Dalibina 95-96
Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba
9️⃣5️⃣⏏️9️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ta gan wayan babu ita abin ya Bata mamaki sai kawai ta saka hijabinta ta fita Bata ganta ba hakan yasa tayi kofar fita asibita sai ga aliyu ya fito rike da takkadar prescription da akayi Mata yace”mummy lafiya ya na ganki haka’?
Tace”Banfa ganta ba”
Yace”ban Gane ba Baki gan wa ba?”
Tace”waye kuwa in Banda matarka daga in shiga toilet in fito mata tayi dissapear ”
Ranshi ya b’ace yace”karki damu gida ta koma mummy kina dai gani ita ta Fara ko?”
Mummy tace”toh ai sai in tafi gida tunda Wanda Nike jinya ta gudu ”
Yace”eh mummy ki tafi kin Zo da mota?”
Tace”karka damu Zan Kira driver
Yace”ok Bari inyi settleling bills in siya magani inje in sameta wallahi zan Mata rashin mutunci
Mummy ta juya tace”a bita a hankali dai in Banda abinta Baki sonsa Zaki saki jiki har a Miki ciki “tana magana ne tana shigewa ciki
Yana biyan bills din ya koma ward din bayan ya siya magani ya gan mummy ta harhada kayan da ta Zo dashi yace”driver ya Zo ne ko in sauke ki”
Tace”ya Zo Ina sallah ma na gan kiranshi
Kayan ya kwashe ta bishi a baya ”
Saida ya gan barinsu asibiti ya shiga nasa motar sai gidan abbu
Sun gaisa da abbu cikin mutuntawa ganin Abbu beyi Masa maganarta ba yasa ya d’aure ya tambayesa yace”abbu Bata zo Nan bane”
Abbu yace”ai da dadewa ta bar gidan Nan tana gidansu”shima Abu ya d’auka gidansu ta tafi all this while
Yace”ah’ah na d’au ta Zo yau ne ”
Abbu yace”Daman Ina ta so inyi maka magana akan auren Nan naku da bashi da Kan gado ”
A ranshi yace”auren mu ko keda Kan gado auren da harda rabon ciki”a zahiri ko natsuwa yayi ya maida hankalisa gun abbu
Abbu ya cigaba da cewa
Maman Nur