Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 100

Sponsored Links

100…… Ikram na xaune spare room din Mami bayan fitowarta daga Main dakinta tayi jigum hade da tagumi ga abincin da Jummae ta xubo mata gabanta ta kasa ci har lkcn kuma bata karya ba, kukan Sudais taji kan gado ta mike da sauri tana kallon gadon ta karasa kusa da gadon ta tsaya tana kallonsa, kuka yake har da shure shure, ta daukesa da kyar don ba iyawa tayi ba tana kallonsa ita ma kmr xata yi kuka, rungumesa tayi jikinta ya fara laluban kirjinta yana neman abinci, dagosa tayi da sauri, yana ganin hka ya fara kuka ssae, sae ita ma ta saka kukan tana kallonsa, dae dae nn Momy dake bathroom ta fito tace “ji shashanci ni Fateema, meye hka kike Ikram” cikin kuka tace “kuka yake wae xae sha nono” Momy ta karbesa tace “ki je gun Mami ki karbo min feedernsa da madara” Ikram ta fita da sauri tana share hawayenta ta shiga dakin Mami, Aliyu na tsaye dakin yana button din farar shirt dinsa da alamar wanka yyi, ssae ya rame ya kara hske, ya juya ya kalli wanda ya shigo snn ya ci gaba da abinda yake, Mami na xaune sae kallonsa take, Ikram tace “Mami wae ki ban feeder da madaran bby” Mami ta mike xata dauko mata, ya juya xae fita dakin Mami ta kirasa da sauri, ya dawo yace “suna jirana ne Mami” Mami ta mika ma Ikram madara da feedern hannunta, snn ta nufi gun Aliyu dake tsaye yana jiran jin me xata ce masa, kwalar rigarsa ta shiga gyara masa, dae dae nn Khaleel ya shigo dakin yace “they re waitin fa brodza” Mami tace “to hka xae fita baxae kimtsa ba” Khaleel bae ce komae ba ya juya yana kallon Ikram dake tsaye tana kallonsu, ta bi ta gefensa ta fice daga dakin ya bi ta da kallo, Mami ta gama karasa sa button din shirt din nasa tace “yhu re lukn much beta now” murmushi Aliyu ya dan yi snn ya juya suka fita dakin shi da Khaleel xuwa gun frndx dinsa da suka xo masa gaisuwa, kafin Magrib gida ya rage daga su sae su sae Mujaheed da su Seeyama, Momy ma nata shirin komawa gida don Hajiya tuni ta tafi, bayan Magrib Momy xata tafi tace “to ya xamu yi da Sudais Mami, naga ba wani shan madarar yake ba, kar yyi ta kuka cikin dare” Mami tace “shine na gani, gashi bae jin ddi kuma, bari xan masa alluran bacci kawae” Momy tace “to shknn sae na xo gobe” tare da su seeyama ta wuce gida, Ikram dae na makale gefen Mami har kusan karfe goma, Khaleel suka shigo dakin tare da Aliyu, Mami tace “khaleel ya ci abinci kuwa” Khaleel ya juya yana kallon Aliyu yace “A’a coffee dae ya sha” kan Aliyu yace komai Mami tace “Ikram je kira min Jummai,” Ikram ta mike ta fita xuwa aiken Mami, a tare suka shigo da Jummai Mami tace “debo ma Aliyu abinci jummai” Jummai tace “to Mami, wlh nima nayi nayi daxu ya ki ci” xaunawa Aliyu yyi kusa da Mami bae ce komai ba, Mami tace “ban ga Maryam ba” Ikram tace “tana kitchen tana wanke wanke” Mami tace “to tashi kije ku yi” ba musu Ikram ta mike ta fita khaleel ya bi bayanta
[2/25, 08:43] Zjy: Khaleesat Haiydar

Back to top button