Dalibina 103
Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba
1️⃣0️⃣3️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Sallama tayi sadiya tace”Ina yini anty ”
Tace”lafiya Lau ya gida”
Sadiya tace”alhamdullilah anty Daman na kirane in tayaki murna Abba ya Kira yake fad’a min wai mun samu karuwa Allah ya inganta
Rasa me zata ce tayi,sai uhrmmm kawai tayi
Sadiya ta cigaba da Hira ganin Bata amsawa yasa ta sallameta
Tana Gama waya da sadiya ko minti biyar ba ayi ba sai ga Kiran kaninta Fahad
Kurawa wayar Ido tayi Saida ta kusan katsewa ta daga yace”Ina yini anty ya gida d’azu Abba ke fad’a min mun samu karuwa Allah ya inganta”katse Kiran tayi gabad’aya ta rintse Ido wanan dalilin yasa Bata Yi tunanin zuwa gidan abbu ba Dan tasan halin Abba kafin ta Isa labarin cikin ya Kai
Shafa cikin tayi ko kad’an Bata kawo zubar dashi ba tana son abinta uban ne dai Bata so
Jingina tayi da gado ta sai inda aka Samar da ciki ya dawo mata tsigar jikinta tashi yayi ta rintse idanunta fuskar uban ciki na Mata gitzo a idanunta.
Kofa ta kalla Jin shigowar mutum sukayi Ido biyu ya sakar Mata murmushi
Kasa d’auke idanunta tayi a kanshi ta Lura Yana farin ciki da damuwar wanan ciki
Ya karaso ya ajiye tray din abinci a gefenta ya zauna kusa da ita yace”ya dai wanan kallon fah kin Fara crushing ne?”
D’auke Kai tayi da sauri ta murtuke fuskarta
Yace”,it ok if you don’t want to admit you have a feeling for me Wanda kike nuna min lokacin saduwa it ok”
Bata kallesa ba ta is tray din abinci ta Fara ci
Washe gari’ ta shirya tsaf cikin atamfa Riga da zani ta yafa gyalle ta fito
Yana zaune a falon kasa Yana duba wasu takkadu Yana Yi Yana Shan shayi
Lami Kuma na gaban TV stand tana goge goge sanye take da wata tsohuwar rigar roba ta Dan kamata da yike lami ba wata babba bace
Tana saukowa tace”lami ”
Lami ta ajiye towel din hanunta da take goge goge dashi tace na’am hajiya
Kicin tayi bayan ta ajiye Jakarta a kujera
Suna shiga tace”Wai meyasa za a Kai har wanan lokacin ba a kimtsa wuri ba Kuma mutum na zaune Yana cin abinci kina dusting wuri wanan wani irin dabia ce wanan Sabi da Allah
Lami ta duka tace”
Maman Nur