Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 18

Sponsored Links

18*

 

Meyasa Mai martaba zaiyi masa haka meyasa zaake qoqarin yimasa auren dole meyasa kullum masarautarsu bataci gabane duk wata bidi’a daga masarauta ake fara ganinta yanzu kamarshi da girmansa da iliminsa wai ace zaayi masa auran dole.
Ranar yini yayi yana juyi cikin tsananin zazzabi da ciwon kai saboda tunanin da ya dorawa ransa har dare sannan Mansoor ya shigo dubashi saboda jinsu shirun da sukayi yana shigowa ya tarar dashi a nade saman gadonsa yanata rawar sanyi daqyar ya lallabashi ya fada masa abinda ya faru tsakaninsa da Samha da irin rashin mutuncin da tayi masa sannan ya sanar dashi gskyr abinda ya binciko na dalilin auren Mus’ab da Samha hakan ba qaramin gigita tunanin Mansoor yayi ba Amma dake irin Samhar gsky kota ina tazo baya boyeta sai yace.

 

“Haba kaima Mainah Abdu yarinya yar gata me class irin Samha kaje kanayi mata irin wadannan kalaman meyasa zuciyarka me zargi da baqin kishi takeson yimaka sagegeduwa to nidai iyakar abinda zan fada maka shine ka nutsu kasan inda yake maka ciwo wlh a yanda zamanin nan ya lallace bance bazaka samu mace Vargin ba amma saika dage sosai saboda matan zamanin nan ka kallesu kawai wahalar rayuwa ma tana rabasu da budurcinsu kuma ni na yarda da Samha bantaba kallonta a mazinaciya ba saboda haka mafita ta rage taka” yana gama fada masa ya miqe ya fice shima kan dole ya miqe suka fita tare saboda shi ba kullum yake kwana a gdan sarautar ba yafi ganewa kwana a gdansa da Mai martaba ya gina musu shida yayansa Farooq.

 

 

Kwananta uku bata fita ba tana gda ita da Rams ta Dr Mus’ab yana qoqari sosai wajen kwantar mata da hankali baya barinta cikin damuwa hakan yabata damar tattara Abdul ta ajiye gefe badon batasonshi ba saidon ta samawa kanta salama hakanan lkc yayita tafiya har suka qara cinye wata gudu a haka babu wata jituwa ta kirki tsakaninsu duk yanda yakeso ta sake jiki dashi suci gaba da rayuwarsu kamar baya amma taqi basa hadin kai hakan ba qaramin ciwon kai yake bashi ba.

 

 

Ranar wata asabar ya tashi da wani matsanancin ciwon kai ranar yini yayi yana juyi zuciyarsa danqare da tunanin makomarsa idan ya rasa Samha gashi lkc sai qurewa yakeyi Allah ya sani yanason Samha so daya tak amma yakasa cirewa zuciyarsa wasi² akanta wannan abu yana damun zuciyar Ja’afar da Nasir suna zaune a wani guri suna hira Ja’afar Nasir da Khamal miqewa Mansoor yayi ya koma gefe yana waya da budurwarsa inda Nasir ya kalli Ja’afar yace “hakan fah zaayi tashi muje gdan Samha mu lallabata tazo ta dubashi” kallonsu Khamai yayi yace “amma kuna tunanin wannan mafita ce kuwa akwai fah matsala idan ya gane kunsan guy dinnan qwallon dan duniya ne” Ja’afar ne ya harareshi yace “dalla ware babu abinda zai iya ai taimakonsa zamuyi waishi na Allah wlh ina fada maka son yarinyar shine yake neman kasheshi to da wani zunubin ai gara wani wannan da zarar anyi an wucce gurin shikenan gyara ma zamuyi gara ya bambamce kowa ya huta muga kuma da wanne idon zai kalleta”

 

Wani magani Nasir ya ciro a aljihunsa ya duba yayi murmushi yace “ Signature sunansa kenan wannan maganin wlh ko dick dinsa bata taba tashi ba idan yashashi saita tashi balleshi sabon kamu baqo a wannan duniyar ai haukacewa zaiyi” dariya sukayi shikuma Ja’afar ya dauko wani a aljihunsa yace “wannan guy din sai anyi masa hauka hauka kaga wannan sunansa Vigor wannan kuma power chocolate wadannan duk matane suke amfani dashi har garama power chocolate wasu mazan suna amfani da ita a cikin lemo zamu saka masa Vigor da signature ita kuma mu kyaleshi saboda qwallo ne kansa naja zai iya gano wani abu suka tafa Nasir ya miqe ya nufi cikin gdan na Abdul ya shiga kitchen dinsa ya dauki wani cup ya tsiyaya ruwan juice din mango ya sanya qwayoyin ya ajiye saida suka narke sannan ya dauka cup biyu ya nufi dakin da yake.

 

Yana zaune gaban system dinsa da alamun tashinsa kenan yana duba wani aiki zai turawa ma’aikatarsu Nasir din ya shigo ya daga kai yana kallonsa murmushi yayi yace “kamar kasan abinda na tashi zan dauko kenan naji saqo ya shigo Gmail dina shine na tsaya miqa masa yayi ya koma ya zauna batare da tunanin komai ba ya daga juice din ya kafa kansa ya shanye abinka da maijin qishirwa ya ajiye cup din yaci gaba da aikinsa murmushin farin ciki Nasir yayi baitaba tunanin aikin zaizo musu da sauqi haka ba ya miqe yace “ya kamata ace Samha tazo ta dubaka Abdul ka dade kana ciwonnan kuma duk akanta ne” yasan neman mgn ne shiyasa bai tanka ba shigowar Manson ne yasashi ficewa yace zanje na sanar da ita baka da lfy nasan ita tanada sauran imani qila tazo kudan tattauna akan matsalarku” ajiyar zuciya yayi ya rufe system din ya dauki cup din coffee ya tsiyaya da zafinsa ya fara kurba ya juyo ya kalli Manson da yake chat yace “wai Mai martaba yace tunda na kasa kawo matar yayiwa Baffa Gidado mgn yace yayiwa yarinyar miji amma zai tuntubi wanda zai aureta idan ya hqr shikenan sai abani ita nidai addu’a ta Allah yasa yaqi hqr kawai a wucce gurin don wlh tun kafin naga yarinyar na tsaneta Manson bazaka gane ba duk inda kake tunanin rashin mutunci da rashin tarbiyyar uwar yarinyar nan to ta wucce wani zuwa da tayi Katsina wanda shine zuwanta na qarshe zage Mai martaba tayi tas harda Ummuh lkcn da cikin yarinyar yana qarami wlh tun lkcn na tsaneta bana qaunar Hajiya Lubabatu ko kadan don dai tazama qaddararmu ne babu yanda zamuyi da…it…ta…” Mgnr ta fara katse masa saboda wani zummm da yakeji a jikinsa qofofin gashin jikinsa suna budewa wata iska na shiga yanajin wani yarrrrr miqewa yayi da sauri ya fita parlour yana dube dube kamar anan matsalarsa take amma baiji wani sauqi ba sai wani zirrrrrrr da yakeji tun daga yatsun qafarsa har zuwa tsakiyar kansa ga wani uban gumi da yake ketawa komawa yayi ya zauna yana karanto innanillahi wa Innah ilaihirraji’un saboda wata muguwar haniniya da yaji penis dinsa tanayi tana neman tsinkewa daga jikinsa daidai lkcn Manson ya fito daga dakin ya dubeshi yaga yanda ya qamqame jikinsa hanunsa daya riqe da penis dinsa jikinsa na bari ya matso da sauri yace “meyene Mainah meye yake damunka?”

 

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/12, 8:53 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

 

 

Back to top button