Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 19-20

Sponsored Links

*_D’alibina_*

By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

Littafin kudine 300regular vip600 via 2378022567,domin niman Karin bàyanin contact me via watsaap

1️⃣9️⃣⏏️2️⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim

Hydar a gajiye ya koma gida this whole school issue ya Fara isarshi,saboda makarantar Nan he cant reveal his identity,dole sai yayi driving da kanshi and to crown it all Zama a wanan boring letures din yana kashesa Wai duk ajan son mace

Gidansu girma ne dashi Kai kace aso rock ne (lol) ga motorci birjik
Yana packing wani security ya taho da gudu ya bude Masa kofa yace”welcome sir ”

Kallon security nayi sai na gansa cikin kayan sojoji infact sojoji ne ke gadin gidan sunyi sorrounding ko ina

Kallon sojan da zai girmesa yayi sai sojan yayi saurin sara masa,yayi murmushi yace”general ya dawo ”

Captain Abbas yace”eh ya dawo ba dadewa Yana b’angarensa

Kallon gidan yayi ya bi ko Ina da kallo sai ya furzar da huci me zafi yayi b’angaren general din

Da sallama ya shiga falon da zamu iya kiransa da aljanar duniya the parlour is so big and well kept ga kamshi dake tashi

Mummy ce ta sauko tana barka da zuwa my son toh ya yakin niman soyayya ne?”

Murmushi yayi ya tsotsa kansa yace”toh ai sirikar naki ce da taurin Kai kina ganin inda Nike ta wahala na ajiye muhimman abubuwana Ina biyewa shirmenta gaskiya nagaji Zan San inda za ayi ayi auren nan an Fara Nima na a wurin aiki”

Mummy tace”but did you think it wise a Mata haka karfa sai an d’aura aure tace”Bata San zancen ba a Zo a Sami matsala kasan general bazai d’auki nonesense ba gomma tun farko muyi abinda zai haifar da d’an me Ido ”

Zama yayi ya rike Kai shi kanshi komai tsaya me yake in ya tuna darun da za ayi in yayi executing plans dinsa sai yaji jikinsa yayi sanyi but ba zaiyi back off ba sai ya samu inda yake so ”

Saukowar general ne yasa mummy yin kicin da sauri Dan Bata son wata matsala da yammacina Nan

Shi kansa hydar mikewa yayi yayi saluting dinsa Saida ya d’aga Masa hanun yayi releasing

General ya zauna yace”Wai Ina kake zuwa kwana biyun nan?”

Ya shafa Kai yace”wani d’an aikine ya rikeni

Be Kuma cewa komai ba ya d’au news paper Yana dubawa shiko hydar ya bar part din gabaki daya

Yana zuwa ya zauna ya Ciro waya ya danna Mata Kira

Kiran sallah magrib yasa ya shirya cikin jallabiya Mai kyau ya Sha guga

Be dawo gidan ba sai bàyan Isha ya shiga yayi wanka yana fitowa ya shafa cream da turarurka sanan ya karasa wardrobe ya Ciro kayan baccinsa yasa ya Kara gudun a/c sanan ya kwanta Yana latsa waya

Kira uku yayi Mata Bata d’auka ba kawai sai ya ajiye wayar ya kwanta ba a Jima ba bacci ya daukesa

___________

Itako da yike tana fashin sallah latse waya take a Haka bacci ya kwasheta ,dan da gajiya a tattare da ita sosai

Washe gari’ as usual gyaran d’akinta kawai tayi ta wanke toilet tayi wanka ta shirya zuwa aiki

Yau kofar baya ta bi Dan Bata son ma ko gaisuwa ya hadata da mutane gidan,tana kaiwa mota tayi warming tana gamawa ta ja motar ta Kara gaba

A hanya ne wayarta tayi Kara ta duba ta gan khadijat ce babban kawarta Wanda sukayi secondary school tare tayi aure tana da Yaya hud’u

Kin d’agawa tayi tana Dan so take sai ta Kai makaranta sai Kuma ta d’auki wayar ta shiga watsaap ta Fara trying number Aliyu sai dai be daga ba shima

Maman Nur

Back to top button