Banana Island Hausa NovelHausa Novels

Banana Island 28

Sponsored Links

___________
Top 10 hotel ɗin Gombe suka shiga ya samu wajen parking ya juya ya kalleta dama can shi take kallo
“Me mukazo yi a hotel?” ta tambaya cikin mamaki .
“Mutum da matarsa Kina tambayata? Nazo ne In amsa haƙƙina ,sai In maidake gida”
Raurau tayi da ido
“Mr .miee ” kafin tayi magana ya rufe bakinsa da nata saida ya tsotse ta na kamar second uku sannan ya cikata ,wani wawuyar ajiyar zuciya tayi ,saboda daukewan da numfashinta yayi tana amsan sakon kisses nashi,baya tayi ta jingina da bayan seat en motar ,shikuma ya ɗaura mata hannu a leɓensa “Shishhhh kar kiyi magana umurnin Allah zaki bi…ko bazakiyi ba?”
A sanyaye tace “To”

Ɗaki mai kyau suka shiga ,zararo take bin bayansa ,ta sama kujera zata zauna “Plz cire kayanki saka wainnan” kamar zata yi magana kawai sai tayi shiru , kayane masu kyau irin na amaren turawa haka ta saka rigar ɗas kamar an gwada a jikinta da sauri ya kewaya ta bayanta ya ɗaure belt ɗin da aka ɗaura a saman tummy ɗin ta ya kame mata sumanta da band ,ya fesheta da turare ,sannan ya dauko sarkan diamond ya saka mata
Ƙur ya kafeta da ido
“Tubarakallah rabbi…Kina da kyau my …saura ki ƙara da wanka” cewa tayi “Hmm”

“Kinsan meye wankan?” girgiza kai tayi tana mamakin kayanda ya saka ta ta sa.

“Kiyi ta mun biyayya ana suburbuɗa maki lada unlimited”

Sun ɓata lokaci Yina cikata da surutu itadai duk jikinta a sanyaye kana ya shirya cikin suit masu kyawun gaske .

Yazo gabanta ya ɗan kalleta “Kin shirya?” lumshe ido tayi ta buɗe ,a hankali yaja hannunta suka fita ,tafiya kaɗan ya sadasu da ƙofar wani ɗaki mai Kamada na taro ,suna saka kansu a wajen aka ɗauki sowan ihu dj ya saki sauti Yina bada umurnin ayi ma latex Amarya da ango tafi .

Tuni dandazon matasan suka soma ba Ifty da Adnan Aron Hannu ,jikin Ifty rawa ya kamayi ,kafin ta ankara taji hannun lili a cikin nata ,ta kimsa mata magana a hankali cikin kunne “Ƙawata kunyi kyau perfect match ”

Shima ta ɓangaren Adnan Faisal ne bossom friend ɗinsa da ya rako shi zuwa kujerun da aka adana ma amarya da ango .

Wajene ya tsaru sosai Biki na zallah en boko kuma masu cash Kowa ka kalla Matashi ne mai ji da tashen kudi ,kowa da babynsa wanda bayida baby a wajen dj ya jonasucikin jonin nan aka jona babbar kawar amarya Lili da Faisal babban abokin ango .
Event ne na abokai zallah ,Lili ita ta gayyato mata ƙawayen ta within short period of time Saidai Mubarak bai samu zuwa ba kasantuwar baya kasan ,wannan yasa dole aka hadata da Faisal wanda shima ba dan kasan bane so bayi da budurwa .

Bayan guri ya daidai ta ƙawaye marasu ido da ruwa sun fito sun cashe ,sannan aka buƙaci amarya da ango su fito fili.

Adnan rungumo abarsa yayi itakuwa dama tana lafe a kafaɗarsa kamar za’a ƙawace ta ,saida suka kai tsakiyar filin sannan Dj ya mika ma Adnan ɗan akwakun zobe .

Amsar zoben yayi yana jujjuyawa a hannunsa ,kana ya sauke gwuiwoyinsa ƙasa yayi kneeling gaba daya ,ya ɗago kansa ya kafeta da ido
“Ina rokon shigowa rayuwarki ,ki zama uwar ƴaƴana,mai kula da ragamar rayuwata shugabar Matana a Aljanna”

Kafesa da ido tayi,ta miƙa masa hannu ya kama ring finger dinta zai zura mata zoben
“can i?”
kawai sai ga hawaye shaushau shau ,a idonta maimakon ta bashi amsa .

Da sauri yarungumeta tsam tsam a jikinsa ya mika bakinsa a jikin abun maganar yace “Tace she loves me”

Gabaɗaya wajen rikicewa yayi da tafi raf raf

Daganan master of ceromony ya saka wani game ,zai ajiye takardu a table kowa dake son shiga game ɗin zai ɗauka wanda yai winning zai faɗi abinda yikeso ango da amarya suyi mashi.

Jiki na rawa su lili da sauran abokan sukaje suna ɗauka

Saida kowa ya natsu ,sannan mc ya fara jero list ɗin missing numbers en .

Idan yace Number 5 sai Wanda ya dauki Number five ya ɗaga hannu

“Na bada dollar 100 ”

“Number six”

Shima ya ɗaga hannu ya fadi farashin da ya doke na farko har akazo kan Lili murmushi tayi “Na bada dala 1000”

Ihu aka dauka sai tafi raf raf raf
Faisal waigawa yayi ya kalleta
“kinada wannan kudin?”
“To ya zanyi i can disappoint my friend”

Faisal ne aka fadi numbersa a karshe sai ya fadi kudi gaban na lili ,daga nan mc ya kawo masa mike ya fadi abunda yakeso ango yayi ma amarya ko amarya tayi ma ango .

Licking leɓe yayi kamar maye Yina washe baki na mugunta ,da sauri lili ta kallesa “Karka zalunci ƙawata ita ɗin mai kunya ce”

Dariya yayi kana yace “Suna so amarya tayi ma ango oza room kiss”

Zumbur Lili ta miƙe “Uhm uhm na siya zan biya ”

Kafin su gama taƙaddama kawai akaga Ifty ta haɗe tafin hannunta akan duk bayan hannunsa ,ta fara moving hannunta slowly akan dogayen hannunsa tana shigar da hannunta cikin sleeve ɗin hannun rigarsa tana shafa masa jiki romantically ,sannn ta daidaita tsinin hancinta da nashi ,ta buɗe Idanuwarta sosai Yina buɗe nasa gashin idonsu ya sarƙu da na juna

Baisan sanda ya buɗe baki ba ya fidda sautin “Ahshhhh”
Farat tayi ta zira halshenta a cikin bakinsa ta janyo halshensa takai bakinta ta fara kissing ɗinsa perfectly ,tana shafa masa tsokar kafaɗunsa da ta cusa hannunta a cikin rigarsa ,wani shu’umin sauti mai laushi aka saka masu suka fara juya jiki a hankali ,tsikar jikin Adnan kuwa gabadaya miƙewa sukayi yana jin tana motsa injinsa

So yake ya ƙwace kansa amma taƙi,babu abinda kakeji sai sautin miyaun su da suke gauraya tana tsotse shi.

Fincikarta yayi zata faɗi a wajen zai turmusheta a ƙasa wani ƙaraaa matan wajen da sukaga ana shirin ɗanyen aiki sukayi ,da gudu mc ya fara tafi Yina fadin is alright is alright Ifty tayi defiting Adnan hakan ya nuna ita ɗin zata iya dauke ragamar gidan ta

Adnan daƙyar suka koma wajen zamansu ya fara mata gulman angwaye da amarya da babu wanda yasan me suke cewa ,itadai sunkuyar da kai tayi

“Yanda kikai seducing ɗina cikin abokaina wlh za’a ramawa kura aniyarta dama haka kike?”

Murguda mashi baki tayi “Kaima dama haka kake rago”

Program ya tashi zass daɗi amarya ta kwashe dubban dalolinta ,laadan rashin kunyar da tayi .
Daganan friends din Adnan Suka fara loda masu kyaututtuka wannan yana nawa ya shafe naka

Dj kuwa har kusan kuka saida yayi saboda ruwan dalolin da aka dinga likin su da gadara
****

Biki yayi Biki saida aka kwashe kwanaki goma ana raya bidi’oi na larabawa da turawa da Hausawa sannan aka baiwa dangin Ifty damar nasu yinin bikin ,washe kari aka taho da Ifty banana island akayi budar kai da dangin ango

Last last Ifty an zama registered ƴan banana island

Oum Aphnan
09065990265️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_

Book 3
Page *X*

Na…
Oum Aphnan ✍
___________

Back to top button