Hausa NovelsMatar So Hausa Novel

Matar So 4

Sponsored Links

*BOOK ONE*

*Page 4*

Turus Hindu tayi da maganar da Aman yayi mata cike da mamaki, kuma kamar bashi yayi maganar ba, hanyar banɗakinshi ya nuna cikin ko inkula yace.
“Ki shiga ki sake wanka, koni nazo na miki.”

Banza tayi dashi ta cigaba da zamanta asalima sake maida hankali tayi akan wayarta, tana chart hankalinta kwance.
“Magana! nake dake fa”

A tsorace ta juya gareshi har sai da wayarta ya faɗi cikin inda inda, ta mike ta nufi ban ɗaki.
“Ɗawo nan, ki cire kayanki.” yace a tsawace,
Kaman ta fasa ihu haka take ji, kokarin cire kayanta tayi ranta na kara ɓaci, tana gama cire kayan sau ɗaya ya kalleta bai kuma bin takanta ba, ya cigaba da aikinshi, cikin jin haushi tace.
“Aman na gaji fa.”
Mikewa yayi ya zura kafarshi kasa, sannan ya nufi ban ɗaki ruwan wanka ya haɗa mata me ɗauke da turaren wanka, yana fitowa ya mika mata towel yace.
“Shiga kiyi wankan kuma wallahi matukar naji baki fita ba, zan miki da soson karfe.”
Yanda yayi maganar yana tsare gida kaɗai ya isheka tabbatarwa  dagaske zai aikata.

Tunda tashiga wankar, ranta ke tafasa, wanka sosai tayi wanda ko nafarko bai kai na yanxun fita ba, ga kamshin turaren wanka da sabulun wanka ya kama jikinta.

Dakyar tafito, kallon agogon hannunshi yayi, sannan ya cigaba da aikinshi yace.
“Ki shirya ga jaka nan ki buɗe, zaki ga abubuwan amfani.”

Zama tayi akan stool tana karamin tsaki, ranta na kara ɓaci  jakar taja ta fara buɗe abubuwan ciki tana amfani dasu, har ta gama wurga mata wata rigar barci yayi, ta cafke ware rigar tayi ta saka sai gashinta da yake jike, sauka yayi daga gadon ya isa gaban wardrob ɗinshi ya ciro hand dryer ya haɗa da socket, ya shiga busar mata da gashinta.

Kallon juna sukayi ta, madubi aikuwa ya tsuke fuskarshi, sai da ya tabbatar da ya busar mata da gashin kanta sannan ya kashe ya faɗa ban ɗaki wanka.

Kallon kanta tayi cikin nutsuwa haka kawai wani nishaɗi ke  shigarta, gadon shi ta koma ta kwanta ko kayan da tayi amfani dashi bata kwashe ba, yana nan a gurin tun tana sa ran fitowarshi har ta buɗe datarta, ta shiga ɗaukar hoton kayan barci wanda yake kusan rabinshi tsirarane.
Fitowa yayi, ajiye wayarta tayi tana kallon yanda gashin jikinshi ya kwanta, tunda yafito shi kuwa yake bin inda ta zauna da kallo, a hargitse ya ɗago kanshi cikin fusataciyar murya yace.
“Waye zai kintsa miki kayan da kikayi amfani dashi.”
Turo baki tayi, can da ta tuna abinda ta shirya sai tq sauko tana tafiya a hankali ta kwashe kayan tass, sannan ta koma kanshi karamin towel ɗin hannunshi ta karɓa, ta shiga taya shi gyara jikinsa.

Tsaf suka gama, janyota yayi ya haɗa da kirjinshi kallon idanunshi tayi ta hango tulin bukatarshi murmushi ta sakar mishi, sannan ta cigaba da wasa da sumar kanshi, tana goga mishi kirjinta a fuskarshi bata fasa ba, harsai da taji yayi sama da ita, ya jefata a gado, gyara labulaye ɗakin yayi sannan ya bita gadon bayan ya zare towel ɗin, ganin yanda yake birkice mata, duk ya susuce ita kuwa kara zautar dashi take, zare rigar yayi ya fillar sannan yayi mata, rumfa da faɗaɗar kirjinshi, duk bata ɗaga hankalinta ba, ta cigaba da abinda take sai da yafara kokarin zai kusanceta ta matse kafarta cikin murmushin mugunta tace.
“Bazaka yi riding ɗina free ba, ai ba yau muka fara ba.”
Janye jikinta ta fara kokarin yi, ya damketa sosai cikin tashin hankali yace.
“Hindu! Ke fa ba karuwa bace, da kullum nazo niman hakkina sai na biyaki, anya zaki gama da duniya lafiya kuwa.”
Hankaɗeshi tayi cikin tsiwa tace.
“Kanin Ubana, idan ban gama duniya lafiya ba sai ka tozartani rayuwa sai da kuɗi idan bazaka iya ba pls tashi a kaina.”

Wani irin rawa jikinshi yake dan gaba ki ɗaya a zauce yake ds bukatar mace riketa yayi jikinsa na rawa yace.
“Plss! barni na samu nutsuwa zan biyaki ko nawa ne”
“Kutt ban yarda ba.” tace mishi tare da ɓanbareshi a jikinta, “Kaje kanemi mace mai tsafta, kabarni ni kazama nayi yanda nake so da jikina.”

Dafe maranshi yayi cikin tashin hankali muryanshi ta toshe, yace.
“Cash kike bukata? Ko transf?”

Juya idanunta tayi cikin salon jan rai tace.
“Aman nifa nafasa barci nake ji ”
Tana gama faɗar haka ta zulo daga gadon, rike hannunta yayi kwalla na zuba daga idanunshi yace.
“Don Allah zan baki miliyan ɗaya karki tafi mutuwa xanyi.”
Fauce hannunta tayi, cike da tsiwa tace.
“Kutt miliyan daya fa, ni almajirace ko mabukaciya”
Hannunta duk biyu akan kugunta, tana girgiza jikinta, a shake yace.
“Nine mabukaci, zan baki biyu don Allah.”
Gwiwarshi ya zuba akasa, yana rokonta.

Gabanshi ta isa tare da mika mishi hannu tace.
“Inji dumus.”

Wani wardrob ya buɗe a ɗakin wanda yake cike da kuɗi ya shiga kirga mata har sai da ya haɗa mata kuɗinta cak a hannu, sannan ta koma gadon ta lafe.

Jikinshi na rawa dakyar yake  iya romancing da ita burinshi ya isa jikinta, koda ya isa babu wani jin daɗi haka yayita murzata son ranshi, tun tana kallon abun wasa har ta shiga yarfe hannunta, sabida gabaki ɗaya ya saukar mata da gajiya tare da mata wani irin sex, kuka tasaka mishi tana ihun ta gaji, bai sarara mata ba, sabida shima bata tausaya mishi ba, sai dayaga ta daina kuka har ta zuba mishi ido yanayi yana cewa.
“Kuɗina nake ci, kukanki ba zai sani fasawa ba, kiyi shiru baby.”

Duk yasan zai juyata sai da yayi, koda yayi realizing yaki yabarta makaƙeta yayi sosai har ya sake sabonta sha’awarshi, kiran sallah azhar yasashi kyaleta, ganin yanda take juya kai, yashi dake wani murmushi ban ɗaki ya wucce ya sakarwa kanshi ruwan wanka, saida yayi wankar tsarki yafito, ko kyalinta bai gani ba,  balle kuma kuɗin da ta amsa, dariya yayi yans girmama kaunarta da kuɗi. Masalaci ya wucce abinshi da yayi alkawari yau sai yaga karshen son kuɗinta.

Lokacin da taga ya shiga ban ɗaki dakyar ta sauko gadon, ganin tsayuwa zai gagareta yasa ta rarrafa, ta kwashe kuɗinta cikin kuka tace.
“Allah ya isa min, ji yanda yayi min kamar ya samu abinci.”

Mikewa tayi ta ɗauki rigarta tasaka kuɗin sannan ta shiga ɗingisa kafarta, zuwa ɗakinta rufe kofar tayi, ta wucce ban ɗaki tayo wanka ta gaza jikinta sosai dan har jin gurin take kaman ya kumbura..

Tana gamawa tabi lafiyar gado, tuni barci yayi gaba da ita,

Gurin 2:30 kaman a mafarki taji kaman ana sucking kirjinta turawa tayi gaba tare da matse cinyoyinta, murmushi yayi a ranshi yace.
*Bazaki ci kuɗina haka kawai ba, bayan halalinane jikinki.*

Bai fasa ba sai ma sake fito mata da wasu sababin abubuwan da yayi buɗe idanunta tayi sabida har cikin brain ɗinta take jinshi, a tsorace tace.
“Aman!!! Kana da imani kuwa sake dawowa kai ka kasheni.”

“Shiiiiiii hindu kuɗina nake fanshewa.” Ya faɗa mata,

Kuka tasaka tare da niman kwace kanta, amma haka yasa karfinshi ya murje idanunshi da toka ya shiga niman hakkinshi, kin nutsuwa tayi ta shiga kokkuwa da shi, babu tausayi Aman ya shigeta sosai yake biyan bukatarshi kuka, duka, yakushi ds cizo duk babu wanda batayi ba, Aman bai sarara mata ba, sabida itama bata tausaya mishi ba, sai da yaga yanda take sauke numfashi sannan ya janye ya kyaleta, kallon kasanta yayi yaga na fitar da jini jini, bai damu ba ya shiga ban ɗakinta ya haɗa mata duk wani abin bukata sannan yadawo ya saɓeta sai ban ɗakin tunda yasakata cikin ruwan yafita yabarta……

D’akinshi ya koma ya kintsa ko ina na ɗakinshi, wardrob ɗinshi ya buɗe ya ciro kayanshi farin rigar wani yadin material na maza, sai wandon kaftani baki gyara gashin kanshi yayi bayan ya gama saka kayan, haf shoe ya zura a kafarshi, turaren dake kan miror ɗinshi ya bulbula, sannan ya ɗauki wayoyinshi ya fita abinshi yabar gidan ya fanshe haushinsa na kwanaki….

*Gidan Ahmad*

Tun da ya dawo sallah asabu yake kwance ciwonkai da gajiya ne ya taru mishi ga yunwa da addabeshi, dafe kirjinshi yayi da yake faman mishi zafi, mikewa yayi dakyar ya sauko daga gadon, dakyar ya fito falo ya buɗe, firij ya ɗauki kwalin hollandia ɓale bakin kwalin yayi, ya kafa kanshi sai da yasha rabin goran sannan ya ajiye yana gatsar wahala,

D’akin hafsat ya nufa ya sameta sai barci take pillow da take kai ya buga, ta ware idanunta a nutse kallonshi tayi ta sako kafarta kasa tace.
“Gud Mrng my Toysluv”
Bata jira amsarshi ba ta faɗa ban ɗaki, wanka tayi da alola tafito yana zaune a bakin gadonta ya jingina da gadon,

Kura mata ido yayi cikin nutsuwa yace.
“Kardai sai ynz zakiyi sallah.”

Murmushi tayi taje har inda yake ta sumbaci kumatunshi, sannan ta shiga niman xanin sallahta, a nutsu ta gabatar da sallah ta ko takanshi bata bi ba ta wucce kitchen.

A gurguje ta fere dankalin turawa ta musu yanka chips, sannan ta zauna ta soya indomie ta ɗauko guda biyu ta dafa zallar shi ta tsame, a filet ta juye sannan ta nufi inda kwai yake, ta fasa uku tasoya shi.

Flast ta ɗauka ta wanke sannan tasaka ruwan zafi ta jera a tire, ta nufi ɗakinta yana zaune a inda tabarshi, ajiyewa tayi ta fara zuba mishi tayi cikin nutsuwa, ta zuba mishi tare da haɗa masa tea, zamanshi ya gyara sosai sannan ya shiga shan tea ɗin a hankali, Allah yaga zuciyarshi baya son abinda zai shiga tsakaninshi da ita na rashin kyautatawa, amma babu yanda ya iya da hafsat dan sam bata da lokacin zaman gida gashi bata damu da girmama ahalinshi ba, burinta kanta kawai, tunda ta haife Kauthar ta yayeta ya kaita gurin Hajiyarshi a katsina, bata sake mashi maganar tana tunanin Yarta ba, saima shi zai tuna mata hakkin Yarinyar dake kanta…

“Heyy Baby! Tunanin mi make nehaka? Ko kayi girlfrnd ne ban sani ba.” ta jefa mishi tambaya lokaci guda,

Ajiye kofin tea yayi ya fara cin chips ɗin da Indomie ɗin a nutse, sai da ya koshi sannan ya cigaba da shan tea ɗinshi, kallonta yayi yanda ta wani haɗe fuska cikin murmushi yace.
“Mrs Bature lafiya kika wani ɓata ranki.”

Tura baki tayi gaba cikin guna guni, tace.
“Tambayarka nayi ka bawa iska a jiyata, taya baxan damu ba.”

“Eh toh kinga nayi,miki kama da wanda yake niman aure a ɓoye?” Yanda ya tsareta da ido yasa ta shiga hankalinta cikin inda inda tace.
“Toh ai naga yanda ka faɗa cikin tunanine yasa na tambayrka.”

Yanda tayi maganar kaman zata fasa ihu yasa shi sassauta fuskarshi yace.
“Hmm, idan banyi tunani ba mizanyi kinga yanda kika mai da rayuwarki kuwa, wai shin wani alfanu kike ji da wannan rayuwarki na yawon nan.”

Cike da takaici ta mike tace.
“Ahmad bikin family nd Friend ɗina shine yawo? Nazata idan wani ya faɗa min haka kai me tsaya min ne har sai karfinka ya kare ashe kaima zagina kake abayana toh Allah ya isa min.”

A fusace ya mike tsaye dole yasa ta rusuna kanta, murmushin takaici yayi sannan yace.
“Nine nake zaginki ko? Hafsat hmm ban miki alkawarin zama haka ba zan kara aure very soon dani kike batun.”
“*Aureeeeeeee* fa kace na shiga uku na lalace, don Allah ka rufa min asiri baxan iya raba shimfiɗana da wata mace ba, pls Ahmad zan gyara wallahi.”

Raɓa gefenta yayi zai wucce maza tayi tasha gabanshi, a rikice ta fashe da kuka har da buga kafarta a kasa,  faɗawa jikinshi tayi tana kuka.
Shiru yayi yana jin sautin kukanta har cikin ranshi, komawa bakin gado tayi, ta shiga bashi hakuri, tana kukan murmushi yayi sannan ya shiga niman hakkinshi, ɓata rai tayi tace.
“Ahmad! Don Allah karka wucce 30min wllahi jikina ciwo yake, na gaji.”

“Hmmm! Kuma kika ce baki son kishiya toh gaskiya bazan iya 30min akanki na sauka ba dan lafiyata lau, jeki abinki ai aurene dai babu fashi.”
Yana gama faɗar haka ya mike zai gyara rigarshi ya bar ɗakin, cikin sauri tace.
“Toh kazo kayi duk yanda yayi maka, amma don Allah karka matsa min boons ɗina wallahi zuɓewa zaiyi.”

Baisan lokacin da ya fasheda dariya ba, wato ita damuwarta kar nononta ya zuɓe, *Ikon Allah*
yace,

Banza yayi da ita ya cigaba da murza nonuwar da bata kaunar ya taɓa, rike hannunshi tayi cikin wani irin murya tace.
“Don Allah kabar min nonuwana haka,  ni bana son ana taɓa minsu.”

Nan ma bai kulata ba ya cigaba da juyata son ranshi, sosai yake sarrafata har yakai ita da kanta take sake mika mishi kanta, bai wani jaba, ya isa birnin daɗinta inda yayita sara da suka ,son ranshi ganin yakusan gota awa guda yasa ta fara tureshi tare da kuka dakyar ya kyaleta ya shiga wanka, jinshi yake sayau kamar bashi ba, duk tulin gajiyar nan ya sauke mata yana fitowa ya sameta ashare share, sai kuka tace.
Ruwan hannunshi ya yarfa mata, kukanta ne ya tsananta tace.
“That’s why i hate sex! Sabida baka bin mutum a nutsu sai kace ka sami kayan wankinka, dubi yanda boons ɗina yake ciwo, Wallahi kayiwa kanka.”

Murmusa mata yayi cike da jin daɗi yace.
“Ai ba damuwa, tunda Allah ya bani abinda zan iya rike mace ɗaya har huɗu toh miye a ciki rike abinki nima kuma naje nakaro sweetysixtty”

Dirowa tayi daga gadon ba kaya tsabar kishi ta iso gabanshi tace.
“Wallahi baka isa ka raba shimfiɗa da wata mace ba, Hafsat Mai Shanu bazata zauna da kishiya ba na rantse da girman Allah idan na barka ka rayu da wata mace bayan ni Allah ya tsine min albarka zaka sha mamakina.”

“Da alamu kan tsinuwar Allah zai tabbata akanki tunda kika faɗi haka sai nayi auren kin daɗe bakiyi kome ba, Mahaukaciya kawai wacce batasan darajar aurenta ba.”

Fita yayi da towel ɗin dan bakin ciki ya koma ɗakinshi ya kwanta dan ranshi ya kai kololuwar ɓaci, a gurguje yasaka kayanshi ya fito rass kaman baida damuwa, ya nufi gidansu dake, unguwarsu Mai Nasara.

****
Karfe takwas da rabi MaiNasara suka isa zaria, A samaru iyayenshi suke da zama, suna shiga gidan Huda ta fita da gudu tashiga gidan da sallamah.
“Assalamun Alaikumun! Ina Hajiyar Kano take ga Amaryan Marafa taso, Rukayyatu Yunus Mai Nasara Amarya Dr Alhj Muh’d Yunus Mai Nasara, Marafan Zazzau.”

Rike k’ugunta tayi. Tana murmushi matan gidan ne suka shiga fitowa suna dariya barka da zuwa Amaryan Alhj Muh’d Marafa tayi mata, tana kallon Mai Nasara da ya jingina a bakin kofa hannunshi harɗe a kirjinshi, tace.
“A barka da zuwa! Alhj duk zuwan Amaryan Alhj yasa bamu san kashigo ba.”

Murmushi yayi cikin girmamawa ya duka ya gaishe da ita, sannan ya shiga ɗakinta ya zauna.

Cikin nutsuwa yace.
“Mama kilishi nasame ku lafiya, ya Alhaji da jikinshi dai.”

“Alhamdulillah jikinshi yayi sauki, sai fatan afuwar niman afuwar Ubangiji, Ya matanka ? da mijina da kuma kishiyata?”

“Duk muna cikin koshin lafiya, basu san zamu zo ba shu yasa kika ganmu da huda da sun sani ai da, dasu za’ayo tafiyar.”

Suna hira masu aikinta suna jera masa abin taɓawa,
“Aikuwa baka kyauta min, ba ga azumi ya kusa da fatan anan zasuyi sallah dan yace min doki zan saya mishi, har nabawa Barde kuɗin dokin za’a kawo mishi da kayan hawan dokin”

Ware idanu Mai Nasara yayi cike da mamaki yace.
“Mama Kilishi har biye mishi zaki, Sameer fa shekaranshi takwas ne ina shi ina doki.”

Dariya tayi cikin dattako tace.
“Mai Nasara knn, Ai yaron da kaga yana da muradin abu matukar bai da fitina ka bashi, kuma ai bara yaga ɗanka yahau shine hankalinshi ya tashi faran shaddarshi sai da aka ɓata ta, sabida yaji haushi kuma, shima Uban wancan ɗanka ai sai da na musu tass, wai baisan Mijina nason doki ba ai,shine nace ya rike nashi ni zan saya mishi fara dan yace farin doki yake so.”

Dariya sosai yayi yace.
“Mama kina taya ɓera ɓarna.”
Jug ɗin kunun tsamiya ya tsiyaya a kofi sannan ya saka sugar mi y’ay’a a cikin kunun ya sauka kafet ya fara ci a nutsu, mikewa tayi tafita zuwa ɗakin Mahaifiyanshi ta idar da sallah tana sauraron kukan da huda take mata tare da korafin, abinda iyayenta sukewa Daddynta, daga bakin kofa ta tsaya bayan ta ɗaga labule huda tace.
“Hajiya Daddy baya farin ciki sai yazo nan, ni dama ki kirasu ki musu faɗa ko zasu daina mishi abinda suke yi.”

Da sallama Mama kilishi ta shiga ɗago huda tayi, cikin nutsuwa tace.
“Jeki gurin Daddynki ki karya amma ki goge kukanki”

Share fuskarta tayi, cike da zolaya Mama kilishi tace.
“Yawwa Matar Marafa, da alamu bana nice zan baki kujeran Umrah dan banga Mijinki na sonki ba,”

Dariya Huda tayi sannan tace.
“Wai baki da labarin ya saya min Tap ne, har da computer xauna a gurin sai na aureshi zaki san da karfina na shigo.”

“Hmmm! Jeki karya zamuyi gasar kyau a gidan nan zan nuna miki dani Alhaji yake.”

Fita huda tayi tana dariya, zuwa falon Mama kilishi.
Zama Mama kilishi tayi a nutse, tare da sauke ajiyar zuciya, murmushi Mahaifiyar Mai Nasara tayi mata sannan tace.
“Kinji abinda kishiyarki take faɗa ko Rukayyah.”

“Wallahi naji, abinda yake damuna ynx ko zai kara aurene?”
Inji Mama Kilishi,

Murmushi Mahaifiyarshi tayi sannan ta gyara zamanta tace.
“Kara auren bashi bane mafita, abunda zamu masa shine addu’a dan ni har yanzun banga alamar sauyi a tare da shi ba, sai yana tare da Yaranshi, kuma bana jin matarshi tana kusadamu dan nasha mafarki akan matar da zata.
Akan matar da zata zame mishi haske, kuma kinga yanayinshi yana da tsatsaran ra’ayi duk ya haɗan nunawa Sa’a taya zai fahimci kulawa bayan kowacce tana da abinda yasha kanta basu da lokacinshi, Hmm Allah ya kyauta.”
“Amin” Mama tace,

Jikinta a sanyayye can tace.
“Ni ina tunanin kodan baya kusadamu ne, kinga yanda yake cin abinci kuwa, kaiii Allah ya kyauta.”

“Hmmm! Eh toh dukda haka, amma Ya zaɓa mana abinda yafi alkhair.”

Haka suka cigaba da tattaunawa har Mai Nasara ya shigo, mikewa Mama kilishi tayi tabasu guri zama yayi kusada Mahaifiyarshi, yace.
“Ina kwana Hajiya”

“Lafiya lau,”
Yanda yayi gaisuwar a takaice haka, itama ta amsa mishi sabida kunyar ɗan fari, bata iya sake jikinta dashi amma tana jin zafin abinda matanshi ke mishi har da Aneesa yar Kaninta,

Zaman shiru sukayi dukkansu har Huda tashigo ta buwaye su da hayaniya, mikewa yayi ya ɗauki wani key dake saman show glass ɗinta ya buɗe ɗakin dake cikin falon, kallonshi Huda tayi cike ds son surutu tace.
“Daddy!!”
Juyowa yayi agajiye da hayaniyarta tace.
“Kardai barci zakayi ni kuma ina son zuwa gurin Marafa.”

Lumshe idanunshi yayi yana jinjinawa wanda zai auri Huda, dakyar yace.
“Don Allah princess jeki drvn yakai ki, na gaji sosai.”

Mikewa tayi ta ɗauki side bag ɗinta tace.
“Ok Bye, hajiya mi zan sayo miki?”
“Ke tafi can magananiya.”
Inji Hajiya knn, fita tayi tana dariya, har wajen gidan,

Shigewa ɗakin yayi ya kwanta, taɓe baki Hajiyarshi tayi cike da mamaki wato hali zanen dutse, halinshi ba iyakan mutane tsiraru yakewa ba, har da Yaranshi toh ai dole yasamu matsala da matanshi suma dake shashashune basu san yanda zasu bi dashi ba.

Haka ta ɓata lokaci tana nazarin halayar ɗanta da matanshi tana niman ta ina mafitar take.

***
A nutse muka ka dawo gida, dukda tulin gajiyar dake bibiyarmu dan dakafa muka shafo, daga makarantarmu, wai ma da zamu tafi a napep dawowa kuma asayidarmu, ga rana da ake tsulawa ajiyar zuciya na sauke lokacin da muka shiga harabar gidanmu, ganin motar Aunty Shukra da na Aunty Hamdiyya.

Da gudu khalifa ya fito ganinmu yasa shi komawa da sauri tsabar k’iwuya, Dariya Rahila tasaka tace.
“Baby Khalifa, ko kuntuna maganarmu na daren jiya…”

 

Kafin ta kai aya na shige a guje Rahima itama ta rufa min, dariya take lokacin da taga mun zaune muna sunne kai, tace.
“Annamimai, wallahi tunda kuka nuna min kuna jin kunya sai na cire muka kafin mu bar gidan nan”
Kasa kasa take maganarta wanda iya mune zamu jita, mikewa nayi na shige ɗakin Maman Amarya shewa tasaka, har da buga cinyarta, da sallama a bakina na shiga ɗakin Aunty Shema’u, da sauran Yaran gidanmu mata, har da Aunty Gausiya, zuɓewa nayi a jikin Aunty Hamdiyya ina dariya, waya take muryanta kasa kasa, idan baka ga wayar ba sai ka rantse ba waya take ba, kurawa bakinta ido nayi yanda take motsawa.
“De Aunty Hamdiyyarmu knn, kanwar sharuhkhan yayar Amisha sharma, irin wanga luv ɗin Aradu ko uwar gulmar da ta zuba miki ido bata san mikike cewa ba, Allah zan zo gidanki ɗaukar class.”

Katse wayar tayi ta wawuro wani laida ta wurgawa Rahilah, dariya Auntys ɗinmu suka saka basu ɗaya ba, har da Mama da take gadonta,

“Rahima ɗauki kayan can ki kaiwa Ummarku, ni sun isheni”

Mikewa Rahimah tayi ta shiga ɗaukar kayan fruit ɗin da aka kawo can idanun Rahilah ya faɗa kan Ayaba, ɗauka tayi ta gutsura, daga jikim uwar haɗa ido mukayi da ita aikuwa ta kashe min ido da sauri na ɗauke kaina, daga gareta dan na lura iskanci take ji a ranta.

Kallonmu Aunty Shema’u tayi tace.
“Mama wai yaran nan basu da tsayayyune, ko jiya sai da Hayatu mukayi magana dashi, wai ana ta binshi akan ana niman izini akan su saura kwanaki su gama, scndry amma har ynx babu samaruka,”

Dariya Mama tayi cikin jin daɗi, tace.
“Yan ukuna har ynx Allah bai kawo musu mazaje ba, sai dai ina da Yakinin mazajensu suna hanya, toh da kike maganarki shema’u yaran nawa suke, sha bakwai ne fa da watanin biyar, kuma ai koke a sha tara malam ya aurar dake, sai jariraina ne za’a saka musu ido,”

Da dariya Rahilah tabar ɗakin zuwa ɗakinmu na yan mata, tasamu na cire kayana ina jiran rahimah tafito wanka, sai gata rike da ayabar tana min bayani tace.
“Kinsan lokacin da aka sani a zubar gado fans ina jin ana banana banana, Yaseen sai nazata nacine, asheeeee”

Mikewa nayi nabar ɗakin babu shiri, dariya tasake har da rike cikinta, Rahimah da ta gama wanka ta kasa fitowa tsabar, mun gaji da iskancinta.

Can tayi shahadar kuɗa ta fito, suna haɗa ido ta ɗaga mata gira, dake ita rahimah tana da sauri kuka take ta fashe da kuka tace.
“Wallahi sai na kai karanki.”

Fuuuuu tafita, kiciɓis suka yi da Umma cikin shashekar kuka tace.
“Umma kinga Rahilah ko! Ta addambemu wallahi ku mata addu’a ko Allah zai aiko mata shirya.”

Duk Yayunmu suka fito, sai kallonsu ake ita rahilah dariya yaci karfinta, ke Rahimah kuka, sai da Umma ta daka musu tsawa sannan tace.
“Bana son shiririta wucce ku bani guri.”

Sunsun suka wucce, suna shiga ɗaki, aunty shukra tana bin bayansu, a bakin kofar ta tsaya tana jin dariyar Rahilah tace.
“Mi yasa baki ce ina kiran Banana bane, Allah da gske yaren novel ne, ki ji sunce joy stic..”

“Rahilahhhhhh” a firgice ta yarda ayabar, tura kofar Aunty shukra tayi tana mata wani irin kallo daga sama zuwa kasa.

“Kinsan abinda kike kira kuwa, gaban ɗa namiji a ina kika taɓa, gani yau zanci kaniyar.” take jikinsu ya ɗauki rawa, tace.
“Don Allah Aunty kiyi hkr wallahi ban san wani abu akanshi ba, na rantse miki da Allah nima a online nake ji a novel Aunty ki rufa min asiri kiyarda dani bansan kome ba.”

Buɗe kofa tayi ta kwala min kira da sauri na fito, na shiga ɗakin, nan ta shiga mana tambaya da bin didiginmu har da kwanakin da muke Period ɗinmu, kaii karshe cewa tayi sai ta duba kasarmu zata yarda dake Nurse a nan kaduna a wani prvt hospital take aiki kuma ba laifi babba ce, a gurin aikinta kuka nake cike da tashin hankali nace.
“Aunty Yau na fara bin month don Allah ki yarda damu bamu san kome ba ”

Ganin yanda muka gigice yasa jikinta sanyi faɗa tayi mana sosai sannan ta karɓi wayar ta goge Whatsp ɗin ciki da face book, tace.
“Idan nasake kamaku kuna irin wannan maganar a kunen malam wallahi.”

Cikin rarrashi tayi mana nasiha sosai wanda ya shiga jikinmu, tace.
“Wayarku sabida karatu da wasu uzuri aka saya muku bawai dan ku lalace ba, idan da a gidan mazajenku kuke wallahi bazan taɓa damuwa da ku ba, don Allah ku rufa mana asiri mu aurar daku, lafiya aikuna jin yanda ake sukar iyayenmu akan gausiya don Allah ku zame mana jakadu na kwarai.”

Bamu iya kome ba, sai gyaɗa kai kaman kadangaru a jikin bango,(lolx kun tuna inna wuro kuwa)
Fita tayi tabarmu a ɗakin bayan ta bimu da addu’a shiriya,…

*****
“Hello Adda Nafi’a bazan sami zuwa wunin gidansu Sailuba ba, sabida Ahmad ya dawo, amma ki karɓa min nawa.”

Daga can ɓangare aka ” kutt yanzun zama zakiyi dan yana gari dalla kifito shi yarone da zaki bashi nono, a gidan common ma dear ki zo.”

“Taɓ akan haka kina jinshi yana ikirarin kara aure sai na fito, bikin wasu na lalata nawa kicewa sailuba tayi hakuri, da baya gari zan zo amma ynx yana gari, nasan mi yake shirya min, tunda Yan uwanshi basa zuwa ko sunzo koransu nake da masifana kawai ki bata hakuri.”

“Wai nikam yaushe kika koma haka, ne wato namiji yafi, bikin besty frnd ɗinki ”

“Ai bashi yafita ba, kishiyar da yake ikirarin zai min tafita muni a idanuna kinga sai an jima dan ɗazun yagama f**ck ɗina son ranshi boons ɗina har ynx ciwo na suke min, yanzun zansan yanda zan shawo kan kayana clear.”

Tana kai aya ta datse kiran, cike da takaici ta mike zuwa ban ɗaki wanka tayi sosai, har ynx tana jin zogin kirjinta sunce towel ɗin tayi cikin nutsuwa taga yanda bakin nipples ɗinta sukayi jajjur, dake fara ce, tsaki tayi tace.
“Banza mayye kawai, ko Jannart bata cinye min bakin nono haka ba.”

Shiryawa tayi cikin riga da skirt na lace, purple tayi kyau ba laifi kitchen ta shiga tayi musu tuwo miyar wake, wanda yaji kifi da nama, a leda ta ɗaure tuwon ta kawo table ta ajiye sannan ta koma ɗaki tasake wanka sosai, ta canza kaya, tafito.

Zama tayi a falo ta kunna kayan kallo, wayarta da yake kashe tun jiya ta kunna a can tashiga niman inda zai ɗauke mata kewa.

Mbc bollywood ta saka, tana kaiwa suna fara hoob Ghaad, nan tasamu ya ɗauke hankalinta, data wayarta ta buɗe a hankali sakon Whatsp ya fara shigo mata kafin ta fara ganin na IG, Whatsp ta buɗe ta cikaro da hidimar bakin da suke yanda ake shagali, kwalla ne ya fara bin fuskarta,

A hankali ta fashe da kuka dan har jin kafarta tayi yana mintsininta, Ig ta buɗe anan ta ɗaura hannunta akanta ta fashe da wani irin kuka zaka rantse sakon mutuwa ta gani a’a tsabar shagali ya wucceta ne, take bakin ciki fushine ya cika zuciyarta yau ita ko Ahmad.

****
Kallon Rahilah mukayi sannan muka fashe da dariya cikin zolaya nace.
“Don Allah yaren novel nike son ki min.”

Kwanciya tayi, daga ita sai zanin kirji tayi rigingine juya kanta tayi tana murmushi tace.
“Kuyi lokacinkune, zan kamaku bebs”

Zama nayi akan stool ɗinmu ina duba chemstry, dariya mukayi tashi tayi ta zauna, tana kallonmu tace.
“Wai shin dariya nake baku ko?”
Girgiza mata kai mu kayi nace.
“A’a baki bamu dariya, kawsi muna mamakin duk rashin kunyarki da bakinki daga ance za’a faɗawa Umma da Malam duk kin gigice sai kuka kike kina yarfe hannunki, hahahah.”

Dariya Rahimah tayi cike da tsokana haka muka hanata sakat, sai da ta dawo mana da halinta dan ba tare da mun ankara ba ta zare xaninta tace.
“Zafi nake ji.”

Da gudu muka fita daga ɗakin, gyara zaman zani ta tayi, ta shiga ban ɗaki wanka tayi ta fito sannan ta saka, doguwar riga tafito, tsakar gida ta karɓi busar shinkafan da Umma take nima ajiye buƙ ɗin nayi, na karɓi aikin yin miya, munayi muna hira.

“Maryam Sajidah kin kaiwa Hajiya Falmata hand out ɗin nan kuwa.”

A raxane na ɗago kai nayi cike da tsoro dan Umma yanzun zata balbaleka, sake robar da ake ajiye garin kuɓewa nayi, na fito daga ɗakin girkin a tsorace ina yarfe hannuna nace.
“Wallah..”

“Wallahi kin manta ko? Toh ai yayi miki kyau sai ku tashi ki ɗauko ɗari biyu ku kai mata, dan yau zatayi amfani dashi sokuwa kawao kuma ki kwashe min garin kuɓewana kafin na raɗeki……..
\(-ㅂ-)/ ♥ ♥ ♥
“`Ita Rayuwa saukine da ita ɗauketa yanda ka ganta“`
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….

Dedicater To Hafsat Abubakar

_Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_

*BOOK ONE*

Back to top button