Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 29-30

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

Littafin kudine 300regular vip600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk,domin niman Karin bàyanin contact me via watsaap

Last free page

2️⃣9️⃣⏏️3️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace”aliyu ya kirani yace”gobe zai shigo Nigeria za ayi maganar auren ”

Wani ihu khadeejaht ta sake tace”da gaske ki ce gobe in Zo mu shirya tarbansa

Tace”ofcourse dear sai kin Zo ki taho da wuri gobe zanyi skipping school ki taho muje kasuwa please muyi siyayya ”

Khadeejaht tace”goma a gidanki zaiyi min inshaallah ”

Cikin Jin Dadi tace”ok I will be expecting you “Daren yau nisa yayi mata sai tunanin shi take tana mamaki Wai itace zatayi aure

Shiko dama Yana Gama waya yaje ya Sami general a falo Yana karanta jarida as usual ya gaida mahaifinsa cikin Ladabi da biyayya yau da alamu general na cikin farin ciki yace”ya dai son soja mazan fama

Yayi murmushi yace”general daman akan maganar da mukayi rana nan ne ”

General ya dubeshi yace”wanne ciki?”

Yace”na aurena”

Wani kallo general yayi mishi yace”Wai baka janye ba na fad’a maka you are too small for marriage

Cikin seriousness yace” dad nidai aure Nike so beside you married at the age of 27 grandpa yayi aure at the age of 26 I think gado ne beside nayi karatu gani da aiki me Zan tsaya jira

General ya sauke ajiyar zuciya yace”ok ba damuwa Bari in Kira uncle yakoub yaushe kake so aje?”

Yace”jibi sir ”

General ya d’au waya ya Kira uncle din nasa yace”ba damuwa ”

Ya mike ya fita

Miss Fatima inda ta gan Rana haka ta gan dare murna ya Hana tayi bacci

Washe gari’ kamar inda khadeejaht ta fad’a 10 a gidan yayi Mata kasuwa Suka je sukayi siyayya kayan abinci harda su kaji cow leg da sauransu

Suna dawowa Suka Fara aiki gadan gadan snacks Suka farayi abinci sai in ya Kira waya ya sanar ya kusan zuwa sai a dafa

Sai bàyan isha’i ya kirata akan Yana kan hanya a lokacin har tayi girki ta sheka wanka ga baba da yayi ta Kai kawo

__________

Kallo cousins dinsa yayi yace”ka dai San inda zakayi do not give her any chance to complain tunda hotonka ta sani’

Sufyan yace”kana ganin we are doing the right thing soja in fa maganar nan ta fito laifina za a gani Dan cewa za ayi meyasa banyi maka fad’a ba na biye maka tunda nine gaba da Kai

B’ata Rai yayi yace”in bazakayi ba ka fad’a min ba Dole ka Kuma dawo min da motar da na siya maka

Sufyan yace”tuni ma muje Mana

Sosai shima ya Sha kyau cikin shadda sea green tayi masa kyau sosai da yike sufyan ne a matsayin ango ya fushi Shan ado gaba d’aya kayan da yasa shiya siya Masa suna Gama shiri Suka dau hanya cikin wata had’adiyar mota

Su umma ko Daman Suma jiya ba ayi bacci ba da asuba aka tafi gun boka ya Basu wani garin magani Wai a Barbada kafin bakon ya shigo gidan in har ya bar gidan bazai Kara dawowa ba

Haka ko akayi suna ganin Fatima na waya Akan gata Nan zuwa waje tayi musu izo

Shi dama Abba ya Sha wani yadi an kafa hular Kamar me jiran zuwa gwamna suna ganin ta fita Suka Fara barbadawa cikin dabara

Jallabiya ce jikinta sabuwa navy blue yayi Mata kyau sosai ta yafa Dan mayafin da flat half shoe sai kamshi take tayi wani irin kwalliya

Motar ta karasa tana zuwa dai’dai sufyan na bude mota ya fito

Bata lura da mutum a bàyan motar ba ita ta aliyu dinta take tace”welcome home dear

Sufyan yayi wani murmushi yace”thank you shall we

Tace”ok “tayi gaba ya bi bayanta

Gun Abba ta kaisa ya gaida Abba Abba sai washe Baki yake dukda Yana da tarin tambayoyi Dan a iya saninsa d’an daya general Bashir ke dashi wani soja da kasa ke alfari dashi Kuma yaro ne

Yana son yayi magana sufyan ya Ciro bounch din 1k ya ajiye Masa guda uku

Abba ya kwashe Yana godiya,su umma ko leke sukeyi suna ganin kudi Suka kalli juna

Bar musu falon Abba yayi ta kwaso abinci ta ajiye me

Sai yayi murmushi yace”dear is there anyway da zakiyi minpackaging a gajiye Nike yanzu sai naje gida zanci

Tace”ok ba damuwa

Shiru ne ya biyo baya sai mamaki take Dan tasan shi da surutu Kuma yau sai muryarsa yayi Mata daban ba inda ta Saba ji ba ta lumshe Ido tace”ya dai gajiya ne Haka”

Yace”,bazan dade ba gaskiya wallahi ko Zama banyi ba jibi dai su uncle Dina zasu Zo ganin baba

Tace”yau sai naji kamar ba Kai ba”

Da sauri yace”why ?”

Ta dukar da Kai tace”your voice sounds different today,but in muna waya sai muryarka Yana mini Kama da wani son Dina a school actually my student

Komai suke Fadi hydar naji,Jin inda ta kamo yasa shi cewa sufyan ka nuna Mata kayi fushi ka bar gidan use that excuse

Sufyan ya d’aure fuska ya mike Yana gyara Zaman cemeran Dake Kama da links a rigarsa and is connected to Bluetooth din kunninsa

Yace”,then je ki samesa harni Zaki had’a da wani yaro “Yana fadin Haka ya bar falon ta bisa tana basa hakuri Amma be saurareta ba ya shige mota driver ya ja

Jikinta yayi sanyi ta koma ciki su umma dake labe Suka tafa Dan a tunaninsu maganinsu ne yayi aiki

Kiransa tayi tayi aliyu ya d’auka yace”it ok na yafe Miki sai mun Zo jibi

Abin ya Kuma d’aure Mata Kai Jin muryar data Sansa dashi sosai ta shiga rudani ta Kira khadijat
Ta Mata complain

Khadeejaht tace”may be Yana cikin mutane da waya ke canja musu murya itama tasan she sound so stupid but me zata ce?”

Girgiza Kai Fatima tayi tace”something is not right wallahi in Yana magana Kamar wani student Dina ”

Khadeejaht tace”toh ko mu zurfafa bincike ne?”

Tace”no kila dai inda Kika cene waya na canza Masa murya

Murmushi kawai khadijat tayi Dan tasan kawarta is afraid to loose him shiyasa take gayawa kanta karya

Washe gari’ sufyan be zo ba sai waya sukayi ya fad’a Mata yayi busy but gobe zuwa asr uncles dinsa zasu zo ta sanarwa Abba

Tace”toh ”

Yau ta kasance ranan dasu uncle dinsa zasu Zo Abba yace”a tafi gidan yayansa Nan za ayi magana da yike da yan canji hanunsa sai ya bada dubu hamsu ayi snacks da za tarbesu a siya lemuka duk Wanda zai fada aji a family an sanar dashi Jin Wai Dan alhaji Bashir ne sai gidan baffa Nasir ya cika da jama’a Abba ya bawa Abbu girmansa ya sanar dashi Kuma yace zai zo

Haka ko akayi duk an hallara karfe biyar da kwata sai gasu sun iso

An musu tarba ta mutunci aka cika gabansu da kayan ciye ciye babu Bata lokaci aka Fara magana irin ta al’ada malam bahaushe
Watoh inda ake in anje niman aure
Baffa Nasir yace”tunda kince tafiya zaiyi Nan da sati biyu me zai Hana a d’aura auren kawai in ya dawo sai ta tare ya tafi yayi aikinsa a natse ya San dai matarsa ce

Uncle harun daya daga cikin kawun hydar yace”ayi Haka tambaya Muka Zo yi fah ”

Baffa ya duba d’akin sunfi su Sha biyar yace”ai min Isa shaidu ko?”Dan gani take Kamar in Suka tafi bazasu dawo ba

Abbu yaji Dadi Dan Yana son tayi aure ta huta yace”mun yarda daku kawai a d’aura

Uncle labaran yace toh Bari a Kira general aji ta bakinsa

Uncle yakoub me ya Kira akayi yace”a d’aura ”

Babu B’ata lokaci sai gashi an d’aura auren

Fatima

Da
Aliyu
Akan sadaki dubu dari biyar cash aka bada

Yanzu za a fara Wasa shin ya Miss’s Fatima zata karbi wanan auren?zata so hydar,wanene hydar ?shin general in yaji abinda hydar ya aikata wani mataki zai d’auka akansa ku kanku kunsan akwai daru

Nan dai na Gama free page me son cigaba za a biya 300regular vip600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk sanan ayi min magana via
08130884200/08148088368

Back to top button