Banana Island Hausa NovelHausa Novels

Banana Island 26

Sponsored Links

___________
Lili tayi mamakin yanda Adnan ya kwantar da kai yake bata hakuri tmbyrta shine wai dama yina magana?
Ƙulu ƙulu take da ido ta kasa amsa shi

“ki rarrasan mun ƙawarki don Allah nasan tana jin maganarki…” Ifty da zama ita kadai ya isheta fitowa tayi daga wajen taron tana waige waigen neman lili,bata ankare da suna tareba saida sukazo dab da juna .
Wani wawan cin burki tayi sauri kiris ta fadi sannan ta juya zata ta fi.
Da sauri yakai hannu ya kamota “Easy Plz” daddagewa tayi zata warce hannunta “Ɗan sake Ni Ko ?”

Lili zuru tayi masu da ido ta rasa wa zata goya baya ,a gefe Adnan ya ribace ta da yaudararren furcinsa ,a ƙumshe a zuciyarta kuma tana tausayin ƙawarta ,bataso ya cigaba da cuzguna mata .

Bata warware da tunanin mafita ba sai ga wani mai ɗaukan hoto yazo in da suke ,yina roƙon izinin ɗaukansu hoto ,jikinsa har yana rawa tunda kowa dai yasan daya daga cikin manyan tabon Adnan shine baya kula mata amma yau gashi hannu dumu dumu tare da yarinyar despite sakin layin da yayi a dakin taron wannan shi ake kira da “Love”

A kunne ya raɗa mata “Karki yada rashin jituwar mu,ki barshi a internal problem na rokeki ” jikinta sanyi yyi ko banza tayi kewar mijinta .

Gyara tsayuwar ta tayi suka jera mai hoton ɗan sunkuyawa yayi zai daukesu a hankali yace “Smile faccceee”

Batasan sanda ta saki murmushi ba☺️ sannan ya dauki hotunan.
Lili ma ta shigo yayi da ita.
Sanadiyyar hoton nan ya janyo silar daidaituwar Ifty da Adnan ta shige jirgi suka wuce banana island taron da bata gamashi ba kenan.

Nikuwa nace anyi marar zuciya a nan wajen.

Yau bai mata crazy sex ɗin da ya saba ba,kodon yayi rashin Sex en ne oho ,haka yabarta ɗakinta shikuma yaje ɗakinsa ya kwanta , washenkari tana farkawa tayi sallah ,tayi wanka ta nufi kitchen ta shirya masu break fast ,still babu ɗuriyarsa a gidan ,mamaki abun yaso bata amma sai dai ta daure ta cigaba da aiyukanta ita kaɗai ,tana gama goge inda ta ɓata ta wuce ta sake yin wanka ta feshe jikinta da tauraruka ta nufi wajen closet ɗin ta ,a gaban closet ɗin taga wani ɗan kit ɗin akwati mai azaban kyau ,da takarda an ɗauka mashi irin roba flower din nan na masoya.
Tana ganin takardan tasan saƙo ya bar mata don haka ta duka a hankali ta ɗauka ,rubutu ne In 2words
‘Wear me’

Murmusawa tayi a ranta tace ‘Topah yau kayan ma sai an zaɓan mun wanda zan saka’

Buɗe akwatin tayi , subhanallh!
Wata irin gown ne na material mai azaban kyau fari tar an masa adon gold . Da takalmansa da Ɗan kunne abun hannu da ƙafa da zobba na zinare .

Jujjuya kayan take tana tunani ta ke zurasu .

‘Yace ya tsani matarshi ta zauna a gida da kaya mai nauyi me yasa zansa wainnan harda wainnan ɗagogoragon takalmin?”

Haka dai ta saka kayan ta je gaban madubi tana ƙarewa kanta kallo fuskarta fayau ba bu makeup Amma tayi kyau kamar an zana ta .

A nutse ta taka falon da nufin ta wuce dinning room taci abincinta tunda shiɗin bata gansa ba.

Tana sakkowa daga matakalan bene ta hangoshi tsaye da malun malun ɗin babbar riga ya murya hula irin na yoroba ya matse ta ta gefen kunnensa . Wani dariya ne ya ciyota batasan sanda ta gangaro da gudu daga matakalar ba ta dirke akan ƙafafunta ta fashe da dariya har da hawaye .

Shima dariyar ya tayata kaɗan ,yaje ya kamo kafaɗarta suna kallon juna
“Na baki dariya why? You look great Mrs mie”

Daƙyar take magana tana ƙoƙarin riƙe dariyar “Kayi kyau fa kaima,me ya shiga kanka yau ? Wani drama zamuyi kasakani saka wannan kayan kai kuma babbar riga ban taɓa ganinka dashi ba”

Ɗaure fuska yayi cikin tsokana yace “To ya nayi?”

“Ka zama wani kamar babban mutum ɗin nan”

Rungumeta yayi Yina kissing ɗin ta ,a yanda suke tsaye a tsakiyar falon ya ɗaura gemunsa akan kanta ,Yina mata magana ƙasa ƙasa kamar wani zai jisu

“Kinsan zuwa gidan surukai sai anyi shigar mutunci….momy ta gaiyacemu kalacin safe yau a Abj”

Narai narai da ido tayi ,kamar za tayi kuka ,amma birne cikin zuciyarta tarin tsoron danginsa takeji me zatace masu ? Wannan matar ƴar mulki In ta wulakanta ta fa.

A sanyaye ya ɗagota yina lura da yanda mood dinta ya sauya

“Miee menene?”

“Babu komai yunwa nikeji”

“Sorry ok ,muje kici abincinki ,Ni yau zumudi yasa banajin yunwa ,Finally zan gabatarda mata ne gaban iyayena ,you’ll be officially Mrs mie”

Tsauu taji a ranta kamar yanda amare suke tsintar kansu ranar da za’a kaisu ɗakin miji.,sam taji kamar bata farinciki shikuwa sai wani rawar jiki yake da ita

“Ƙawar lili are you alright?” gyada masa kai tayi tana maida ƙwalla

Lakace kuncinta yayi “Yau bazakiyi stressing ɗina da shogoɓanki ba ,da cak na ɗauke ki ,amma ynz ki Barni inji da nauyin gown inda na saka ma wuya na” dariya ta fashe dashi

“Ashe kunajin nauyi ”
“Sosai ma inajin ban taba saka wannan rigar ba”
“shiyasa bakasan mahaɗɗinta hula ƙube ake saka mata ba ,fully Bahaushe”

“Nadaiji a hakan ma nayi kyau”

“awwwn awesome,ka yabi kanka da kanka…”

***
*Abuja*
10.37am
Tun daga bakin gate tasan sun shigo gidan arziki ,securities da maid zubewa suke suna kwasan gaisuwa fuskarsu ƙunshe da farin ciki ,alamu ya nuna kowa yasan da zuwansu,haba ifty ɓalawai Sarkin dariya ,baki yaƙi rufuwa . Tana biye dashi a baya har suka isa ƙofar shiga asalin ɗakunan gidan ,ya tura ƙofar ya danna kai ….wani Gigitaccen ƙaran murna wata budurwa da zasu zo saanni da iftyn,ta saki ta nufo su da gudu ,daga ita sai guntuwar doguwar riga da kaɗan ya gota gwuiwan ƙafa ,mai hannun vest .

“Oyoyoooo big Anty na” taje ta maƙalƙaleta yanda kasan sun san juna sun saba ganin juna irin sunyi kewar junan nan.

Haba ifty Sarkin dariya ,itama dariya ta shigayi mata suka ruƙo hannun juna suka shigo falon
“sunana faty amma ƴan gidan nan da ƙawayena suna kirana da preety saboda Ni kyakyawa ce”

“Wow nice one preety nima haka zance ” a ranta kuwa cewa take wato sudai ƴan gidan nan yabon kansu a jininsu yake ,basu jiran ma a yabesu.

Momyn Adnan jin ihun preety yasa ta fito da ita da babansa ,dukkansu ƴan gayu dasu

“Welcome…welcome” murmusawa tayi ta buɗe hannu da nufin ifty tazo ta rungumeta Adnan Yayi zaraf yaje ya shiga jikinta

“Me ye haka ? Ni ɗiyata Nike welcoming”

“Momy na rigata to”

“Kinga mijin ki ko ,bansan yaushe zai tashi a baby boy ba ,nayi masa alkawarin daina kiranshi da boy ranar da yayi aure ,amma ina ya daina shogoɓa………yanzu tsakani da Allah dear judge us mijinki ya daina shagoɓa?”

Cikin dariya ifty ta girgiza mata kai ,alamar A’ah .

Zaro ido Adnan Yayi “Mrs mie kika goya bayanta” sunkuyar dakai Ifty tayi ,itakuwa maman tayi zaraf tace “Uhm uhm karka sa ta goyi bayan ƙarya ”

baban dai duk tsayawa yayi yina watching drama ɗinsu,bai ce ma kowa komai ba, Fuskarsa ƙunshe da haiba irin na dattijan masu kudi

Adnan Kallon ifty yayi “Mrs mie ga Dadyn mu” ƙoƙarin zame hannunta take a hannun preety cikin jin kunya bata gaishesa ba saida aka mata magana,amma preety taƙi cikata saima raɗa da takeson yin mata a kunne,a haka ta ɗan sunkuya kadan da alamun girmamawa “Ina kwana”

Miƙa mata hannu yayi “Taho ƴata” ya rugumo kafaɗarta ta bangaren damarsa itama preety taje da sauri itama ta maƙale a ɓarinsa na hagu ,har suka isa gaban table ɗin cin abinci su Adnan na bayansu .
Momyn na tambayarsa how far gameda ifty ,anan yake shaida mata tayi fa ba matsala. Sosai taji ta gamsu da ifty don ita Batada zaɓi sai zaɓin ƴaƴanta .

A wajen table ɗin ne taga sauran members ɗin familyn su biyu kowacce da mijinta da yaransu biyu kowa kujeransa dabam ,cikin murna da karrama wa suka gaisa ,sannan dady head of the family ya zauna a tsakiya ,matarshi na zaune a kujeran da suke fuskantar juna ,sai preety a gefen hagu ,ifty a gefen dama ,sai Adnan a gefen matarsa mamansa a gefenshi.

Ƙatoton table ɗin cin abincin mai ɗauke da kujeru goma sha biyu ,ya cike taf da kafatanin zuri’ar gidan ,su goma sha ɗaya saura kujera ɗaya tal ya rage

Maids Suka soma karakaina suna serving ɗin su suna kwashe dishes ɗin da ba’a buƙata . Kowa ya saki jiki ana cin abinci ana hira mas maza sai hira da mazajensu suke ,itakuwa Ifty a takure take don haka Bataci wani abincin kirki ba sai drink da ta cika cikinta dashi sai ɗan cake .

Cikin hikima dady yake ma Ifty tambayoyin da ya shafi family ɗin ta da iyayenta duka ,a sanyaye take bashi amsa ,bata ɓoye masu komai na zamansu ƴar ruga talakawan lilis ba ,Da kasancewarta marainiya da sick mother da take dashi a gida .

Ta aza iyayen zasuyi rejecting ɗin ta a zama surukuwa kuma daya daga cikinsu ,a matsayinsu na masu kudi auren ƙwarya tabi ƙwarya akeyi ,uhm uhm sai ma taji sun fara zancen gagarumin bikin su da za’ayi .

“Ada muna alfahari da kasancewar mu family of 10 kujerun cin abincinmu 10 ne ,yau kin ƙaru a cikin mu mun zama 11 wannan babbar nasara ne,don haka Boy wancan single vacant chair ɗin na yaron kane inshallh”
Sowa gabaɗaya ɗakin suka ɗauka suna tafi irin sunji dadin maganar maman nan nasu.

Rausayar dakai Ifty tayi a ranta tace kenan In na zama juya waje road zasuyi dani?

Prety kam haka ta tsinke da surutu tana tsara yanda bikinsu zai kasance ,in anyi lunching a ƙasa kaza ,zaaje ƙasa kaza ayi event kaza aje ƙasa kaza ayi event kaza har a Gama programs buɗan Kaine kaɗai za’ayi a Nigeria
Sauran ma suna sake beautifying maganar fatyn .

Ifty batayi aune ba taji hannun Adnan akan cinyarta yina shashafata yina cusa yatsunsa a tsakankanin matse matsin cinyarta ,wani zillo tayi ta wawwaiga taga babu wanda hankalinsu ke kansu ,a hankali ta daura hannunta tana ƙoƙarin janye hannunsa

Maida hannun yayi da sauri yina ɗage rigarta ta ƙasa yina ƙoƙarin cusa hannunsa ta cikin jikinta ,gabaɗaya fuskarta dagulewa yayi ganin zai tozartata a cikin dubban jama’a

Momy ne tace “Ifty kinƙi cin komai” muryarta na rawa kamar za tayi kuka tace “Na ƙoshiiiii…mommm” daidai nan taji hannunshi a cikin pant ɗin ta ,a zuciye ta warce hannunsa ta buge . Shima kuwa zuciya ya soma yi .

Mom da ta fahimci kamar akwai abinda Adnan yake mata na takurawa waskewa tayi ta yi magana ma gaba-daya wajen

“waye zaisha cofee na mai daɗin nan?”

Duk maganganu suka carke dashi wannan yace shine wannan yace ba zai sha ba.
Samun gaɓan maganganun da Sukeyi Adnan Yayi yai sauri ya soma mata magana a fusace amma ƙasa ƙasa

“wai meye haka?”kafesa tayi da ido cike da ƙwalla ,Dady ne yace “Yadai son?” shida ya lura yina mata faɗa ne.

Wayancewa yayi ya ɗauki tissue ya kama goge hannu

“Ahhh dad Inada meeting da abokaina by 12noon”

“ok to ka tafi ka bar mana Ifty in yaso ma daganan sai mu wuce wajen family dinta,ai kuma bazaku ƙara haduwa da itaba daga ynz sai bayan biki” momyn tayi magana tana ɗan hararansa don ta lura da take takensa .

Daburcewa yayi gabaɗaya “Momy da ita zamuje wajen abokan nawa …ke tashi muje” ya ja kujeransa baya da sauri ya miƙe bai jira zancen kowa ba ya figi hannunta yayi waje da ita da sauri tana tafe tana gyara takalmin da ya hanata tsayawa ta saka

Saida suka fito ƙofa sannan ta dakata ta cije taki tafiya
Kallonta yayi itama shi take kallo taƙi magana ,hakan ba ƙaramun ƙara ta’azzara wutan sha’awarsa yake ba ,don haka a zafafe ya fara kissing ɗin ta baji ba gani ,a tsorace ta zame bakinta tana waige waige ,bakinta na rawa tace

“what do you want?”
(Me kake buƙata?)

“I want you”
(Ke nake buƙata)

Ya bata amsa cikin rashin kula da a gidan surukai suke

“me yasa za kayi mun haka?Ni ba inda zan bika ka bari su kaini gidanmu”

“Ba inda zakije ki barni”

“inaso nima inga family ɗina na gama makaranta ka dawo dani gidanka ,don’t you think you’re too selfish?”

Batayi aune ba kawai taga yuuuu ya ɗagata ya saɓa ta a kafaɗaya cigaba da tafiya da ita tana watsal watsal da ƙafafuwan ta ,haka sukayi ta wuce maaikatan gidan suna binsu da ido cikin mamaki ,har saida ya sakata a cikin jirgin sannan shima ya shigo ya zauna ya kullesu ya cire babbar rigar jikinsa ya wurgar .

“Adnan baka mun adalci”

Dam gabansa ya fadi ,na farko ta kirasa da Adnan gatsal.
Na biyu kalmar rashin adalci

“Me nayi maki?”
“Kullum sex…Kullum sex! Baka bani kula baka lura da satisfactory ɗina Kawaï kanka ka sani ….”

A mamakance yace baki fada mun ba ,me kike so da na tauyeki Sex din da nikeyi dake na fada maki bisa yardanki bisa yardanki kuma nake fucking ɗinki…Amma fadamun me kikeso kuma”

Hannu takai zata shafa fuskarsa da sauri ya cire hannunta yina kafeta da ido

“kagani ko? Taɓa ka bazaka bari Inyi ba, in Kayi release baka damuwa koni na gamsu , inason in taɓa jikinka ,inason in maka….” bata ƙara sa ba ta haɗe bakinsu waje guda ta maƙalƙale wuyarsa da hannunta tana kissing ɗin shi passionately . Gabaɗaya jikinsa saki yayi ya miƙa mata kansa gabaɗaya suna kissing juna a zafafe.

 

 

Oum Aphnan
09065990265

_I’m back Alhmdllh ,masu kirana a waya masu tambayata ta WhatsApp gameda jikina ,masu tura mun text messages Nagode sosai ,jiki Alhmdllh na samu sauki_️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_

Book 3
Page *V*

Na…
Oum Aphnan ✍

Back to top button