Hausa NovelsNi da Patient Dina Hausa Novel

Ni da Patient Dina Book 1 Page 12

Sponsored Links

Page1️⃣2️⃣

 

 

Ajiyar zuciya mommy tasauke Takoma Dede kafin tafito falo zama tayi akujera tana tunanin hanyan dazatabi domin ganin bayan azaad gashi shugaba tanzarzar yace ta dakata haka tayi hakuri kafin zuwa lokacin da zebata umarni.

Fanan nazaune afalo suna hira da mama da suhaima tana Basu labarin zuwanta gidansu azaad mamace tace to seki kiyaye babu ruwanki da su kiyi abinda yakaiki kidawo gida kinji ko to tace tana me son tagayawa mama yanda taga wannar matar dazun Amma takasa mama bari inje inyi wanka kallonta mama tayi tace to agwagwa afito lafiya dariya suhaima tayi tace ai FANAN tafi agwagwa sede gwado batace musu kala ba tawuce daki cire kayanta tayi tadaura towel tashiga wanka bayan fitowanta ne harta fara shafa Mai kome tatuna oho sake towel din tayi yafadi yabar jikinta tattare gashinta tayi tadawo dashi gefen dayan wuyanta kafin tadan juya baya kadan yanda zataga bayanta a mirror wani irin Zane ne me rikitarwa kamar rubutu kamar drawing sekuma zanen mashi karami Dake cikin zanen bawani babba bane bakine sosai Amma Yana sheki sosai kullum cikin tambayar kanta takeyi shin wannan zanen ya akayi tasameshi domin tun tana karama tasan dashi Kuma kota tambayi mama sede kawai takawar dazancen ahankali tashafashi afili tace ya Allah kaine masanin Dede kafini sanin menene dalilin wannan zanen ajikina saboda wannan de ba tattoo bane domin babu yanda zaayi iyayenta na musulmai sumata tattoo tana ya mace balle wlh baba baze taba yarda ba shin mehakan yake nufi kayanta tasa tare da kudurin yaukam seta Kara tambayar mama fitowa tayi suhaima tasamu afalon tace Ina mama tana daki shiga tayi tasameta akan gado mama Naam dama nazo tambyarkine to Allah yasa nasani Dan Allah kifadamin Meye maanar wannan zanen Dake bayana kallon kasa kasa mama tamata kafin tace FANAN jeki kwanta dare yayi nima bacci nakeji cikin sauri takaraso kusa da mama tatsuguna mama ke kadaice Zaki iya bani amsar tambayata karkimin haka kinji cikin dakewar murya mama tasake cewa kitashi nace ko ganin ran mama naso yabacine yasa tabar dakin ajiyar zuciya mama tasauke ya Allah kanuna min ranan dayakamata yarinyar nan tasan gaskiya domin jinake kamar zan iya fada mata Gsky duk dama itace zata gano dakanta kwanciya tayi tare da adduah bacci, FANAN kuwa kukanta Tasha merai da lafiya yanzu waye tasan zata tambaya har karfe 2 nadare suhaima Dake gefenta ne tamike tazo kusa da ita kanta akasa cikin murya me sanyi dakuma kauri tafara magana FANAN amsarki na nan tafe agareki bada jimawa ba Amma kisani gaggawa bashida amfani arayuwarki kedin badaya kike dasauran gama garin mutane ba kallon suhaima take kamar film yanda take magana abin yabata mamaki dago Kai suhaima tayi ja baya FANAN tayi ganin idonta farine kal ba digon Baki yanda idon ke sheki kamar star ✨ murmushi tayi nasan kina tunanin wacece ni sunana abashiyya nabarki lafiya luuuu suhaima takwanta taci gaba da baccinta tsorone yakamata yanda FANAN taga rana haka taga dare kafin taje tadauro alwala tafara gabatar da sallah tana mikawa allah kukanta har asuba sannan tayi sallah ta tashi suhaima tana kare mata kallo Mikewa suhaima tayi tana rike Kai tashiga toilet tayi alwala tafito duk abinda takeyi fanan nakallonta takasan ido bayan ta idar da sallah ne taraso kusa da FANAN ykk lfy Lau ummm yau kam daciwon Kai natashi kinada maganine eh bari induba miki bata maganin tayi Tasha suka fito waje.

 

Zaune suke a dining sungama breakfast kenan sukaji karan takun takalmi kwas, kwas, kwas wata budurwace Wanda akalla bazata wuce 27 ba Tasha wata matsiyaciyar dogon riga Wanda dashi da babu duk dayane ga gashin attachment akanta fuskan nan yasha uban makeup tana tafiya tana kareraya jiki kamar ashawo suna ganinta suka hada fuska karasowa tayi batabi takansu ummi ba direct kujeran da azaad yake taje rungumeshi tayi kafin ta manna mishi kiss a kumatu baby I really missed you tana kokarin zama akan cinyarshi mikewa yayi da sauri Yana dakatar da ita aneesa Meye haka bakida hankaline sorry baby sannan dakika shigo Bakiga kowa bane ah ah nikam kaidaya kawai nagani mtsssw okay ummi duk Baki gansu ba kenan juyowa tayi takalli ummi kafin tadaga hannu tace hi ummi hi anty watsa mata harara anty Amina tayi ummi kam takasa magana tabar musu falon anty Amina ce tace wai ke wacce irin mahaukaciya ce meyasa kwata kwata bakida tarbiya kallo reni tama anty Amina excuse me Ina ruwanki da rayuwata sannan maganar tarbiya please inkinsan inda ake siyarwa kisiyomin tunda am soon gonna be your sister in_law marinta azaad yayi get out before I loose my temper kuka tafarayi sorry baby cikin tsawa yakara cewa get out fita tayi tana kuka…………

 

Sorry kumin afuwa semun hadu gobe am very busy today shisa nadaure namuku karkujini shuru

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

 

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

‍⚕️‍⚕️ NIDA PATIENT DINA

Story Written by (MRS ISHAM )

 

Da sunan allah me rahama mejinkai Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy ameen

 

 

Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci

 

____________________________________________

Back to top button