Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 23-24

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

Littafin kudine 300regular vip600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk,
,domin niman Karin bàyanin contact me via watsaap

2️⃣3️⃣⏏️2️⃣4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace”what daga maganar aure”

Goge hawaye tayi tace”iam telling you khadeejaht tun jiya zai kirani shiru har yanzu khadijat ko bani da rabon yin aure ne sai ta fashe da kuka tace na Shiga uku Ni Fatima”

Sosai ta bawa khadeejat tausayi har Saida tayi kwalla Dan tafi kowa sanin halin da take ciki a gidansu

Cikin lallashi tace”dear karki damu please every disappointment is blessing in disguise Ina da yakinin kina da babban rabo friend jarrabawta ce inshallah zakiyi passing in kikayi hakuri

Cikin kuka sosai tace”me nayi,khadeejat ko akwai wani halin da Nike dashi ne da yasa Allah yakejarrabatatat na rasa Gane Kan wanan matsifar ki duba tare Muka taso Amma jibe ki harda Ya’ya me nayine?”

Khadijat ta sauke ajiyar zuciya tace” kiyi hakuri Dan girman Allah komai ya Sami bawa mukkadari ne daga gurin ubangiji Allah Yana son masu hakuri,Yana Kuma son masu yarda da amsa kaddara shifa Allah da kike gani baya hadawa mutum zafi biyu in Baki da wanan ai kina da wanan,mu da muke gidan miji ance Miki dadin mukeji kedai a daiyi sha’ani da ya jarrabce ki da rashin aure sai ya Baki ilimi ga aiki kina samun Yan canjiki toh Ni da Kika gani na Nan rabon da in rike d’ari biyu ta kaina na mance wata ran fa sai kin bani shidai muktari in ya dire Miki kayan abinci toh ba ruwansa Kuma sai wata wata kullum kina ganin Fara da Mai Nike ci da Yara ”

Cikin kuka tace”badai kin San kinyi auren ba khadeejat wallahi da a ce na tab’a aure fita nayi da abin bazai dameni ba a ce Ina Yar bahaushiya shekara talatin ban tab’a aure ba ai gomma a ce nayi auren mutuwa yayi ”

Hamma khaddejat tayi tace” gobe ki taho gidana muyi magana inshaallah zamu samu mafita kinji ba abinda yafi karfi ubangiji ”

Ajiyar zuciya ta sauke tace”toh

Suna Gama waya ta jingina da gado Dan dakinta ya had’u saboda tana kokarin wajen siyan kayan d’akin da zai sa d’akin yayi kyau

Waya ta d’auka ta dannawa aliyu Kira saidai tana Kira be d’agawa da yike watsaap called ne su basa fadawa mutum is not reachable saidai yayi ringing

A Daren yau ta kwana ne da tsoron rasa aliyu bacci ma sai sace ta yayi

Kasancewar damuwa ya addabi ruhinta yau da asuba ta shirya ta bar gidan sai gidan khadeejaht

Sallamata ya tada khadeeja daga bacci ta Zo ta bude kofa duk inda ta so suyi magana abin gagara yayi Saida khadeejat ta sallami mukhtari ya tafi aiki sanan ta saurareta

Kuka takewa khadeejat ,tana lallashinta tare da karfafa zuciyarta akan Miji zai Zo Mata a lokacin da batayi zato ba

Cikin tausayawa khadeejaht tace”nace ki auri mukhtari kin ki,ki daure ki auri mukhatari please

Ta girgiza Kai tace”ko maza sun Kare a duniyavbazan tab’a auren mukhtari ba haba sai ka CE dabbobi ne mu ko mukhtari baya aurenki ai yayi min yaro shekaru biyu ya bani ai bazan iya Masa biyayya ba Ni nafi son namiji ya bani shekara goma Sha Haka Amma ya zan rayu da Wanda muke mate

Khadeejaht tace’wanan shine matsalan ki garin son girman naki ne yasa yau bakiyi aure ba ki duba inda kanina zakari ya so ki shekara d’aya Kika basa ammakin ki amincewa yaron dake da rufa asiri gashi da aiki Mai kyau ga rufan asiri kin ki wani lokacin sai in gan Kamar auren ne Baki so ‘

Wani irin yatmusa fuska tayi tace” khadeejaht ki daina sabo Mana Taya Zan auri kanin bayana shekara d’aya fa ba Wasa ba kina expecting na auresa na Masa bauta yaron Dana girma,gari’ ya waye nace masa Ina kwana,na had’a Masa ruwan wanka,na Kai Masa abinci bàyan na girka sanan ya bani umurni abinda kike so inyi kenan ?”

Sake Baki khadeejaht tayi tana kallonta

Itako ta cigaba da cewa sanan in bude me jikina muyi mu’amula auren dashi,toh in Sha Allah Allah bazai min Haka ba bazan gan wanan bakin ranan ba ranan da zan budewa yaro gabana yayi Wasa dashi ba Allah bazai min Haka ba gomma inyi irin wanan auren na gommace in rayu Haka”

Khadeejaht tace” in auren yaron shine mafi alkhairi fa?”

Ta hade fuska Dan gani take tozarta ta khadeejaht take sonyi shiyasa take had’ata da yaro

Tace”

 

 

Maman Nur

Back to top button