Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 15-16

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

Littafin kudine 300regular vip600 via 2378022567,domin niman Karin bàyanin contact me via watsaap

1️⃣5️⃣⏏️1️⃣6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ko kad’an Jamila watoh ummah da salame anty amarya basa shiri kullum cikin tashin hankali suke a cikin gidan guri d’aya yake samun kwanciyar hankali shine gun Maryam watoh Mami hakan yasa kullum darajarta karuwa yake a gunsa ya so Mami da yarta Fatima Dan baya iya boyewa ganin Haka yasa anty amarya da umma had’a Kai duk sun d’auki karar tsana sun daurawa Fatima Allah yasa Mami a tsaye take akanta Dan mace ce me addinin da sanin ya kamata tun bàyan haihuwar Fatima Bata Kuma samun wani ciki ba
Ta tsaya tsayin daka sai yar’ta tayi karatu da yike Abba ya Tara ya’ya rututu kusan yaya Sha takwais Kuma biyu ne maza haka zaka gansu ciku ciku da rayuwa ta canza sai komai ya lalace kudin makaranta ya’yansa gagaransa suke sai ya zamana ya sakarwa iyayen responsibility kowa naji da abinda ya Haifa kunsan duk gidan da aka ce muku Mata ke Jan ragamarta da matsala Dan kowa zaiyi tayin abinda ya ga dama ba kwab’a toh hakane ta kasance a gidan malam isah matar ke inda suke so
Fatima nada shekaru ashirin Allah yayiwa mahaifiyarta rasuwa,rasuwar data dake ta dan tasan menene duniya a wanan lokacin tasan duk gidan ba me kaunarta ko ba Haka ba mutuwar uwa ya wuci wasa,tana 200level lokacin dan kyam Mami ta tsaya tace*ba me aurar Mata da ya’sai ta Gama karatu

Kanneta tun a Sha shida Sha bakwai ake musu aure,bàyan mahaifiyar Mami Yan uwan Mami sun so tafiya da ita har Abba ya yarda ganin hakan su salame Suka Yi tsanmmako zuwa wajen wani malami Suka Shiga Suka fita Suka sa aka juyawa Abba kwakwalwa daga baya yace”besan zance ba shi a bar Masa yarsa akayi akayi yaki Dole alhaji Bata son rigima ya bar Masa Fatima

Ko wata biyu ba ayi ba ta Fara fuskanta rayuwa Dan gabad’aya Abba ya canza mata ba maganar Dake hadasu saida tayi aure,itama ta so yin auren Amma rashin tsayayye ya hana dan da saurayi ya Zo nimanta in aka ce ya shigo gida ya shiga so d’aya sai dai a nimesa a rasa wanan abin na damunta gashi in abbba zaici Mata mutunci Haka zasu had’a Kai da su umma suyi ta Mata Gori
Da taimakon Yan uwan Mami ta samu ta Gama karatu tayi service dinta a kaduna …

Kaduna wuri ne da bazata tab’a mantawa dashi ba kasancewar garin is lively taji dadin rayuwar wurin Kuma wurine daya Bata peace dan yasa ta mance da menene matsalolinta tana gamawa abbu ya Shiga ya tsaya Mata ta samu aiki saidai har yanzu ba mijin aure Wanda shine babban damuwarta kullum cikin yin sallah dare dan niman dacewa Amma har yanzu shiru harta Fara cire Rai da yin aure a duniya kila Bata da rabo,sai Kuma ta Fara soyayya da wani a waya aliyu Bata tab’a ganinshi ba in person hotonshi kawai ya turo mata tun kafin ta gan aliyu ta fad’a soyayyarshi dan ya iya kalaman soyayya,ga kyaututtuka da yake Aiko Mata dashi she just love him and ba yaro bane he is matured and above all ba yaro bane Dan ko zata mutu ba aure bazata auri Wanda ta girma ba gaskiya

Mikewa tayi ta

Maman Nur

Back to top button