Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 5-6

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

⏏️5️⃣6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ya Kama hanunta cikin sanyi jiki da kwantar da murya yace”dear not that I hate you ban tsaneki ba ko kad’an but I can’t give you what you are asking of me please kiyi hakuri my heart belongs to someone else I love her to the extend bazan iya Mata kishiya ba a zuciyata please understand me

Kuka Rabia take sosai tace”Ni ko da be Kai kwatankwacin soyayya da kake Mata ba Koda 1% ne Allah ya bawa maza daman yin aure Sama da d’aya meyasa nima bazaka bani abinda Nike so ba”

Ya lashe Baki tare da gyara Zama Yana tattaro natsuwarsa dan so yake ta fahimceshi ko Yaya ne but be gan alamun zata Gane ba,but he will try

Yace”kina Sona ko??”
Da Kai ta amsashi tana goge majina da bayan hanun sai yace”Zaki iya son wani bàyan Ni?”

Girgiza Kai tayi tace”har abada zuciyata bazata so wani ba ko da kuwa Dole tasa na auri wani ba Kai ba”

Ya jinjina Kai yace”you see rabi’a wanan abin is simple abinda kike ji shi Nike ji meyasa bazaki min adalci ba Nima fah mutum ne d’an Adam kiyi min adalci Dan na fiki Jin abinda kike ji Rabia inda adalci nifa ya kamata ki gane cewa Nima fa nima Nike a Soni ki Bari muyi jinyar zuciyar mu Amma kina Kara min zafi akan zafi madadin ki bani sanyin as a friend ”

Rabia tace”hydar please ka taimaka ka son……”

Daga Mata hanun yayi yace”dakata Rabia I understand kina Sona Bana sonki your condition is better than mine Dan ko ba komai kin samu Ni ina lallashinki ni wajen waye zanje ya lallasheni”

Bata Kuma cewa komai ba ganin tana niman Tara me jama’a ya ja motarsa ya bar wurin

Favourite spot dinsa ya paka anan ne yake iya hango miss fatimah Dan Bata da wani wurin Zama sai wata gindin bishiyar tafi Zama anan fiye da office dinta

Kura Mata Ido yayi Yana imagining so many things a kwakwalwarsa murmushi yayi kawai sai ya d’au latest phone dinsa ya danna Kira

Making assignment take cikin natsuwa take duba ko wani takkada wayarta yayi ringing

Bude jaka tayi ta Ciro wayarta sai ta gan watsaap voice call ne murmushi tayi Dan saboda shi ne Bata kashe data

Cikin fara’a ta d’auka ta

Maman nurul hudah

Back to top button