Hausa NovelsRainon Soja Hausa Novel

Rainon Soja 2

Sponsored Links

*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and sympathetic story.*

 

 

_Book 1_
_Free page 2_

 

*Littafin rainon soja book 1 free ne , book 2 na kuɗi ne regular group ₦500 Vip group ₦1000 special payment ₦1500 .*
*Zaki turo da kuɗin ki ta wannan account number 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932. Idan Vtu transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409 ku fara payment da wuri a page 10 Free page zai ƙare*

Maman Teddy.
Marubuciyar
My Lady boss
Yar tsakar gida
Bafullatanan Ruga
Walijaam
The sexy Boss
Gidan Ƙwarata
Siyasata
The virgin maid
Habibi da’iman
Mr romantic
Duniyar shahara x world
Yar Aiki
Dijama yar Fulani
Zuma da maɗaci
Kwarton manya
Da sauran su .

Yayin da Major Jibril cikin Tsawa yace ” Kai ba yaƙi aka ce zaka tafi ba , You Are under punishment…shine har kake tambayar Helmet da Armor rigar kariyar harbi? , Amfanin mene Helmet zai maka ? Ruwa kuma ba zaka sha shi ba har kuje ku dawo ban yarda ko Hutawa kayi ba . Cike da ɗaga murya tamkar saukar Aradu Aliyu ya ƙame tare da furta ” Yessss sir “. Yana furta hakan ya fara cika umarnin Major Jibril yayin da Wani soja dake gaba dasu ɗan ND 3 yake bin bayan Aliyu haidar da ya fara gudun sassarfa kaman yanda Major yace dashi . Tun daga jaji yake gudu a wani irin tartsatsin rana gashi ba hulan su ta soja wanda yake tare dukan Rana ,ko ruwa kuma ba’a yarda mishi yasha ba .

**
A hankali take bin bord ɗin da kallo , tana sakin Murmushi tare da kai laɓɓanta tana kissing ɗin zanen fuskar Aliyuu Haidar . I love You Booo mie. Ta furta tana shafan giran sa wanda yake a tattare ya haɗe kaman hadari. Ƙamshin turaren da taji ne yasa ta saurin juyowa tana kallon inda Mami ke saukowa cas-cas-cas cikin shigar suit ƙafarta tasa cover irin na mata , Fuskar ta cikin baƙar gilashi da gani kasan no respect ba zaka taɓa cewa itace ke da yara uku maza biyu mace ɗaya ba wato jidderh, Khaleel da kuma iyayen kafiya da naci wato Aliyu haidar. Mami….! Ƙaramin Muryar Jidderh ya katse Ni cike da yarinta tana sakin mawa Mahaifiyar nata fara’a . Cikin sauri Mami ta nufo inda take tana rage tsawon ta tare da hugging ɗin jidderh tana cewa ” Morning my baby love”. Ana nan kina kallon Khaleel da Aliyu ? . Yes mami i really miss Booo mie da kuma Ya Khaleel . “Hummmmmm” Hajiya Nafisat ta sauke Sanyayyar ajiyar zuciya kana ta kai hannun ta tana shafa kan Jidderh cikin sanyi da Muryar rarrashi ta furta ” Sorry my lav zasu dawo nan kusa bada jimawa ba ‘.

Gyaɗa ma Mami kai jidderh tayi tana sakin Murmushi haƙoranta da wawulo na bayyana wannan yasa Mami dariya tana cewa”Alright muje kiyi breakfast sai na kai ki school daga nan Ni na wuce Office . Hannunta ta kama suna nufar Dinning room…..yanda Mami ke tafiya kadai zaka fahimci zaman gidan Na sojoji ne masu kaki komai oya-oya ake yin shi babu shauƙi irin na mata , tun tasowar yaran nasu a haka cikin gidan ya kasance, Daddy Soja Mami Police yar sanda . Haka suka taso basu san suga iyayen su kullum a tare ba ,idan yau Daddy yana hutu to gobe Mami zakaji an sauya mata wurin aiki ko bata gari , dukan su yaran sun taso cikin horan sojoji ne ,don gidan baki ɗaya har ta masu girki cook sojoji ne , masu kulawa dasu sojoji masu kai su school sojoji Wannan yasa duk horo suke shan baƙar wahala , gashi General Saleh Yelwa ya ƙudurci son ganin yaran nashi sun zama tamkar shi Wato Sojoji . Wanda a yanzu a lokaci guda Duka su biyun suka fara NDA . A yanzu Aliyuu Haidar shekarunsa sha shida ne Bama ce ya cika ba ,sai Khaleel babba shine gaba da Haidar shi kuma shekarun sa 17-18 don tazaran su ba nesa bane shiyasa kan su yake daya ,sau tari wanda basu sani ba ma kiran tagwaye suke yi masu .

Sai dai Khaleel na fama da shan Wahalar Aliyu saboda Neman magana irin nasa ga kafiya da fusata ga saurin ƙufula da zuciya, a haka kuma yake zafin son Ƙanin nasa . Wannan shine taƙaitaccen labarin Gidan General Saleh Yelwa da iyalan sa . Bari mu Jah gaba muji wani hali Aliyu yake ciki a yanzu .

**

Tafiya ce suka yi ta mai dogon zango yayin da Ali ya haɗa gumi iya gumi a wannan lokacin har sun kai wuraren Gwargwaje sannan suka kuma juyowa zuwa jeji. A tsakiyar wani ƙaramar jeji ne kan hanya idanun Aliyu da Yaron Captain Lawal suka sauka kan Wata moto da tayi ƙwatsa ƙwatsa a titin wuta na tashi ta sama da ƙasanta . Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un kalmar da Lawal yayi kenan yayin da Haidar ya cigaba da Gudun sassarfa yana ƙoƙarin wuce moton . Amma kai baka da Hankali Wani irin mara imani ne kai Ali ? Wucewa zaka yi kana ganin halin da Mutanen moton ke ciki . Tsayawa Haidar yayi yana ƙamewa tare da seniority ya furta ” I’m under punishment Sir “.

Kama kai Lawal yayi kana yace ” Mu ceci mutanen nan ka dakata da Wannan Gudun da kake yi haka nan ,idan mun koma xanyi ma Major bayani . Ok sir . Aliyu ya furta yana saurin ƙarikowa inda moton yake hannun sa yasa duk da ƙarfen da tayi zafi ga moto ba karama ba . Tura moton suka yi da ƙarfin na sojoji suna ɗaga ta , Saurin rufe ido Ali yayi don wannan shine karon shi na farko da ya fara ganin gawa ido da ido a rayuwar sa . A takaice gaba ɗaya moton babu wanda ya shura dukan su sun zama gawa, gashi mutuwar wahala abun ba dadin faɗi da gani sai ka zubda masu da Hawaye jini ne kawai ke malala…..Hu’uhhhhmmmmmmm Suka ji wani jan iska da karfi anyi tare da fara tsala ihu irin na yara jarirai . Hasbunallahu wani’imal wakeel “. Lawal ya furta da sauri yana kai hannun sa yana fuzgo yarinyar da take maƙale jikin mahaifiyar ta , har ta fara sanƙarewa.

Aliyu Ruwa ruwa Aliyu Ruwa kawo ruwa .! Yana maganan hankalin sa a tashe da kuma yanda yarinyar ke ihu iya ƙarfin ta numfashin ta na kokarin ɗaukewa.

Kallon Sa Aliyu yayi kana yace ” Ai Major yace ba zan taho da ruwa ba ko ka manta ne ? .

Ba tare da ya tsaya ba Aliyu amsa ba ya fara gudu da yarinyar a hannun sa ,hakan yasa Aliyu shima bin bayan sa don su nemi ruwa su bata a wannan falfalan hanyar jejin da babu gida babu gida baya ,itako yarinya ƙiwuya ne yayi mata yawa ganin bata san fuskokin ba. Wannan yasa ta take kuka har da shirin riɗewa . Sir Lawal ka daka ta gudun nan , wannan ihun yarinyar yayi yawa kaman mun sato ta? . Cak Lawal ya dakata da gudun yana kallon Aliyu kamin ya juya yana kallon kyaƙyƙyawar fuskar yar lukutar yarinyar wanda nan take ya furta ” Laaa Aliyu kalla? Kai take kallo tayi shiru Aliyuu kalli dariya ma take yi maka yanzu . Ɗaga gira Aliyu yayi yana zuba ma yarinyar Manyan idanun sa da suke warwaje na rashin tsoro , Ganin yanda take Wangale masa baki kaman ba itace mai kukan ba ko kuma ta san shi yasa shima jin wani irin yanayi lokaci ɗaya na shigar sa gami da yarinyar . Amshe ta Ali zata yi shiru a hannun ka yanzu . Ba musu Aliyuu ya miƙa hannun sa yana amsan Yarinyar da take ta Wangale bakin nata tana dariya tare da miƙa masa hannayen ta duka na yara . Lawal ne ya bude baki zai masa magana da nuna masa yanda zai riƙe yarinyar don ya lura bai ma iya daukar yara ba , Kawai caraf yaga ya ɗaga yarinyar yana ɗaura ta bisa wuyan sa tare da riƙe hannayen ta a sama . Zamu iya tafiya Yallaɓai.! Yayi mganan cike da amsa kuwa da ƙamewa , cikin sauri Lawal yace ” Kai Ali mu aje wannan duk abin a gyefe yanzu ina zamu kai yarinyar nan. ?

Shiru Aliyu yayi masa yayin da Lawal ya cigaba da cewa ” mu tafi Barack da ita. Mu sanar mawa Major.

A’a gidan General Saleh Yelwa zan kaita yanzu. Ko mun dare zan dawo barack . A’a kana fa bisa laifi ne ,idan ka tafi zaka iya samun wata matsalar, sannan kuma dole mu nemi abun hawa don yarinyar a gajiye take . Gudu Haidar ya fara yi mai sassarfa kana ya yi gaba tare da daga murya yana cewa ” Sai na dawo Yallaɓai”.

*
Ali Meye haka nake gani? Wacece wannan a saman wuyar ka ka ɗauro? . Muryar Mami ya katse shi cike da amsa kuwa take maganan cikin ɗaga murya don kallo ɗaya tayi masa jikin ta sam bai bata ba .

Mami abani ruwa na bata . Meye sunan ta ? Kuma Meye na kawo mana ita cikin gidan nan? .

Ban san sunan ta ba , Amma na kawo ta gare ki ne , domin ki sanya mata sunan da ya dace . Ki kuma raine ta. Yanda yake maganan idanun sa kafe akan Mami yasa ta Fahimtar bafa wasa yake yi ba ,don dama shi ba ma’abocin yin shirme bane sam baya wasa . You’re very stupid Ali..! Baka da hankali . Ka dauko yarinya nayi mata raino , ko ku kan ku a haka kuka taso ban raine ku ba ,kuma har yau kulawa da ku ake yi , shine ka dauko yarinya wai na raine ta? Har na sa mata sun …..Kai Ali talk to me openly about this child, a ina ka same ta Wacece ita? .

Wannan shine tambayar da ya kamata ki fara yi mun tun farko Mami , duk da bani a mood din zan baki amsan yanzu , i need massage. Where’s Jamima? . Yanda yake maganan kaman House boss din gidan yasa ta , cewa sannu Mai gida General Saleh Yelwa, ina magana kana maganan a kira maka wacce zata matsa maka jiki ? Aliyu zan cire duk wata Sangarta da soyayyar da nake maka na aje ta a gyefe a yanzu faɗa mun Wacece wannan Yarinyar……? Mami idan na faɗa Miki Wacece ita , zaki raine ta ki kula da ita tamkar yanda kike yi mana koma fiye da namu so nake ki raine da hannun ki akasin mu da sojoji suka raine mu , ki ake wannan aikin naki ki zama cikakkiyar House wife matar gida don ki kula da Ma’eesha sunan dana sanya mata kenan Mami…..Kai yi mun shiru Ali , bana son Shashanci tambayar da nake maka daban amsan da kake bani da ban , to Bara kaji Wannan yarinyar ba zan raine ta ba , ba kuma zata zauna a cikin gidan nan ba . Ka dauko yarinya kaman Aljana ji ta fa tana wuru² da ido kai Ali fice mun da yarinyar nan yanzu. A’a mami zan zauna da ita , zan fasa cika duk wani mafarki na har ta girma .

Kallon sa Mami tayi cike da rashin fahimta ta furta ” Ban fahimce ka ba ban gane inda ka nufa ba Aliyu.

Takowa yayi yana Fuskantar Mami da itama shi take kallo yana ƙara gyara zaman yarinyar dake bisa wuyan sa , Yes Mami zan Aje aikin soja na naɗan wani lokaci, zan raini Ma’eesha har ta girma , zata taso ne a hannu na Wato RAINON SOJA……………….!

 

*Har yanzu muna sharan fage ne ba’a fara chakwakiyar ba a cikin littafin rainon soja kudai ku cigaba biyo alkalamin nawa wannan salon sa na daban ne . Kar kuman ta wurin yi mun sharing zuwa masoya na na duniya baki daya.*

*Littafin kuma na fa kuɗi ne ₦500 regular group vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 call number or Vtu transfer number 09061466409*

Ina kuke matan Ogawannan harkar taku ne mataan Oga kune ina? maza nace ku matso kusa don ayi ana saka Miki albarka .

☺️Asmy Tambuwal ce dai wacce ta saba kawo maku Zafafan kayan ta kayan Ɗa’a dana karko da kima a wurin Oga ato kasance ku zama na gaban Goshi

Muna sayar da kaya cikin farashi masu kyau da inganci kama ga :
Dahuwar Ciccibi
Supplements (breast and hips enlargement, whitening capsule, slimming tablet , da sauran su).
Man power na Karin ƙarfin jima’i .
Man ayu
Gindin ayu
Man damo
Maganin Mata Dan daka
Dakan bita zaizai
Kazar Mai jego
Kazar amare
Hadin zaurawa
Al_jalal halawa
Maganin sanyi
Zumar mata
Tsumin amare
Tsumin uwar gida
Matsi
Women power
Tsumin tabaje
Virginal tightening Gel
Da sauran su ,domin ƙarin bayani zaki tuntuɓeni akan wannan lambobin wayar na ƙasa
09168624285 come 1 come all✨.

*ASSALAMU ALAIKUM AL’UMMAR MUSULMI MATA DA MAZA*

BUXUWA EMPIRE nayi ma kowa fatan Alkhairi fatan kowa yana cikin ƙoshin lafiya Allah kasa haka ameen….

Kamar yadda kuka sani cewa Hajj Safiyya nayin aikin haɗa sunnar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama , sannan kuma zamu jero kalolin aikin namu masu kyaun gaske wanda idan Hajiya Safiyya tayi maku wannan aikin Bama su kaɗai ba ita idan zaka yi aiki kwanaki take baka da zakaga aikin ka.

Akwai aikin baƙin mallaka wacce ta wuce hankalin mai tunani yanada zafin gaske idan akayi yanayi a ɗan ƙanƙanin lokaci…

Akwai aikin aljannu wanda idan aljani ya hanaki aure ko samun miji ko saurayi , wata ma kiga wannan yazo wannan ya tafi har kiga ta ɗebi shekaru babu labari muna bada taimakon wannan lamari da izinin mai duka…

Akwai aikin farin jini ,ko na samari ko na al umma , ko na wajen aiki , ko farin jinin kasuwancin ku.

Akwai zazzafar kiranye wanda idan muka yi maki shi a kwanaki uku zakiga mutum , akwai wanda a sati zaki gansa , da wanda wani wata , aikin namu kala kalane sannan kuma kowanne da ƙarfin sa , sanin sauran kalolin ga number ta amun mgn ta whatsapp ko kira : koda 07042906971

Akwai na farraƙu bawai na mugunta ba , koda mutum ya takura maka ana iya farraƙaku a huta , da wanda mijinta ke kule kulen ƴammata yayi ta kashe masu kuɗi na mgnn wannan matsalolin aikine cika hannu masu son zuwa har gida muna maraba daku .

Akwai aikin da mukeyi wajen muga miji na yalwata ma iyalinsa ga wanda suke cikin matsalar haka wanda zakiga an sakar mai wuta don dolensa sai ya baki ko yanaso ko bayaso sai yamiƙa

Ina matan da suke cewa ko mai suka yi mawa mijin su baya kamashi Hajiya ta baki saka shi a jerin aikin *BUXUWA EMPIRE* bane yake iskanci mallakar shi bata da wuya , ko shine meye zatayi amfani da tukunyar ƙasa mai laya wuta ta mutu shi aiki yake yi a sati .

Akwai mgnn kashe fitina ko mun ruruwar sa ko tsohuwar gabace na zuri’a ko wani bala’in ƙarfi bi izinin Allah za’a samu sauƙin.

*Kalolin ayyukan (Buxuwa Empire )*
*07042906971*

*Buxuwa Empire*
Tanayin ayyukan gyara suna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun mgn , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah…

Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .

Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta…

Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi

Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..

Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za’a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .

Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba

Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki .

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :07042906971

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai.

Back to top button