Hausa NovelsNasarar Rayuwata Hausa Novel

Nasarar Rayuwata 5

Sponsored Links

*Talented writers forum*

* NASARAR RAYUWATA*

*5* free page

❤️ *thanks for d love pals love you too*

Hajjo ta fara xuwa school donhaka tallan ya koma sai da yamma inna kuma ta fara soya awara agida da sassafe ana samun ciniki sosai ga kuma makarantar islamiya yanxu duk unguwar ansanta kuma ana bata girma malama ake kiranta, idan hajjo ta taso daga makaranta da yamma sai ta fita talla kamar ranar haka yau Aman ya fito nemanta tana shagon wani mai kayan kitchen ya sayi shinkafa wajen Maman nana ta kai masa tana jiran plate ta hango Aman yana waya a kusa da bridge, zama tayi cikin shagon mai shagon Malam dalhatu yace ” lafiya buyan me kikeyi? ” ” wllhi wani mutum ne can ya taba marina shine kullum yake bina ” Malam dalha yace ” wato irin yan iskan samarin nan ne koh, zo muje zan koya masa hankali ” hajjo dake a tsorace take taki yarda su tafi amma Malam dalha ya ajiye abinci ya rike hannunta yace maza ta nuna mutumin. Suna fita ta fara tirjewa nan mutane suka fara kallonsu hajjo na tirjewa Aman ya juya kuwa suka hada ido da sauri ya nufo inda suke hajjo na ganin haka ta fara komawa bayan Malam dalha, Aman na xuwa yace ” maza ki fito yau Allah ya kamaki ” Malam dalha yace ” kai dan samari kaji tsoron Allah, yanxu godai godai dakai kake bin Yar mutane ko kunya baka ji me wannan Yar yarinya ta sani da kake neman tozartata ” ” ni kuma.. Kaman yaya? ” ” waye baisan halayenku na samarin yanxu masu bin kananan yara suna lalata musu rayuwa ” subhanallahi.. Kai Malam yaushe nace zan lalata mata rayuwa, Haba Aisha haka kika fada masa ” kunya ya gama rufe Aman ya fara kame kame yana kirkiro murmushin dole don idon mutane ya dawo kansu ” ke hajjo dama kinsan shi ne wai? Kafin hajjo tayi magana yayi caraf yace ” ehh.. garinmu daya da ita fa, wasa nake mata shine ta tsorata don nace zan fadawa mamanta ” ” oho.. toh ni ban tsaya bincike ba kayi hakuri yaro ” ba matsala Baba, Aisha kawata ya kike ” Malam dalha ya juya Yayi tafiyarsa hajjo na tsaye Aman ya kare mata kallo ba laifi yau da dan haskenta take Ashe dai kyakkyawace ranar yana cikin bacin raine yasa bai kare mata kallo ba. ” Ina yini ” lafiya ya kike me sunan ki? “Sunana hajjo ” tabe baki yayi yace ” me kikeyi a nan? ” ” ruwa nake saidawa ” saboda me kike siyar da ruwa? ” saboda talakawane mu muna da bukatan kudi ” a Ina ne gidan ku? ” can da nisa unguwar Aso ” hannu yasaka a aljihu ya debo kudade masu yawa ya mika mata ” gashi ki kaiwa mamanki kice ta saki school talla bashi da kyau ga y’a mace ” girgiza kai tayi tace bataso ya bude mata ido yace ” idan baki karba ba sai na miki duka ” cikin hannunta ya damka mata kudin ya juya ya tafi Ayman na kallonsa daga nesa, hajjo ta kalli gabas da yamma babu mai kallonta ta cusa kudi a purse ta juya ta koma inda Maman nana take tana musu cinikin ruwa.
After dinner Ammi tace su shirya kayansu gobe zasu wuce Yola zasuje gaida lamido don yana tambayan labarinsu yace ya dade bai sanya Ayman a ido ba, Aman ko kadan baya kaunar xuwa Yola saboda idan sukaje ba karamin yawo Ammi take ba don sai ta zaga danginsu kaf na kauye da na birni saboda Ammi akwai zumunci ba laifi. Fauzan na shirya kayan Ayman su kuwa kowanne na danna waya Ayman ya kalli Aman yace ” kodai bakason tafiya saboda wannan little girl fren da ka samo ne” tsaki yaja yace ” gara ka fara minding business dinka ka daina samin ido cikin lamurana ” ” I c dat yau kayi enjoying hira da ita har da bata kudi ” Aman ya harzuka ya tashi ” me ka maidani ne, na rasa Wacce zanyi soyayya da ita sai wannan kwailar mtsww.. ” tashi yayi ya fice daga dakin Ayman na murmushi. D next day jirgin 7 na safe sukabi suka wuce Yola tare da fauzan da bodyguard daya da mai aiki mace daya.

_______, __________________
Hajjo taci duka wajen inna a wannan daren saboda kudin da takai gida ran inna ya baci sosai kudine dubu talatin da biyu, tayi bayani yadda ta samo kudin amma inna bata yarda ba tace maza gobe ta maidawa mai kudi kayansa hajjo tayi kuka har tayi nadamar karban kudin, Mmn nana tace ” Haba malama yarinya ta miki bayani yadda ta samo kudi amma baki yarda da ita ba ya kike so tayi, gashi yau ko abincin dare batayi ba ” hawaye a idon inna ya fara gangarawa tace ” Haba Maman nana kina ji yanxu matan uguwar nan gulmata suke suna cewa hajjo shegiya ce bata da uba, yanxu idan sukaji wannan labarin me zasu fada? ba cewa zasuyi Ina koya mata mugun dabia ba ” Kiyi hakuri magana ta wuce gobe nida kaina zan nemo mutumin zata nunamin shi sai a maido masa da kudin ” share hawaye inna tayi ta shige daki ta kwanta hajjo ta tashi tabi bayanta ta kwanta a jikinta tana kuka mai ban tausayi ” inna Kiyi hakuri don Allah innata Kiyi hakuri ki yafemin bazan Kara ba nayi alkawari ” rungumeta tayi tana shafa gashin kanta ” na yafe miki y’ata amma karki Kara babu kyau karban kudi a hannun namiji, kina da karancin shekaru bazaki gane komai ba duniya ba abn yarda bane, bana son ki fada tarkon so tun yanxu kar tarihi ya maimaita a kanki” ” inna meya ya faru a tarihin? ” ta sumbaci goshinta tace ” ki Kara hakuri sai kin Kara girma zan gaya miki amma yanxu hankalinki bazai dauka ba, da gatana da martabata da kike ganina a nan amma sha’anin rayuwa ne da kuma destiny shiyasa kika ganni cikin wannan halin ” ” lahh inna dama kin iya turanci ” murmushi tayi tace” degree gareni y’ata innarki ba jahila bace da ilimina kaddarar rayuwace kadai amma na tabbata ke zakiyi nasara a rayuwarki ” murmushi hajjo tayi tace ” inna kece NASARAR rayuwata” girgiza kai tayi tace ” ah ah insha Allah mijin da zai aureki shine jigon nasarar ki ” ” inna kece jigona kuma kece nasarata dake da Babana ” dif… Inna ta dauke wuta daga jin sunan Baban ta ” tashi kije kici abinci ” babu gardama ta fita.

*************************
*Birnin Sennar*

Gimbiya suhail ce tare da jakadiya cikin harshen fillanci tace ” bani labari mai dad’i jakadiya Wanda zai sakani farin ciki ” gyara zama jakadiya tayi tace ” Allah ya taimaki gimbiya sarauniya jinin sarauta gaba da baya, Allah ya kashe masu son ganin bayanki, Allah ya haukatar da makiyanki, Allah yasa..
hannu ta daga mata ” ya isa haka labari nakeson ji ” ” Allah ya taimakeki jiya na samu labarin cewa yarima Ayman ya shiga makaranta ta gwamnati kaskantacciya mafi kaskanci a can wani kauye dake kusa da babban birnin najeria ” murmushi gimbiya tayi tace ” toh garin yaya hakan ta faru? ” ” babu komai ranki ya dade, kawai dai Allah ne yake bamu nasara akansu ” ” jakadiya wannan labari babban albishir ne donhaka na baki kyautar sarkar zinari mai tsada da rakuma biyu ” ” Allah ya azurtaki ya Kara miki lafiya ya albarkaci y’ay’anki ya barki da sultan har mutuwa ta sameku tare, ayuririri sai gimbiya Yar sarkin yamma sarkin gabas da arewacin Sudan… ” ya isa jakadiya yanxu Ina mafita? ” ” yawwa anzo wajen, ranki ya dade yanxu ya dace yarima Aseem ya dawo gida kusa da sultan ya fara nuna kwarewarsa kinga idan ya sace zuciyar sultan shikenan, a hankali zai fara sha’awar bashi mukami kafin yarima ya dawo kuma yarima Aseem yayi nisa ya girma a fada daga nan manyan fadawa zasu bashi goyon baya kuma ya kyautata musu ya girmamasu wannan shine babban sirrin ” dariya suhail tayi tace ” Allah barmu tare jakadiya Ina jin dadin shawarinki” ” kwantar da hankalinki uwar dakina baki ga komai idan ni karime ce, ina da kundin makirci yafi dubu ban fara baza miki ba ki bari sai nan gaba ” murmushin jin dadi suhail tayi tana tunanin hanyar da zata bi ta samawa Aseem wannan kujera ta sultan ko ta wane hali ya zama dole su samu wannan kujerar idan bahaka ba Fulani zata gaji masarautar baki daya saboda tana da yawan jama’a. Fulani baiwar Allah tana can bangarenta tana gaisawa da yan uwanta na gida Ammi ta hadasu a waya tana ji kamar tayi tsuntsuwa ta tafi ta samesu can.

_, ___________ ________ ___
Da yamma Mmn nana ta fito tare da hajjo suna neman Aman amma shiru har magariba babu alamarsa haka suka gama cinikinsu suka koma, washe gari haka suka sake xuba ido amma babu Aman a takaice sun jera kwana hudu har suka gaji Mmn nana tace su ajiye kudin sai wata rana. Bayan sati guda ranar kawai hajjo ta xaune ta hango Aman a gaban mota ranar daga shi sai driver tayi sauri tana xuwa inda suke amma kafin ta iso har motar ta tafi, haka ta koma babu nasara, *Talented writers forum*

Da yamma Mmn nana ta fito tare da hajjo suna neman Aman amma shiru har magariba babu alamarsa haka suka gama cinikinsu suka koma, washe gari haka suka sake xuba ido amma babu Aman a takaice sun jera kwana hudu har suka gaji Mmn nana tace su ajiye kudin sai wata rana. Bayan sati guda ranar kawai hajjo ta xaune ta hango Aman a gaban mota ranar daga shi sai driver tayi sauri tana xuwa inda suke amma kafin ta iso har motar ta tafi, haka ta koma babu nasara, d next day kuma Ayman ta hango wajen mai saida fruits ta karasa inda suke fauzan na rike da ledojin Ayman na gefe ya juya kenan yakusa cin karo da ita , ” Ina wuni ” kallon sama da kasa yamata cikin gilashi yana jin wani irin Abu na tsirga masa daga tsakiyar kai har yabi ilahirin jikinsa ” don Allah ka taimakeni Ina abokin nan naka yake, yazo ya amshi kudinsa wllhi innata har dukana tayi saboda wannan kud’aden” tafiya ya farayi batare da yayi magana ba ta sake biyo bayansa tarikemasa hannu ” don Allah ka taimakeni kafadamasa kaji? Kafa mata ido yayi dakhar yafurta ” okay” da sauri ya bar wajen yana shiga fauzan yabi bayansa da ledojin, a cikin mota yaajiye driver yaja sukatafi tunani fal a cikin zuciyar Ayman.

Tuntubi 07030077024 for payment details thanks love you all.

Back to top button