Rainon Soja 20
*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
20.
*Story& Written by Ayshatou Mamanteddy*
Har yakai hannun sa yana murɗa Handle Door ɗin bedroom zai fita Muryar Ma’eesha ya katse shi tana cewa “ Uncle Aliyu shi fa bai mun komai ba , kai ne yanzu ka taɓa mun nono”. Ƙyaaam ya tsaya zuciyar na harba masa da ƙarfi , tsintar kan sa yayi da kasa mata wani magana don bai san Abun da zai ce mata ba a halin yanzu. Shi Uncle Yusuf Hannu fa kawai yake riƙe mun sai shafa fuskana da yake yi yana cewa I’m beautiful girl, shikenan fa kuma wannan kullum sai Mami tace mun…..Keeee yi mun shiru anan Wurin!!! Me kike nufi ? Oho su ba yan iska bane wato nine nake ɗan iska saboda na taɓa Wannan ƙananan nonon naki wanda ko hannu basu cika mun ba . Ni nayi Miki ba dai dai ba ko Ma’eesha? Ya ƙare zancen yana maido da kan sa da kallon sa zuwa gare ta yana wani harɗe hannayen sa bisa ƙirjinsa ya fa kafeta da Lulun idanun sa . Cike da jin shakkar sa da tsoro Ma’eesha ta Girgiza masa kai Alamun a’a .
Buɗe baki kiyi magana Ni ɗan iska ne ko? Tun da na taɓa Miki nono? Uhmm ?? . Motsa laɓɓan ta tayi a hankali tare da cewa “ No uncle , kayi hakuri ”.
Hummmm…… Wani gauron numfashi ya sauke kana yace “ Dole a yau na dau mataki bisa Wancen malamin sannan a gobe zamu koma tare a Lagos zakiyi naki hutun . Saura idan Mami tazo ki nuna mata bakya so kiga yanda zan yi dake a cikin gidan nan . Bai jira jin mene zata ce ba ya juya.
Kallon Ko ina ne Bedroom din nasa tayi tana matse hawaye tare da girgiza kai tana furta “ Shikenan wata rashin jin daɗi na ya tsaya. Tayaya zan bi mutumin da ko dariya ban taɓa ganin yayi ba sai dai idan abu yakai Abu yayi murmushi. Mutumin da kan sa halin sa ma azabtar da kansa yake yi bare kuma wai naje na zauna dashi na wannan long term break ɗin….ya xanyi yanzu? Bani da mafita dole na bisa .
**
Zaune Hajiya Falmata take a tsakiyar ƙayataccen falon ta Wanda duk faɗin gidan nan babu part ɗin da yakai nata kyau da tsaruwa . Idan kana jin ana na gaban Goshin miji Tom ita ne , don karkatakaf matan gidan ma’ana kishiyoyin ta biyayya suke mata . Ta juya su ta kuma juya mijin Wato Alhaji Adamu bukar . Attajirin mai kuɗi ne wanda arzikin shi mamaki yake ba Al’umma duba ga mutum ne shi irin ƴan ƙauye wanda cirani ya fito dashi daga ƙauyen su zuwa birni . At the first stage of his life life cycle ya fara sana’ar noma ne duba ga shi mutumin ƙauye ne. Anan Allah ya sa ma sana’ar sa Albarka ƙwarai ya mallaki gidaje motoci marasa iyaka tun ba yanzu ba …Wannan yasa shi yawan motocin sa yasa ya fara sana’ar su. A yanzu yana da kamfanoni motoci sannan har a yau bai bar Sana’ar noma ba inda a haka yake da companin shinkafa inda daga nomata ake juya ta zuwa ta buhu. Da fari matar sa ta farko itace Hajiya Balki sai kuma Hajiya Atika sai ta ukun mai juya kan gida kuma amaryar su Wato Hajiya Falmata .
Idan kana neman makira kuma shaiɗaniya hataabibiya ta ƙarshe ita kankat ce . Alhaji Adamu bukar baya jin maganan kowa da ya wuce nata . Ta gama da komai na gidan sa dashi kan sa sai yanda taso ake yi a cikin gidan. wannan yasa har ta Yar ta Na gidan tsohon mijin ta da ya rasu ta Ɗauko ta ta aje ta a cikin gidan itama tana tsula tsinyar ta iya iyawanta . Don dukan mu mun san Wacece Nasreen. Ta zama tamkar itace ya ga Alhaji Adamu don bai taɓa haihuwa ba a rayuwar sa duka matan sa kowa fatan ta ɗaya shine Allah ya bata haihuwa don su ci rabin dukiyar Shi . Ana tsaka da hakan ne Hajiya Falmata ta kutso cikin gidan Alhaji Adamu da sihiri da mugunta. Wanda Dukan su tsoron ta ma suke ji .
Kamar kullum yanzu ma zaune take ta kishingeɗa da tum-tum tamkar basarakiya tana girgiza kai tare da furta “ Kin tabbata luba? , Abunda kunnen ki ya ji Miki gaskiya ne ? ”. Sunkuyawa Luba tayi tana ƙasa da kan ta cike da girmamawa ga Hajiya Falmata kana tace “ Ƙwarai kuwa Hajiya Da kunne na naji Atika tana maganar Tana so taga tasha gaban kowa a wurin alhaji,sannan wata yar uwar ta ce mai suna Rabi take kawo mata magani don gari ya gari ta je mata har Niger duk don ta mallaki Alhaji .
Muskutawa Hajiya Falmata tayi tana bushewa da wani irin makirin dariya ,kana tace “ Hohoho dama ance rashin sani yafi dare duhu. Da sun san Wacece Falmata da basu yi wannan giginba. Ƙwarao kuwa Hajiya . Luba ta furta tana ƙara kambama Kan Hajiya falmata . Ƙanƙamce ido Hajiya Falmata tayi tare da cewa “ Idan nace Miki Ni ne nayi sanadin mutuwar mijina zaki sha mamaki ko? Daram-dam-dam ƙirjin Luba ya buga da ƙarfi don ko a mafarki batayi tunanin wannan ko jin al’amarin daga bakin Hajiya Falmata ba . Saboda kishi na , da kuma matsalar talaucin da ya same sa wato karayar Arziƙi naga ba zan iya ƙare Rayuwa ta cikin uƙubar talauci ba . Wannan yasa na yanke shawarar MGG ya kashe mun shi har Lahira . Wanda wasu suke ganin mutuwar biji’a yayi wannan sirri na ne . Wanda kika yi sakacin fita dashi Luba …..Cikin sauri Luba ta furta ina Hajiya ai sirrin ki babu mai jin ta har Abada . To yanzu me kike ganin zamuyi?.
Maza shiga daga ciki ki dauko mun waya a kira mun MGG yanzu , na sanar masa , so nake a kai mun Wacce take taimakon Atika lahira daga yau zuwa gobe .ta ƙare maganan tana wani hura manyan hancin ta da yake falkacece kuma gashi rabin fuska fussssss .
Tom Hajiya Ta miƙe jiki na rawa tana barin Hajiya falmata tana ƙishingide . Ni kaina na firgita da lamarin Falmata wanda zata iya kashe mijin ta saboda ya samu karayar Arziƙi ta gummaci ya mutu ta auri wani . Ko yaya a gaba zata kaya.? Ku muje zuwa
**
Unguwar gwado
Nan layin Sir Yusuf malamin su ma’eesha . Kaman yanda mazan samarin layin suka saba . Duk la’asar zaka ga majalisar su . Kowa zaune Zaka ganshi daga mai duba littafi sai masu duba waya sai laptop kowa da Abin da yake yi mai muhimmanci don basa zaman banza ko gulma kaman na sauran wasu Unguwan Ni . Dukan su akan ilimi zaka gan su . Duba ga layin iri nna tsofaffin yan boko ne iyayen su . Tun yankowar moton Ali haidar Mus’ab ya taɓa Yusuf yana furta “Kai Yusuf gafa wata shegiyar nan! Yayi maganan yana kallon moton da Ali ke ciki shida mai gadin makarantar su ma’eesha don masifa ya bude masa ya tasosa akan sai ya nuna masa inda Yusuf yake da zama .
Ƙara gyara zama Yusuf yayi yana wani faɗi da wuya da ƙirji yana cewa “ Kai dai bari soon soon inshallah ”. Ya furta yana ƙare mawa moton kallo . Mus’ab ne ya furta “ Yusuf amma fa Kaman Nan suke nunowa…..” kamin Yusuf yayi magana ne Sukaga Haidar ya fito fuska kaman hadari….cif³ yake tafiya daka gan shi kaga Tsayayyen namiji mai kaki….Wannan yayi mun kama da Soja ko dan sanda yana da ɗaya daga cikin wannan force ɗin gaskiya . Mus’ab ya ƙara maganan yana kallon yusuf da ya Jah tsaki tare da furta “ kai Mu’ab bar kallon sa don Allah , kai da ganin sa kasan baya da mutum ci kar ya nemi yi mana ɗagawa, barshi ya iso da…….kamin ya rufe baki kawai yaji hannun Ali yana cafko kwalarsa . Mamaki ne ya kama Yusuf cikin sauri ya fara cewa “ A’a malam lafiya ya akayi??? Wani irin Mari Ali ya falla masa ji kake tassssssssssss Tassss tassssss. Kamin ya sa ƙafa yana felle shi ya faɗi ƙasa ji kake raaaaammmmmm”.
*Don girman Allah kar ki karanta indai baki biyani masu buƙatar payment na wannan littafi regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN yan Niger katin Artel zaku turo 500f .#Mamanteddy*