Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 9-10

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

⏏️9️⃣⏏️1️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace” listen to me aliyu iam like a mother to you Ina da life experience more than you do Danni ba yariya bace ”

Sake Baki yayi Yana kallonta kamar da gaske a ranshi ko cewa yake ikon Allah sai kace wacce ta Kai shekaru arbain harda cewa like a mother”besan sanda murmushi ya sub’uce me ba tace”what is funny

Yace”I just like the fact that kin d’aukeni matsayin d’an

Murmushi tayi tace”kana jina you are too small for all this I mean ba babban mace Yar shekara talatin da zata soka Allah ya kiyaye because Kai d’an ne a gunta ka ajiye komai kayi facing karatunka yafi maka than tunanin abinda bazai fisheka ba,Kayi karami da soyayya ka Fara sanin abinda duniya ke ciki tukkuna ka fita zancen wata soyayya 200level kake akwai aiki a gabanka fah than all this nonesense please face your education karka d’auka dan mahaifinka nada kudi kace you can do as I you please kudin mahaifinka daban naka daban ”

Yace”hakane but mah Ni na taso ba uwa na rasa mahaifiyarta a wajen haihuwata ta rasu ta barni mah yau da Kika ce in d’auke ki a matsayin mummy naji Dadi a Raina cause nayi lacking mother care babu wacce zata zaunar Dani ta min fad’a please Zan iya jiranki mummy”

Murmushi tayi tace”why not”

Ya Kai hanun fuskarsa ya goge hawaye da babu shi ya ja majina yace”nagode da wanan damar daga yau na Zama son d’inki ko mummy”

Ta jinjina Kai yace”please mummy can I hug you please Ina son inji dimin mummyna

Kafin tayi magana ya rungumeta tayi shiru saidai bata rungumeshi back ba dan bata so hakan ba it can ruin her rupuitation in wani ya gansu

Ganin Bata rungumeshi back ba yasa shi sakin kukan karya yace”thank you mummy yau naji abinda wasu suke ji mummy I felt something inside of me sai naji Kamar mummyna na rungume

Wanan maganar yasa ta Kai hanun kansa tana shafawa ba tare da yasan tayi hakan ba ya saki murmushi ya lumshe idanunsa

Da k’yar ta raba jikinta dashi yace”mummy muje cafeteria tare”

D’aure fuska tayi tace” Ni inje cafeteria da Kai son are you insane?_

Yace”sorry”

Tace”tafi aji kila ana can ana koyarwa ”

Ya jinjina Kai ya tashi ya bar wurin ya dade a rayuwarsa beji dadin da yaji irin ta yau ba ya koma aji ya zauna Yana planing inda za ayi ya aureta ba tare da tasanshi shi zata aura ba

. 5:30pm fitowa yayi daga aji Yana tafiya da sauri Yana waya ya karasa wajen motarsa ya bude kenan zai shiga ya hango miss Fatima tsaye wajen motarta ga malam Umar ya tare ta Yana zuba Mata surutu ”
Wani kololo Bakin Ciki ne ya taso me ya tsaya me a kirji karasawa yayi Yana zuwa ya gaidasu malam Umar ya amsa ba tare da ya kalleshi ba ya cigaba da maganarsa yace”kinji Fatima in Zo hiran yau daddare Zaki fito ne karki min irin na jiya

Zatayi magana ya riga ta da cewa mummy kince kina son ganina ”

Tace_oh yes Shiga mota muyi magana

Zagawa yayi ya shiga mota ta dubi malam Umar tace”Bari zamuyi waya please”

Ya jinjijina kansa yace”Zan Kira _wucewa yayi ta shiga motar ta zauna

Tace”me kake nufi da nace Ina son ganinka bayan bance Haka ba ”

Yace”kawai ina son rabaki da alikakaine dan na lura Yana takura Miki ne shine na Zo nayi protecting d’inki

Ta jinjina Kai tace”

 

Maman Nur

Back to top button