Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 67

Sponsored Links

67……
Ikram ce tsaye kitchen kusa da gas tana hawaye tana kallon talgin semo dake kan gas yana ta dahuwa, ita kam bata ji ddin gama junior waec da suka yi ba da ynxu tana sch duk da ba holiday aka basu ba kawae tana xaman gida ne tunda bbu abinda suke a sch ynxu, Jummai ce ta shigo kitchen din rike da ledan cefanen da taje tayi, tace “lah baki fara ba Ikram” cikin muryar kuka tace “to ni ban iya ba kona ni xae yi wllh” muryar Mami taji tana cewa “au tsayuwa kika yi a kitchen din dama, ae wllh sae kin tuka tuwon nn sae dae yyi ta kona kin, shashashar yarinya kawae, ni ban san irin yarinyar nn ba, da na kasa ne da kinsan ynda kika tuke shi kika kwashe, maxa bar mata kitchen din jummai ki fito, mate dinki a kauye har miya suna yi ba tuwo ba” jummai ta fito tana dariya, Khaleel dake kwance falo yana kallo yace “Mami kar ta bata maki gas, ta fito kawae, idan Allah yyi kwakwalwarta xae budu ta iya xata iya” Mami ta watsa masa mugun kallo bata ce kmai ba, ya dauke kansa yana murmushi, yau watanni biyar knn da hada auren Khaleel da Ikram, satinsu uku da xama a gidan Khaleel mami tace su dawo gida amma ba da sanin daddy ba don ta dinga koya ma Ikram abubuwan da ya kamata tun daga kan girki xuwa aikace aikacen gida don bbu abinda ta iya, ssae ta ba Khaleel wahala sati ukun da suka yi a tare don bbu abinda ta iya sae kallo da bacci, dawowarsu gida ya ba Aliyu damar xuwa yana ganinta kullum, ko kadan Mami bata hanasa ba sae dae bata cika son suna xama wuri daya tare ba, shakuwarsu da Aliyu ya karu fiye da na da don ssae take ji da shi, komae sae tace yayana, shi dae Khaleel ba ruwansa don dariya ma kawae suke basa, sae dae fa dawowansu gida ya daina toleratin rashin kunyar da Ikram ke yi masa don da tayi xae maketa sae dae Mami tayi fadan ta tayi shiru, hkn yasa dan shirin da suke yi da ma suka daina kwata kwata da ta gansa sae ta murguda masa baki tayi tsaki, lkci daya girma ya fara bayyana jikin Ikram, kirjinta ya dan ciko nml as a fifteen yr old gal, Mami jira kawae take Ikram ta kai ss2 ta karbi takardarta gun Khaleel ta ci gaba da karatunta kawae, don ranar ca tayi ma Aliyu sae ta shiga higher institution xata basa ita kafin nn ta xama mace sae ta ga ta inda Hajiyarsa xata rainata, shi dae bae ce komai ba amma hankalinsa ba a kwance yake ba har sae ya ga Khaleel ya bata takardarta, a watanni biyar din nn sau shidda suka je suleja gun Ammi, Mami kuma ta kawo Ammi nn gidanta sau uku, Muryar Mami Ikram taji daga bakin kofa cikin fada take cewa “ooh har ynxu a tsaye kike knn ko” Ikram ta dauki muciyar tuwon da sauri tana share hawayenta, ta saka cikin talgin Mami tayi kwafa ta fice daga kitchen din tayi hanyar stairs, ko minti uku ba’ayi da barin Mami wajen ba Ikram ta fasa wani shegen ihu, Khaleel dake kwance ya mike da sauri ya nufi kitchen din a rude, hka ma Mami da ta sakko kasa da sauri, tsaye ya ganta tana yarfe hannu, ya galla mata harara cikin tsawa yace “meye” ta bata fuska tace “abun yana tsalle sae ya taba ni a hannu” ya juya ya fice daga kitchen din Mami ta sauke ajiyar xuciya tace “xo ki fita” da sauri ta fice daga kitchen din jummai na dariya. Ana saura sati biyu Ikram ta fara senior sch Mami tace Khaleel ya kaita su je gaida Daddy, bayan isha ya shigo dakin Mami don Ikram na ciki taki fitowa har lkcn, tana tsaye gaban Madubi daure da towel sae shafe shafe take don shegen son kwalliya ke gareta, ya rungume hannayensa yana kallonta daga sama xuwa kasa ta madubi, ta juya tana hararansa xata yi mgna yyi murmushi yana gyada kai ya fice daga dakin, garin da hadari ssae suka bar gidan bayan Mami tace kar su dde sbda hadarin, suna isa gidan aka fara ruwa, daddy yaji ddin ganinsu ssae don har lkcn bae san a gidan Mami suke ba, Hajiya dae sae hararar Ikram take, Ikram bata ma san tana yi ba sae waige waigen inda xata ga Aliyu take amma bata gnsa ba, shi ko yana daki yaki fitowa, karfe goma saura Mami ta kirasa tace “wae baku fito bane har ynxu Khaleel” yace “ynxu xa mu fito mami” momy tace “A’a ku kwana kawae a nn Khaleel ina xaku cikin ruwan nn” Khaleel yyi murmushi yace “bakomai Momy xamu tafi a hka” har daddy sae da yace su kwana amma Khaleel yaki, ita ma Ikram ba so take ba don hka seeyama ta rakaso su da umbrella xuwa mota suka shiga suka bar gidan snn ta koma ciki, Khaleel yasan Momy fushi tayi shi yasa bata rakosu ba, gidansa ya nufa direct, Ikram ta hade rae tace “ina xa ka kai ni” yyi bnxa da ita yana ta tafiya yana murmushi, kuka ta fashe da bae ko kalleta ba har suka isa gidan ya gama parkn dae dae nn kiran Mami ya shigo wayarsa ya dan yi jim snn ya fita don kar taji kukan Ikram ya daga kiran, a fusace tace “wae wnn wani irin wlknci ne Khaleel” yace “Mami mun taho nn gida ne, kinsan bana son drivin ana ruwa” shiru yyi yana sauraren masifar Mami, har ta gama snn yyi murmushi ya mayar da wayar cikin aljihunsa, ya bude motar yana kallon Ikram ya galla mata harara yace “baxa ki fito ba” cikin tsawa tace “ehh din” murmushi yyi yace “ae yau xnyi magnin wnn tsiwar taki”
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~

Back to top button