Adandi 33
*33*
Ajiyar zuciya yayi yace “kiyi hqr My Aysha a hankali zaki fahimceni” bai sake mgn ba ya fara break dinsa yanaci yana kallonta bataci na kirki ba ta miqe ta shige dakinta ta kwanta saboda jikinta ciwo yakeyi sosai ga zuciyarta da take zafi lamarin Abdul yana bata mamaki kafiyarsa tayi yawa.
Shikuwa yana tashi ya gyara musu parlourn ya hau saman dakinsa ya shiga ya dauko key din motarsa ya shiga dakinta yace “zanje cikin gda na dawo ki kula da kanki kinji” batayi masa mgn ba yayi murmushi ya juya ya fice daga gdan anan kwance ta yini tanata bacci har lkcn azahar sannan ta tashi tayi wanka tayi sallah ta sauko qasan domin shiga kitchen amma sai taga an jera kayan abinci a dinning din hakanan ta zauna taci kadan ta koma parlour ta kunna kayan kallo.
Wajen qarfe uku taji tsayawar motarsa tananan zaune ya shigo hanunsa dauke da wasu ledoji guda biyu ya qaraso ya ajiye a gabanta ya zauna ta zuba masa ido batare da tace komai ba yayi murmushi tare da matsawa ya janyota jikinsa yace “wannan kallo haka kamar na canza miki nine fah My Abdul dinki” qasa tayi da kanta tace “barka da dawowa” dago fuskarta yayi yace “barka da gda matata ya kk ya kadaici fulani ce ta tsayar dani waisai na tsaya na taho miki da wasu kaya da cewa tayi ma saina taho da abinci shine nace mata munada kuku nasan yanzu ya kawo miki abinci”
Ajiyar zuciya tayi batayi aune ba ya dagata cak yayi sama da ita tana zullewa yana dariya yace “wanka zamuje ki tayani” direta yayi a gadon yana dariya ta tsuke fuska tace “nikam dai bazan iyaba” juyowa yayi da sauri yace “bazaki iyaba ko amma ai zaki iya dayan” kafin tayi mgn ya qarasa cire kayansa ya haura gadon tace “wai… wayyoh Allah na gaji My Abdul kayimin hqr ka qyaleni” noqe kafada yayi ya dagota ya hade bakinsu ya fara tura mata saqonsa da salonsa har yayi nasarar zare mata kayanta ya rinqa shafa nononta yana jansa a hankali yana cafkarsa yana luguiguitashi daqyar ta qwace bakinta saboda numfashinta da yake fita daqyar kafin tayi wani yunqurin ya dora bakinsa saman boobs dinta ya wani lumshe ido yana tsotsarshi kamar wani yaron goye ya tallafo wanda yakesha sosai yana wasa da dayan rintse idonta tayi saboda duk yanda take tunanin fitinar Abdul ya wucce nan kan nononta zafi yakeyi sosai saboda jarabar matsa da tsotsan da yakesha tunda akayi aurensu boobs dinta baitaba hutawa ba indai yana gdan to yana bakinsa ko hanunsa.
Hanunsa taji ya dora a gabanta yana shafawa yana wani kanne qananun lumsassun idanunsa itadai tayi alqawarin bazata qara cemasa komai ba donta lura idan tace yayi hqr kamar zugashi takeyi, haka ya rinqa yawo da bakinsa har ya dire a gabanta ya sanya harshensa yana lasarta yana qwaqularta tare da caccakarta wasu hawaye suka zubo mata na zafi gurin ya gurzu sosai dazu da safe hakanan yayita tandewa har saida yayi me isarsa sannan ya zare wandonsa da rigarsa ya kama boobs dinta sosai yasa mood dinsa a tsakiya ya matse sosai bayan ya shafa mai a gurin ya rinqa kaiwa da komowa zafi sosai boobs dinta yakeyi ta sake sanya masa kuka tace “nidai ka bari My Abdul zafi breast dina sakin mata nononta yayi ya kama bananarsa sa ya kwanta gefenta ya dauki cream din ya shasshafa mata sosai jikinsa da hanunsa na rawa ya dagata yayi mata goho yace “ance wannan salon yafi kowanne dadi bari mu gwada muji” kafin tace wani abu ya sanya hanunsa ya riqe qugunta gam ya fara zurmuqa mata abarsa jikinta ya dauki bari saboda zafi amma bata isa tace aa ba haka ya rinqa caccakarta tana kukan wahala yana na dadi saida yaga ta gaji sosai sannan yayi release ya zamar da gwiwowinta ta kwanta rufda ciki yabita ya danneta yana sakin ajiyar zuciya sun dauki lkc a haka kafin ya samu ya janye jikinsa daga nata ya mirginota ita ta koma samansa yasa hanunsa ya sake kama nononta tanata sauke ajiyar zuciya.
Sun jima a haka kafin ya miqe a hankali ya shiga bathroom ya hada musu ruwan wanka ya fita ya dagota suka shiga tare sukayi wankan sannan suka fito suka shirya ya tallafo kanta yaga har yanzu hawaye take ya rungumeta a jikinsa yace “na bari bazan qara ba sai kin warware don Allah ki daina kukannan haka banaso” yana mgnr yana share mata hawayen shine yajasu sukayi sallar la’asar sannan ya kamata suka fice daga gdan sabonsa ne wannan duk bayan sallar la’asar indai yana gda zai fita shan iska sun jima suna zagayawa a cikin garin Katsina kafin su yada zango a wani gurin shaqatawa suka huta sannan suka tafi suna shiga gda ana kiran sallar magrib dan haka yayi alwala ya fice masallaci ita kuma tayi tata alwalar tayi sallarta tayi azkar tana zaune har akayi Isha tayi ta miqe tana nade sallayar ya shigo ya karba ya nade ya kama hanunta yace “muje qasa yunwa nakeji”
Fita sukayi suka sauka suka zauna a tsakiyar parlourn ya janyo kayan daya shigo dasu gasasshen naman ragone sai fura da ruwa da tarin lemuka hilatarta ya rinqayi har taci da yawa sannan tasha furar sosai tayi hamdala ta koma ta kwanta a jikinsa ya lakace mata kunci yace “kin cika son jiki My Aysha daga cin abinci sai kwanciya” murmushi kawai tayi sun dade a gurin suna kallo suna hira har dare ya fara nisa wajan 11:00pm sannan suka tafi suka kwanta kamar yanda yayi Mata alqawarin bazai sake nemanta ba saita warware hakan dole ya hqr donshi akwai sanin girman alqawari amma fah ta matsa saida ya luguiguiceta tsaf kafin ya hqr ya qyaleta sukayi bacci da asuba ma tanajinsa bayan ya dawo daga masallaci yana lalubeta tanajin ya balle rigarta ya dora bakinsa saman qirjinta yana tsotsa tayi luf kamar me bacci dole da yaga bata kulashi ba dole ya hqr yayi bacci kansa a qirjinta.
Haka kwanaki sukayita tafiya cikin sati shidan da sukayi tare sunyi mugun shaquwa soyayya sosai suke gwadawa junansu babu wanda yake qosawa da halin dan uwansa kullum suna liqe da juna kamar glow gum tun Samha na wahala da iya shegen mijin nata na jarabarsa harma ta saba da halinsa haka take daurewa take biye masa saboda tasadai a ranta duk jarabarsa bazai taba kaiwa Abdulhameed ba na lbrn Gidan Uncle.
Shaquwar ma’auratan abar misali ce ga kowa sosai Mainah Abdu yake kulawa da matarsa yau talata ce ranar data kasance jajiberin tafiyarsu England saboda haka tun safe da suka tashi suke shirye²nsu a daddafe take aikin saboda wani ciwon kai da yake damunta ya lura da yanayinta tun safe yake tambayar ta mene yake damunta amma taqi fada masa saidai tace masa babu komai hakadai har suka gama suka shirya domin zuwa cikin gdan suyi musu sallama suna zuwa kai tsaye bangaren fulani Amina suka fara shiga qwarai taji dadin ganinsu dukkansu sunyi shar dasu musamman Samha da tayi wani haske tayi qiba sun jima suna hira sannan yace “tashi muje mu sauran bangarorin harta miqe ta juyo tace “don Allah fulani kisa a damamin kunun tsamiya kusan sati guda nake sha’awar shi ni kuma ban iya ba”
Dariya sosai fulani tayi tace “bakida matsala Gimbiya nida kaina ma zan dama miki meye amfanina” itadai batace komai ba tayi dariya ta fice da saurinta tabi bayansa donshi ya jima da fita yana mitar tsirfarta tayi yawa sai yakaita anyi checking nata bangaren fulani Hadiza suka shiga suna shiga ta zubawa Samha ido tare da miqewa ta tarosu tana “lale lale ga gimbiyarmu yau ta kawo mana ziyara” murmushi tayi tayi qasa domin gaisheta tayi saurin dagota tace “kul banaso ki daukeni kamar Lubabatu mahaifiyarki nice fah aminiyar babarki” tana mgnr tana shafa cikinta tace “kay Masha Allah kinyi shar dake dana ya iya kiwo sosai koda yake dorawa yayi daga inda ya tsaya dama” shidai kallonta yakeyi qirrr ta cikin glass din idonsa gaba daya bai yarda da ita ba yana kallon sanda takai hanu zata shafa cikin Samha amma bata samu nasara ba wayarsa ya fitar ya fara danna wani abu kawai ya mayar da ita aljihunsa can fulani Hadiza ta saki Samha tace “ina zuwa” tana shiga daki Samha taga ya fito da wayar tasa ya zuba mata ido batasan me yake kallo ba amma taga yayi murmushi ya mayar da ita aljihunsa daidai lkcn da fulani Hadiza ta fito tace “kun kuwayi saa yanzu Hajiya Lubabatu ta dawo” miqewa yayi ya kamo hanunta yace “ok kya gaisheta” fita sukayi suka barta da sakakken baki bangaren Dad dinta suka shiga amma ga mamakinta memakon ya kaita bangaren Mamy sai taga ya nufi bangaren Dr Hasina suna shiga.
Samha tayi wani tsalle ta rungumeta tace “nayi fushi Aunty tunda muka koma bakizo ba inata jiranki” murmushi tayi tace “bansan yaushe yata zata girma ba wai me Mainan yake baki kikeci ne wannan uwar qiba haka kinyi wani fresh dake” a kunyace tace “kayy aunty dariya sukayi dukkansu ya dubi Dr Hasina yace “ki dubamin ita sosai Dr” dariya tayi tace “bakada matsala Mainah” kama hanunta tayi suka shiga dakinta ta zaro wata yar kwalba ta bata tace “shiga kiyi fitsari ki kawomin” batayi musu ba taje tayi ta kawo mata tayi yan gwaje²nta ta dago tayi murmushi sai kuma tace “zako kwanta a wancen gadon” batayi mata gardama ba ta kwanta tayi mata duk abinda zatayi mata tace “sannu tashi muje ni zanyi albishir dinnan bake ba”
Fita sukayi yana ganinsu ya miqe tayi dariya tace “murna shagali Mainah mun kusa daukan jika adadin kwanakinta a gdanka adadin kwanakin cikinta” wani uban ihu yayi yace “Alhmdllh Allah na gde maka” itadai Samha kamar ta nutse tsabar kunya haka shida Dr Hasina suka rinqa nannan da ita me zataci me takeso tambayar da suketa yima kenan tayi shiru tsabar kunya ko ido raqi dagawa su hada da Mainah Abdu miqewa yayi yace tashi mu tafi itama ta miqe Dr Hasina harda wani taimaka mata ta miqe saikace cikin tsufa yayi ya dubeta yace “anjima zakiga saqo Dr” gdy tayi masa suka fita tanata yimusu fatan alkhairi suna fitowa harabar gdan ta nufi sashin da zaikaita gurin Mamy yayi saurin riqeta tare da daure fuska yace dare yayi muje kisha kununki mu wucce gda” dagowa tayi ta kallesa tace “amma dai naje nayi sallama da mahaifiyata ko” sake tsuke fuska yayi yace “shine nake fada miki bazakije ba kwayi waya”………….
*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/17, 1:20 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*