Hausa NovelsNi da Patient Dina Hausa Novel

Ni da Patient Dina Book 1 Page 13

Sponsored Links

Page1️⃣3️⃣

 

 

Afusace aneesa tafita shiga motorta tayi wani wawan riverse tayi gudu takeyi akan hanya tana kuka horn tadinga dannawa awani dankaren gida bayan me gadi yabude tashigo packing din motor tayi kafin tazo tasameshi tana karasowa ta kwasheshi da Mari Kai wani irin dakikin jahiline ni zaka bari inajiranka to Dan ubanka yau seka bar gidan nan kuka baba me gadi yakeyi Wanda akalla ze iya haifanta Amma ko girmanshi bata duba ba tamishi cin mutunci kafin tashiga main falo anan tasamu daddynta da mom da gudu tafada jikin daddy tana kuka hankali tashe yafara magana my angel meyasameki waya tabaminke Dan gidan waye waye ubanshi a Nigeria mom ko kallonsu batayi ba kawai ta girgiza Kai domin bakin cikin abinda suke aikatawa yanda daddy ya bata dakuma sangarta aneesa abin bakaramin ci mata tuwo akwarya yakeyi ba ko kallo Basu isheta ba cikin kuka tace daddy azaad ne yazageni Kuma ya mareni whaattttt Mari azaad din ne yamareki ranshi yayi kololuwan baci duk duniya babu abinda yatsana sama da abinda zetaba mishi angel ita kadai yahaifa Amma bayanda zeyi azaad ne fah yaso rabata dashi Amma me tana sanshi kamar ranta gashi Shima akwai burinshi dayakeso yacika atare dashi, lallashinta yafarayi kiyi hakuri my angel kedama very soon zakuyi aure seyanda mukayi dashi, dashi da families nashi sesunyi danasani murmushi yayi yashafa kumatunta are you happy now nooo am not Taya zanyi farin ciki bayan my account is almost low sorry angel bari in miki transfer nan take yamata Transfer 5million alert ne yashigo wayarta bayan taduba tayi ihu kafin tarungumeshi I love you so much dad ganin farin ciki akan fuskan yarsa tilo neyasashi jindadi tashi tayi tahaura sama dawowa kusa dashi mommy tayi am alhaji wlh abinda kakewa aneesa wannan fah kasani bafa gata bane bata tarbiya ne keeeeee Zainab ya isheki haka babu ruwanki da yata tunda ke kintsaneta ko nawa nabata aiba kudinki bane aikin banza bar mata falon yayi zamatayi tafara hawayen bakin ciki ita da yarta Amma yanzu tanaji tana gani aneesa tafi karfinta ko kallonta batayi balle tasa ran samun gaisuwa wucewa bedroom nata tayi.

 

Tsaye yake agaban mirror Yana gyara gashinsa sanye yake da suits black color shirt din cikin ne kawai ajikinshi besanya jacket dinba idonshi manne da Baki sun glass hannunshi daure da agogon Rolex cover shoe ne akafarshi me tsadar gaske se sheki yakeyi bakaramin kyau yayi ba daukan jacket din yayi yasa wow azaad kyakyawa ne tako Ina wayarshi yadauka da laptop dinsa yafito dakin ummi yaje yagaisheta allah yamaka albarka me sunan baba ya Allah yakareka daga sharri masu sharri adduah take mishi Yana amsawa da Ameen sallama yamata yafito tafiya yakeyi cikin kasaita da Isa securities kusan 8 suka karaso inda yake suka gaisheshi suka karba abinda yake hannunshi motor 5 ne atsaye agun Bude mishi sukayi na tsakiya yashiga sukuma suka shiga nagaba da baya tafiya sukeyi cikin takama har suka iso wani katon company Wanda bana tunanin kaff cikin garin gombe akwai irinsa daga kaina nayi Dan in karewa ginin kallo company Wanda bashida maraba dana outside country asama aka rubuta AZAAD THE BILLIONAIRE COMPANY bayan motor yayi packing securities din suka fito suka ja layi suna jiran fitowarshi seda yayi good 10 minutes kafin yafito da kafarsa daya yawaje daga baya yafito tundaga waje ma aikatanshi suke diban gaisuwa da tarin farin ciki afuskansu domin shidin ubangidane nagari suna matukar alfahari dashi cikin takun girma yake tafiya securities din nabinsa abaya cikin katafaren company shi yashiga duk wani zirga zirga cakk yatsaya lokaci Daya nan suka fara diban gaisuwa mata kuwa kowacce burinta tayi magana dashi kullum cikin zautuwa sukeyi da kyau din boss dinsu karasowa kusa dashi sakatariyanshi tayi tazo cikin rausaya tace you are highly welcome back boss we very happy to see you again girgiza Kai kawai yayi office dinshi yanufa tana biye dashi lifter suka shiga Wanda yasadasu da office dinsa karewa office din kallo yayi babu abinda yayi yanda yatafi yabarshi haka yadawo yasameshi komai tsaff zama yayi akan kujera Yana fuskantar sakatariyarshi datake binsa da kallo kamar zata hadiyeshi cire glass din idonshi yayi yace Ina bukatar duk wani document Daya kasance suke nan bayan tafiyana cikin kisisina tace yes sir tafita.

 

 

FANAN na girki a kitchen itada suhaima auta tashigo tace mama nakiranku to Muna zuwa mama gamu yauwa dama zan aikekune federal low_cost gidan antynku firdausi to mama kayan cikin leda tabasu da kudin napep dukansu dogayen hijab suka saka suka fito bayan sun Isa gidan ne me gadi yabude musu suka shiga knocking sukayi akofan falo me aikintace tabude suka shiga gaishesu tayi suka amsa suna tambayarta Ina anty tana daki bari inkirata zama sukayi suna jiranta fitowa tayi tana kama Baki tana fadin wata sabon gani yau kune agidana dariya sukayi haba anty sekace bama zuwa hararansu tayi tace dallah can yaushe kuke zuwa din har gwara suhaima ma zan iya mata uzuri tunda ba anan takeba Amma ke fa seki kusan shekara Baki lekoni ba sede nan ma in mamankice ta aikoki sorry antyna karki damu zandinga zuwa akai akai dama mamace tabamu sako mukawo miki dama nasani ai bazakuyi zuwan kanku ba sede aikan kam Yan renin hankali kawai boye fuska FANAN tayi tana dariya yauwa anty Ina junior ai suna school yanzu yakoma yini saboda nima inhuta ayyah Kiran me aikin tayi tace mata tahado musu abinci kawo musu abincin tayi ta ajiye akan tebur din gabansu tuwon shinkafa ne da Miyan egushi yasha nama da kifi sunci sosai wallahi fanan kamar nasan zakizo nayi favorite dinki ai wlh kinkyauta anty NIDA tuwo da egushi akwai Amana SE Santi takeyi suhaima ce ta harareta ke dallah kinfadame mu to Ina ruwanki dani to zaku fara ko dama andade baa haduba cewar anty firdausi shuru sukayi har bayan mangrib suna gidan bayan sunyi sallah ne daddyn junior yashiga daukeda junior akafadarshi yayi bacci ah ah suwa nake gani haka Tabb dama ku ana ganin idonku wayyo daddyn junior wai sedukanku kunyi complain ne aidole muyi allah FANAN bakida kirki yaushe rabonki da gidan nan ayyah am kudinga min uzuri wlh aikine yakeshamin Kai to shikenan ya aikin alhamdulillah yau bakije ba kenan eh wlh dama zandan kwana biyu banje hospital ba tofa meyasa patient din danake dubawa yanzu yakoma gida shine nake zuwa dubashi allah srk allah yabashi lafiya yagama magana Yana kwantar da junior akan kujera zama yayi awani anguwa yake haka ummm a gra ne wai shi AZAAD THE BILLIONAIRE what kikace azaad kike dubawa gaskiya kinada matukar rabo mutumin da duk duniya inbada iyayenshi beyarda da kowa ba Kuma bakomai yasa hakan ba face tarin makiyan dayake dashi ba shuru sukayi sunajin bayanin da daddyn junior yake musu Kuma bakomai bane yasa yakeda makiya tako Ina ba bace yakasance shahararren Dan kasuwan matashi da babu kamanshi Kuma duk inda zakije kisiya Abu 3k to tabbas idan abun yafito daga companynshi to zakijishi 2k ko 1500 abin Yana matukar Kona ran sauran Yan kasuwa shikuma bayana haka bane Dan yabata musu kasuwancin su ah ah shidan talakawa su samu saukine bashida matsala da yasamu riba ko karya samu Kuma Koda salary ne wlh metsoka yake bawa mutanen dasuke tare dashi ni munyi karatu tare a university of United State anan nasanshi tabe Baki FANAN tayi Amma kam Yana da girman Kai da iyayi sosai dariya daddyn junior yayi yace wannan kuma inbeyi ba aibecika azaad Muhammad mainasara ba shidin fa tako wani bangare yahada jini da sarauta ummi mahaifiyarshi itadin yar sarkin Dubai ce yarsa ta uku sekuma mahaifinshi Shima Dane agun sarkin gombe ii babu yanda baayi abbansu yakarbi sarautaba Amma yaki saboda bayida shaawar haka Kinga kuwa jinin sarautane yake yawo ajininshi suhaima ce tace wlh tun baa gama labarin ba naji yaburgeni tsaki FANAN tayi bakida hankali yarinyar duk yanda kike tunani wlh yawuce nan anty firdausi ce tace Amma anan zaku kwana ko Tabb wlh tafiya zamuyi bamucewa mama zamu kwana ba to bari inkirata insanar mata karta jiku shuru kira layin mama daddyn junior yayi cikin girmama suke magana kafin yakashe wayar tace ba matsala suka cigaba da hiransu .

Washe gari da safe misalin 8 bayan sunyi breakfast ne suka fito zasu tafi kayan kwalliya da turaruka dayawa anty firdausi tabasu sannan driver yakaisu gida shiga sukayi suka samu su baba da ya al Ameen da ya Usman sunfita autama tawuce school shiga sukayi bakowa a falo daki suka shige shiryawa FANAN tayi kasancewar tayi wanka agidan anty dauko liffaya tayi Wanda sukayi a auren wata yar makarantarsu farin Riga me dogon hannu tasa kafin tasa wando legins aciki nada sarin tayi dakyau ajikinta sky blue ne me touches na fari ajiki dauko dankwali tayi tadaura danrin ture tasa dankunne fari da plate shoe dinta fari handbag dintama fari bawani kwalliya tayi afuskanta ba as usual powder Tashafa sannan tasa kwalli a idonta tasa libstick ta fesa turare bakaramin kyau tayi ba suhaima ce tazo tace sis Kinga irin kyaun da kikayi kuwa Amma biki zakijeki ko fari tayi da manyan idonta Dan Allah nayi kyau sosaima kuwa zo in miki hoto fitowa cikin falo sukayi tafara kafta mata hotuna mamace tafito tasamesu kundawo kenan eh mama suka gaisheta FANAN irin wannan ado inazuwa mama zanje duba patient Dina ne daga nan Kuma zanbiya asibiti to shikenan adawo lafiya kibude pause dinna kidau kudin napep dinki fitowa sukayi har titi ta tari napep tashiga tanama suhaima bye bye.

 

Tsaye yake a can saman mansion din gidan duk abinda yake faruwa Yana ganin shiga da fitan mutane kasancewar Yana sama tun saukanta a napep yake hangota tsayawa yaga tayi tana magana da wani kwata kwata beyarda dashiba kallonsu yakeyi bako qiftawa knocking tayi baba me gadi yabude kasancewar yasan itace me duba azaad tafiya takeyi cikin nutsuwa hartashigo falonsu fawwaz da areef tagani gaisawa sukayi cikin wasa da dariya kafin tace Ina mama da zeenat da anty Amina aiduk suna falon sama kijeki mana tom haurawa tayi anan tasamesu tsugunawa tayi tagaida ummi da anty Amina cikin jindadi suka amsa zoki zauna mana zama tayi wow FANAN kinyi kyau sosai wlh inji anty Amina cikin zolaya ummi tace wai dama Fulani ma suna sa luffayane dariya sukayi kafin tace eh mana ummi munasawa duk dama ni wannan na aurene mukayi aikuwa kinyi kyau murmushi tayi tace nagode Ina zeenat yanzun nan ta tashi taje hada corn flakes kafin ummi tagama rufe Baki zeenat tashiga tana ganin fanan tace oyoyo Ashe kina hanya zama tayi suka gaisa bari inhado miki kema ah ah kibarshi ummi ce tace to Zaki fara ko bakyau fulako fah bayan 5mint zeenat tadawo Tamika mata nata sunasha suna hira ajiye cup din tayi tamike ummi bari inje indubashi inzo to sekin dawo fita tayi tanufi part din Azaad zaune akan kujeran dakinsa tasameshi gaishesa tayi ciki ciki ya amsa Yana kallonta ta kasa bayan tamishi abinda yakamata ne tazo zata fita yace kizo zuwa tayi tatsaya shuru bece mata komai ba sedaga baya yace kizauna zama tayi yace waye naga Kuna magana dashi dazun dayaushe kenan dago Kai yayi yakalleta kafin kishigo gidan nan ohhhh wai tambayana keyi inmishi kwatance shine nace Mai ni bama yar anguwar bace iya abinda yafaru kenan ehh iyashi kenan okay haryanzu bangama yarda ba kilama karya kikamin Dan dan Adam ba abun yarda bane mikewa tayi tace okay tunda karya namaka shikaje kasameshi nasan bazema karyaba tana magana ta tafiya mikewa yayi yaje ze rike kafadarta Dan yatsayar da ita mistakely yarike liffayan Dayake Saman kanta guduwa zatayi shikuma Yana tsaye a inda yake Yana rike da liffayan warwarewa nadin sarin yafara duk juyawan da zatayi seya warware fita gaba Daya yayi ajikinta yakasance daga ita SE dogon wando da Riga gashi yamugun matseta daskarewa yayi Yana kare mata kallo daga sama har kasa idonshine yasauka kan kirjinta dasuke cike kamar zasu faso waje ahankali yake tafiya harya karasa kusa da ita itakuwa ganin inda idonshi yake yasa tayi saurin sa hannunta duka biyu tarufe kirjinta…….

 

 

Tom SE munhadu gobe muji yanda zata kasance

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
‍⚕️‍⚕️ NIDA PATIENT DINA

 

Story Written by ( MRS ISHAM )

 

Da sunan allah me rahama mejinkai Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy ameen

 

 

Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci

 

 

____________________________________________

Back to top button