?” ajiye wayar tayi ta sauko akan gadon , dagashi har ita basuyi tsammanin zata iya taka kafar ba saboda jiya har kuka tayi mishi kafarta yarike bazata iya tafiya ba amma yau da ikon Allah taji yasake , ahankali take tafiya jikinta sanye da jallabiyarsa daya mata tsayi da girma sosai kanta kuma da pink din gyale ta daurashi , ta iso gabanshi murmushi yayi yasa wannan yar qyallen ya daure mata ido dashi sannan ya dafa kafadarta suna tafiya ahankali hankali suna zuwa wajan staircase yadagata har suka sauko main falo areef ne da zeenat kawai suke zaune sukaga fitowarsu , direta yayi akan kafafunta acikin falon sukaci gaba da tafiya suna tunkarar kofan barin part din.

_______ ta ce ” wayyo habiby bamu iso ba har yanzu ?” ya ce ” yes saura kadan ” haka har suka iso cikin compound din, sa hannunshi yayi acikin aljihu yafito da wata hadaddiyar car key yadamka mata a hannunta rikesu tayi dukda batasan meye bane idonta arufe , warware mata dauren qyallen yayi daga idonta ya koma gefe yatsaya ya harde hannunshi ya ce ” surprise” Slowly tabude manyan idonta tafara ganin dishi_dishi sauke idonta tayi akan . Brand_new Range Rover SV version white color wanda kudinshi yakai kimanin $234,000 dollars akudin Nigeria kuwa yakai kimanin naira million dari biyu da hamsin ( 250 million) , motar ce da ta amsa sunanta se wanda ya isa manyan masu kudine kawai suke iya hawar wannar motar, jikin motar an mata kwalliya da jan balloons( balon balon) da flowers jajaye , kallon motar takeyi ba qaqqautawa sannan ta kalli car key hannunta.
kallonshi tayi tana neman karin bayani juyawa tayi tana kallonshi murya na rawa ta ce ” habiby…..” girgiza mata kai yayi alamun kartace komai yana me nuna mata jikin motar da akabar envelope me kyau sosai kamar IV , dasauri ta isa jikin motar ta sa hannu ta ciro envelope din hannunta har rawa yakeyi wajan bude wa paper ne ajiki anyi rubutu da jan alkalami an rubuta ” MY FEELINGS FOR YOU ARE VERY STRONG! YOU HOLD A SPECIAL PLACE IN MY HEART BABY, I love you so much . Here is a small gift for you, hope you liked it ”

karantawa takeyi ayayinda ruwan hawaye ke gangarowa daga kwayar idonta na farin ciki yar ihu tayi kafin taje da gudu ta fada jikinshi ta rungumeshi sosai tana tsalle na murna hade da kuka duk ta kasa bude baki ma tayi magana in banda kukan da takeyi, rungumeta yayi shima yana shafa bayanta fuskanshi dauke da kayittaciyar murmushi, ihu datayi ne yasa zeenat da areef dasuke falo fitowa da gudu dan su tunaninsu wani abune yafaru dakatawa sukayi ganin dankararriyar motar range Rover SV version a fa ke agaban Mr azaad da fanan dasuke rungume da juna , yasa suka gane Mr azaad ne yabawa fanan amatsayin gift sosai sukayi farin ciki motar yamusu kyau sosai, daka tsalle zeenat tayi dan farin ciki kamar ita aka siyawa motar tayi part din ummi da gudu fadowa dakin tayi seda ta tsorata ummi ganin yanda tashigo da gudun gaske ta ce ” ke lafiya meyafaru?” dariya zeenat tayi tariko hannun ummi tana janta sede ta tashi , mikewa ummi tayi tabiyota tana rike da hannunta. seda suka kusa falo kafin cikin zumudi ta ce ” ummi kinsan meyafaru? ” ba ta jira abinda ummi zatace ba ta daura da ” guess what! ya azaad ne ya siyawa anty fanan motar brand new range Rover SV version, oh my God motar nan ta hadu ummi gaskiya ya azaad yana son anty fanan” magana takeyi babu ko hadiye yawu kamar wata yar jarida,
ummi tunda taji haka tayi yar dariya ta ce ” wallahi zee Allah ya shiryaminke ” tafada tana raba hannunta da nata tayi gaba tabar zeenat din abaya a compound din gidan ta samesu motar na fa ke har lokacin fanan tana jikin Mr azaad, kallon ummi fanan tayi ta raba jikinta dana Mr azaad taje da gudu ta rungume ummi gam ta ce ” ummi kalle motar da Mr azaad yaban ” murmushi ummi tayi ta ce ” wow my feena congratulations ! natayaki murna yanzu sauran koyan driving, jeki kalli motar ki dakyau ” ta raba jikinsu har rige_rige sukeyi ita da zeenat suka karasa wajan motar suna tattaba balon balon da flowers din sannan fanan ta bude murfin kofar motar tashiga ciki da shima duk an cikashi da furanni da balon balon anyi decorations din cikin motar kamar wasu yara ita da zeenat se fasa balon balon din sukeyi suna dariya , su ummi da Mr azaad suna tsaye suna musu dariyar fa sa balloons din dasukeyi kamar wasu kana nan yara. komai na motar abin kallon ne haka suka gama kallo motar zeenat da fanan suka rungume juna zeenat na fadin ” congratulations anty fanan a kashe lafiya ” ta ce ” ameen darling sis ” sannan suka fito , wajan Mr azaad fanan taje ta riko hannunshi duka biyu murmushi kwance akan fuskanta ta kalli cikin idonshi ta ce ” nagode! nagode! nagode habiby banida bakin dazan iya maka godiya wallahi am out of words bansan wani kalan godiya zan maka ba , Ubangiji Allah yakara arziki da budi , ya kareka daga sharrin makiya da mahassada , ya tsareka daga sharrin mutum, aljani, karfe , yadauwamar da farin ciki arayuwarka yasa kagama da duniya lafiya . Yabiya maka dukan bukatunka na alheri , ya Allah yasa ka gama da iyayenka lafiya ” haka tadinga kwararo mishi adduo’i shi kuma shida ummi da zeenat, areef suna amsawa da ” Ameen ” fuskansu dauke da murmushi. Jawota jikinshi yayi ya rungumeta, ummi ce ta ce ” wato ni kun manta dani ko ” ta fada tana bude musu hannayenta duka biyu, rungumeta Mr azaad da fanan sukayi ta rungumesu itama cike da farin ciki haka zeenat da areef suka rungumesu gwanin burgewa happy family.

Duk abinda sukeyi akan idon mommy dake tsaye ta window falonta tana kallonsu tana hucin bakín ciki tana fadin ” wato ni kun tarwatsamin nawa farin cikin, ku kuna farin ciki lallai! tabbas ni ce ajalinku gaba dayanku bazan barku da rai ba sena kasheku” tana magana tana huci kamar wata zakanya idonta ya canza launi zuwa jajir kamar jini hancinta da kunnenta nafitar da bakin hayaki.

” baby let’s go highway driving” cewar Mr azaad yana mika mata hannunshi takama suka shiga cikin motar tanawa su ummi bye_bye su ma byebye suka mata , ya tada motar masu gadi suka wangale musu tangamemen gate suka fita suka hau kan titi yana driving da hannu daya itakuma tana rike da hannun guda daya airport suka nufa , babban filin koyan driving din airport sukaje yayi horn me gadi yabude musu gate babu kowa acikin gaba daya filin, suna shiga ciki yayi packing yabude yafito itama tafito zama yayi a seat din data zauna yace mata tazauna a driver seat din , zama tayi tarufo kofar motar , yafara koya mata tuki a hankali_hankali, tun 11 yake koya mata har kusan karfe 1 , sannan yace yanzu baze nuna mata ba ta tuka da kanta yagani , kwakwalwarta nada saurin daukan abu aikuwa haka tafara driving dinsu acikin wannan filin beyi mamaki ba dan yasanta da kaifin basira , tana cikin driving din kawai taja birki ta tsaya kallonta yayi ya ce ” meyasa kika tsaya kuma?” kashe mishi ido tayi sannan ta je kan seat din da yake zaune ta zauna akan cinyarshi suna kallon fuskan juna , matso da fuskanta tayi daff danashi har suna shakar numfashin juna , hancinsu na gogan juna sannan ta hade bakinsu waje daya tafara zuba mishi zafafan hot kiss me gigitarwa , Mr azaad dayake a hannu aikuwa nan take shima ya karbi sako yafara juya harshenshi cikin bakinta yana wasa dashi , sunkai kusan 20 mint ahaka kafin tacire libs dinta acikin nashi tana kokarin sauka akan cinyarshi yariko kugunta ya ce ” please no baby let’s make sunna here ” idonshi jawur tadanno mishi da wutar shaawar dake damunshi har mararshi yafara mishi ciwo , kallon yanda yakoma ne yasa taki tashin dan bazata iya barinshi awannan halin yanda yake sata farin ciki itama dole tasashi , yasa hannu ya balle botil din jikin jallabiyar , yayi ka sa dashi ya manna bakinshi akan dukiyar fulaninta yafara sha kamar wanda yasamu sweet , shafa kanshi kawai takeyi tana lumshe ido dan salon da yake mata tana ji har tsakiyar kanta ganin suna atakure ahakan ne yasa ya kwantar da kujeran yakwanta , yadawo da ita kasanshi, cikin so da kauna yake having romantic and gentle sex da ita cikin nutsuwa dakuma binta a hankali yanda yasan bazataji zafi ba , lumshe ido tayi tana cize libs dinta bata wani jin zafi sedan abinda bazaa rasa ba wannan karon zata iya cewa tasamu sassauci , almost an hour kafin yasamu gamsuwa sosai yacire jikinshi daga nata yakoma gefe ya kwanta yaname rungumeta hade da manna mata kiss a goshi.

Seda suka huta tukun nan suka gyara jikinsu cike da farin ciki da kaunar juna suke hira , ya tada motar dan komawa gida tafiya sukeyi akan hanya sunzo dede junction din anguwar bagadaza da karfi ta ce ” habiby dakata ” wani irin wawan birki yataka daya kusa causing din accident kafin yakoma gefen titi ya ce ” baby meyafaru wani abu ne yasameki ?” turo baki tayi ta ce ” habiby kaga wancan yalon nakeson ci ” ta fada tana nuna mishi inda me bairon yalon yake tsaye yana saida yalo , sake baki Mr azaad yayi ciki da mamaki da al ajabi yake kallon fanan yanzu dama saboda wannan abun ne ma ta tsayar dasu har suna kokarin yin accident, ya ce ” yanzu baby akan wancan abun kika kusan samuyin accident? Ya salam ” yafurta yana rike habarshi , ko ajikinta ta ce ” habiby kaje kasiyomin ka ji ?” tafada kamar zatayi kuka shide yana ganin iKon Allah yau kuma fanan rigima takeji dashi kallon yalon dake cikin bairon yayi sosai danshi kwata_kwata besan wannan abun ba kaf iya rayuwarshi be taba ganinshi ba . babu yanda ya iya haka ya sauko daga motar ya tsallaka titi yaje gun me yalon yabashi 20k yace abashi wannan abun aikuwa me yalo jikinshi har ba’ri yakeyi ganin yau ka karshi ta yanke saqa duk yalon dake wajan yadinga juye mishi su acikin manya_manyan ledoji kusan biyar , shide Mr azaad ido kawai yazuba mishi yanasonjin waye yake hadawa wannan tarkancen , gama zubawa mutumin yayi sannan ya washe baki ya ce ” yauwa yallabai nagama bari insa yara sukai maka motar ” hade fuska Mr azaad yayi ya ce ” wa din ? duk karikesu leda daya kawai zaka bani ” daukan leda daya yayi yawuce abinshi yabar me yalo se godiya yake mishi.

Shigowa motar yayi ya ajiye ledar akasan motar bedewa tayi ta dauki gudu uku tafara duba cikin motar ko zataga ruwa can back seat ta hango bottle water da Mr azaad yayi amfani dashi dazun dauka tayi tabude motar tazuro hannunta waje ta wankesu bata damu da ajike suke ba ta daurasu akan jallabiyarta ta dibo wasu tasake wankewa, shide Mr azaad ido kawai yazuba mata, rufewa tayi yaja motar suka tafi , cin yalon takeyi harda lumshe ido taci yakai goma , se kallonta yakeyi can wata tunani yafado ranshi ” anya wifey ba ciki take dashi ba ” jinjina kai yayi yana tabbatarwa kanshi hakan dukda be tabbatar ba.

 

Packing yayi suka shiga cikin part dinsu , bedroom dinta zata shiga ya ce ” muje muyi wanka ” batayi musu ba tabishi , rage kayan jikinsu sukayi tadaura towel tazauna akan bed ta jirashi yafito lura da jiranshi takeyi yashiga yafito yasa yazo bece mata komai ba yadauketa yayi toilet da ita ya sauketa acikin jacuzzi dake cike da warm water, cire towel din jikinsu yayi dasuka jiqe wasan ruwa suka tsaya sukeyi kamar yara Sannan sukayi wanka hade da wankan tsarki, bayan sun fito ne yasata ta shirya tasa doguwar riga na roba tasa hijab jalbab suka fito wannan karon cikin packing lot dinshi yashiga ya dauko motar kirar Maserati baki suka shiga .

suna zaune shida ita a office din doctor ammar andibi jininta zaayi gwaji , angama suna jiran result yafito . shigowa doctor ammar yayi hannunshi rike da result din yazauna ya mikawa Mr azaad ya ce ” ango babu komai tukun , Allah ya kawo babban rabo ” suka amsa da ameen ita fanan ma se yanzu taji kancewa test din ciki aka mata kuma babu, ko ajikinta, Mr azaad shi yayi tunanin he’s going to be a father harya fara murna amma hakanma yana rokon Allah yakawo me albarka haka suka koma gida shiya ajiyeta ya wuce company itakuma tashiga ciki ganin ummi a kitchen ne yasa ta tsaya ta tayata aiki.

 

Areef yana zaune a garden yana video call da abokanshi yafara ganin duk wani haske ahankali hankali yana gushewa , har ko ina yazama dulum ba haske koda digo ne mamakine da tsoro lokaci daya yakama areef domin yasan yanzu de time baze wuce irin karfe 5:30 haka ba amma one time ace ko ina yayi duhu , yanata lalube dan yasamu yafita a garden din dan amatukar tsorace yake, kawai yaji ya lalubo mutum tsayawa yayi cak waje daya yafara kallon wanda yataban daga kasa fararen kayane ajikinshi dagowa yayi yakalli fuskanshi , wani irin kerma jikinshi yadauka ba qaqqautawa hannunshi na matukar rawa yanuna inda wanda ya da fan murya na vibrating ya ce ” mansooooooor ” seda yaja sunan….

 

Tom sekuma munhadu gobe inme duka yakaimu da Rai da lfy .

Kar a manta yin comment..
https://chat.whatsapp.com/CwKPAkNXUGWFbqd8CIYeqe

‍⚕️‍⚕️ NIDA PATIENT DINA

 

Story & written by ✍️
MRS ISHAM

 

Gargadi….
Ban amince wata ko wani yayi amfani da wani sashi na book din nan ba takowani siga, ko akaranta min shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba, ko a hadamun document ko amin edit , idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutum zebimin hakkina Kuma yasakamin.

 

 

Back to top button