Garin Dadi Hausa NovelHausa Novels

Garin Dadi 34

Sponsored Links

©️ *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
_(Home of experts & perfect Writers)_

*GARIN DAƊI……!*

*_NA_*

*_UMMI A’ISHA_*

*Wattpad :@ummishatu*

PAID BOOK #500

{34}

*Ina kuke manyan mata ƴan ƙwalisa ma’abota son gyara da kece raini, maza ku garzayo ku nemi maman Maryam domin samun lafiyayyu kuma haɗaɗɗun Lagos lace wanda zaku iya samun ɗinkakku da kuma sabbi a ledarsu, kaya iya zaɓinki, gefe ɗaya muna da GHT product, zaku samu,*

~MAI DA TSOHUWA YARINYA

~FEMALE CARE

~REODEO

~VIGOR MAX

~ LONGZIT

~B CLEAR

*DUK ZAKU SAMU WADANNAN KAYA CIKIN SAUKI DA RAHUSA MAZA KU NEMI MAMAN MARYAM AKAN WANNAN NO 07080222187, SIYAN NA GARI MAIDA KUƊI GIDA…..*

~~~Yana maƙale dani a jikinsa a haka har muka dangano da cikin falonmu, sai lokacin ya ajiye ni yana ƙarewa shigata kallo da kyawawan idanuwansa masu kashe min jiki da ɗauke min hankali,falon wani irin daddaɗan kamshi yake na turaren wutar da na kunna yake cigaba da tashi a cikin burner, jikina kuma ƙamshin turaren touch yake yi,

“my baby…… Kin yi kyau” yace dani yana riƙoni muka zauna tare akan kujera, jakar tashi na ajiye sai lokacin nake jin kunyar rigar dake jikina,

“ya hanya? Ya aiki?”

“Duka lafiya my baby” yace dani yana ɗago fuskata da yatsunshi guda biyu,

“Muje ka ci abinci sai kayi wanka, ko sai ka fara yin wanka zaka ci?”

Ɗan jimm yayi kafin ya ɗora idonshi kan fuskata yace,

“Sai na fara dake first sannan sai inyi wanka then sai in ci abinci….. Ya jikin? Zo mu gani ko kin warke”

Ƙasa nayi da kaina ina tuna baƙar azabar da nasha wancan karon, amma duk da hakan dai a haka zan daure har komai ya daidaita kamar yadda Dr Aziza tace,sai da ya fara duba wurin sannan ya sake jana jikinsa,

“Ka fara cin abinci please…” na faɗa idanuwana narai-narai,jawoni yayi jikinsa sannan naji yace,

“No baby…… Wai nikam ina alƙawarin da aka yimin ne? Ance za a nuna min soyayya and za a barni inyi yanda naso….”

Kissing ɗin wuyanshi nayi a kunyace, tun kafin in ɗauke lips ɗina daga wuyanshi naji ya mayar min da martani ta hanyar kissing ɗin goshina, haka ya rinƙa bin ko ina na fuskata yana sunbata har ya iso wuyana, ɗaukata yayi cancak muka nufi bedroom dan can zai fi sakewa fiye da nan bakin mu jone da juna, tare muka yi masauki da katafaren gadona wanda yasha sabon bedsheet Light blue, tunda ya kama bakina da nashi bai saki ba sai da ya shafe dogon lokaci yana tsotsa cikin nuna zallar soyayya, rigata mai ɗan ƙaramin zip ce daga gefe wanda ba zaka taɓa sanin akwai shi ba sai idan sani kayi, duk da abuɗe take daga ƙirjin amma ba zata fita daga jikina ba har sai idan anyi unzipping ɗin rigar wadda ko bra ban saka ba saboda irin yadda ta kamani cifcif daga sama ta ƙawata halittun ƙirjina ta fito da rabinsu waje na san wannan na ɗaya daga cikin abinda ya sake ruɗashi kuma ya gigitashi, sunbatar ƙirjina yake ta yi yana ƙokarin saɓule rigar amma ya gagara saboda yadda ta kamani ɗam, saida yayi iya yinsa amma ya kasa rabani da rigar, haƙura yayi ya cigaba da kissing ɗin wurin, saida na gama jan ajina sannan nai unzipping zip ɗin, cikin murna da ɗoki ya shiga wasa da wurin ta hanyar ɗora bakinshi a gun,

Koda aka zo uban gayyar sai shiru kawai ba a magana wai malam yaci shirwa, shi kam yasha nishaɗi yayin da ni kuma nasha wahala iya wahala domin ba dan kar inyi ƙarya ba da sai ince wannan maganin da Dr Aziza ta bani tightening ɗina yayi gam domin banji marabar wannan da wancan karon ba,duk dauriyar da naso yi sai da nasha kuka, shiru nayi na kwanta lamo a jikinsa ina sauraren rarrashi da dadaɗan kalaman da yake faɗa min masu kama da sugar wurin zaƙi, wai nafi duka matan duniyar nan awurinshi kuma yayi min alƙawari ba zai haɗani da kowacce mace ba, ba zai yimin kishiya ba, duk da na azabtu sai da kalamansa suka yi tasiri a gareni har ta kaini ga na sunbaci bakinsa, taimaka min yayi muka shiga wanka tare, da ruwa mai zafi muka yi wanka duk ina jin ƙasana yana faman yimin zugi sai dai bai kai wancan karon ba da alama raunikan da ya faffama, tare muka fito ni na shirya cikin wata yar ƙaramar riga iya gwiwa inata faman zuba ƙamshi shi kuma bai saka komai ba sai iya boxer, falo muka koma lokacin har 6 tayi ankusa kiran sallar magriba, satar kallonshi nake yi cikinsa sam babu tumbi duk da giant ne saboda yace min wai yana zuwa gym kuma yana yin ball da sauran exercise amma duk da haka duk lokacin da na tsaya a gabanshi sai in ganni wata ƴar mitsila, abincin da na shirya masa na zubo mana muka ci sannan ya fita salla, nima sallar nayi na sake dawowa falo na kwanta, anan ya dawo ya iskeni, ƙokarin sake lugwigwita min jiki ya fara, ban hanashi ba dan na san yau dai ba zai ƙara kusanta ta ba sai dai ko nan da kwana biyu.

Yau kam kwanan farin ciki muka yi daga ni har shi, yanzu kam na yarda babu abin da yafi ka auri wanda kake so kuma kake ƙauna, dan zama da masoyi akwai daɗi, zaku yi ta ririta junanku, sannan babu wani abu mafi muhimmanci agun ƴa mace sama da ta kai budurcinta gidan miji wannan shi ke siyawa mace kima da daraja fiye da tarin dukiyar da za a kaita da ita, ni dai jina nake kamar wata sarauniya saboda irin yanda Samz ke ta faman nan nan dani, kulawa yake dani fiye da yadda nake kulawa da kaina, tare dashi muke yin komai, wanka, girki, wanke wanke da komai da ya shafi gida, wannan weekend ɗin da muka yi tare yafi kowanne daɗi agareni gashi dai friday yazo zai koma Monday amma duk da haka mun shayar da junanmu zumar ƙauna mai wuyar mancewa. Tun daga wannan al’amari da ya faru ranar da yazo bai sake nemana ba sai asubar ranar da zai koma, ba kamar wadancan lokutan ba wannan kam da ɗan sassauci kaɗan sai da ya gama kashe ƙishin ruwansa sannan ya tafi ni dai harda kuka na da zai tafi, bayan tafiyarshi da yamma bishra ta zo domin ta tayi ni zama.

A ɓangaren mommynsa kuwa tun bayan da ta warke suka fara ƙulle ƙullen yanda zasu tafi jihar Imo tare da madam comfort mahaifiyar Felicia wacce ita ce ke ƙara zuga mommy akan lallai lallai ta tashi tsaye ta dage wurin rabamu da Samz idan kuma ba haka ba sai tayi kuka da idonta,

A ranar da Samz ya bar Kano ya koma Abuja mommy ta kirashi tace tana buƙatar kuɗi zata yi tafiya zata je gida dan haka ya tura mata dubu sittin, baiyi musu ba ya tura mata, washe gari suka buga uban sammako suka kama hanya,

Ni dai tsakanina da miji na babu damuwa ko wata matsala yana sona nima kuma ina bala’in sonshi dan bama haɗa soyayyar junanmu da kowa, wuni muke muna waya haka kuma mu raba dare muna video call,

Kwanansu mommy ɗaya da yini ɗaya suka isa jihar Imo nan suka haɗu da Esther wacce itace tayi musu jagora har wurin boka, ita Esther ƙanwar mommy ce amma ba ciki ɗaya ba, kaf buƙatunta ta zayyanewa boka akan a raba ɗanta da matar da ya aura kuma a jawo hankalinsa ya dawo ya auri Felicia wannan kuma duk yana daga cikin zugar da madam comfort tayi mata,

Wani ɗan mitsitsin garin magani boka ya basu yace a zubawa samz a abinci ko lemo, da zarar yaci shikenan magana ta ƙare, washe garin ranar suka kamo hanya suka nufo gida, kuma tun a hanya ta kira samz tace masa lallai lallai gobe yazo gida tana son ganinsa inyaso ya koma, da yake yanzu baya son ɓacin ranta saboda lalurar hawan jinin da take fama dashi ya amsa mata da to shi kansa daddy lalurarta ce tasa yake ɗaga mata ƙafar da har take cin karenta babu babbaka, ni dai ranar munyi waya dashi mun sha soyayyar mu kuma mun rabu cikin farin ciki yana tsokanata wai wannan weekend ɗin idan yazo sai ya yiwa maganinshi over dose, zai sha babu adadi ni kuma nace to wallahi ashe kuwa zan gudu gida,

Babu wani ɓoye ɓoye lokacin da yaje mommy tace magani ta karɓo masa na neman tsari daga miyagun mutane da shaiɗanu, gashi nan yaci, ba dan ransa na so ba sai dan kawai kar ya ɓata mata rai har hawan jininta ya tashi ya zuba yaci, sam baya son ya sake zama sanadiyyar kwanciyarta a asibiti shiyasa yake kaffa kaffa da tskatsantsan da duk wani umarninta…………….

*Garin dadi littafin kudi ne ga mai bukatar cigaban labarin sai ya tura 500 ta 0774712835 Aisha Ibrahim Access Bank sai a tura evidence of payment ta wannan no 07044644433 ko a tura katin waya da shaidar biya wannan no 07044644433*

 

 

*_Ummi Shatu_*

Back to top button