Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 7-8

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

⏏️7️⃣⏏️8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace”hy6 handsome dariya me kayartawa akayi a wancan b’angaren yace”how are you my love ”

Cikin langabar da murya tace”not too good honey ya American Kuma”

Yace”alhamdullilah ya kokari da Kuma koyarwa”

Tace”kalau na gan sakon ka nagode sosai Allah ya saka da alkhairi”

Yace”Wai yaushe Zaki daina min godiyan Nan ne?look girl you are my woman it my responsibility to take care of you I have the resources toh miye dan na siya Miki gold it nothing dear”

Murmushi tayi daya bayyana kyaunta tace”thank fatana da addu’ata shine Allah ya nuna min Kai in Sanka ka sanni a zahiri mu daina wanan wayar ta fara isana I want to know dawa nike waya”

Yayi murmushi yace”soon baby soon zamu had’u inshaallah aikine ya rike Ni”

Tace”iam looking forward to that day da zamu had’u gaskiya come back for me”

Yayi murmushi yace”Bari in Barki kiyi aiki we will talk later”

Tayi murmushi tace”ok thanks”

Sauke waya yayi a kunninshi Yana murmushi ya lumshe Ido ya kalli direction dinta ya gan murmushi take ya tashi ya Fara tafiya

Gabanta yaje ya tsaya yace”weldone mAh”

Ta d’ago ta zuba me Ido shima kallonta yake kamar zai hadiyeta,ta Kau da Kai tace”how may I help you ?”

Yace”mAh Dan Allah kiyi hakuri da abinda ya faru d’azu i was day dreaming ne ban San maganar ya fito fili ba”

Sake dubanshi tayi ta kalleshi Sama da kasa tace”how old are you?”

Yace”25year old mAh”

Tace” and at this age you are day dreaming about kisss,Aliyu right?”
Ya jinjina Kai yace”yes mAh

Tace”don’t you think you are too small for that”shafa kansa yayi yace”mAh it natural bawai nayi da gangan bane at this age kema kinsan sai a hankali sorry if iam practical but what I fell I believe we are all adult shiyasa mAh Ina da Sha’awa ne the type that distract me from ko me nikeyi i and mAh I fell in love with wata Mata that doesn’t love me Ina son in tunkareta but IAM afraid bazata yarda Dani ba mAh karki d’auka na rainaki ne nike fad’a miki Haka i know Ina fad’a Miki dan na daukeki ne as a big sis ko kad’an matar Nan bazata saurareni ba she is 5years older than iam Ina sonta”

Da yike ya Bata girma harda ce Mata big sis yasa tace”you can seat ”

Zaunawa yayi idanunshi na kanta ta ajiye numfashi cikin son girma tace”

Karku manta ga sabon numberta
08148088368
08130884200

Maman Nur

Back to top button