Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 41

Sponsored Links

yIkraam~ By Khaleesat Haiydar 41….. Da
alama mutumin yyi mmkin ganinsu ya karaso
har inda suke, Mami na rike da hannun Ikram
tace “ina yinin mu Alhaji” yana linke jaridar
hannunsa ba tare da ya kalleta ba yace “lfya
qlau ya aiki” tace “Alhmdllh” ya juya yana
kallon Khaleel da ya durkusa har kasa kansa
a duke yace “ina yini Abba” kallonsa kawae
Abban ya tsaya yyi snn yyi ma Mami sae da
safe yyi cikin gida ba tare da ya amsa
gaisuwar ba, Khaleel ya mike tsaye da kyar
yana kallon Maminsa, hannu ta mika masa
alamar ya bata makullin motar, ya mika mata
ta bude bayan mota tace “shiga Ikram” Ikram
ta juya tana kallon Khaleel dake tsaye har
lkcn snn ta shiga motar, Mami ta bude
maxaunin driver ta shiga ta tada motar,
juyawa Khaleel yyi a sanyaye ya koma cikin
gidan, Ikram tace “Mami yaya Khaleel baxae
xo gida damu bne” Mami tace “xae xo” Ikram
kmr xata yi kuka tace “to ba gashi ya koma
ciki ba” Mami tace “nace maki xae dawo
Ikram” Ikram tayi shiru tana binsa da kallo
har ya shiga falon, Mami ta ja motar suka
bar gidan. Suna isa gida Mami ta gama parkn
ta fito ta bude ma Ikram motar ta fito,
hawaye ta gani kwance a fuskarta, Mami ta
dafa ta da mmki tace “me ya same ki dota,
kukan me kike” ta fashe mata da kuka tace
“ba yaya Khaleel bne bae xo damu ba” Mami
tayi murmushi ta daga fuskarta tana
kallonta tace “nace maki yana nn dawowa
dota” fitowa da ita tayi daga cikin motar ta
kulle motar snn ta kama hannunta suka yi
cikin gida, har karfe sha daya Ikram bata yi
bacci ba tana xaune falo duk da Mami ta
kashe TVn, Mami ta gama abinda take tace
“mu je mu kwanta dota” Ikram ta girgixa
mata kai kmr xata yi kuka tace “ni yaya
Khaleel nake jira”
[2/25, 08:35] Zjy: ~I

Back to top button