Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 61-62

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

6️⃣1️⃣⏏️6️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace”stop this nonesense Dan b’atawa kanki lokaci kawai zakiyi Kuma daga karshe dole ki zauna Dani ”

Bude Ido tayi ta zuba me Ido tana mamaki Wai yau itace karamin yaro ke wanawa and telling her what to do”

Hanun ya Kai zai Kama hanunta ta janye ya ja hanun da karfi tsiya Yana kallon inda jinin ke diga ya lumshe idanunsa sai ya saki hanun ya mike ya haura d’akinsa first aid box yake nema babu kawai sai ya dawo da auduga dake cikin jakarsa da spirit ya koma inda take

Wanan karon yana Kai hanun zai Kama nata ta janye ya kamo da karfi cikin fushi ya damke ciwo ta saki wani irin Kara me firgitarwa ya watsa spirit din

Da auguga ya goge ciwon gefen bakinta strictly yace”the next time Kika sake involving parent Dina a haukarki a ranan Zaki San ba banza ake kirana Aliyu ba

Yana fadin Haka ya haura sama

Shi kansa ciwon Kai yake wanka yayi sanan ya Sha paracetamol ya kwanta Yana tunanin komai ya Kare kawai sai ya ji maganarta a waje da su lami

Da sauri ya diro a gado ya leka ta window ya ganta tsaye lami na rike da akwatinta tana Bata hakuri

Daga inda yake ya cewa sojan dake gate close that gate”

Tashi yayi da sauri yaje ya kulle gate din ya zare key

Cikin matsifa tace kasa ya bude kofar nan in ba Haka ba wallahi zanyi abinda bakayi zato ba malam kasa a kulle nace

Jallabiya ya saka a gurguje ya sauka tana ganinshi wani tsoro ya dirar Mata a zuciya ta had’iye miyau ta danyi baya tana tattaro jarumta Dan Marin d’azu ya shigeta

Fuskarsa ba alaman Wasa yace”Shiga ciki”

Zatayi magana ya daka Mata tsawa yace”shiga ciki nace malama Dan Jim tayi ya Kuma tsuke fuska yace”dake Nike magana

Abin mamaki sai Suka gan ta fashe da kuka tayi ciki

Har zuciyarta wanan control dinta da yake ne bata so a ce dan yaron Nan ne zaiyi controlling dinta

Suna shigewa sojan dake gate yace namiji beda kad’an

Suna shiga ta tsaya a kofa ta fashe da kuka

Wayarta ta jawo ta Kira khadeejaht ta fashe da kuka shiko kofar kicin yaje ya rufe kofar

Yana jinta tana waya tana kuka tace”khadeejaht an Gama Raina min wayau a duniya ashe yaro na aura yaro karami a ce duk duniya in rasa mijin aure sai karamin yaro

Dariya ne ya so subucewa khadeejeht cikin gimtsewa tace

 

Maman Nur

Back to top button