Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 37-38

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

3️⃣7️⃣⏏️3️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ta tafi gun window ta Kama labulan tana Wasa dashi da murmushi a fuskarta tace”ko a Yaya kake Ina Sonka baby bazan tab’a guje maka ba kaji aliyuna ”

Yace”is that a promise?”

Ta bar gun window ta koma bakin gado ta zauna ta lumshe Ido tace”ofcourse love inda na sameka din Nan da wahala kana ganin akwai abinda zai raba mu ne wallahi ko Salina kayi zance ban sako ba”ta Kare cikin dariya

Shima dariyar yayi sosai yace”are you serious sweetheart ?”

Tace”more than serious dear ”

Yace”bare ma Nima bazan tab’a sakin ba wallahi ko za a mutu kin San Allah in Zaki tare ki ajiye duk wani stubbornness naki a gida domin a guna d’au bazaiyi aiki ba sweetheart in fad’a Miki bana Jin magana in nace Zan fad’a Miki abubuwan Dana aikata just to get you Zaki Sha mamaki ”

Cikin Jin dadin hirar tace”me kayi to get me ”

Yayi dariya yace”mu bar hirar sai Randa hankalinki zai dawo jikinki Dan Ina da tabbacin akwai babban drama Nan gaba sosai bàyan dramar in hankalinki jikinki sai in fad’a miki,a ranar kina arms Dina da tsohoe ciki Ina shafa kanki Zan Baki labarin komai”

Murmushi tayi tace”kana bani kunya ”

Yace”gomma dai ki cire kunyar Nan dan nikam bani da ita ki cire ta mu kwashi rayuwa me Dadi ”

Ta lumshe Ido tace”I will adjust inshallah

Yace”better do that dan a rayuwata bana son noke noke ”

Tace”alright Ina zuwa I have a called daga abbuna”

Yace”kafin ki wuce please me Kika tanadar min na amarci ”

Cikin Jin kunya tace”Aliyu ”

Yace”what?ai gaskiya ne akwai laifine in na tambaye matata abinda Nike so?”

Tace”ok me kake so ”

Yace”Ina son ki Zo da zafinki ki rikitani as in ki kaini duniyar da ban santa ba”

Tace”uhmmm”

Yace”ba akwai abinda amare sukeyi ba yanzu?ehrmm mema ake ce mishi oh yes gyaran jiki toh shi Nike so kiyi a gyara min ke ciki da waje Dan Ina son navkwashi gara

Sabar kunya Saida tari ya sarketa tayi saurin kashe waya

Kiran Abby tayi Dan his called has been waiting for long

Yana dagawa ta

Maman Nur

Back to top button