kawali Ne 7
*KAWALINE*
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*7*
America tayiwa siyama daɗin dayasa taji ma batason dawowa nigeria gaba ɗaya,dan ta tsani rayuwar gheto duba da cewa yanzu tana new york city.
Habu buƙata cillawa yake da ita aƙasar kuɗi yasakar mata bakin jaka tai yadda takeso,sabida shiɗin sanata ne me ci ,kuɗi ba damuwarshi bane.
Cikin ƙanƙanin lokaci tai wani irin mahaukacin kyau jikinta ya murje hutu da jin daɗi ya zauna ajikinta,
Ko ina update kawai takeyi,ita babbar yariya,ga kyau ta ƙara akan nada.
Yau da yammaci ta tafi shan ice cream,sabida tasan gurare sosai a new york,shiyasa habu buƙata ke barinta yawo ita kaɗai,to yau ya tafi gurin taron daya kawoshi ƙasar shine ta fita.
Acan ta haɗu da wata matashiya wacce zasuyi saanni me suna jamila amma anfi saninta da jamcy cool.
Bayan sun ɗan zanta amatsayinsu na ƴan ƙasa ɗayane,jameela tace,”kema hala sugar daddyn ne yakawoki yaci ƙuruciyarki?”
Dariya siyama tayi tace “wallahi shifa yakawoni kefa?”
“mtsuuu duk kanwar jace,amma ni nagaji wallahi sonake na gudu dan yamaidani kamar injin sex se ayi so shida bakwai arana”Cewar jamcy cool cike da damuwa.
“Wallahi nima hakance ke faruwa danni inde muna guri ɗaya zaa iya yi so sha biyarma sabida harijine sede bansan taya zan iya guje masa ba “Cewar siyama cikin damuwa.
“karki damu,kisamo passport ɗinki kizo muje muyi visa zuwa dubai danni fitowar danayi yau kenan can zan tafi daga nan dagacan inyi gida”cewar jamcy cool tana murmushi.
“yana jakata yanzu haka sede kuɗin yin visas ne babu wallahi”
“Sashi zakiyi yabaki inma haka bataiba kisato ku kawo muyi mu tafi,kemade kamar wata baƙuwa aharkar”
Shuru siyama tayi tana nazari,kamin ta sauke ajiyar zuciya tace”muje kiyimin zanyi ƙoƙarin kawo miki gobe insha Allahu ”
Batare da tunanin komai ba suka rankaya embassy na dubai,sabida jamcy cool ita tasaba zuwa.
Duk abinda yadace suka biya akai musu suka baro gurin inda akace jibi suje airport.
Se yamma suka rabu bayan sunyi musayar number waya.
Koda siyama ta isa gida samun habu buƙata tayi a falo,da wasu irin mahaukatan kuɗaɗe agabansa acikin akwatuna daloli.
Gefe guda kuma ga kwalbar giya yana korawa,yana ganinta ya miƙa mata hannu ta isa gareshi,yace cikin maye”baby kinga kuɗin da suka sayi wani kamfanin takalma na,naƙi bari susamin ta acct ne gudun kar can nigeria agano abincikeni”
Wani miyau ta haɗiye kwat tace”kayi dabara baby Allah taimaka”
Akan kuɗin ya kwantar da ita yarabata da kayanta ya shiga ayka mata dan giyar dayasha ta motsoshi.
Haka suka kwana yin abu guda ahuta aci gaba saida gari ya waye,bayan sunyi wanka sunci abincine,habu buƙata yace mata idanunsa na lumshewa”zannkwanta baby banaso atasheni sena tashi da kaina, dan haka miƙomin kwalbar wiskey ɗaya insamu in huta,kuma kuɗaɗen dake falo kishigo dasu nan pls”
“To baby,ta faɗi jikinta na ɓari,ta nufi fridge,tana zuwa ta ɗauko ta kawo masa ya ɓalle hancin ya tuttulawa cikinsa wacce tafi ƙarfin kansa.
ja masa ƙofar tayi ta koma falo,zuciyarta ke ayyana mata abubuwa da yawa gameda kuɗin,amma seta kira jamcy cool dan ta bata shawara.
Video call sukayi lokacin da jamcy taga yawan kuɗin ita kanta ta girgiza dan haka tace”maza ki gyarasu ganinan zuwa a mota mu gudu dasu tunda bacvi yake,ƙarfe huɗun asuba jirginmu zetashi”
Siyama batasan ko kuɗin sunkai yawan nawa ba a Nigeria amma de tasan kuɗine masu yawa.
Da sauri tayi kamar yadda jamcy cool tasata,ta gama kenan ba jimawa,jamilar ta ƙaraso da taxi suka sa kuɗin aciki siyama tashiga bayan ta ɗauko komai nata suka gudu.
Ranar basuyi bacciba asubar fari suna airport inda jirginsu ya ɗaga zuwa dubai ransu fess cike da farinciki.
Habu buƙata be tashiba sai asuba,tun jiya giyar taƙi sakinshi koda ya farka wanka yayi ya kimtsa sannan ya fara kiran siyama tazo dan gobe zasu wuce nigeria.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.