Ni da Patient Dina Book 2 Page 50
Fanan ,zeenat, fawwaz ,areef, Mr azaad yau weekend suna zaune afalo suna hira Mr azaad kuma yana gabatar da online meeting aneesa ta shigo da trolley a hannunta gaba daya kallonta sukeyi suna jiran suga inda zatayi wajan Mr azaad tayi ta ajiye trolley din agefen kujera ta zauna ajikinshi,satan kallon fanan yayi dan yaga reaction dinta, ko kallon inda suke batayi ba taci gaba da bawa su fawwaz labari sukansu mamaki sukayi ganin ko ajikinta, zagayowa da hannunta tayi ta wuyanshi ta kwantar da kanta a kirjinshi tana zuba mishi shagwaba, tana cikin basu labari sukaji tayi shuru ta tsurawa Mr azaad da aneesa ido ganin bece ta tashi ajikinshi bane yasa ranta yakara baci dazun ma dannewa tayi dan tayi zaton Mr azaad zece ta tashi sekuma taga bece mata komai ba yaci gaba da abinda yakeyi. Shikuma badan komai yaki cewa aneesa ta tashi ba sedan bata mishi rai da fanan tayi wato ko ajikinta ta nunawa kowa bata kishinsa shisa yabar aneesar be kulata ba. Afusace fanan ta mike babu abinda zaka gani a idonta daya wuce wutan kishi fisgan trolley din aneesa tayi, tayi waje dashi ta cillar a compound din gidan sannan ta dawo kanta hannunta tasa ta jawota daga jikin Mr azaad kokarin faduwa aneesa tayi ta tsayar da ita kafin rai amatukar bace tace ” aneesa wallahi kidena shiga gonata daga yau inna sake ko da ganin inuwar ki a part din nan na lahira seyafi ki jin dadi amma inkin musu ki gwada ” cike da masifa take mata magana har haki takeyi tsabar yanda ranta ya baci , galla mata harara aneesa tayi sannan tace ” ko! to bismillah duk sanda na shigo gidan nan senazo part din nan kuma ba wajan kowa zanzo ni ba fa ce baby , and baki da right din da zaki hanani zuwa gun my husband to be , kina zaune a gida kikasan ko yayi ajiyar baby a jikina” wata irin zafafan mari guda hudu fanan ta dauketa dasu kafin tajata da karfin gaske tayi waje da ita duk suna tsaye sunyi carko_carko ganin yau daya sunga fushin fanan abinda basu taba gani ba , Mr azaad kuwa yatafi duniyar tunanin yanda ze mugun hukunta aneesa saboda tanason tashiga tsakanin shi da matarshi yanzunma ya akare fushi takeyi dashi bata gama wucewa ba azo da wannar maganar . wucesu tayi ko kallon inda Mr azaad yake batayi ba tayi part dinsu shima bin bayanta yayi yasameta tana safa da marwa, tsayawa yayi abakin kofan ya harde hannunshi akirji yazuba mata ido ganin yanda ita kadai take cika tana batsewa ” Mr azaad banta ba tunanin haka daga wajanka ba wato kayi hakan ne dan kaci min fuska agaban budurwanka ! har zatace min ko kayi ajiyar baby ajikinta ni ina matarka bakayi ajiyar ajikina ba se ajikin wata daba muharramarka ba” ta karishe maganar idonta tabb da hawaye , betaba tsammanin haka daga wajanta ba shi tunaninshi Koda kowa baze fahimce shi ba ita yakamata ta fahimce shi dakyar ya iya bude baki yace mata ” fanannnn ni kike zargin aikata alfasha da wata ?” Yagama maganar yana nuna kanshi da yatsa ” ni ba alamusuru bace dazan san hakan balle inyi shaida kuma aiba tare muke fita ba dazansan abinda kake aikatawa awaje nasani ko…..” dauketa da mari wanda yasa tayi shuru tadena gane komai ta dafe setin inda ya mareta nan take hawaye yafara kwarara daga idonta ” fanan haryakai ki yarda da abinda wata zata fada miki akaina kizo zakimin rashin kunya amatsayina na mijinki kin ban mamaki wannan shine irin son da kikemin ?” cewar Mr azaad da lokaci daya ciwon kai yarufeshi yadade beshiga cikin matsanancin bacin rai irin na yau ba tabbas fanan ta bashi mamaki dukda yasan shima yanada laifi amma ita meyasa zatayi saurin yanke mishi hukunci batare da tasan gaskiya ba , bacin ranshi da kowa yake gudun ganin shine yau yamotsa badan kowa ba sedan fanan jikinshi babu abinda yakeyi in banda aikin rawa da tsuma, share hawayen fuskanta tayi taci gaba da fadin ” eh nafada din Mr azaad aiba karya bane ni ina matsayin matarka ka taba kusanta na ne nasha binka da maganar hakan amma seka tsaya kanamin wasu maganganu da hankali baze Kama ba kana cemin yarinya! Ita ai ba yarinya bace ta girmeni nesa ba kusa ba se kaje ku daura daga inda kuka tsaya” batare da yace mata komai ba yadauketa cakk dan baya cikin hayyacinsa saboda yau tagama tunzurashi , bedroom dinshi yanufa da ita ya wurgata akan bed cire rigan jikinshi yayi yahau bed din ya fincike hijab din jikinta yasa hannu ya yage rigarta gida biyu , komai da zafi yake mata shi saboda baya cikin nutsuwarshi daze tuna itadin virgin ce , jin yana kokarin ratsata ne yasa tayi kara me karfi tsaban azaban da taji dukanshi takeyi da iya karfinta da yakushi amma ko kadan bayajin yarigada yayi nisa bayajin kira kukan da takeyi bayaji balle yamata rangwami hakuri take bashi tana kuka kamar ranta zefita, tun tana iya kukan har numfashinta yadauke cak bata motsi ta suma , seda yasamu gamsuwa tukun yasauka ajikinta nan ne hankalinshi yadawo jikinshi kallonta yayi yaga babu alamar tana numfashi kai idonshi kan bed din yayi yaga yanda yayi dama_dama da jini ko ina yabaci da jini yamata kaca_kaca betabajin tsoron wani abuba arayuwarshi seyau rike kanshi yayi dayaji yana neman fita danasanin ne yacikashi tabbas bacin ranshi be mishi rana ba babban abinda yake guje mata kenan amma ita bata gani gashi abinda yaje yadawo, tana kwance bata numfashi gashin kanta duk ya barbaje fuskanta ya kumbura musamman wajan libs dinta tausayinta ne yakamashi yama rasa mezeyi mata yanzu gashi shiba likita ba tunanin kiran doctor ammar yayi se kuma ya fasa kishinsa baze bar namiji ya kalle mishi mata ba tunawa yayi da anty amina na gida layinta yakira bugu biyu yayi ta daga muryanshi dabaya cikin nutsuwa taji yasauka mata a kunne ” big anty kiyi sauri kizo wifey ba lafiya ” kitt yakashe kiran tanajin hakan ta mike dasauri dan bata raba dayan biyu na yau fanan tazama cikakkiyar mace , toilet yashiga yayi wanka shaf_shaf yazura jallabiya baka ajikinshi dawuwa inda take kwance yayi da dabara yacire bedsheet din daya baci yakaishi cikin washing machine underwear dinta dasuke kasane ya kwashesu yakaisu toilet yadawo yarufeta da blanket yazauna yarike hannunta yayi tagumi.
_____ knocking anty amina tayi cikin sauri yabude mata kofa ganinshi acikin wannan halin ya tabbatar mata da fanan tasha bakar azaba wuceshi tayi tabarshi a bakin kofa tashiga ciki kwance tasameta yanda yabarta seda gaban anty amina ya fadi da ta kalli fanan a wannan yanayin, kallonshi tayi tace ” kadan bamu waje kaji” gyada mata kai kawai yayi yafita yazauna afalo.
Toilet tashiga ta hada ruwan zafi acikin jacuzzi taje ta dauki fanan din dan bawani nauyine da ita ba tasata acikin jacuzzi,nauyayyar ajiyar zuciya tasauke dukda haka tana asume bata farfado ba , seda ta tabbatar da ruwan zafin ya ratsata sosai kafin ta canza wani daya dan fishi zafi , sosai ta gasa mata jiki dan Mr azaad yayi mata barna da take tunanin dole se an mata dinki , kwantar da ita tayi akan bed tasa mata jallabiyar Mr azaad data dauko a dressing room dinshi layin kawarta ta kira doctor safiya, bayanta dagane tamata bayani kafin ta kashe ,
Bayan 40mint doctor safiya tazo gidan kiran layin anty amina tayi ta sanar mata ta iso fitowa tayi tashigo da ita, Mr azaad na falon yakasa fita a part din ganin doctor da anty amina ta kira ne yasa hankalinshi kara tashi , dubata doctor safiya tayi kafin ta kalli anty amina tace ” kawata yarinyar nan baa mata shigan sauki ba sekace fyade gaskiya tasha wahala se an mata dinki ” gyada Kai kawai anty amina tayi dan itakanta fanan tabata tausayi .
dinki doctor safiya tayi mata hade da allurai ta daura mata drip da fadawa anty amina abinda yakamata adinga mata suka fito ta rakata har inda tayi packing din motar ta, tana dawuwa falo ta iske ummi na zaune tana jiran dawuwarta ” nikam daughter waye ba lafiya danaga kamar doctor safiya tazo gidan nan?” cewar ummi datake jiran amsar anty amina ajiyar zuciya anty amina ta sauke kafin tace” ummi feena ce ba lafiya shine azaad ya fadamin nikuma na kira doctor safiya” tunda ummi taji hakan tagane inda maganar ta dosa ta wani bangaren tana farin ciki wani bangaren kuma tana tausayin fanan dan tunda harda doctor tasan tasha wahala Allah yakara sauki ummi ta mata anty amina ta koma part din, ganin sun fitane yasa yashiga dakin dakyar yake iya daga kafarshi jin shima kamar beda wani ishashen lafiya durkusawa yayi agabanta yariko hannunta daya, ciki_ciki yake fadin ” am sorry wifey !am so sorry ki yafemin nasan ni me laifine agareki ” yafada yana kifa kanshi akan bed din , hannunta dake dauke da drip din tasa akanshi tana shafa gashinshi dagowa yayi yana kallonta idonta dayayi ja ya kumbura yana kanshi tana sakin murmushi da fuskanta daya dan kumbura dakyar ta iya bude baki tace ” thank you Mr azaad” mamaki ta bashi ganin bataji haushin abinda yafaru ba sema murmushin da ta mishi hadi da godiya shafa kumatunta yayi yace ” am sorry wifey nagode sosai Allah yamiki albarka narasa wani irin godiya zan miki kimin kyautan da bazan taba mantawa dashi ba har iya karshen rayuwata” murmushi kawai takeyi suna rike da hannun juna dan yamutsa fuska tayi dasauri yace ” meyafaru baby ?” a shagwabe tace” habiby yunwa nakeji” tashi yayi dan sauri haryana kokarin yin tuntube ze fita kenan anty amina tashigo riko hannunshi tayi tana ” wannan saurin fa ?” Sosa wuyanshi yayi yace” wifey ce tace tanajin yunwa ” kai kallonta tayi kan gadon da fanan din take kwance tayi taga ta farka sannan ta maida kallonta kanshi tana ” ka samu waje kazauna zan hada mata yanzu kai dinma kamar baka da lafiya naga ” tafada tana taba wuyanshi jikinshi akwai dan zafi zama yayi akan kujera itakuma taje wajan fanan da take binsu da ido tace mata ” sannu ko my feena” sauke idonta tayi tanajin kunyar anty amina shikenan yanzu kenan anty amina tasan abinda yafaru tsakaninta da Mr azaad yar murmushi anty amina tayi dan tasan kunyar fanan baze barta su hada ido ba yasa tafita a falon tashiga kitchen dinsu ta hada mata farfesun naman rago yaji kayan hadi da yaji ta samata sannan tasawa Mr azaad dakin ta koma ta ajiye mishi nashi agabanshi tace” oya kaci kaima ” sa pillow tayi ta gyarawa fanan din tadan zauna kadan ta fara bata abaki harta koshi , shima Mr azaad yaci amma bawani sosai ba duk hankalinshi na kan fanan da takeci kadan kadan tana yamutsa fuska magani anty amina ta bare ta mika mata kin kallonsu tayi dama tunda yaga an balla magani yasan zaa rina tasowa yayi daga inda yake zaune yazo yakarbi maganin a hannunta yasasu a cikin glass cup ya jiqasu suka narke yabata tasha dakyar tana qaqarin amai lallabata yayi harta dena yunkurin amai din anty amina komawa gefe tayi tana kallonsu sunyi matukar burgeta bugu da kari sun dace da juna musamman yanda Mr azaad yake tarerayan fanan .
drip din karfe 7 nadare ya kare shi yacire mata yadauketa yakaita toilet yamata wanka yakara gasa mata jiki da ruwan zafi tayi alwala,ya nadota a towel kamar wata jaririya kayan bacci yasamata sannan yabata doguwar hijab ya shinfida mata sallaya daga zaune ta rama sallalolin da ake binta . zeenat ce tayi knocking yabata izinin shigowa basket ne a hannunta hade da flask zama tayi akan kujera tace ” anty fanan sannu ya jikin ?” ” da sauki zeenat ya ummi yau kwata_kwata banje wajanta ba ” cewar fanan tana zaune akan sallayar bata tashi ba bude flask din yayi dake dauke da lafiyayyar kunun gyada ummi ce ta hada mata shi da kanta mika mata cup yayi takarba ta kai baki dadi ne yaratsata batasan lokacin da ta shanye ta mika mishi cup ya kara mata ba, zuba mata yayi yabata zeenat ce tace ” anty fanan ashe kema kinason kunu ? ummi ce ta miki da kanta” ” laah da gaske ummi ce tamin?” cewar fanan dake shan kunun , shide Mr azaad surutun zeenat ya isheshi, fanan seda ta shanye kofi uku kafin taji ta koshi , gyara zama zeenat tayi tace ” anty fanan amma meye yake damunki ?” daka mata tsawa Mr azaad yayi yace ” tashi ki fita ina ruwanki da abinda yake damunta ” tun kafin yagama magana zeenat ta fita da gudu , kunshe dariya fanan tayi tana girgiza kai hararan wasa Mr azaad yamata yace ” ke ko ?” Kokarin tashi tayi zata hau kan gado tasa kara zata fadi ya riketa dan ita tamanta akwai ciwo ajikinta kwantar da ita yayi akan bed din yana mata sannu , turo baki gaba tayi tace ” nide bazanyi hakurin ba se kamin tausa ” nade hannun jallabiyarsa yayi yace ” ni awa ai dolena inyi abinda baby takeso ” mammatsa mata jiki yafara yana mata tausan tailan hhhh tsabar dadin tausan har tayi bacci.
Bakin hayaki ne yake tashi acikin wata kungurum din kogo da girmanshi baze misaltu ba duk suna sanye da bakaken kaya jikinsu duk gashi yan kungiyar satanic kenan , tanzarzar na zaune akan kujeran mulkinsa su kuma yan kungiyar sunyi circle ga yara da manya dasuke kwance amace kusan rai goma an sare musu kawunan su jini nata zuba a acikin manyan kwarya seda yacikasu dam tukun, na hannun daman tanzarzar yamike yaje gaban jinin yafara wasu surkullenshi da sambatu irin nasu na matsafa walkiya ne ya bayyana akan kwaryar jinin , yasa wata karamar kwarya ya dibo jinin aciki yakai bakinsu yafara sha kamar Wanda yasamu ruwa , mommy ce second haka suka shanye jinin duka tanzarzar na zaune akan kujera yana sakin yar iskar murmushi da wannan muryar tashi mara dadin ji yafara magana ” sadaukarwa ya kammala kowa yafadi bukatar shi da yakeso ayi mishi ” matsowa kusa mommy tayi tace ” ya shugaba nasan kasan abinda akamin an kashemin dana! da yardar ka ina bukatar daukar fansa akanta ” bushewa da mugun dariya tanzarzar yayi yace ” nasan da hakan amma kisani ke kika fara takalar yaki tsakaninmu da vampires union, duk hurdar mu bama shiga harkan wayanda ba yan kungiyar mu ba amma ke kika kashe musu har mutane uku. yanzu gashi seda sukayi sanadiyar rayuwar danki sannan wacce zaki dau fansar akanta tana dauke da jinin sarauniyar nasminaya duk abinda zaki mata baze tabayin aiki ba ki bari nan gaba inmun shafe tarihin ita sarauniyar tasu semu dawo kansu ” durkusawa tayi kafin ta koma wajan tsayuwarta , alh Ibrahim tijjani mahaifin aneesa ne yafito yace ” ya shugaba nikuma so nakeyi in kashe azaad muhammad mainasara bayan ya auri yata aneesa ” sake bushewa da wata dariyar tanzarzar yayi yace ” kar wanda ya sakemin maganan da yashafi wayanda suke tare da sarauniya domin muddin tana raye bazata bari a cutar da wani nata ba so nakeyi in kwace jaaazana atare da ita sannan in aureta ! muddin mukayi nasara akansu dole sena maida ita baiwata sannan in aureta in kashe mijin nata hhhhhhhhhhh” ya gama maganar yana wata muguwar dariya , cikin tsawa dayasa kogon girgiza yace ” duk ku bace kuban waje ” jinjina mishi sukayi kafin dukkansu suka koma jemage suka fire sama .
Adamawa Yola agidan alh badamasi me ruwa.
Duk ya tara iyalanshi a falo yana zaune yana girgiza kafa ga nusaiba a zaune akasa kan carpet bude taro yayi da adduah yafara da ” nusaiba nasan kinsan dan ke na shirya wannan zaman kinason ki nuna min ni ban isa dake ba ! Kin na ce akan azaad mainasara ya nuna baya raayinki amma ke kinqi fahimta na hadaki da dan uwanki dayake sonki nanma kinqi to bari kiji kar insake jin kinje mainasara family kin tayar musu da rigima tunda yanzu yariga da yayi auranshi kuma magana ta karshe nariga da na miki miji ko kinaso ko bakyaso dan uwanki lukman zaki aura” tashi tsaye madina tayi ta tsaya tana rike kugu ” baa isa ba! Baa isa ayiwa yata auran dole ba , bazaku kashemin itaba ku cuceni yauwa ” taja hannun nusaiba fuuuu suka bar falon girgiza kai alh nasir yayi mahaifin lukman din , hajiya Hussaina de bata da bakin magana tunda alh yagama fadar abinda ze fada, haka zalika alh me ruwa be sake cewa komai ba abinda yasani de shine muddin madina tayi kokarin tarwatsa wannan auren ze dau mummunar mataki akanta .
” auta zoki kaiwa yayanku abincinshi daki nasan yana nan yana bacci be tashi ba ” cewar mama da ta gama zubawa kowa abinci tunda akayi wannar case din na tsakanin ya usman da khairaty yadena shiga cikin mutane ko kasuwa ba wani zuwa yakeyi ba yarame yayi baki kamar ba ya usman ba babu yanda basuyi dan ya sake amma abu yaci tura harsuka gaji suka zuba mishi ido koda ya al ameen yaje dan yamishi hira haka zeyi shuru ya barshi harya gaji yayi shuru haka suka zubamai ido kawai kuma tundaga wannan ranar be sake ganin koda me kama da khairaty ba , shigowa dakin auta tayi hannunta na rike da kulan abincin shi wata razananniyar kara tasa da gudun gaske suka shigo dakin nashi cikin tashin hankali dan karan da auta tayi ta firgitasu kwance suka samu ya usman acikin aman jinin da yayi asume innalillahi wainna ilaijiraji unnn kawai suke iya furtawa daukanshi ya al ameen yayi yasashi a mota shida suhaima da auta baba kuma shida mama basu tsaya ako ina ba se a medical center na cikin garin gombe admitting dinshi sukayi a emergency , taimakon gaggawa suka fara bashi kusan bayan 1 hour suka fito suna goge zufa tasowa sukayi suna tambayarsu ya jikin nashi kallon baba da ya al ameen doctor yayi yace ” ku biyoni office” yayi gaba suka bi bayanshi duk sun matsu suji me ze fada zama sukayi doctor yacire glass din idonshi yafara magana ” am ranka yadade kuyi hakuri da abinda zan fada muku! dan ku gaskiya yana cikin wani halin rayuwa ko mutuwa duk da ranshi baa hannunmu yake ba amma a halin dayake ciki yanzu tabbas inbe samu abinda yakeso ba zaa iya rasa shi domin yakamu da ciwon zuciya kuma saura kadan ya buga , a shawarce kafin nan da awa 2 ku gaggawar samo mishi abinda yakeso saboda inya tashi yayi arba dashi ko hakan ze taimaka amma in ba haka ba yana cikin danger” tunda doctor yafara magana baba da ya al ameen suke zufa kamar wanda aka watsawa ruwa sun jike tashin hankali da baa sa mishi rana yanzu tayaya zasu fara wannan kwamachalan hada aljan da mutum .
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8
⚕️⚕️ NIDA PATIENT DINA
Story & written by ✍️
MRS ISHAM
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
( J. W. A )