Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 1-2

Sponsored Links

_*Dalibina*_

By maman nurul hudah

_Tsokaci_
Wanan labarin kagagen labari ne ban Yi shi dan Jin zarafin kowa ba,in tayi dai’dai da rayuwarki/ka akasi aka samu

Warning
Ban yarda wani ko wata ya juya min ta ko wacce tsiga ba in kunni yaji jijj ya tsira

1️⃣⏏️2️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim

Futmin,federal University of technology minna,Kamar dai ko wacce f u t babban makaranta ne sosai,tsaye take a aji sanye da bakar jallabiya data karbi jikinta kasancewarta Fara kallonta nayi tana da tsayi da Kuma jiki madaidaici saidai kyakyawa ce ajin farko shigarta yayi mugun Yi Mata kyau dukda kana Mata kallo d’aya zaka San ba yariya bace dan shekarunta talatin farar glass ce a idanunta sun karbi fuskarta laptop ce a gabanta Wanda anan take controlling komai sai projector ya haska a bango,kallo d’aya zaka Mata ka gano ba alamun Wasa a fuskarta dukda Kuma a kallo d’aya zaka fahimci tana Jin dadin aikinta watoh koyarwa

Daliban sunyi shiru Dan sun San halinta duk Wanda yayi wani nonesense waje zata turashi,sosai tayi serious tana musu bàyanin

________

Natsuwa yayi Yana kallonta,ko me tayi birgeshi take,ya Kai biro Baki Yana tsotsa,zuciyarshi tayi nisa akan soyayyar wanan kyakyauwar hallita wacce bazata tab’a sonshi ba saboda son girma da Kuma mentality dinta na ta girmeshi,yes ya yarda he is 25years akwai 5years gap difference tsakaninsu but does it matter??me so Called grown up men suke dashi da be dashi what exactly?shi sai ma yake gani kamar ma duk zai fisu kwazo ta ko wacce fuska murmushi yayi ya lumshe Ido gabad’aya hankalinsa be Kan abinda take koyar musu saima mafalki daya fad’a Wai gasu kwance a gado suna deep romance sai yayi Mika da besan a fili yayi ta ba ya Kuma zamewa a kujera ya turo baki,cikin mafalki Wai Yana tsotsar bakinta cikin kwarewa da yunwar kasancewar da ita

Lura da Yana ta musu musu yasa ta kurawa kujeransa Ido cikin b’acin Rai tace”you over there Kai me kakeyi”Ina beji ba turo bakinsa kawai yake cikin day dreaming yake kawai Yana bayyana shaukin da yake ji a mafalki

Tace”Kai you close to him tab’a min shi
Wanda ke kusa dashi yayi taping hanunsa a firgice ya bude Ido

Tace”ka tashi tsaye,Kura Mata Ido yayi trying ya tantance a zahiri yake ganinta ko a mafalki

Tsawa ta daka me tace”I said stand up before I loose it”

Mikewa yayi Yana kallonta sai lashe baki yake ta me wani kallo tace”my friend can you compose yourself”gyara tsayuwa yayi”

Tace”you are misbehaving in my class anyway fad’a min abinda na fad’a a karshe”

Shafa Kai yayi ya gyara jacket din jikinshi budar bakinshi yace”ehrmm kin ce muje garden let have fun,please kiss me bab……”

Be rufe Baki ba ta daka me tsawa tace”out,out of my class and I don’t want to see your face for the next 1month what nonesense look at this child yanzu har yasan menene kiss yaro da shi what a world ”

Cikin sunneh Kai Dan shima abin ya fito me a bazata yace”sorry mAh wallahi ba…..”

Wani tsawa ta daka me tace”I said leave my class”jakarsa ya d’auka ya fita Yan aji suka bishi da kallo Rabi’a ko kamar ta shake Miss Fatimah Dan bala’in son hydar take kamar ranta he is her soulmate

Yana fita ko minti biyar Miss Fatima Bata Kara ba ta Gama da ajin ta fita sai a lokacin student Suka Fara sharhi akan abinda ya faru

Ta fito da Jakarta suna sauka a stairs shikuma ya zauna da alamu Yana jiran fitowarta ne Yana ganinta ya mike itako kallo d’aya ta Masa ta kau da Kai murmushi yayi ya

 

Maman Nur

Back to top button