Ni da Patient Dina Book 1 Page 21
Page 2️⃣1️⃣
Mika mata kudin transport dinta baba yayi tare da adduah adawo lfy “Ameen baba” , tana tsaye abakin titi tafi tsawon minti 15 babu abun hawa kasancewar yau jummaa baa fiya samun ababen Hawa ba harta fara tunanin komawa gida tama ya Usman ko ya al ameen magana wani yakaita Sega napep hamdala tayi kafin ta tsayar dashi tashiga tafada mishi inda ze kaita, sallamarshi tayi, ta kwankwasa gate din baba me gadi yabude ganin itace yabata hanya ” ah ah fanan kece sannu dazuwa” cewar baba Yana Maida gate din yarufe murmushi fanan tayi cikin faraa tace ” Ina kwana baba antashi lfy ” “lfy Lau alhmdllh ya gidan naku!?” ” Kowa lfy ” wucewa cikin gidan tayi tana tafiya cikin nutsuwa kamar wacce take tausayin kasan Dede tasa Kai zata shiga falon sukayi karo da juna, bige kanta tayi da faffadar kirjinshi baya tayi zata fadi yayi saurin riko kugunta yadawo da ita jikinshi dago Kanta tayi tasaukeshi akan fuskarshi da ke nan kamar kullum ba annuri Dan ja dabaya tayi cikin calm voice tace ” Ina kwana Mr azaad!?” Jin shuru be amsa mata ba yasa tafara satan kallonshi kasa kasa sanye yake da wando transuit se singlet wanda yabawa murdadden jikinshi daman fitowa waje komai kana kallo barinma 6packs din cikinshi da dantsen hannunshi kafarshi sanye da sau ciki alamu yanuna daga gym yake shagala tayi da kallonshi tsarin jikinsa ba karamin burgeta yayi ba setaji kamar takai hannu ta taba, shikuma ganin ta kafeshi da idone yasa yagane inda hankalinta yake murmushin gefen baki yayi yamatso daff da ita bata ankara ba taganshi akusa da ita sosai baya takara jaa hararanshi tayi kafin tace ” wannan wani irin iskancine ” kara matsota yayi cikin sexy voice yace ” ni kike cewa Dan iska ko!? “Ah ah nibance maka dan iska ba kawai banasan abinda kakeyine” lumshe idonshi yayi yamatso da fuskanshi dede kunnenta yafara mata magana me kama da rada” da bakyaso din meyasa kike kallemin jiki!? Naga alama ma sokike kitaba ko!? Zare ido tayi cikin inda_inda tafara fadin ” ni yaushe nakalleka me!mema zangani ajikinka din ” tagama magana tana murguda mishi Bakinta dayasha libs gloss se sheki yakeyi , cije libs dinshi yayi da dan karfi yatsareta da ido azuciyarshi Yana aiyana yanda zemata hukunci tunda batada kunya dole in koyawa yarinyar nan hankali tunda tacemin Dan Iska zataga iskanci ” bata hanya yayi tawuce tana Harare_harare ita kadai murmushi yayi inya tuna irin hukunci daze mata nan gaba bazata kara cewa wani dan Iska ba balle shi. Shige falo tayi ganin basa falon kasa yasa tahaura sama aikuwa anan tasamesu Amma Banda ummi da anty Amina data koma gidanta, zeenat ce tafara ganinta tsalle tayi tafada jikinta suka rungume juna ” wayyo kawata gaskiya nayi missing dinki sosai yau nake cewa zanje gidanku” hararanta fanan tayi ” uhmmm sekace dagaske aida kinyi niyya Dana ganki kafin inzo ninayi fushi malama ban hanya in wuce ” areef da fawwaz se dariya suke musu jin draman su areef ne yace ” tabb gaskiya fanan karki yarda datayi niyya aida tazo ” ” to sannu dan hana ruwa gudu wato zaka hada bom ko!?” Cewar fawwaz dariya sukayi Jin dogon tsakin da nusaiba tajane yasasu juyawa suna kallonta, fanan ganin bakuwar fuskane yasa tace “mata sannunki” ba yabo ba fallasa ta amsa da “yawwa” jan hannun fanan zeenat tayi zuwa falon ummi samunta sukayi tana rike da Qur’anic tana Karatu zama sukayi suna sauraron kira’anta medadin sauraro sunfi tsawon 20mint kafin ta dasa ayah, kallonsu tayi murmushi dauke afuskanta tafara magana” fanan dama kina tafe kenan” cike da kunya tace”iyi ummi! Ina kwana ” lfy Lau ya mutanen gidan” kowa na lfy ” Masha Allah kin dubashi din ne!? Gyara zama fanan tayi kafin tace ” ah ah nazo zanshigo muka hadu dashi kamar akwai inda zashi” okay, hiransu sukaci gaba dayi.
Mommy da aneesa nahango zaune akan kujera mommy nata kimtsawa aneesa makirci da yanda zatayi danta dinga jan hankalin azaad yadawo kanta ” yanzu abinda nakeso dake kitashi kitafi part dinsu kije wajenshi kiyi duk abinda nafada miki saura kiyi falling dina ” Mikewa aneesa tayi tadauki wayarta tabar part din, tadoshi part dinsu ummi tsayawa tayi daga bakin kofan falo tana kallon nusaiba da ita kadai tarage a falon tana chatting shigowa tayi taje ta zauna a kujera dake facing din nusaiban , tun tsayuwarta abakin kofa nusaiba taganta ko dago Kai batayi ba tacigaba da chat dinta , ganin datayi nusaiba taki kulata ne yasa tace” ke uban me kikazoyi a gidan nan ” kallon renin hankali nusaiba tawatsa mata kafin tace ” kedin uban meye yakawoki gidan nan din? ” gyara zama aneesa tayi tafara magana”aini inada right din da zanzo gidan nan aduk lokacin danake so Kuma intafi aduk sanda nakeso tunda very soon am going to be their daughter in_law Kinga gidan nan yanzu nafara zuwa ” wani irin kululun bakin ciki ne yatokare wuyan nusaiba ” hmmmm kikace Zaki zama surkansu ko to bari mugani mana ko zaayi auren, aneesa inkinga kin auri azaad to sede ko in mutuwa nayi ” dariya aneesa tafashe dashi ” nusaiba kenan ke yarinyace haryanzu to bari infada miki in duniya da abinda yake cikinta zasu hadu banga abinda ze fasa aurena da azaad ba” ajiyar zuciya nusaiba tasauke cikin izgili tacigaba da magana” aneesa inasan ki rubuta wannan a littafi ki ajiye ko uban daya haifeki be isa yasa ayi wannan auren nan ba wallahi tallahi inharde ban mallaki azaad amatsayin mijina ba to kema bazaki taba auran saba har abada kinji narantse miki ” a hassale aneesa ta shako wuyan rigan nusaiba ” nusaiba kinyi kadan ki dakatar da aurena da azaad tunda akamana baiko Kuma anwuce layin banza jaka mebin namiji ” dauketa da mari nusaiba tayi tana mejin zafin zaginta datayi, nan take suka kaure da dambe , dambe sukeyi bana wasa ba , tsaye yake abakin kofa ya harde hannunshi akirji yazuba musu ido suna dakuwa daga bisani yakoma part dinshi yadauko belt din fata Wanda a ido ma kadai kana ganinta kasan zatayi masifar zafi ajiki, yadawo falon tsaban yanda sukecin uban fada basuma san dazuwanshi ba saukan belt suka faraji ajikin su baji ba gani ihu suka farayi suna bashi hakuri be saurara musu ba yaci gaba da jibgarshi dan yanzu iskancin nasu yafara ya ishansa sun kuresa.
Fanan ce tamike zumbur takara kasa kunne domin inba gizo ba kamar ihu takeji a falon kasa kallonta ummi da zeenat sukayi suna tambayarta lafiya ” ah ah ummi ba lafiya ba ihun mata nakeji a falon kasa kamar ana fada kowani abu” Suma mikewa sukayi da sauri suka nufa downstairs din karo sukaci dasu areef dasuma hayaniyar ne yafito dasu tundaga nesa suka hango azaad ya ritse aneesa da nusaiba Yana bugu kamar yasamu yayan cikinsa dagudu fawwaz yaje yarike hannunsa dago kansa yayi ya mishi mugun kallo ja baya fawwaz yayi atime din su ummi sun karaso cikin sauri taje tarike belt din fuska adaure tace ” haba son meyasa zaka musu irin wannan dukan dan fisabilillah kalle yanda kafasa musu jiki” kallon ummi yayi data hada fuska tana kallonshi sosa sajenshi yayi sannan yace” ummi bakisan meye nasamesu suke aikatawa bane dambe fa sukeyi shisa nace to bari tunda duka sukeso bari inmusu me dalili” girgiza Kai ummi tayi batasan yaushe azaad ze canza ba mutum kenan ko kadan baya daukan reni Kuma tanada yakini yanzu da awaje yagansu suna wannan fadan wallahi kota kansu bazebiba sede su kashe kansu amma dake cikin gidane hayaniyarsu zedameshi shisa yamusu mugun duka ” to naji koma de miye bekamata ka musu irin wannan dukan ba kajiba jikin fiance dinka yanda kamata duba jikin nusy mafah ” kara tsuke fuska yayi yace ” banasan kara kallon fuskan ku agidan nan kowacce ta tattara takoma gidan ubanta inkuma ba hakaba zakuyi bayani” tunda suka sauko kasa fanan ke boye abayan ummi takasa fitowa dan wani irin tsoron shine yakamata se zare manyan idonta takeyi dama haka yake da mugunta lekasu aneesa dasuke kuka tayi jikinsu yayi jina_jina Dan duka yamusu kamar wanda aka aikosa bakaramin tausayi suka bata ba , duk abinda takeyi yana kallonta dariya taso tabashi yanda yaga take zazzare ido ga tsoro ga rashin kunya, zeenat de inbada murmushi babu abinda takeyi dan yau jitakeyi kamar ta goya azaad abaya dan yabiyata dama bakaramin haushinsu takeji ba. Wucewa part dinsa yayi seda yayi wanka tukun yakira layin zeenat yace tacewa yarinyar tazo tasameshi,suna tsaye suna jimami zeenat tace mata” Yaya azaad yace kije kidubashi yagama” seda gabanta yafadi Jin sunan azaad da zeenat tafada Kuma gashi wai ita yake Jira babu yanda ta iya haka takama hanyar zuwa part dinshi shigowa falon tayi Jin alamun babu alamar mutum yasa tashiga dakinsa da sallama abakinta zaune yake akan kujeran dakinsa da table agabanshi se laptop dinsa dayake aiki acikinsa dagashi se short da singilet idonshi sanye da farar glass kasa_kasa ya amsa sallaman yana cigaba da aikinshi kasa mishi magana tayi dan yau taga true color dinshi tana tsaye abakin kofa seda suka kwashe kusan 30mint ahaka kafin yakashe laptop din yarufe yadago yakalleta ” in bazakiyi abinda yakawo kiba barmin daki ” cikin sauri tashigo taje tabude dirowan da kayan maganinshi da alluransa suke tafito dasu tana jan ruwan allura a syringe tana kallonshi gaba daya atsorace take gani takeyi kamar ze rufeta da duka itama, barinma inta tuna rashin kunyar data masa dazun , duk wani move dinta akan idonshi a ankare yake da ita zuwa tayi gabanshi yamiko mata hannun nashi, daure hannun nashi tayi da tonicate tasamo jijiya alluran tamishi sannan ta balla mishi magungunansa yasha kokarin barin dakin tayi tana tafiya tana adduah Allah yasa karya tsayar dani wayyo ni aikuwa karaff taji muryanshi yana fadin ” dakike kokarin tafiya nace kitafine kona sallame kine!?” Cikin tsiwa tajuyo ” da danake tafiya Kai kake cewa intafine!?” Seda tagama maganar Kuma tarufe bakinta Dan duka hannunta tafara danasani harga Allah batasan abinda zata furta ba kenan datasani da bazama tabude baki da sunan magana ba yau tasan azaad seya karkaryata kafin tabar gidan , murya na rawa tabara bashi hakuri ” ayyah Dan Allah Mr azaad kayi hakuri wallahi ba abinda nakeson fada ba kenan bansan taya bakina yafurtaba” tana magana tana yarfe hannu kamar me shirin kuka ganin yamike yanufota yasa tafara ja dabaya seda suka kure bangon dakin rumfa yamata da hannunshi da kirjinsa yana kallon yanda gaba Daya ta daburce hannunsa yasa yadago habarta sama yaza mana suna kallon cikin kwayar idon juna kasa kallon cikin nashi idon tayi taruntse idonta fuskanshi yamatso daff da nata har hancinshi na gogan nata,dawani irin gudu zuciyarta take bugawa Jin fuskansu ahade yasa tayi saurin Bude kyawawan idonta tazuba mishi Shima ita yake kallo cikin kasalaliyar murya yafara magana ” meyasa kikeson min rashin kunya?? Muryanta nadan rawa tace” kkk kayi hakuri bazan sake ba ” mamakinta yake wani lokacin intana magana kamar me hankali amma se rashin kunya tunani yafara to kode nikadai takeyiwa ne yanda naji gaba daya su ummi suke yabonta wai tana da hankali kallonshi yamaida kan dan karamin libs dinta datake ta motsasu hannu yakai yarike libs din kasan ” meyasa kikacemin Dan Iska dazun ? Miyasa kika renani da yawane uhumm magana yakeyi Amma gaba daya kasala yarufeshi fuskanta kawai yakurawa ido baki tabude zata bashi hakuri, hade bakinsu waje daya yayi Yana kissing dinta, mutsu_mutsu takeyi saboda ta kwace kanta amma Ina yafi karfinta , hot kiss kawai yake bata tun tana kokarin hanashi harta hakura se hawayen datakeyi ahankali yazagayo da hannunshi bayanta kan zuwa zib din riganta Jin yafara ja mata jib din Riga ne yasa tafara tureshi da karfi ko motsawa beyiba seda yajasa daura tafin hannunshi yayi a tsakiyar bayanta wani irin shock yaji kamar wanda wuta tajashi , shafa bayanta yakeyi ahankali daga bisani Kuma yamatseta sosai seda tasa Kara cikin dasheshiyar murya yace” Zaki karamin rashin kunya!? Girgiza tayi ” bazan karaba inna Kara kamin duk abinda kagadama dan Allah kayi hakuri mr azaad ” saketa yayi yatureta daga jikinshi Yana galla mata harara ” karamar mara kunya kawai” yakoma yazauna yashiga danna wayarsa sautin kukanta ne ya ishesa kallonta yayi yaga tana tsaye yanda yabarta ” okay indawo ne baki gaji da kiss din bane ” magana yakeyi Yana kokarin mikewa ganin datayi dagaske wajanta zedawo yasa tafara kokarin Jan zib din riganta carkewa yayi yaki moving tafi 5mint ahaka ganin haka yasashi mikewa yakarasa inda take a tsorace tace ” please am sorry ” hannu yasa yajawota tafada jikinshi kafin yasa hannu yaja mata zib din yakoma inda yataso goge hawayen fuskanta tayi tabar dakin tana hararanshi azuciya Kuma se Allah ya isa take ja simi_simi tabar dakin…..
Tom yanda nafada de hakan take yawan comment dinku yawan read more dinku kenan asha karatu lafiya semun hadu Monday inme duka yakaimu da Rai da lfy
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/CwKPAkNXUGWFbqd8CIYeqe
⚕️⚕️ NIDA PATIENT DINA
Story Written by (MRS ISHAM )
Da sunan Allah me rahama mejinkai Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy ameen
Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci
Free book