Matar So 3
*BOOK ONE*
Pagen karshe…..03
Tsaki take jerawa yafi a kirga, sabida tsabar son jiki da gajiyan da ya tara mata, ita a ganinta ya takura matane.
Tunda ya shiga ɗakinshi yasakarwa kanshi ruwa yake bin ko ina na jikinshi, dafe kanshi yayi cike da bakin ciki da damuwa yaushe zai samu sallama a gidanshine. Yaushe zai samu abubuwan da kowa ke fatan samu, dafe goshinsa yayi dakyar yayi wanka ya fito tsame jikinshi yayi ya fito, ɗaure da towel goge jikinshi yayi ya ɗauki man shafawarshi ya shafa, sannan ya buɗe gurin kayanshi ya ɗauko riga da wandon jamfa, ya saka shadda ce dark blue, wacce aka mishi aikin surfani, da farin zare da ratsin baki da sky blue, sai hular kanshi wanda shima kusan haka ce, takalminshi ya saka fari baki wanda ya dace da kayan, agogon azurfa wanda aka kawatashi da kwalbar Demand, a nutse yafito ya kalli kanshi a madubi, abinka da farin fata sai gashi yayi sharrr dashi, ba tare da ɓata lokaci ba ya ɗauki jakar computer ɗinshi da wayoyinshi da key motarshi, ya fito.
D’akin Balkisu ya leka tana nan inda ya barta, fuskarshi ba yabo ba fallasa yace.
“Zan lekasu hajiyata.”
Kaman bazata amsa ba tace.
“A dawo lfy,”
D’akin Fareeda ya leka tana kwance abinta, shiga yayi ya ɗauki, takarda da biro ya rubuta mata, *Na tafi zaria*
Yana gamawa ya ajiye, ya fito ɗakin yaranshi ya shiga yasamesu suna barci sumbatar goshin huda yayi, wacce take kan gadonta na sama, ya gyara mata lulluɓenta, sannan ya isa gurin Mufida itama sumbatarta yayi, sannan ya isa gurin Sameer da yake can nashi gefe, ya sumbaceshi juyawar da zaiyi yaga Huda ta mike, tace.
“Daddy! tafiya xakayi?”
D’aga mata yayi,ba tare da damuwa ba ta diro daga gadon sai da ya tareta yana kallon inda ta diro, sunkuyar da kai tayi tace.
“Sowiee, bazan kuma ba,”
Murmushi yayi zai fita, da hanzari tace.
“Daddy zan bika.”
Kura mata ido yayi sannan ya kalle agogon hannunshi kafin yace.
“Mintuna 30 na baki.”
Da gudu ta shiga ban ɗaki, wanka tayi da brush sannan tafito tasamu baya nan, kayanta ta ɗauka kala biyu tasaka, duba lokacin tayi sannan tayi sallah asuba a lokacin.
Tana idarwa ta ɗauki yar karamar jakanta, ta rataya sannan ta wucce kitchen wani kula ta ɗauka ta ɗebi abinci da ruwa da juice ta fita, ɗakin uwar ta shiga ta kalleta, tace.
“Mommy zanbi daddy.”
Juyawa tayi abinda dan tasan ba kulata zatayi ba, tana fitowa taga Laraba da Hasana tace.
“Idan su Mufy suntashi kuce nabi daddy Zaria.”
Da sauri tafita yana cikin motarshi a zaune, gaba ta buɗe tq zauna sannan drvn yajasu suka fita, ganin yana aiki yasa bata dameshi ba tap ɗinta ta ciro ta fara game.
****
Tunda muka shigo makaranta Rahila ke dariya taɓani tayi tace.
“Kee ga malam mus’ab can sai doka miki murmushi yake.?
Kyaleta nayi dan bana son hayaniya, wuccewa mukayi zuwa azuzzukar da muke koyarwa, musaman yau da nake da aji biyu gana umma ganawa.
Ajin umma na fara shiga, sabida ajina akwai malam Hafiz a ciki, ina shiga suka shiga murna nikuwa haushinsu nake ji dan sun iya tambayar renin hankali, suran da suka tsaya nace su nanata min sai na musu kari.
Daga aya ta arba’in na suratu bakar suka ɗauka har aya ta hamsin, ɗaga nikk’af ɗina nayi sannan na shiga musu kari, aya goma har suka rike kasancewansu matan aure na jinjina jan da brain ɗinsu yake, muna gamawa na mike dan na hango malam nafi’u zai shigo.
D’aura nikk’af ɗina nayi nace.
“Ko akwai tambaya ne?”
“A’a malama maryam Sadija.”
Suka faɗa min, can wata mata daga baya tace min.
“Maryam Sajida,ina tambaya.”
“Ina jinki.” na faɗa mata a takaice.
“Hmmm dama, tambaya ce misali mace ta kwana da miji, sai asuba yayi, toh sai jinin haila yazo mata, shin zatayi wankan janabane ko zata jirkinta har ta gama hailarta.?”
Shiru nayi kamar ruwa ya cinyeni, tsabar kunyar amsar da zan bata kaina a sunkuye nace mata.
“Wankar janaba ya hau kanta, idan muka duba wasu ruwayoyi da kuma litattafan fiqhu Allah yasa mudace.”
Na fita da sauri dan karsu kara tsayi dani, dariya matar tayi tana cewa.
“Wannan Yar malama Hasinan akwai kunya.”
Shigan malam Hafiz yasasu shiru, inda ya fara musu da hadisi.
Ina shiga ajina nasamesu sunyi dandazo, Rahila tana karanta musu, Zubar gado girgiza kai nayi kafin nace musu.
“Malama Rahila kije ajinki ɗalibanki na jiranki.”
Muryan Sadiqa naji tana cewa.
“Malama Rahila! Kin karanta gidan karuwai bugu ɗin Ya haɗu, idan kina karantawa dole ma kiji kina niman abokin rayuwa, dan ana bayani sosai akan sex.”
“Rahila fitan min a class nace.” na daka musu tsawa,
D’aga min hannu tayi cike da takaici ta kalle Sadeeka tace.
“Kuma idan baki sami abokin rayuwa ba ya kike ji a lokacin?”
Cike da son basu labari tace.
“Wallahi idan ina karantawa matse cinyoyina nake, sabida tashin hankali, dan wani mugun sha’awa yake bijiro min.”
“Hmm toh bari na faɗa miki abinda baki sani ba, matuƙar kika cigaba da bin ire iren wannan buks ɗin zaki wayi gari duk irin kokarin da namiji zaiyi akanki bazaki taɓa gamsuwa ba, sufa sun rubutane dan ayi aiki dashi, akan mi kike ɗaura zuciyarki ga damuwa, wallahi ki daina.”
Murmushi yarinyar tayi cike da rashin damuwa tace.
“Wai toh na girma aure nake so ance sai na gama jami’a ya zanyi.”
A nan ne na amsa mata, nace.
“A’a fa karki dawo kina kuka da kanki wai nikan miye ribarki idan kika cigaba da karance karance buk ɗinda zasuna tada miki sha’awa, kisan illar haka kina shiga daga ciki sha’awarki ta kare karshe mijinki duk abinda yayi miki baki godiya musaman ta ɓangaren auratayya, better stop ita now.”
Shiru sukayi sannan na kora Rahila ajinta ni kuma na cigaba da koyarmusu da alkur’ani bayan mun gama muka ɗaura da tafsirin, muna gamawa suka farq jefo min tambaya ina amsa musu, sai karfe sha ɗaya muka tashi,
****
Fitowa yayi yaga gidan ba’a cewa kome, tsintsiya ya ɗauka ya share falon sannan ya isa kitchen tsabar tashin hankali sai da yaji kaman zai kwara amai, mask ya ɗauko ya toshe hancinshi sannan ya fara juye ruɓaɓɓen abincin wasu ma har sun fara tsutsa, dakyar Aman ya gyara kitchen ɗin ya wanke kayan da ya tafi yabari,
Sannan ya ɗauko Indomie da Bushashen kifi, wanke kifin yayi ds ruwan zafi da lemon tsami, sannan ya farfasa ya zuba a wani kwano daban.
Attarubu ya ɗauko da albasa ya yanyanka, sannan ya buɗe ma’ajiyin kayan spice ya zuba, sabida karnin kifin, sai man gyaɗa da ya ɗiga kaɗan, murmushi yayi yana tuna rayuwarsu ta jami’a, ruwan na tafasa ya juye Indomie sannan ya fita zuwa ɗakinshi bayan ya ragw karfin wutan gas ɗin.
….. Ɗakin Hindu ya leka ya sameta kwance daga ita sai rigar barci shima yayi sama, sai naked ɗinta bakyan gani,ko ɗan irin shaving ɗin nan batayi ga suma yacika tuuu, kauda kanshi yayi yana bin ɗakin da kallo ko ina kaca kaca, ga wani hamami da yake badawa, toilet ɗinta ya leka yasamu kayan amai, kome nan, ba daɗin gani, zuwa yayi kanta ya ɗake cinyarta da duka, firgit ta mike ta zauna, hararanshi tayi cike da tsiwa tace.
“Akan mi zaka dakeni?”
“Akan kazantarki na gaji na baki nan da awa guda ki gyara ɗakinki in ba haka ba wallahi yau zan sake ki.”
Bata san lokacin da ta sauko ba ta tura baki gaba, ta shiga tattara kayan ɗakinki ta gabanshi tazo wuccewa amma abin takaici sai da ya toshe hancinsa, ya fita daga ɗakin ganin ya fita ta shiga kintsa ɗakin dakyar, tana gamawa ta faɗa ban ɗakinta shima haka ta tattara, dakyar tayi tana kukan zuci.
Bakinta ta wanke sallah kan ai ba’a maganar shi, falo ta fito tasameshi ya juye abincin a tire, yasaka spoon yana ci, haɗiye yawu tayi ta shiga kitchen ɗin ta ɗauko spoon , zama tayi ta fara cin abinci, mikewa tayi ta ciro wayarta dake chaji, ta kunna hoton abincin ta ɗauka sannan ta ɗaura, a status da karamin sharhi.
*Aikin Mijina knn, sai ni matar so wacce bata da miji haushi ya kasheta da oho ba*
Still bai isheta ba ta ɗaura a grp nan aka shiga mata reply dake ta kware a karya sai cewa tayi.
“Hmm wallahi ina bacci fa yaje ya ɗagoni ya min wanka, kusan wkend ne shi yayi kome na gidan hmm baku ga yanda jiya ya barkice min yana son yaji shi sweety ɗina.”
Rahila da wata admin ta dawo da ita taga abinda tace murmushi ta ɗaura mata a maganarta, dake ta sauya sunanta zuwa Oum Muwaddatu.
Cike da kuri tace.
“Oum Muwaddatu wallahi dagske jiya nasha wuya, ya durje ni son ranshi yanayi yana kuka, sabida ba karamin wahala na bashi ba,”
Abinda Rahila ta ɗaura knn tace.
“Wannan sirrinku ne dashi, bai dace muji ba ko sisters”
Take grp ɗin ya kasu gida biyu wasu na bayan rahila wasu na bayanta, karshe ofline Hindu tayi ta cigaba da ɗurinta.
Ya rigata cire spoon, kallonta yake cikin nutsuwa yace.
“Idan kika gama ci, kije kiyi wanka sannan kiyi removen wannan gashinda yake jikinki dana hammatarki dana can ɗin.”
“A nawa zanyi haka? Dan kasan gwanati ta han aikin banza.”
Gyara zamanshi yayi cike da mamaki yace.
“Kitashi kije kiyu wanka kuma make sure kin cire kazamtar jikinki, sannan kizo ina jiranki matukar kika kureni wallahi zan nuna miki halina.”
Yana gama faɗar haka ya mike zuwa ɗakinshi, wanka ya faɗa yayi sannan ya fito, rigan shan iska yasaka da wando iya gwiwarshi, yaja computer shi ya fara aiki.
Bayan kaman mintuna arba’in sai gata tashigo tayi kyau sanye take da riga, ɗan karami dakyar ya sauka kugunta, sai mini skirt ta parke gashinta baya, ba laifi tana da kyau kazamtar tace ya munanta ta.
Gadon ta haye, cikin rashin ɗa’a tace.
“Aman gani.”
Sau ɗaya ya kalleta ya bawa iska a jiyarta ya cigaba da aikinshi sam bata san yanda zata tarerrayi miji ba, ta zauna sai chart take a online juyawa yayi cikin nutsuwa yace.
“Baki da turarene…”
“`Wasu Dangin Al’ajabi“`
ZOGALE juice with ginger (Yana taimaka ma masu cuta Kamar haka
Diabetic
HBp
DA sauran su ga Karin ni’ima
Musamman in kin gaji da other juice
Method;
Ki dafa itacen ZOGALenki ki (Zaki iya dafashi tare da fresh ginger DINKI ) or ki Nika ginger daban
Bayan ya dagu ki tace
Zaki Iya Saka lime or lemon
Kisa sugar or honey or like that hot or cool
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*
*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….
Dedicater To Hafsat Abubakar
_Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_