Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 25-26

Sponsored Links

*_D’alibina_*
By maman nurul hudah

Aslamu Alaikum fans da fatan mun kwana lafiya,Ina me bakin cikin sanar daku cewa watsaap sun kulle min account so ga sabuwar number da zaku iya samuna yanzu 08130884200/08148088368 ta Nan za a sameni IAM very sorry for the inconveniences…and ga me son complete book Dina yayi min magana ta wanan layin thank you for sopporting me

Ga Wanda suke telegram zaku iya following wanan links din Dan nafi posting acan
https://t.me/+4ykt7Q-BjSswMDU0

Littafin kudine 300regular vip600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk,domin niman Karin bàyanin contact me via watsaap

2️⃣5️⃣⏏️2️⃣6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace”Allah bazai min Haka ba nace “ta Kare a dan fusace

Khadeejaht Bata ce komai ba Kuma
Ganin ranta ya b’ace

Ita Kuma Fatima ranta ne ya b’ace ta mike ta d’au Jakarta tace”Zan tafi aiki ”

Khadeejaht tace”ko tab’a abin Kari bakiyi ba Zaki wuce ”

Fuska d’aure tace”na koshi ”

Khadeejaht tace”kiyi hakuri suggestion na kawo in be Miki ba ”

Tace”be min ba “tana fad’in Haka ta bar falon khadeejaht ta Kai hanun hab’a ta bi bayanta ko kula khadeeta batayi ba tayi tafiyarta

Futmin

Yana zaune a gidin bishiya da friends dinsa ya gan shigowarta mikewa yayi ya mikawa Habib jakar ya karasa inda ta paka

Yana zuwa ya jingina jikin mota Yana jira ta fito shiru sai kawai ya bude gaba ya Shiga ya zauna

Kanta ta aza akan steering tana wani irin kuka Bata masan ya Shiga motar ba

Jingina kansa yayi a seat din mota ya lumshe Ido Yana sauraran kukanta abin ko kad’an baya Yi Masa Dadi ji yake kamar ya saki ihu

Saida tayi me isarta ta d’ago Kai ta gan mutum rudewa tayi ta Fara goge hawayenta da bayan hanun sai ta saki murmushi dole a dole Bata son ya gano kuka take

Mika Mata hanky yayi idanunsa sunyi jawur ta amsa hanky din sai kuka ya sake subuce Mata Wanda na takaici ya gan tana kuka ne

Bàyan ta goge hawayenta cikin wata irin murya yace”good morning mummy”

Murmushi tayi tace”good morning son how was your night?”

Yace’alhamdullilah ”

Yayi murmushi yace”meya sameki mummy?”

Shafa kanshi tayi irin ta shafa Kan yaro din Nan tace”dear don’t bother you are too young to understand my problem

A ranshi yace”lallai mAh”a fili ko cewa yayi yace”please tell me in har kin d’aukeni matsayin son ki fad’a min abinda ke damunki”

Ajiyar zuciya ta sauke ta kwashe komai ta fad’a me sosai yaji Dadi ta damu dashi Ashe rashin Kiran Rana d’aya zai iya sawa ta damu Haka

Murmushi yayi yace”toh mummy ki aureni Mana a wucin wurin ki huta

Dungure me Kai tayi tace”silly Kai ai yarona ne shekara biyar fah na baka Kai son Dina ne not even my bro

Ajiyar zuciya kawai ya sauke yace”but gaskiya aliyu be kyauta ba but don’t worry I have a feeling shi Zaki aura

Taji dadin maganarshi tace”that means you will accept him as your daddy”

Yace”yes mAh”,

Murmushi tayi ta shafa kanshi tace”that so sweet of you son Bari in tafi Yara na jirana

Ita ta Fara bude murfin motazata fita

Yace”Fatima ”
Juyowa tayi dan har kanta taji sunan

Suna had’a Ido ya rungumeta yace”thank you mummy for comfiding in me ”

Ta janye jikinta tace”it ok ta fita shima ya fita ya ansa hand bag dinta ya biya office

Yana fitowa daga office din malam Abbas na shiga yaji ransa ya mugun b’aci kawai sai ya koma gun motarsa yaki Shiga aji

Yau karfe hudu ta Gama ta fito saidai tana tada mota,mota Taki tashi

Ta dafa Kai this days motar Nan na Bata matsala ta bude bunnet ta d’auko goran ruwa a front seat ta zuba a engine motar da tayi hayaki yaki tashi

Ta dade tana kokarin ganin ya tashi Amma beyi ba,sai ta rufe bunnet din ta bude motar ta kwashe tarkacenta ta zuba jaka ta kulle motar ta barshi a Nan

Duk abinda take Yana cikin motarsa Yana kallonta ganin ta Kai gate yayi saurin tada motarsa domin bata lift Amma kafin ma ya fita Harta tare napep ta Shiga sun tafi abin ya Bata Masa Rai

Waya ya Ciro ya Kira shamsu yace”Ina bukatar mota”

Deeni yace”ok wanne?”

Ya fad’a Masa irin Wanda yake so tare da basa address din inda za akai
_________

Tana kaiwa gida wanka tayi ta fito ta cigaba da trying number Aliyu be daga ba

Bàyan awa daya sai ga Kira ya shigo wayarta da gudu ta d’au wayar a bedside dan dama tana safa da marwa ne a d’akin ganin shine ta d’aga da sauri

The network is bad sai ta canza wuri

Kuka ta fashe me dashi yace”iam sorry baby before muyi magana je waje I have a suprised for you in kin anso sai ki dawo muyi magana

Cikin shagwaba tace”ok ”

Hijabi tasa ta fita ta hango wata arniya farar motar ta karasa

Wani soja ne ya fito da uniform dinsa ya gaidata cikin girmamawa ta amsa tana expecting ya Ciro sakon sai ya Mika Mata makullin mota

Cikin mamaki tace”

Maman Nur

Back to top button