Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 3-4

Sponsored Links

*_Dalibina_*

By maman nurul hudah

⏏️3️⃣4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim

Ya karasa ya Kai hanun zai karbi jakar laptop dinta yace”iam sorry mAh please i was day dreaming”

Janye jakar tayi tace”don’t dare Kai da kake yaro kasan menene kiss’s yaushe ka girma and ka rasa inda zakayi displaying nonesense sai a aji na if you didn’t take time wallahi you will carry over my course ”

Yace”sorry ma it won’t happend again”tsaki tayi ta bar wurin tana cewa children of now adays at this age he knows kiss wani irin duniya muke ciki me,instead of him to face his education ”

Shiko abokin shine ya sauko yace”man forget about this woman bazata so ka ba,Mata sai shegen son girma Kamar gembo bazata soka ba Kuma kasan sauran malamai ma shakkarta suke please ka Bari before you ruin your future,matar Nan shegen son girma gareta Taya ma zaka tunkareta ka sanar da ita kana sonta

Cikin seriousness ya dafa Habib yace”bazaka gane irin kaunar da nikeyiwa wanan baiwar Allah ba I love her rabuwa da ita na nufin rabani da numfashina I love her and I want to be with her,I don’t mind me Zan fuskanta nidai kawai in sameta wallahi Habib har tausayin kaina Nike Dan hauka ne ya rage banyi akanta ba,but ko Bata so sai ta so ni”

Habib be Kara cewa komai ba dan ya Riga da ya gano abokinsa yayi nisa baya Jin Kira

Gaba hydar yayi habib na binsa har ya karasa gun tsadaden motarsa ya bude ya shiga ya zauna Amma kafafunsa na waje

Habib ya basa hanun yace”man zani cafeteria zanyi photocopy din wanan assignment din sai na fito

Dashboard dinsa ya bude ya Ciro kudi masu yawa da shi kansa besan ko nawa ba ya mika Masa yace”kayi da nawa Habib ya amsa Yana godiya yana tafiya sai ga rabi’a ta iso Yana ganinta ya shigar da kafafunsa zai rufe motar ta rike marfi idanuwanta cike da hawaye tace”me nayi maka atlist we use to be friend meyasa yanzu ka tsane Ni”

Yace”ohhh gaskiya kin iya korafi wallahi ni yaushe nace na tsaneki har gobe we are friends abinda kike so ne bazai yiwu ba watoh soyayyah Rabia bana son in yaudareki my heart belongs to someone else please kiyi hakuri dan girman Allah
Hawaye kadai ke bin kuncinta sai yanzu ta Gane da ciwo ka so maso wani
Jan majina tayi tace”is it about miss Fatima?”

Yace”Rabia please wanan abin yasa nike avoiding d’inki most you involved her in everything

Ganin ya fusata yasa Rabia cewa sorry kayi hakuri in na B’ata maka Rai sai ta fashe da kuka

Ta mugun bashi tausayi Dan yasan how it feels ka so Wanda baya sonka

Cikin tausasa murya yace

Maman Nur

Back to top button