Auren Gado 27-28
2⃣7⃣&2⃣8⃣
…………. Tunda ya dauki hanya take kuka kasa kasa, ta cusa kanta cikin cinyoyin ta, kukan tausayawa kanta takeyi, domin batasan me zata tarar ba idan ta koma cikin wannan gidan. Yana yi yana waigota baice mata tak ba saida ya shiga cikin tangamemen gate din ya parker, kashe motar yayi tareda kallon ta yace “enough munzo gida”, welcome back, ki sauka zanje insiyo miki kazar Amarci, ga part dinki can a bude ki wuce ciki kawai. dago kai tayi hawaye sharkab, “bazan shiga cikin wancan gidan ba” tunfarko ba aso zamana a ciki ba, yanzu ma bazan shiga ba inda nafara zama tun farko a ciki zan zauna. “Gidanki ne you can choose any place, go ahead sai nadawo. Ya ja baya tareda barinta tsaye takasa koda daga kafarta, sakawa takeyi da warwara ta Ina zata fara, Ina ta nufa can inda yace ko ciki ta tarar da Mommy. Juyawa tayi ta nufi hanyar main house, domin da zama da khaleel gwara zama da Mommy a wurinta yanzu.
A zaune suke a falon suna jiran me zaifaru domin sun sani tunda yafada ba canjawa, don haka suna jiran isowar ta, Sallama tayi a natse ta sawo kai, suka zubawa kofar ido domin ganin ita da waye, Fauziya Harda leke, sukaga ita kadai ce, mikewa sukayi gaba dayan su suka nufota tareda daka mata tsawa, ” tsaya daga nan mai farar kafa”, wato tsabar kin matsu kidawo cikin daula da kanki kika kawo kanki, Amma wannan yarinyar anyi mayya, to tsaya kiji, kurwar khaleel ba irin ta Ahmed bane, shi ba karen ki bane da zai rika rawa kina buga mai ganga, tunda sun nace anlika mai, kurwar shi kur yafi karfin ku, wannan naman shi da d’aci don kiji jinin dana bazai shawu miki cikin sauki ba Y’ar gidan malamai.
Shiru tayi saida mommy ta gama tsab ta gaida ita, “momy Ina wuni”. Munafuka da ban wuni ba zaki ganni ba maras zuciya, yoh Ina zakiyi zuciya kina kwadayin a/c gidan Malam nakan buzu babu. Fauziya ce ta matso gaban ta tana huci “jaka akuya” in banda kina dakikiya ina ke Ina my Khaleel kema kinsan na wuce da Ajinki bare inyi kishi dake baki isa in hada miji dake ba.
Wani irin tafasa zuciyar ta takeyi, don haka saida ta gyara tsayuwar ta tace “Ai Akuya nada rana domin akan yanka naman ta aci haka jaki ma domin yakan dauki kaya ko banza kinga shima yanada rana, Amma mutum mai kwakwalwar kifi shine Wanda baisan darajar dan Adam ba, dake mace ce mai daraja bazaki tsaya kina zagin iyayen wani ba, kuma Alhamdulillahi duk rashi da talaucin mu baki gan mu kofar gidan ku muna barar Abinci ba, sannan mijinki dakike magana dashi da rashin shi duk daya a wurina, ni da zaki taimaka min da kinsa ya maida ni inda ya dauko ni yafimin kwanciyar hankali, kuma dake kin kai mace da kin taimaka tunfarko kin hana Auren nan, da banda masoyiya sama dake.
Wani irin daga hannu tayi zata zabga mata Mari taji anrike hannun ta carab, saurin juyowa tayi idanun ta a rufe ko gani batayi tace ” mommy kibarni in daki Y’ar gidan talakawan nan ba kyajin mugayen kalaman datake fadamin ni sa’arta ce.
Jin an watsar da ita a gefe yasa ta dawo cikin hayyacin ta, ta ganshi tsaye fuskar shi ba fara’a, yace “I know you will react like lunatic, shi yasa na dawo, kuma ki godewa Allah da hannun ki yakai fuskar ta yau da sai kin kwana gidan ubanki, tunda bada kudin gwamnati muka gina gidan mu ba.
“Khaleel banson dibar Albarka agabana kake tarewa wannan yarinyar fada, me kakeson nuna mana ne, tafimu mutunci da daraja kenan, Toh ahir dinka dani wallahi zanyi maganin ka da duk Wanda ya daure ma gindi ka kwaso min wannan yarinyar cikin gidana. “Mommy me tayi daga shigowar ta kuma agaban idanun ki take kokarin marar min mata, wallahi da abakin wanna igiyar da kuka daura mara Amfani yau. Baki dukansu suka saki sunkasa furta komai, ya juya gefen ta” kema bakyaji na nuna miki part dinki inda bamai damunki kin shigo nan, kinga bazan iya tare miki fada kullum ba let go to your part. Matsawa tayi tana tura baki ni anan zan zauna bana son can. “OK as you wish, ya riko hannun ta ya nufi hanyar dakin shi da ita tana kokarin kwacewa, Amma karyarta domin ta riku, har wani hadota yayi da gefen shi ya wuce da ita cikin dakin tareda kulle kofar yabarsu a sume, suna shiga ta fisge tareda nunashi “karka kuma kokarin tabani banaso. “Ni kuma inason tabaki kuma bake zaki yanke wannan hukuncin ba nine zan yanke hakan ko Ina bukatar tabaki ko banayi nine zan zartar da hakan.
Juyawa tayi domin ta fita yayi saurin shan gaban ta ya rufe kofar da key ya cire yayi gaba Abin shi, “kazo ka budeni intafi dakina. “Excuse me? Kinada wani daki ne bayan wannan da kuma gidan da kikaki shiga? “Yes dakin mijina da na saba zama. Dawowa yayi da sauri gaban ta, ta zuba mai ido shima cikin kwayar idanun ta yake kallo tareda dage gira daya, “repeat that”, “say it again, yanzu in nuna miki am your husband and believe me zakisha mamaki na. Ja da baya tayi kadan, “nifa bazan Kwana daki daya dakai ba. “OK zamu gani yau, ni kuma bazan Kwana ni kadai ba as far as you are my wife, muje zuwa inga who will win. Kallon dakin takeyi tana tunanin lokacin da ta shigo cikin shi suka zauna akan gadon yana shayar da ita kalamai masu dadin gaske, namiji Dan soyayya yayi a rayuwa, she is missing him so much waye zai maye mata wannan gurbin? Har wani tsigar jikin ta ke tashi idan tana tuna lokacin da yake taba ta.
Kallon gadon tayi taga ba Wanda ta sani bane, karewa dakin kallo takeyi yanzu take realizing an canja komai new, jin motsin shi yasa tayi saurin juyowa, tagan shi yana kwabe kayan jikin shi tayi saurin bashi baya tareda cewa “ai dama bakajin kunyar yawo tsirara a cikin mutane” ka girma bakasan ka girma ba. Bai tanka taba saida ya cire duk manyan kayan yarage dagashi sai boxer, ya fito ainihin namijin shi, tsarin jikin shi a bayyane kirar shi broad chest din shi murdadden hannun shi irin na ainihin maza naturally, Wanda duk macen da ta kalle shi sai ta afka mai lokaci daya, shiyasa fauziya takasa hakura dashi har gobe tana mafarkin kwanciya a wannan kyakkyawan jikin har safe,
Matsowa yayi tareda dafe west dinshi ya zo har gaban ta, zare idanun ta tayi tareda saurin runtsewa bayan ta mai kallo daya tana girgiza kai “wai kai meye haka kakeyi baka kojin kunya”?
Wani irin mugun murmushi yayi, that’s exactly what he is looking for a wurin mace me kunya, and its going to be so much fun, domin duk namijin da ya Auri mace mai kunya zai mori kuruciya da rayuwa mai cikeda nishadi, “open your eyes or…..
Ja baya tayi tareda girgiza kai “kaga don Allah kasa kaya kuma ni kabarni intafi part din da kace. “You are late, now listing to me, open your eyes ko in cire boxer din and believe me kema sai kinyi necked irin nawa mun tsaya aga Wanda yafi kyau ba kaya. Da mugun gudu ta bude idanun ta tareda kallon shi cikin ido way’enda ba duk mace ke iya resisting kallon cikin suba, but sunfi mata saukin kallo akan jikin shi, ita da Ahmed bai taba mata irin haka ba Amma wannan marar kunyar Hmmm.
“What did you said? Bana girma? Yafada yana matsowa tareda yin murmushin gefen baki, irin na muguntar nan, da kuma enjoying each and every moment with her. Tana ja da baya har ta cimma kofar bathroom dinshi ta manne yana biye. Saida yaje gab ya kalli kofar, “just say it ba sai kin jan yo ni da wayau ba. “What? Tafada tana zare idanun ta domin yafi karfin duk wani tunani da zatayi,
“Kice wanka kikeso muyi tare final, and bazan taba baki kunya ba, duk Abinda kike so just tell me yanzu zanyi miki shi.
“Kaga nidai ka matsa ba wani wanka da zanyi don Allah ka matsa in wuce. “Zuwa Ina? Kinga dole cikin biyu ayi daya yanzu zanbaki zabi biyu kuma you must choose one if not today am going to loose my virginity. Yafada tareda dage mata gira daya, dan kallon shi tayi tareda Kara maimaita kalmar domin Sam bata kamo bakin zaren ba ita, “yes zaki koyar dani komai and believe me this your student can last more than two hours batareda ya gaji ba I promise, do you know ban taba yiba? please ki koyar dani ki bari inji ya Abun yake nima. Wani irin zubewa tayi tareda fita ta o c dinshi saboda tsorata, gaskiya khaleel tantiri ne, sai yanzu duk ta kamo bakin zaren ta kulla, innalillahi wallahi mugun dan iska ne. Kara biyota yayi jikin ta na rawa ya Kama hijabin ta ba tareda ta ankare ba ta jishi a kasa, Y’ar Kara tasa “don Allah kabari meye haka khaleeeel’ taja sunan da sai da ya bata wani irin kallo ya matso tareda riko kugunta ya zuba mata ido har wani irin ruwa ruwa idanun shi suka tara, bai taba sanin zai iya bawa mace so much time ba sai yau, kuma he don’t mind sukai safiya suna haka, “please call my name again please. Yanda ya kwantar da muryar shi tareda kashe ta yasa batasan lokacin da idanun ta suka shige cikin nashi ba, tana hango way’ennan ruwan da suka karawa idon wani irin sirri Wanda bazata iya fadar shi ba. Hannun shi a west dinta kuwa jinshi takeyi kamar yana jonata da wutar lantarki, kai tsaye batareda yayiwa idanun shi shamaki ba ya saukesu akan kirjinta, rigar atanfar ta kamata sosai dinkin ya turosu har yana hango tudun su da tsagun kirjin ta tasama,
Hannun shi dake west dinta yakara damkar ta domin neman comfort, don jiyake tsab zai iya zubewa idan yaci gaba da kallon ta a haka, bai taba tunanin nonon mace zai burgeshi ba sai yau, “Hmm Hmm Hmm. Ya jera Ajiyar zuciya yafi sau goma, just don yana kokarin controlling kanshi he don’t want to rushed things, karya tsorata ta yasan shi ba irin Ahmed bane in yayi mata wani Abu zata iya gudun shi fiyeda tunani,
Matsawa yayi tareda rungume ta gam a kirjin shi, takasa koda motsi domin jikinshi na dauke da wani irin sirri ga dumi kamar heater Wanda batasan tsabar shaukin ta bane yasa ya dauki zafi,
Ajiyar zuciya yakeyi yana Kara shige mata, sai shafo bayanta yakeyi ji yake kamar ya tsaga jikin shi ya turata, ganin Rungumar taki karewa tayi saurin fisge jikin ta, bai tsaya wani dogon tunani ba yayi bathroom, ya saki shower akan shi, shafo fuskar shi yayi, duk da ruwa na zuba a fuskar shi he can still feels his tears, yana tunanin wane irin so yakewa wannan yarinyar, komai nata is special to him, kamar aikin asiri jinta yakeyi kamar Rayuwar shi, ya dauki dogon lokaci kafin ya iya wanka ya fito, tana nan inda ya barta a d’askare, “kije kiyi wanka ki fito ki kumayi Alwala Ina jiranki.
tasan musu tsakanin ta dashi bazaiyi riba ba gwara tabi a hankali ta tsira da mutuncin ta. Wucewa tayi saida ta kulle bathroom din, sauri yayi ya zura jallabiya ya fita zuwa part dinshi, kallon bathroom din shi takeyi tana ganin yanda ya Kawata shi hatta da kayan shafe shafen shi a ciki suke kamar wani mace komai nashi tsab tsab. Kwabewa tayi tayi wanka tareda saurin daukar towel ta goge jikin ta jin yana taba kofar yasa tayi saurin zura rigarta tareda mayarda skirt ba tare da ta saka Inner wears ba, ta fito tana kame kame domin jinta takeyi kamar nicked dole zata samu excuse takoma domin ta saka.
Zuba mata ido yayi ya ce “zo ga kayanki tunda nan kika zaba mu zauna, gashi na dakko miki wasu kayan, you’re Mrs khaleel ya zaki mai maita kaya?
Bude Karamar akwatin yayi da ya debo kaya a ciki, wata guntuwar rigar bacci iya guiwa pink mai guda biyu ya mika mata yace kisa wannan za kiyi kyau a ciki,
Zare idanun ta tayi tana girgiza kai, “ni basai na sakaba”. Tashi yayi ya nufota yes basai kin wahala ba am here madam. Saurin fisgewa tayi ta koma bathroom din da sauri.
Sai dai Abin haushi bra dinta ta tarar ta fadi kasa harta dan jike dafe goshi tayi ta dauraye ta shaya akan karfen da ake rataye towels da sauran su, ta zura kayan tareda tsayawa gaban mirror ta zubawa kanta ido, kamar wata Y’ar India, kirjinta dake baje ta kalla tana hango dan karamin nipple dinta, saboda silk ne kayan sunbi sun lafe a jikinta, jan ta saman tayi domin ta dan rufe su, duk da haka ana gani, saida ya k’onkwasa kofar yace “madam am waiting for you” ta turo kofar ta fito bai kalleta ba domin yasan kwanan zancen don haka hijabin ta ya mika mata tareda shinfida dadduma biyu ya tada musu da sallah, raka’a biyu yayi tareda yin Addu’oi masu tsawo ya juyo ya dafa kanta tareda yin Addu’a ya tofa, bai tsaya dogon tanbaya ba domin yasan daga Ina tafito inba ayi wasa ba ma ta koyar dashi,.
Ajiyar zuciya yayi “Madam nasan kinsan komai akan gidan nan” banaso ki yi rayuwar da kikayi a baya, shiyasa naso ki zauna a can part din, ba damuwa Ina nan,
But ni yanzu kinja nakasa fita siyo mana kazar Amarci kuma yunwa nakeji. Yafada yana kallon ta, “zaki iya nema min wani Abu inci please? na dade banci Abinci ba, please Ya kuma fada yana karkace kai, mike wa kawai tayi ba tare da ta ce mai komai ba ta fita da hijabin ta, ba kowa a falon ta wuce kitchen tunda tasan komai na gidan, tasan ka’idar Abincin shi, don haka indomie ta fitoda guda biyu kana na ta dan jajjaga tarugu da tattasai da tumatur daya ta dora a gas kafin ta yanka enough albasa ta soya mai kwai guda biyu,
In ten minutes ta kammala, ta dafo mai ruwan zafi mai hadi yana kamshi, ta jera a tray ta dauka ta nufi dakin.
Yana zaune tsakiyar gadon yana danna laptop dinshi, fuskar shi kawai zata isar maka da sakon dake cikin zuciyar shi, a kasan gadon ta Ajiye mai tace gashi. Dago kai yayi tareda zuba mata ido yace “tank you. Ya kife laptop din ya zare jallabiyar ya jefa mata, “ki fara kula da komai na mijinki daga yau. Harara ta watsa mai tareda matsawa ta bude waldrp domin ta Ajiye taga ba wurin da KO tsinke zai shiga, ta kuma bude wani side taga agogunan shi birjik kamar wani kantin agogo ta Kara bude wani taga guntayen kayan shi birjik duk yana kallon ta saida ta bude na karshen ne taga jallabiyun,, zata Ajiye yace “kisa a Dustin a bathroom bana mai maita kaya. “Tun farko me yasa baka fada ba kana kallo na saboda kawai baka kaunar in huta. “No inason kisan komai na mijinki ne, Kinada damar da zaki duba komai a dakin, dan murguda baki tayi Wanda yaganta sarai saida ya zauna ya bude plate yafaraci tareda runtse idanun shi komai nata is perfect, fitowa tayi ta nufi sofa ta kwanta tareda bashi baya, “kizo muci mana. “Banajin yunwa ni. “Hmm yace, yaci gaba da cin Abincin shi.
Bacci ne mai shegen dadi ya kwashe ta, saida yaci yayi kat ya kora da black tea, ya kwashe kayan ya mayar kitchen da kanshi ya dawo ya datse kofar, tsayuwa yayi akanta ya zuba mata ido, yayi murmushi, dukawa yayi yayi sama da ita kamar Y’ar tsana, a natse ya shinfideta a tsakiyar gadon, ya zare hijabin ya Ajiye shi agefe, juyowa yayi domin ya gyara mata kwanciyar ta yayi kyakkyawan gani, “subuhanallah ya furta, domin rigar saman ta bude he can see them clearly, yanda suke baje so boosty kamar zasu fashe, Allah yagani shi baiyi niyyar rushing dinta ba Amma seeing this he can’t control himself, wani irin shaking jikinshi keyi ba wani tunani ya kife but hannayen shi akansu tun daga kasan su har zuwa saman yana wani irin lallashin su tareda murzawa a natse kamar wani barawon dake tsoron kar akamashi,
Jin kanshi yakeyi a wata duniya tadaban bai taba sanin haka nonon mace keda dadin tabawa ba sai yau, wani irin tashi jijiyoyin kanshi sukayi rado rado jikinshi har wani fitarda gumi yake duk da sanyin ac dake dakin, kamar kanshi zai tsage biyu yakeji wani irin murza jikinshi yakeyi a katifar gadon, ya rasa inda zai tsoma ranshi yaji sauki, matsawa yayi yana mai kallon kyawawan lips dinta idanun shi sunyi mugun ja da cika da ruwan hawayen shauki, batareda ya cire hannayen shi a saman kirjin nataba ya matsa da lips dinshi saman fuskar ta saida ya lashi girar ta zuwa idanunta har karan hancinta kafin ya sakko zuwa bakinta cikin shakakiyar murya yace “ke ce mace ta farko da khaleel yafara tabawa duk da ke bani ne nafarkon ki ba, ke ce macen da nakeso infara kissing, yafada yana dora lips dinshi a bakinta, yafara lasa a hankali, abun mamaki jiyayi ta bude bakinta, Wanda da gudun vespa ya zura harshen shi, tayi mai mugun cafka tareda bashi wani irin tsotsa Wanda na tabbata idan idanun ta biyu bazai yuwu ba, Wanda ita a duniyar mafarki take ganin Ahmed ya kai ga burin shi na taba kirjinta tareda yin yanda yaga dama dasu har ya iso kan harshen ta yana cewa tayi mai kiss karta hanashi daga yau bazai kuma tanbayar taba, don haka ta zage ta dage ta ke bawa khaleel wani irin mahaukacin kiss Wanda ta kusa sumar dashi, Abunka da ba sabanba kuma yasamu mace karshen kwadayin namiji zabin zuciyar shi me kuke tunani.
Saukar hawayen shi akan fuskar ta tareda yanda yake dage rigarta zuwa sama bear hand dinshi na shafa fatar cikinta, har zuwa lokacin da taji saukar hannun shi a necked Brest dinta yasa tayi saurin dawowa daga duniyar mafarkin ta Wanda yake a reality ba tareda sanin taba, bude idanun ta tareda jin bakinshi cikin nata tanajin zafin yanda yake matsa mata kirji wani irin allan kafura tayi ta fisge kanta tareda mirginawa kasa tana zare idanun ta tareda jan rigarta tana rufe jikinta, ko Ina rawa yakeyi a jikinta,
Shikuwa wani irin juyi yayi ya kife kanshi a katifa domin dole yayi doguwar jinya, kamar katifar ta bude yakeji domin yanda yake soka jikin shi a kai, fadin halin da yake ciki shikadai yasani, saida ya kwashi minti talatin kafin ya juyo yaganta a tsaye tana kallon shi tana fitar da hawaye,
Tashi yayi cikin karfin hali ya nufota tayi baya tareda zubewa a kan sofa ta hade jikinta wuri daya tana girgiza mai kai.
Zama yayi a gefenta ya dafe kasan shi da hannun shi gudun karya yage mai wando yace “kuka? Why zakiyi kuka? Dagowa tayi cikin zafi “me yasa zaka tabani bayan kasan kai kanin mijina ne kuma ba wanna rayuwar a tsakanin mu Ahmed shine mai Iko da wannan bakai ba, why zaka wuce gonar da bataka ba. Wani irin d’aci yaji a ranshi, ya kalleta ” listing to me, Ina fatan wannan kalmar tazamo ta farko ta karshe daga yau, Ahmed is my brother and I love him so much shiyasa har na iya kyaleki bayan kinfada min wannan kalmar, Amma ki sani baki isa kiyi min iyaka da hakkina ba Aure mukayi sadaki nabiya a gidana kike a cikin dakina, niba raggon namiji bane am healthy what do you expect from me, insa miki ido saboda gani lusarin namiji, now listing bazan iya bacci a haka ba bantaba sawa kaina kwadayin kwanciya da wata ya mace ba sai ke yanzu cikin biyu za ayi daya kibarni inci gaba da Abinda nafara ko in ratsa cinyoyinki wallahi kuma believe me nafi karfin ten minutes yanzu dabara tarage gareki.
Wani irin girgiza kai takeyi “don Allah kayi hakuri kabarni nibana so. “Ni kuma kiyi hakuri kibarni in karasa jin dadina, kuma kisaba tunyanzu wannan somin tabi ne domin ba yanda za’ayi inzauna dake a cikin gida daya in sa miki ido ba, bayan nasan ke wacece naji dadin ki bazan iya nesa dake ba am sorry……… 🖊
*Afuwan jiki da jini Alhamdulillah Ina samun sauki saidai, ko yanzu saboda banason inbarku da jira yasa na daure na dage nake typing a hankali, zan rikayin koda page daya daya ne har zuwa in murmure, aci gaba da yanda aka saba, masoya nagode da Addu’a masu Kira da masu turomin sakonni Ina matukar godiya am feeling better now*