Banana Island Hausa NovelHausa Novels

Banana Island 24

Sponsored Links

Haka ya naɗota a towel ba inda ke motsi a jikinta yazo ya shimfiɗe ta ,wani wahallalen barci ya sureta .
***
Cikin barci taji bakin Adnan a saman leɓenta Yina ƙoƙarin kissing nata,a tsorace ta wangale ido zata fasa ihu taga wayam babu kowa a katafaren dakin sai ita kadai ,har duhun magriba ya fara shiga ,tashi zaune tayi daƙyar tana tunanin irin tsoratar da zuciyarta da Adnan yayi da salonsa har ya saka mata tsoronsa Yina mata gizo kamar shine yake ƙoƙarin Sex da ita nan kuwa babu kowa.
Daƙyar da rarrafe taja jiki ta shiga toilet din ɗakin ta ƙara gasa jikinta tayi wankan tsarki ,ta fito tayi ramakon sallolinta ,ta zauna shiruuu akan praying mat ta rasa tunanin ma da zatayi .

Shigowa ɗakin yayi cikin Black suit da takalmi sau ciki baƙaƙe ,daƙyar ta ɗaga ƙwarar idonta ta kallesa kawai sai taji wani ƙwalla na tausayawa kanta da kanta na neman cika mata ido da sauri ta rausayar da ido
“Agogo Sarkin aiki ,ynz zaice zaije meeting ,na fara tsanar life style ɗinsa”

“Yakike?” a ƙufule tace “Muna cikin muslinci” shiru yayi jin muryarta a dushe,dukda tanason tayi masifa amma Muryar ma baya fita

“Muje ki gaida ummanki ,zan wuce America daga nan”

“Sorry ka maidani school kawai banda mood din ganin mamana,she is a sick mother bana so taji damuwa akaina ko yaya”

Baija da tsayi ba and bai nuna ya damu ba yace “Ina jiranki a down floor”

***
Da Jan ƙafa ta shigo Hostel wajen 1pm agogon Nigeria ,ko ina na jikinta a lulluɓe cikin abaya ,ta rufe idonta da ƙatoton tabarau da face mask .

Lili na cikin peeling Irish a general kitchen ɗin block ɗinsu ta hango Ifty na jan kafa da ƙyar tana nufar hanyar ɗakinsu.

Wani ƙarar murna ta saki “Oyoyo my loveeee” ta yarda abun ferewan ta kwaso da gudu zata rungumeta .

Maƙalƙalewa Ifty tayi a bango jikinta na kyarma take rokonta “Don Allah karki taɓani ,jikina a nune yake”

Turus Lili tayi “Whts going on?”

Raɓawa tayi ta jikin bango ,ta shige ɗakin ,ta fara da sauke madubin idonta da veil ɗin kanta sannan ta zare doguwar rigar jikinta ,wani ƙara Lili ta saki mai ƙunshe da firgici

“Baby me ya sameki accident kukayi? Ƴan fashine suka tare ku suka maku dreadful duka haka?”

Gocewa da kuka ifty tayi kamar mai jiran ƙiris ,Lili ma da batasan me ya faru ba kukan ta fara taya ta dashi ,saida sukayi mai isarsu sannan ifty ta buɗe baki da kyar ta fara rarrashin Lili

“Kiyi haƙuri lilina kiyi shiru kinji?”

Cikin shesheƙar kuka saman hancinta da kuncinta sunyi jajir tace “Ifty kinga kuwa jikinki a mirror ? Waya maki wannan izayar ? Halan lalas akayi maki da wuta?”

“Ba wuta bane bulala ne” zumbur ta miƙe gamida dafe ƙirji

“Bulala?…How ? ”

“Adnan ya Zane Ni with so call sex style ɗinsa”

“Duka?Ifty Wai Auren nan dole ne ?”

“Wannan banana island ya zame mun masifa ,In banci banana ba ai an maida mun da jikina goji/kabewa (Pumpkin)…”

“Tunda kika hadu da mutunin nan komai naki ya rikice ,gashi ma zai shafi lafiyarki kizo muje In kaiki sick bay ….Kuma maƙetacin ko ya kaiki asibiti”

“Ban nuna masa ba ,I don’t want him to underrate me”

***
Kwanci Tashi babu wuya a wajen Allah yau satin Ifty biyu rabonta da Adnan duk wani ƙafan da zasu sadu ta yankeshi ,ta warke sarai ta cigaba da hulɗar ta kamar da ,karatunsu ya sake zafi sun shiga watan da zasu rubuta jarabawan ƙarƙare degree ɗinsu ,don haka Sam bata kunna wayoyinta da su Laptop

Maman Ifty tayi lafiya sarai har sun dawo Nigeria ,Adnan ya siya masu unguwa guda a birnin Gombe ya bada kwangilar kyawawan plat houses na zamani 3bedrooms plats kowanne. ,gidajene a jere duk an masu fentin ruwan madara da gets maroons,rufin kwanukan gidajen ma maroon ,yaja masu bohol ta bayan gidajen aka haƙa masu tafkin zamani da shanayensu zasu ringa shan ruwa idan sun dawo daga kiwo

Sannan ya buɗe ma maman Ifty tafkeken kamfanin youghurt da zasu ringa saida gyararren fresh milk ,ynx yabar cuku cukun registan kamfanin a hannun yaronsa ne da kuma samar ma kamfanin abokan kasuwanci
Kafin sati biyun nan ,gabaɗaya ƴan rugansu ya kwashesu ya dawo dasu unguwar da ya gina masu a cikin garin,murna da sa Albarka har sun rasa godiyar da zasuyi ma Adnan don yayi masu aikin da gomnati ta gaza yin masu,sun maida rugarsu wajen noma da kiwo ,rayuwarsu yina cikin gari .

Duk wannan halin da ake ciki ifty Batada labari .

***️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_

Book 3
Page *T*

Na…
Oum Aphnan ✍

_A little bit fuck up? Sowie guyz I did it intentionally…I only want to take you to d town eagerly,Coz d drama is yet to start keep following I love you_
_____________

Back to top button