Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 27-28

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

Littafin kudine 300regular vip600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk,domin niman Karin bàyanin contact me via watsaap

2️⃣7️⃣⏏️2️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace”why giving me the keys

Cikin girmamawa yace”oga ne yace a kawo Miki zakuyi waya”karb’a tayi Baki bude cikin mamaki da rudewa tana karb’a ya juya ya wuce abinsa itako Baki Bude tayi ta bin motar da kallo motar da is worth millions of naira lokaci daya tsoro ya kamata
Da k’yar ta iya d’aurewa ta Shiga ta ja motar zuwa gida

Zancen motar ya kawo hayaniya a gidan dan Abba ba abinda ya mance be fad’a Mata ba akan motar sai cewa take nifa bazan yarda kina jawo min magana ba kowa yasan albashinki bazai siya Miki wanan motar toh gidan ubanwa Kika samo shi

Cikin shakakkiyar muryar Wanda ke cike da b’acin Rai tace”Wanda zai aurani ne ya siya min”

Abba ya washe Baki yace”toh toh Ina yake yanzu Yana waje ne?”

Tace”ah’ah ya….”

Katseta yayi yace”kedai faranta na damunki Taya Zaki Bari ya tafi Baki turusa mun gaisa ba

Tace”yace zai dawo “ta fad’a ne Dan Bata son matsalansa

Matan gidan ko Jin Wanda zata aura ne ya zo yasa kirjinsu bugawa aure fah umma ta kalli anty amarya anty amarya ta kalleta sai kawai suka bi juna d’akin umma

Abba ko cewa yayi toh dai kunyi maganar auren ko ki fad’a Masa ya Zo Ina son ganinsa ”

Tace”toh Abba”sake kallon motar yayi Yana zagawa ya Kai hanun ya shafa yace”zatayi miliyan nawa?”

Tace”ban sani ba ”

Yace”zatayi tsada fah a Ina yake aikine?”

Tace”a kasar waje”

Yace”toh toh hakan yayi ki turo min shi a d’aura auren Nan kema ko Zaki huta”

Tayi murmushi tace”Dan general Bashir me kasuwa ne”

Abba ya danyi shiru sai yace”Daman Yana da babban yaro Haka nifa yaronsa Dana sani shekarunsa bazasu wuce ashirin da biyar ba ”

Tace”ah’ah aliyu shine babban d’ansa

Abba ya danyi shiru Yana nazari sai Kuma yace”toh turosa kawai ”

Zatayi magana wayarta yayi Kara kafin ta d’auka tace”Abba Zan Shiga ciki in huta”

Yace”a huta lafiya yanzu ya zakiyi da tsohon motar?”

Ba tare da ta kalleshi ba tana tafiya tace”na baka gobe za a dawo dashi ”

Wani irin Dadi yaji ta shige ta barshi Yana shafa mota

Tana shiga ta zauna ta Danna Masa Kira

Yace”do you like your new car?no more Keke napep

Tace’what?are you following me

Yace”no kawai Ina da Ido akan abinda Nike so ne

Yace”but you ignore me throughout yesterday baka daga wayana

Yace”so sorry aiki yayi min yawa ne jiya shiyasa

Tace”but da ko text ne da ka turo min ”

Yace”I just said iam sorry,I even have good news for you gobe Zan shigo Nigeria about maganar da mukayi jiya Ina son ayi komai in one month wata daya aka bani so Zan dawo muyi magana in an tsayar da magana Zan koma inyi 2weeks bayan sati biyu Zan dawo kin gan 1month kenan is that ok by you ?”

Sosai taji Dadi tace”more than ok dear iam actually excited zaka dawo I will see you in real”

Yace”I have been planing kawai ban fad’a Miki bane”

Sun dade suna waya kafin yayi Mata sallama

Suna Gama waya ta Kira khadeejaht tana d’agawa ta saki ihu tace”

 

 

Maman Nur

Back to top button