Hausa NovelsZafin Kai Hausa Novel

Zafin Kai 94

Sponsored Links

94
ZINNIEE’s SECRET
(One stop shop for a new sensation)

Kina Neman kamshi mai sanyaya zuciya❓
Shin kina Neman kamshi da dada❓
Ko kuwa kamshi mai ratsa zuciya kikeso❓ko Kayan gyaran jiki kike nema dry skin ne dake ko hard skin tabbas kinzo inda za’a share maki kukan ki

Tabbas Zinniee’s secret ya gama da damuwarku Ina mata masu aji mace mai aji ai Sai da gyara .tabbas Zinniee’s secret sun gama da damuwarki Hajiya ta.

Zinniee’s secret sun tanadar muku Kaya kamar……
Room freshener
Toilet spray
Bed spray
Dish wash
Mopping mist
Kai har ma da
Feminine wash
Akwai
Glowing soup dinmu mai kyau da inganci.
Glowing cream
Face cream da kuma body scrub

domin samun dadadan Kayan kamshi.da Kayan gyaran jiki maza garzayo Zinniee’s secret
Zinniee’s secret DUNIYA ne !!

Zaku iya yi mata magana a wadannan kafafan sadarwar kamar su—IG-@Zinniee’s secret
TIKTOK@ Zinniee’s secret
Ko ku tuntube su a wannan number 08080840567 za kuma ku iya mata magana ta hanyar Watsapp da wannan number.
Zinniee’s secret suna nan a kano Hadeaja road Kano state.

Zinniee’s secret one stop shop for a new sensation.

Zinniee’s secret got u covered,a trial will convince you.

 

********
Tashi hankalinsu yayi musamman Naseer da Bilal Daya manta Sam DD is mugun allergic to yaji kwata kwata bare cinsa,
Ruwa sumayyah ta sake zubawa da sauri masu sanyi tana miqawa Bilal ya Basa
Da sauri ya amsa ya nufi bakinsa da ruwan a rikice ya amsa yakai bakinsa idanuwansa na sake rinewa yasha Amma take yaji kaman azaban Yana tsananin qaruwa ne ya miqa musu cup din da sauri Yana Dafe kirjinsa farar fuskarsa na qarasa rinewa zuwa jajir zufansa sai qariwa yakeyi Yana feso masa.

Juice sumayyah ta sake zubawa a rude tana miqawa Amma Sam ya ture ya kasa amsa take hankalinsu ya sake tashi.

Da sauri sumayyah ta ajiye cup din hannunta ta nufi dakinda su Bena suke akwai rechargeable fan me girma ta nufa zata dauko tana sanar dasu halinda DD yake ciki ta fice da fan din da sauri takawo gefensa ta ajiye tareda kunna masa iska na hura masa sbd zufan dayake hadawa.

Bena shiru tayi bugun kirjinta na tsananta da Jin Abinda sumayyah ta fada sbd tafi kowa sanin halinda yake shiga na tashin hankali da masifa akan yaji.

Daurewa takeyi tana son Hana kanta a fita sbd tsoro da gudun Abinda zai iya faruwa idan take din Amma Kuma zuciyarta ta kasa nutsuwa da yarda day a barsa a halinda tasan wuya yakesha Kuma daga qarshe ciwo zai iya biyowa baya.

Batada Wani kuzari me qarfi sbd rashin laifiyarta Data kasa warwarewa yanda ya kamata itama duk da Hakan kasa daurewa tayi ta tashi daga jikin Annenta tareda kasa kallan Annen ta miqe tsaye tana zira takarminta masu taushi na yawon daki tana cewa Annen bari ta dubo Abu a kitchen.

Kofa ta nufa ta fice tabar Anne na bin bayanta da kallo sbd batasan me zata Nemo ba ko dubowa a Kitchen.

Tana fitowa daidai momyn Abdul ta fito kitchen ita Kuma riqe da qaramin bowl ta zubo manja a ciki me kyau akan abasa a gani Yana taimakawa yaji fita.

Kitchen din ta shige Kai tsaye cikin rashin kuzari da Dan sauri ta dudduba basuda Nutella bare chocolate tinda ba Yara a gidan Dan haka ta a dauko glass cup me kyau ta hada masa ice tea me kaurin gaske da qanqara aciki ta fito ta nufosu.

Da jajayen idanuwansa ya hangota tafe da cup cikin sauri da galabaita ya daga hannu ya miqa mata sbd yasan ta samo abinda zai taimaka masa ne.

Tana qarasowa momyn Abdul ta koma kitchen da manjanta dayaqi Sha ganin yake mutuwa zaiyi yana shansa,
Daga Naseer har Bilal kowa aje cup din hannunsa yayi na ruwa da juice din dasuketa yaqi da kokawan Basa ya samu saukin.

Tana qarasowa Kai tsaye miqa masa cup din tayi tana kokarin janye abincin daga gabansa.

Sumayyah ce ta amsa abincin ta juya tayi kitchen dashi Dan mayarwa.

Naseer kuwa barin gurin yayi Yana share gumin da Suma suka hada na tashin hankaln DD din kawai.

Bilal ne kawai ya rage a gun Dan haka ta sake miqa DD din ya karba hannunsa na Dan rawa yakai cup din bakinsa yafara Sha Yanajin kaman Shima bazai taimakesa ba ya aje cup din kafin ya dauke hannunsa Akai ta Dora hannunta kan nasa ahankali tareda dagowa ta kallesa cikeda kulawa da sanyin jiki ta girgiza masa Kai akan yasha din ze taimaka masa.

Kasawa yayi Yana Neman miqewa tsaye zufansa har lokacin qaruwa yakeyi.

Sake riqe hannunsa tayi ta hanasa miqewa
Bilal na ganin Hakan ya juya yabar gurin Yana cewa bari a kira likita ma.

Yana barin gurin palon ya koma ba kowa Dan haka ta zauna gefensa ahankali tareda daukan cup din ta nufi bakinsa dashi tana Basa ahankali.

Sha yakeyi ahankali Yana rintse idanuwansa sbd zuciyarsa dayake Jin kaman tana zafin yajin itama.

Da bakinta tai masa alaman ya Bude bakinsa ta Gani.

Budewa yayi kaman Wani babu Yana kallanta a Dan wahalce.

Matsowa tayi da bakinta a hankali daidai nasa bakin gadon a Bude bakinta ahankali cikin Wani irin sanyi da tsananin kulawa ta fara hura masa iskan bakinta ahankali cikin nasa.

Wani irin yummm yaji saukan iskan bakinta me tafe da qamshi da yajin mint flavor mouthwash dinta me tsada zuwa cikin bakinsa har maqoshinsa yaji saukan iskan.

Rintse idanuwansa yayi babu shiru kafin ya Budesu akanta itama ta Bude nata Dana lumshe ta kallesa tareda Kai cup din bakinsa ta Basa ya kurba ahankali
Ta sake hura masa iska a bakin tana ganin yanda harshesa yayi ja.

Sake Basa ice tea din tayi tana hura masa bakin a hankali
Bai San ya akaiba sai yaji yafara Jin yajin na raguwa Yana sauka ahankali hakama zufansa na raguwa saidai cikinsa kam dayaji yana masa Dan zafi a ciki alamar yajin yayi cikinsa.

Yanda take masa din kaman baby ya sake sakasa Jin jikinsa gabaki Daya ya mutu babu Abinda yakeso a lokacin bayan yaji saukan ruwan sanyi a jikinsa Dan haka ya kalleta a galabaice da kasala ahankali ba kuzari yace ta bisa su tafi please.

Kasa tayi da kanta a hankali tareda Dan narke fuska sbd batasan Tayaya zata iya binsa ba Annenta na Nan hakama Bilal sbd kunyarsu takeji.

Hannunsa ya Dora kan nata hannun a hankali Yana kallanta itama shi take kalla cikin sanyi da kulawa ta sake Kai cup din bakinsa hannuwansu na tare ta Basa yasha ahankali ta sake matsawa da bakinta ta ringa hura masa bakin tana Yana lumshe idanuwansa dasuke sake laushi bayan Jan dasukai.

Kasa hakuri yayi cikin nutsuwa ya janyo hannunta dake hade da nasa ya dawo da ita kan qafafunsa tana son tashi cikin tsananin kunya da fargaban kada Wani ya fito ya samesu Hakan Amma yakasa sakinta saima girgiza mata Kai yayi ahankali Yana mata nunin data Dena motsawa.

Kallan idanuwanta yayi da nasa idanuwan Yana zagayeta da hannuwansa tareda Dan matseta jikinta ahankali suka manne sosai da juna ya Bude baki zeyi magana ta Bude bakinta ta sake hura masa iska a bakin sbd tasan Abinda zai fada bazai wuce ta bisa ba.

Saukan sanyin iskan bakinta cikin nasa ya sake dumama jikinsa dake Neman kamuwa da zazzabin dole na wahalan dayasha.
Cikin qaramin sautin Da baya fita sosai ya Kai bakinsa kan kunnenta lips dinsa suna gogan fatar kunnenta murya a qasa qasa cikin sanyi yace

“Idan bazani dake ba Nima zan kwana anan.”

Bude idanuwanta dake rufe tayi tareda motsawa zata dago daga jikinsa tayi magana Amma Bai saketaba Dan haka dole itama kunnensa dake setin nata bakin zatai magana lips nata suka gogesa a gefen fuska Wani irin dumi hakan ya qarawa jikinsa ya rufe idanuwansa ahankali Yana sake zagayeta jikinsa dakyau.

Cikin sanyin murya itama qasa qasa ba kuzari tace

“Yaya Bilal na Nan,and my Anne is also here,I can’t,bansan me zan fada musu ba….

Kunnenta yayi kissing ahankali cikin tsananin so da kulawa kafin ahankali Kai tsaye yace

“Ni zan fada musu,zan fadawa Anne I can’t go without you,
Bilal Kuma bana tinanin ma yanada say akan tafiyana da matana.”

Da Dan mamaki da mutuwar jiki ta Dan dago tana kallan fuskansa da har lokacin take ja Kuma da sauran zufa a jikinsa ta dauki tissue tana goge masa tace

“Sai ka fadawa Anne zaka tafi Dani???
Zaka sakata Jin kunya ita fa.”

Girgiza Kai yayi Yana kallan bakinta da yayi maganar da gaskiyarsa yake maganarsa yace

“No bazan sakata Jin kunya ba,
Ok to I will beg her…

“Wat?? Bena ta katsesa da fada ahankali cikin sanyi tana kallan bakinsa Dayake maganar Shima da mamaki akan yar kyakyawar fuskarta datai fayau tace

“Kada kayi Hakan shine ze sakata Jin kunya sosai Kuma.”

Bakinsa yakai kan nata ya kamo ahankali yayi mata Wani kiss me sanyi kafin ya saketa Yana cewa

“Yaya akeyi to??

Shiru tayi kaman bazatayi magana ba kafin tace

“Zakayi hakuri ne se Anne Bata Nan zaka ringa mun magana.”

Kallan cikin idanuwanta ya sake Yi Yana sauke ajiyan zuciya kawai sbd zazzabi ma dayaji Yana sauko masa me qarfin gaske Dayake daurewa tin dazu sbd ciwon da acikinsa kawai yafara sbd yajin Nan.

Zufansa taga Yana qaruwa Dan haka ta miqe daga jikinsa tana sake debo tissue da yawa tana goge masa goshinsa daidai Nan Bilal da dr suka shigo palon harma da Naseer.

Suna shigowa ta janye daga gurinsa ya miqe daqyar ya bar dining din Shima Yana komawa Palo.

Babu Wani Bata lokaci magani kawai Dr ya rubuta masa suka fita da Naseer sbd sosai yakejin zafin cikinsa.

A hanyarsu suka tsaya Naseer ya Siya maganin a Wani babban pharmacy suka nufi masaukinsu da Naseer ya sauya zuwa babban luxury hotel din dayafi wannan tsada sosai sosai duk da Shima me tsadan ne Amma yasan DD din zaifi samun nutsuwa acan.

Suna Isa Kai tsaye DD dakin Dayake nasa ya shige sbd 2 bedroom suite suka kama.

Kayan jikinsa ya zare ya nufi toilet din da kafin su iso Saida Naseer ya kira aka sake wanke masa duk da tsananin tsaftarsa Amma Saida aka sake wankewa.

Ruwan sanyi ya sakarwa Kansa Yana lumshe idanuwansa da Basu dawo daidai ba daga Jan da sukai Yana Jin sanyin na rage zafin jikinsa dake fita.

Ya jima sosai a toilet din Yana wankan kafin ya fito daure da sabon towel cikin wainda aka jera duka sabbi Naseer yayi odernsu.

Yanda ya saba daura towel haka ya daurosa ya fito Sako Sako kaman zai Zame ya Fadi sbd rashin dauruwa ya nufi gaban mirror goge jikinsa kawai yayi ya fesa spray kadan ya nufi kayansa ya saka jallabiya ya tayarda sallan azahar da lokaci yayi Yana idarwa ysha magana ya tube daga shi sai underwear ya hau gadonsa ya kwanta sbd akwai zazzabi sosai ajikinsa da gajiya,
Rufe idanuwansa yayi a natse bayan yashiga rufa take bacci me qarfin gaske yayi gaba dashi.
##MAMUH#
#LOVE
#ROMANCE
#TOO HOT
#DD KAANTE
#BENAZIR ABABA KAANTE
#SUMAYYAH ABABA KAANTE
#BILAL KAANTE

 

_Masoya masu goyan bayanmu a da yaushe, masu san shek’e masge kwarkwatar idanunsu, da san kwakwale damuwarsu, da sanya bak’in cikin su facewa, su kwamaso sink’i-sink’in dariya, annashuwa da sassanyan murmushi kan fuskarsu, su antayawa ruhinsu salama, su sanbad’awa zuciyarsu yalwa, masu san farin ciki wajen karatun littattafan Hausa? to ku matsu kusa, dan nesa tazo kusa, ga shahararriya, hazik’a, fasihiyar, mai san kasancewar ku cikin annuri, wacce ta saba kawo muku nagartattun litttattafanta masu dad’i, wacce ta kware wajen rubuta dad’ad’an labaru tun daga kan wanda ya k’unshi nadama, kuku,tausayi, cin amana, da nagartacciyar soyayya mai yalwa mai sanya tsoho ko tsuhuwa su tuna da jiya samartakarsu da ‘yan matancinsu ya motsa,_
_ta sake dawo muku da wani sabon salon littafinta mai k’unshe da abubuwan mamaki, al’ajabi, kala-kala, wa’azantar da ban tausayi gami da sanya zuciya tsinkewa, wanda zai nishad’antar daku, ya d’ebe muku kewa ya sanya masu hawan jini, sauka, masu ciwon zuciya darawa,_ _*BAK’AR SHUKA…2 shine sunan littafin, wanda *HAUWA A USMAN JIDDARH* tayi bajakulin fasaharta da basirarta wajen antayo muku dashi, *BAK’AR SHUKA…BOOK2*_
_zaku biyu naira d’ari hud’u (400) kacal domin samun labarin da karantashi akan 400 kacal da k’arin bayani sai ku tuntub’i wannan number 08037649871 ko ku tura ta 0153259310 Gt Bank Hauwa Auwal Usman_

*_Arewabooks@Mamuhgee_*

Back to top button