Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 81

Sponsored Links

Satinsu uku da dawowa gidansu yaje gaida Maminsa, ta tambayesa ynxu ya ake ciki game da xamansu, ya dukar da kansa yace “nml Mami, ba matsala” har jummai sae da tayi masa mgna yace ae sun sasanta kansu, Jummai taji ddi ssae, shi kam ya dau kudirin baxae sake kai kararta ba randa Allah yyi xata gne gskya, xata gane. Suna samun holiday din 3rd term ss1 ta samu khaleel kwance a dakinsa ta xauna gefensa ta dan marairaice tace “ya Khaleel ka kai ni gun Mami inyi halve holiday dina mana, idan yaso sae in tafi gun Ammina in yi sauran” yyi shiru yana kallonta, ta hura masa iska a ido, ya mike xaune da sauri, tayi masa fari da ido tace “wnn kallon fa” ta dauke kansa yace “to je hada kayan ki” cike da jin ddi ta harhada kayanta, suka bar gida bayan la’asar, hudu da rabi suka isa gidan Mami, ya ajiye ta bakin gate bae shiga ba, yace anjima xae shigo ta gaida Mami, tana rike da jakar kayanta cike da murna ta shiga gidan, karo suka kusa ci da Aliyu bakin kofa, ya koma baya da sauri, taji gabanta yyi mugun faduwa ta kafa masa ido, ta manta yaushe rabon da ta gansa duk bayan kwana biyu sae tayi maganarsa ma Khaleel, yyi wani irin kyau, ya kara haske, waw, murmushi yyi ya daga mata hannu yace “hi” murmushin ta kirkiro ita ma a hankali tace “yayana” yace “ykk, ina mijin ki” shiru tayi tana kallonsa, ya bi ta gefenta ya fita yace “am in a haste kanwata sae na dawo, bye” binsa tayi da kallo a sanyaye har ya bace mata, ta rufo kofar jiki ba kwari ta nufi sama xuwa dakin Mami, Mami na xaune kan gado rike da wani handsome bby boy yana ta wasa, ta karaso da sauri tana kallon yaron ta wara manyan idonta tace “waw Mami ina kika samo wnn yaron” yaron da bae wuce wata uku ba ya juyo da dara daran idonsa yana kallonta, Mami tayi murmushi tace “dan ki ne Ikram, yaron yayanki ne” mutuwar tsaye Ikram tayi a wajen tana kallon yaron, Mami ta mika mata shi tace “kin ga sae kallonki ma yake kmr ya sanki, karbe shi” kasa karbansa Ikram tayi taji kafafuwanta sun kasa daukarta, dama hka ake rikon Amanar ashe, bude kofar aka yi Rukayya ta shigo dakin rike da feedern yaron, tana ganin Ikram tace “Mami, wnn ita ce Ikram din” Mami tayi dariya tace “ita ce, gashi ban kai ga kiranta ba ma, har ta xo” cike da fara’a Rukayya tace “sannu da xuwa Ikram” nn da nn hawaye ya cika idon Ikram ta kauda kanta da sauri kar su gani tace “yauwa” snn ta fice daga dakin, Rukayya ta bi ta da kallon Mmki, Mami ta kirkiro murmushi tace “rabu da ita, mgna nayi mata ynxu take fushi” Rukayya tayi murmushi tace “Ayya,” snn ta karaso ta mika ma Mami feedern Sudais.
[2/25, 08:43] Zjy:

Back to top button