Banana Island Hausa NovelHausa Novels

Banana Island 9

Sponsored Links

Tsoro furgici zullumi su suka cigaba da cunkushe zuciyar Iftihal a sanyaye cikin wani irin murya tace “Bamuyi nafilar ma’aurata da Annabi ya sunnan ta mana ba”

Ɗif Adnan ya ɗauke wuta ,kawai manna kansa yayi a ɗuwawunta ya kasa ko motsi ,cikin tashin hankali jikinta har ya fara ɗaukan ɗimi tace

“Ka jini kuwa ?”
Wani zazzafan ajiyar zuciya yayi kamar yaron goye da aka ƙwacesa a jikin mamansa yina cikin shan nono

A hankali ya ringa jan hannunsa ya maida mata pant dinta yanda yake ya maida mata da dogon wandonta ya ɗan sunkuya ya kafe ramin cibiyar ta da kallo a sanyaye ya ɗaga ƙasan maranta yayi kissing ɗinsa a hankali ya maida mata da rigarta ,duk abunda yake yi yinsa yake cikin mutuwar jiki ,sosai Ifty taji ya bata tausayi matuka gaya .

Saisaita muryarsa yayi ,ya kamo hannunta,cikin sigar tausayawa “Muje ko?”

Mamaki ya bata “Ina zamuje ?”

“zan maidake school yamma zatayi agogon GMT”

“Sorry bazan hanaka yin abunda kake so ba”

“I know ,Kin samun sonyin abinda yake ideal,tunda nake aure aure na ban taɓa auren wacce a first attempt ɗina na sex ta tuna mun yanda ya dace a gina zaman aure a musulunci ba sai ke”

“Sorry na tuna maka abunda ya dace ne not mean to hurt you”

“I never knw” zaro ido tayi “Mene ?”

“Me kikace ya kamata muyi”

“Sallah addu’a ,gabatar da kai a wajen amarya ”
“Shine nace ban sani ba ,nasan dai zina babu kyau ,shiyasa ban taɓa yiba ,amma irin wainnan top ibadojin a musulunci actually ban sansu ba,coz I can’t recall when last naje makarantar addini kinsan bamuyi rayuwa a Nigeria ba ”

Jan numfashi tayi a ranta tace akwai tiƙeƙen aiki a gabana ,miji kuma jahili?

Har suka shiga jirgi bai sake magana ba itama batayi ba ,amma dai yanda fuskarsa ya sauya zakisan yina cikin tsantsan damuwa

Cikin rawar murya da alaman kuka tace “Ka yafemun plz”

“Bakiyi mun komai ba ,ina so inje gida zan browsing a net nasan zasu koya mun abinda ango ya kamata yayi a first night ɗinsa ,haka yayi ko?”

Tausayinsa ne taji ya kamata ,yinason Gaskiya yaso Sex ɗin nan a yau,amma saboda addinin da baisan how genuine maganar yake ba ,ya yarda ya haɗiye ƙwalmarsa yabi daidai.

“Yawwa ka binciko maktibatush shamilah ,English translation zakaga komai a kitabun nikah (book of marriage)”

Murmushi yayi ya rungumeta ,ya ɗan manna ma saman gashin kanta da ya ɗan fito kiss“Ina alfahari dake ” lafewa tayi a ƙirjinsa ,ta ɗan yi murmushi itama sai yanzu taji sanyi da taga yayi murmushi

6.20pm suka shigo Lagos state
“Ina muka nufa school? Ina jin gajiya ko zaki rakani gida insha maganina Inyi wanka then sai in kaiki after isha”

“Ka ajiyeni kawai a hanya zan samu keke ya kaini school”

Wani kallo yayi mata wanda ya sata tsarguwa da sauri ta dukar da kanta

“Ke matatace hakkina ne In kula da zirga zirganki so na haramta maki hawa wannan abar”

“But why?”

“Tsoro yake bani sai inga kamar mutum yina hawa zai hantsalar dashi ,sam abun bayi da nauyi amma a haka suke gudu a manyan tituna irin na Lagos ɗin nan”

Guntse dariya tayi ,daidai suna fitowa a katafaren gidansa dake banana island ɗin ,wayar Aalima na shigowa wayarsa
“Hrllo sahiba”
“Hello ifty ina kika shige ? Nayi ta neman numberki baya tafiya na shiga tashin hankali”

“Ayyah Lili my love wallahi India naje ynz ma dawowa ta kenan”

Tuntsirewa da wani irin dariya lili tayi har tana ƙwalla “Ifty kin soma shaye shayene?…wai kina inane inzo in ɗauke ki??”

“Ina banana island wlh da gaske ynz na dawo daga india”

Tafa hannu ifty tayi sai kuma ta fara shiga damuwa don ta tabbatar dole duk inda ifty taje ba waje mai kyau bane ,sun bata wani abu tasha ta fara sambatu

Tsawa ta daka mata “Ke wai kina ina ehem dare fa ya farayi ki fada mun inzo in daukeki”

Amsar wayar Adnan yayi a hannun Lili

“Sorry caring rommy muna tare ,zan dawo da ita” tashin hankalinta ninkuwa yayi yaushe ifty ta fara bin maza?

“Waye kai?”

“Adnan j. Her husband”
Maimaita sunan ta dingayi a ranta tana son tuno Inda tasan sunan

“Wanda kuka taso rayuwarsa ke da ƙawarki ta hanyar bincika na”

Ƙwalalo ido lili tayi
“Na shiga uku da gaske wannan multi billoniyan kaine? Plz karka cutar mun da kawa bata da wayo and beside marainiya ce”

“Baki da damuwa ƙawarki na conducive environment ”

“I dont Bloody care ,ina magana akan tsira da mutuncinta ne ba ƙyale ƙyalen rayuwa ba” sosai yaji ta burgesa ,ashe dai har ynz akwai matan da haduwa da shahararrun masu kudi baya hanasu fadin ra’ayinsu ,lallai ƙawancen su tayi daidai

Ifty tsalle tayi ta kanta bakinta a wajen wayar “Ke I’m safe I told you ,kawai ki bari jn dawo akwai magana”

Tayi maza ta warce wayar tayi gaba.

Ƙure Mazaunanta yayi da ido yanda take juyasu
Ɗass
Ɗasss
Ɗassss

Da sanɗa yaje ya kamo ƙugunta ,ɗan ƙara ta saki tayi luuu ta faɗa jikinsa ,gamida sakin wawan ajiyar zuciya
“Awwwnam so paniccccc” ranƙwafo da bayansa yayi ya manna bakinsa a saitin kunnenta

“Meye na tsoron? welcome to the billioniers paradise, Nan gidanki ne Your safe house ,one of the top 10 building a Nigeria ba ma a banana island ba ”

 

 

Littafin kuɗine Regular 300#
VIP 500#
Special 1k
Katin mtn ta wannan Number 09065990265
Ko ta nan account detail en 7782217014 ,Mohammed Hassana , Fcmb️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_

Book 2
Page *E*

Na…
Oum Aphnan ✍

“`Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani“`

Back to top button