Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 17-18

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

Littafin kudine 300regular vip600 via 2378022567,domin niman Karin bàyanin contact me via watsaap

1️⃣7️⃣⏏️1️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Mikewa tayi ganin ta Fara stains Dan period take ta shiga bayi tayi wanka ta saka kayan da ta cire a washing machine Dake toilet dinta ta fito d’aure da towel tunani take ya zatayi in tace zata fita yanzu Abba zaiyi fushi ya cigaba da zaginta har Makota sunji in ya gan dama ma yace iskanci ta taje Dan haka’ suke cewa tana iskanci Wai ta Kai shekaru talatin batayi aure ba dole tayi iskaci

Wani iri jikinta ke Mata Bata son haka Dan kyamar kanta take

Tana cikin wanan tunanin ne wayarta yayi Kara ta d’aga ganin me Kira yasa ta kurawa wayarta Ido har ta katse Bata daga ba

Rungume wayar tayi a kirji tana murmushi Allah ya gani tana son aliyu
Bayan ta Gama blushing tayi dialling numbershi video call be daga ba harta katse tana katsewa saiga voice called ya shigo saida ta d’au sakwanin kafin ta d’auka tana mamakin why baya son daga video called duk tsawon shekaru da Suka dauka saidai voice

Tana d’agawa tace”how are you sweetheart”

Yace”fine ya gida meya sameki naji muryarki wani iri ”

Wani miyau ta had’iye tace”Daman a gidane aka ce…..ehrmmm sai tayi shiru “Dan ita a gunta abin kunya ne a ce ta fad’awa namiji ya Zo ya aureta a tunaninta ai shi zai nuna sha’awar Haka gaskiya bazata iya ba

Muryashi ce ta katseta da cewa”Ina jinki zarah”

Lumshe Ido tayi Dan tana Jin dadin inda yake kiranta zarah

Tace”ehermm uhrmm Daman”

Cikin d’okin ta furta abinda take sonji yace”meke faruwa ne?”

Rintse Ido tayi tace”aliyu kasan mun San juna for a long time ko,iam just wondering Ina relationship din nan zai kaimu Iam thinking if we c……..”

Yace”take the relationship to another level right?”

Tayi shiru tana Wasa da yatsunta da murmushi a fuskarta

Yace”karki damu zamuyi magana anjima,but now ki fita gate na turo sako a baki’

Ta sauke ajiyar zuciya tace”ok”

Saida ta koma toilet ta kimtsa jikinta ta fito ta zura doguwar Riga ta saka hijabi ta fita

Hango mota tayi nisa da gidan ta karasa kafin ma ta Kai wurin driver ya fito ya bude bayan mota ya fito da Kaya a ledoji ninki Niki

Gaisheta yayi cikin mutuntawa da girmamawa ta amsa da fara’a ta amsa ta wuce abinta

Tana zuwa d’akinta ta bude ledar sabobin desighners panty’s ne sai pad gabad’aya pack din pad ne a ciki,tayi murmushi dan batayi mamaki ba Dan he always shower her with gift Kuma every month yake siya Mata pad dayawa rabarwa kawai take
Zama tayi tana Bude kayan tana gamawa ta tattara kayan gefe ta kwanta sai Kuma ta mike ta d’au pad guda taje toilet ba a Jima ba ta fito ta zauna bakin gado wayarta na hanunta ta shiga watsaap app ta Fara me voice Wanda godiya ce

_______________

Hydar

Maman Nur

Back to top button