Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 101

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

1️⃣0️⃣1️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Abba ya saki wani ihu yace”maman Theresa’s Wai da gaske cikine dake,ciki dai namu na mahammadiya ciki dai Wanda ake haihuwar dan”

Ganin taki cewa komai sai kuka take yasa ya fita tsakar gida yace”jamaa’a ku Zo ku tayani ji Wai mama Theresa na dauke da ciki Kuma cikin dan Adam ”

Ganin Abba na niman Tara Mata jama’a yasa ta fashe da kuka

Abba ya dawo yace”Fatima Daman ke munafuka ce ban sani ba Daman kina gidan mijinki Kika rufe mu a baibai,yanzu Kai duk zuwa Nan da kake Daman tana gidanka”

Yace”eh Abba”

Abba ya Kai hanun hab’a yace”lallai kun cika Yan duniya ku barni Ina ta Kai dan d’ari goma asirin gidan malamai a shawo min kanki ki koma gidan mijinki Ashe Ni kuka bari Dan iska shiko malami ya maidani soko kullum sai kudin sadaka Nike badawa Yana ce min in dage da bada sadaka zamanki da mijin sai a dage Ashe kina can tare da miji,Wai in ma tambayeku dashe akayi ne ko a yougouht aka zuba mata ta Sha ?”

Aliyu be ce komai ba,Abba ya dubeta yace”tunda kinje yayi Miki ciki toh yanzu miye matsalan wani cikin za ayi min a gida,Amma Fatima Baki da tsoron Allah Nan fah Kika ce yaro ne kin haifesa waye ya mutu waya tashi Ashe dai kina can Yana ta safarenki Kika barku da jirah tsammanin kullum bani Nan bani can niman taimako

Aliyu yace”Abba nifa in Bata son ta gan fushina mu tafi gida kuma ta janye zancen kotun Nan

Abba ya kalleta yace”toh kinji abinda yace”Dan ke kanki kinsa fushin nasa bazaiyi miki kyau ba,ga fushin nasa nan kina fuskarta ba laulayi tun ba a Kai ki Ina ba kin Fara cewa a garwashi Randa Kika Kai wata uku Kuma sai Kuma a sakaki a wutan….

Mamaki yaki sakin Abba yace”hmmm lallai girma ya Fadi Fatima ke da kanki Kika tsaya ko kwanciya zance har Wanda kike Kira yaro yayi Miki ciki

Maganganun Abba yasa sai kuka take sosai shiko ya dage sai sakin zance yake

Cikin sayin murya tace

 

Maman Nur

Back to top button