Hausa NovelsMiskili Ne Hausa Novel

Miskili Ne 67-68

Sponsored Links

❤‍ *MISKILI NE*❤‍

*67&68*

……. d’an zaro Ido Amaan tayi tana shagwab’e fuska ta nuna masa k’ofar toilet d’in da hannu”ya tab’e baki yana fad’in so what?”nidai Allah babu ruwana hamma ka matsa kar Ammi ta fito ta ganmu”idanma ta fito zance kece kika kirani nazo ki bani Abinci ko?”sbd haka oya cigaba da bani”yak’are maganar yana kwantar da kansa gefen wuyanta”ta lumshe Ido jikinta na kirma”yasaki d’an murmushi cikin rad’a yace”zamu koma gida Ai maganinki zanyi…nidai koka tashi kona garza maka cizo”bazan ta shiba nafison kima cijeni d’in, kinga saina rama Anan ko? yafad’a cikin wata iriyar murya yana Aza hannayensa saman nashanunta”da sauri ta bud’e Ido tana sakin k’aramin kuka tana ture masa hannayensa”yanzun salfad rowa zakimun?”kin hanani Abinci kuma suma kin hanani su?? k’in mgn Amaan tayi sbd jin motsin Ammi zata fito”saidai shariff ko gezau beyi ba,Amaan ce kawai tad’an matsa da sauri daga kusa dashi”Ammin na fitowa ta kallesu ta kauda kanta tana fad’in meye haka shariff?”Ammi kiranafa tayi nazo muci Abinci?”wayyo hamma yaushe?”kinga share batunsa Amaan ga magungunan nan maza ki sha”kai kuma Abinci ko?idan har zakaci bara na sanyo maka”ta fad’a tana mik’a ma Amaan ledar magungunan,ta Amsa kanta ak’asa “shi kuma yanata faman murmushi yana kallonta”har Ammin ta matso tana mik’o masa plate d’in Abincin be fasa kallon Amaan ba…wai bakaji ne? da sauri ya sauke numfashi ya Amshi Abincin ya gyara zamansa had’e da yin bissimillah yafara cin Abincin yana mintsinim Amaan ta gefen cinya”duk tana jinsa tayi biris dashi harya idar yatashi yafita”be jimaba da fitar ba suka dawo a tare da Dr d’in “babu b’ata lokaci tabasu sallama da y’an shawarwarin yadda za’a kula da Amaan”shidai uban gayyar na tsaye yayi kicin kicin da fuska ya k’agara ta gama surutanta su tafi”likitar na fita Ammi ta tattara kayan su ya d’auki wasu Amaan zata d’auki wasu Ammi ta hanata ita ta d’auka da kanta suka fita…..tunda suka shiga cikin motar warning kawai Ammi ke masa yana Amsawa dato har suka iso gidan Ammin tace”su sauketa daga waje basai sun shiga ciki ba”bayan ya tsaya ta bud’e k’ofar tana fad’in Allah yabaki lafiya Amaan Ayita hak’uri kinjiko?”insha Allah Ammi mungode”to saida safenku”basu bar wajenba saida sukaga ta shiga ciki”Amaan ta kwanto Ajikinsa tana ja masa gemunsa da k’arfi tace”kaiko hamma nah? meyasa bakada kunya ne?”indai Agabanki ne salfad ki d’auka nafi kowa rashin kunya Aduniya”Ina sonki bazan kuma iya b’oyewa ba ko Agaban waye”da Ammi ta tsaya kan bakanta na tafiya dake gida da wlh nima can zan koma”ke nifa Ina ji ko tafiya wani gari ko wata k’asa ta kamani “Tofa dole dake zan tafi, sai na barki masauki naje nayi uzurinah nadawo mu zauna tare ko?”hakane salfad shiyasa nima bana son yin nesa dakai”ta fad’a tana shigewa jikinsa tana shafa gashin kansa “ya sauke Ajiyar zuciya cikin jin dad’i da nishad’i yafara jan motar yana fad’in to yanzun zaki dena jin kunyata?”kanta ta gyad’a masa “mgn nidai nakeso Amun”ba nace na dena ba”kuma nidai da safe saika mun goyon dakamun Alk’awari ko?”karki damu baby nah kome kikeso zan miki “wlh Amaan bansan zanji miki rauniba dana hak’ura na barki kawai”banaso sbd wannan matsalar ki dinga guduna ko k’in yadda dani idan kin warke…..gabanta yafad’i! wai idan na warke cigaba dayi zaiyi kenan? ta fad’a Azuciyarta batare data yi mgn ba “salfad! yakirata cikin k’asaitacciyar muryarsa”saida ta lumshe Ido sbd jin dad’in muryar tasa”saidai ta kasa mgn “tunanin zucin meye kikeyi ne?babu komai hamma”baby bana soke wannan hamman ba?”baya sokuwa kamar yadda bana iya soke sunan Amaan haka kaima har Abada hamma baya sokuba”yaja hancinta yana danna horn”get man yabud’e musu get yana kawo gaisuwa”bayan sun gama parking yafito yabud’e mata k’ofar yana fad’in ranki yadad’e zoki fito”tayi murmushi Aranta tace”SO kenan! in Adane Ai batama isa ya bud’e mata ba”sai tayi murmushi tana fad’in salfad kasan mena tuna?”Abinda ya wuce ko?”Eh mana”yayi murmushi yana yin lock d’in motar ya matso ya kama hannunta ta kwanto Ajikinsa suka wuce ciki”directly shashensa suka nufa”ya zaunar da ita Atsakkiyar bed kafin yaje ya bud’e ward rope ya d’akko sabon farin towel, wanda keta zuba irin k’amshinsa ya iso gefenta yana fad’in gashi na Ara miki”batare data kallesaba ta Amsa shi kuma yashiga bath room”yafi mintina 3 kafin yafito d’aure da towel iya k’ugunsa “kallo d’aya Amaan ta masa ta sunkuyyar dakai”itama tana d’aure da towel d’in “tashi mushiga wankan ko?”yafad’a yana tsareta da Ido”Ahankali ta mik’e tsaye ya iso yayi hugging nata ta baya yana manna mararsa Ajikin k’ugunta….ta rintse Ido da sauri jikinta na rawa”salfad wai sbd nayi hugging naki kike rawar jiki?”yak’are maganar yana shafa gashin kanta daya sakko saman kafad’arta”k’in mgn tayi ya juyo da ita gabansa by surprise ya had’e bakinsu waje guda”sai kauda kanta takeyi Amma yak’i barinta”daga k’arshe suka fad’a saman bed d’in ya janye mata towel yafara jagukar mata jiki son ransa”ita dai tayi shiru idonta Arufe “sai nishi takeyi Ahankali sbd ba k’aramin nauyi yamata ba”bacin fad’uwa babu Abinda gabanta keyi “ta fahimci shariff bashida hak’uri ko kad’an”da k’yar tasamu ya k’yaleta ta, ya d’auketa suka shiga wankan”sosai ta gasa jikinta kuma Alhamdulillah taji da sauk’i sosai”tana lura da shariff yatub’e yana jiran tagama sit bath d’in yashigo cikin bath tub d’in suyi wankan”ita har mamaki yake bata meyasa bayajin kunyarta kodan sbd tana y’ar k’arama shi yana babba?”sbd tasan dai ya girmeta da 20yrs…mrs fahad shariff na shigo ko saikin gama gulmar tawa ne?”da sauri ta d’ago kanta “yes ! yafad’a yana d’age gira had’e da binta da wani irin mayen kallo”ta sunkuyar dakai”shi kuma ya matso yakoma tara wasu ruwan kafin yashigo cikin bath tub d’in suka fara wankan….sai wajen sha biyu saura suka fito yana d’auke da ita”Ahankali tace”hamma pls kayan bacci nah”basai kin koma d’aukar komai ba”zan baki boxer k’arami ki saka kaya kuma banida tsarin kwanciya da matar Aurenah da kayan bacci”yak’are maganar fuska bbu walwala sbd karma ta masa musu”Aikuwa kasa mgn tayi ya kwantar da ita gefen bed d’in “kafin ya matsa jikin mirror yashafa turarukansa masu dad’in k’amshi”sannan ya nufi ward rope ya bud’e yadakko boxer yacire towel d’in yasaka”kafin ya juyo yasaci kallon ta ,ta juya masa baya tana kwance tayi shiru”salfad tashi kisaka mana”yafad’a yana Ajiye mata wata y’ar best fara da wondo sabo fil da Alama irin na mata ne”batace komai ba ta tashi zaune ta Amsa batare data kallesaba ta juya masa baya”yayi d’an murmushi sbd yafahimci fushi tayi”salfad karki saka tunda bakyaso”bana buk’atar na tursasaki yayin yin wani abu “yak’are maganar yana zama gefen bed d’in”nifa hamma bance bana soba”bakai bane kamun mgn fuskarka Ad’aure ko?”ya girgiza kansa yana kamo hannun ta yajanyota saman jikinsa”ta kwantar da kanta saman k’irjinsa tana kukan shagwab’a”ya Isa haka my salfad “keme bada shaidace Akaina na rashin fara’a”hasalima sbd ke nake fara’a yanzun da yawan mgn ko?”naji nayi kuskure Ayi hak’uri”turo baki tayi tak’i mgn ya Amshi best d’in yad’ago kanta yayi k’asa da towel nata”tasaki k’aramin kuka tana rungumesa…..wani irin nishi shariff ya saki da k’arfi yana matseta Ajikinsa sbd yadda dukiyar nashanunta ke gugar k’irjinsa”murya na rawa yace salfad kisaka boxer d’in kawai pls kinjiko?”batayi mgn ba ta janye jikinta ta sauka daga saman bed d’in ta juya masa baya “shidai yana kwance yana binta da kallon k’asan Ido jikinsa Amace”harta gama sakawa taje takashe hasken d’akin “sanna ta Ajiye towel d’in saman bed side drower”sharif yaka mota da sauri ta fad’o samansa ya rungumeta “itama k’ank’amesa tayi da sauri tana shafa fuskarsa da gashin k’irjinsa sai shafar juna sukeyi suna maida numfashi…. sharif be kyaletaba saida ya murjeta son ransa sannan sukayi Addua suka kwanta bacci…..washe gari da suka farka sun makara sallar Asuba Anan gida sukayi”kuma sharif yatsareta saita zauna sunyi Azkhar”sai shagwab’a takeyi ta zauna”bayan tayi me yawa tace ita bacci takeji”k’yaleta yayi taje ta kwanta”shi kuwa saida Rana ta fito sannan yatashi yacire jallabiyar dake jikinsa yashiga wanka”bayan yafito yana shiryawa Amaan ta farka”da k’aramin kuka ta tashi”da sauri ya Ajiye Abinda yakeyi iso gefen bed d’in yana fad’in salfad yaya ko wani abu ke miki ciwo?”k’in mgn tayi sai mik’a datayi”ya kawar dakai sbd yadda ta gantsaro k’irjinta dake mata ciwo”shine kayi wankan kai d’aya ko?”bafa haka bane”banaso natasheki kina bacci kisamun sabuwar rigimar da banyi zato ba”wanka kuma dama nine zan miki ko my baby”nidai ni zanyi da kaina”kuma idan ka biyoni jik’aka zanyi”duk babu komai”yanzun ya jikin?”nifa na warke”kice nazo kawai mu cigaba daga inda….ihu takamayi da shure shuren k’afafuwa “ya dinga tsokanar ta yana dariya”ta matso ta haye samansa tana murd’e masa kunne “kinga sweet heart ki hak’ura da rigimarnan ki tashi muje na miki sit bath da wanka”In kuwa kinfi son nasameki duk na tsotse babu ruwana….be rufe bakiba kiran mus’ab ya shigo cikin wayarsa “ya rik’e Amaan gam datake son guduwa sbd taji yafad’i Abinda bataso”ko sallamarsa mus’ab be Amsaba yace”Abokinah lallai kayi Aure”jiya mukazo mukayita knocking kukak’i bud’ewa “gaba d’aya Amaan ta b’oye ka kamanta da mutane”yana k’ok’arin mgn Amaan ta kama yimasa chakulkuli yakama dariya yasaki wayar gefe”ita kuma ta diro daga saman bed d’in tana dariya da gudu tashige bath room”ya mik’e tsaye yana fad’in karma kiyi wahalar kullewa yarinya babu key Aciki”yak’are maganar yana gyara d’aurin towel nasa yashige cikin bath room d’in”mus’ab dayake sauraren komai yayi murmushi ya yanke wayar sa sbd yafahimci baya gaban Abokin nasa “yana kuma mamakin kamar Amaan y’ar k’ank’anuwar yarinya ta janye hankalin sharif duk zafin kansa da miskilancinsa”kai rabi da SO da kuma y’a mace….. shariff da Amaan sunfi mintina 30 Acikin bath room d’in kamar ma sun manta a inda suke”wasansu na soyayya kawai sukeyi suna watsama juna ruwa da kumfa”Amaan ce ta katse musu wasan”badan wasan ya ishesaba yafara mata wankan,kafin suka fito suna dariya”saman jikinsa ya zaunar da ita yamata shafa”shi yafara saka kaya”sannan yarakata d’akinta ta zab’o irin shaddar dake jikinsa sky blue”sannna suka sakko k’asan yana goye da ita da nufin suyi break fast…..komai na jere saman dining table”ga parlourn share goge k’al “yanata zuba k’amshin Air frishners da turarukan wuta”Asaman cinyarsa ya zaunar da ita yana kissing kuma tunta”tayi murmushi tana duba Abinda yadace ta zuba musu”Atare sukecin Abincin cikin farin ciki had’e da k’aunar juna har suka idar”shariff ya duba time 10:23 am”b’ata fuska tayi zata sauka daga jikinsa sbd taga yana duba Agogo Alamar fita zaiyi kenan”haba ummu salma tah! Ammin mufa zanje na gaido nadawo muje lambun gidan nan da wajen swimming pool muyi wasa ko yakikace?”yafad’a yana d’age gira”yanayin yadda yayi maganar saida yabata dariya”tayi y’ar dariya tana fad’in shikenan hamma dan Allah karka wuce 12 pls”bazan wuceba ranki yadad’e “yak’are maganar yana manna mata kiss”kafin ta janye jikinta suka mik’e tsaye “har bakin k’ofar ta rakosa tana masa Addu’a”bayan ya fita ta wuce saman su sbd ta gyara musu…..

*bayan kwana 10*

wannan book d’in na kudine ! idan kina buk’atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what’s app number d’ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk’ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

Back to top button