Hausa NovelsMiskili Ne Hausa Novel

Miskili Ne 7-8

Sponsored Links

❤‍‍ MISKILI NE‍❤‍

 

 

https://chat.whatsapp.com/JHvLho4664m0KcDHi1EDmF

1) *Invitation card, video invitation card*
2) *Book cover 3d mackup, normal book cover 3 colors*
3) *Data flyer, Account number sticker*
4) *3d mackup logo, normal logo*
5) *Ideogram ai logo*
6) *How to remove background*
7) *How to download icons*
8) *Yanda zaki haɗa document na littafi,da kuma yanda zaki cire password idan aƙwai a jikin littafi*

9) *Zan bada application guda 3 waɗanda ba’a samun su a play store*

*Kuɗin da zaki shiga Class ɗin da zaki samu wannan garaɓasa ₦300 idan kin shirya ki turo kuɗin ki ta 1632036584 Saadatu Balarabe Access Bank ki turo shaida ta wannan number 07032895551 ko katin MTN*

Story & written
by mommyn fareesa

Free Page 7&8

*cigaban labarin*
……misalin k’arfe 6:17 pm”fahad shariff ne zaune a parlourn gidansa”yana sanye da wondo 3quater fari k’ar da farar t shirt”gabansa laptop ce yanata danne danne”sai k’amshi turaren sa me dad’in gaske ke tashi Acikin k’ayataccen parlourn nasa”yayi kyau fuskarsa nata shek’i tayi fiyau da ita gwanin burgewa,sbd d’azun yaje Ammasa Aski”gaba d’aya hankalinsa na kan laptop d’in”yatura red lip nasa na k’asa cikin bakinsa yana tauna”Ahaka mus’ab da yarinyar da baba ladi suka shigo cikin parlourn da sallama”ba tare daya kallesuba ya Amsa da k’yar”baba ladi tabi parlourn da kallo tana girgiza kanta ,Aranta tace lallai Ana kashewa k’asa kud’i”mus’ab ya zauna gefensa dukda basufi 40 minit da rabuwa ba Amma saida yace”Abokinah barka da hutuwa”baba ladi kuwa hannun yarinyar ta kama suka zauna kan carpet tana fad’in Alh Ina wuni?”ya d’auki kusan second 5 kafin ya juyo ya kalleta anutse yace”Ina wuni baba?”pls ki kirani da sunana karki samu damuwa”wancan shine d’akin da zaku zauna qkwai komai ciki”ga kitchen shima”yafad’a yana yiwa yarinyar kallo d’aya ya d’auke kansa”sabuwar doguwar riga ce abaya Ajikinta”wacce Ayanzun mus’ab yaje da rigar yabama baba ladi tabata ta canza”yadda rigar ta Amshi jikinta kuma ta yafa mayafin zaka zata batada wata matsala”da Alama time d’in datake hayyacinta tanada nutsuwa da kamun kai.dan ta nutsu sosai tama k’i kallonsa”baba ladi kuwa godiya tayiwa shariff ta mik’e tsaye rik’e da ledar kayanta ta nufi d’akin”itama yarinyar kamar tana jira ta mik’e tsaye da nufin ta bita….K! shariff yadakatar da ita”raba Ido ta farayi tanaso ta wuce Abinta”bakya jine?zonan kiji mezan fad’a miki” yakirata cikin k’asaitacciyar muryarsa me dad’in sauti ga masu sauraronta…pls kasan fa ba sunanta tasani ba bazata gane kiranta kakeyi ba”cewar mus’ab Ahankali”banza sheriff yamasa ya rufe laptop d’in gabansa ya maida dubansa gareta”suka had’a Ido! haka nan yaji k’irjinsa ya buga lokaci guda”wanda yayi mamakin meyasa yaji hakan?”saiya basar yasakar mata harara yamata Alamar tazo da hannu”itadai tana tsaye hawaye cike da idonta ta kallesa ta kalli mus’ab”wai meye zata maka daka matsa sai tazo?”tamkar bazai tanka mus’ab ba”cike da gadara yace”idan tazo zaka gani”bema rufe baki ba ta iso Ahankali gaban table d’in ta aza dogayen hannuwanta masu Jan kalle ga yatsu a saman laptop d’insa “Azatonta Abin wasa ne”wata rikitacciyar tsawa yadako mata yana saka hannunsa ya ture hannayenta”ta rintse Ido jikinta na rawa”yaja tsaki yana kai hannunsa gefen veil d’inta”kasancewar saku saku yake saiya zame”kusan rabin gashin gaban kanta yafito”da k’arfi ya murd’e mata kunne yana fad’in daga yau zaki koma tab’a Abinda babu ruwanki dashi?”k’ara ta saki yacika kunnan yana jan tsaki,yayinda mus’ab ke kallonsu kamar tv”sharif na yatsina fuska yace”zaki mun shiru ko saina mareki ne?inaso kisani kika mun k’azanta babu ruwana da baki hayyacinki zaki sani ne!kin shigo kinata kallon mutane baki iya gaisuwa bane?”…..eh ni ban iya ba”tsaki yakoma ja”Agundure yace”daga yau sunanki *Amaan* idan na kiraki ki Amsa! tashi kibani waje”Aikuwa tana tashi da gudu ta nufi d’akin da baba lady ta shiga”wanda mus’ab na ganin yadda jikinta ke juyawa ya kauda kai yana mamakin halin Abokin nasa”Ajiyar zuciya ya sauke kafin Anutse yace”Ina baka shawara kabi yarinyar nan Ahankali,ko kuma Amaan d’in daka saka mata zance?”banza shariff yamasa ya maida hankalinsa wajen TV”dan gaba d’aya har mus’ab d’in haushinsa yakeji “shi kuwa be damu da shirun daya masa ba yaci gaba da cewa”idan kana tafiyar da ita da tsawa da hantara zata dinga jin tsoronka tana maka kallon mugu”sannan bbu kyautatawa kenan idan kamata haka”karka manta Amana Aka baka ita”idan tsohuwar nan fa ta lura kana kyararta tasanar ma mlm fa?”me kake tunani zai d’auka?….look mus’ab! kasan dai ba’a tursasani ko?”so what da duk Abinda kowa zai d’auka A kaina ne?”idan kuma na cire hannuna kanta banida damuwa da hakan sai kaje ku k’arata kaida ita”iya Abinda yafad’a kenan ya mik’e tsaye kamar zai tashi sama ya haura upstairs….sosai ran mus’ab yab’aci”sai kawai ya mik’e tsaye ya fita daga cikin parlourn”dama daga waje yayi parking d’in motarsa “kasancewar dama shariff ya sanar masa ya sallami ma’aikatan gidan sbd beson saka Ido”Akuma d’azun da mus’ab d’in zaije d’aukar su shariff ya sanar masa yayima baba ladi bayanin yadda zasu rayu Agidan “beson k’azanta,zata yimusu break fast da lucsh itada yarinyar”mus’ab d’in kuma yamata bayanin komai….. Amaan na shiga d’akin ta fad’a jikin babah ladi tana kuka”menene kuma yafaru?”ba hamma bane”kuma yace”sunana Amaan”d’an murmushi baba ladi tayi tana shafa kanta tace”to shikenan daga yau duk wanda yace miki Amaan ki Amsa da na’am”sannan kidena yawan kuka da wannan guje gujen idan bakiso kuyi fad’a da yayanki”kuma kidinga sallama duk inda zakije”dato ta Amsa tana sauke Ajiyar zuciya sai kuma tace”wai hamma yace”bana gaida mutane”to daga yau ki dinga ce masa Ina wuni”idan da safe ne kice masa Ina kwana?”yanzun ki tashi ga bayi nan kiyi Alwallah kamar yadda na koya miki idan na fito sai muyi sallah”dato ta Amsa ta tashi tsaye ta wuce bath room….sheriff kuwa da takaicin Amaan da mus’ab yayi Alwallah ya tafi masjeed”be dawo gidan ba sai bayan sallar isha’i yamusu take aways guda biyu na Abinci me rai da lafiya”dukda komai na bukata ya Ajiye d’azun da suka baro gidan mlm”yanzun kayan sawarta yakeso zuwa gobe ya siyo mata”suna zaune a parlourn Amaan na kallon TV”babah ladi ta latso tashar da sukeyin Tum & Jerry”kasancewar ta iya Amfani da romote”Ahankali yayi sallama”tun kafin ya rufe baki Amaan tace “hamma Ina wuni?”batare daya kalletaba yace”lafiya qlau” ya matsa ya mik’a mata ledar hannunsa”ta Amsa tanata kallonsa “shi kuwa bema kalletaba anutse yace”baba ladi zan wuce gidan Ammi da safe zan dawo insha Allah “babu wata matsala zan rufe gidan”idan zaku kwanta ku kashe hasken ko Ina”dato ta Amsa sukayi sallama”Atare sukaci Abincin suka k’oshi “baba ladi nata koya mata Abinda take ganin yaka mata ta koya”sai wajen tara da rabi na dare sukayi shirin kwanciya bacci……washe gari baba ladi bata sha wuya wajen saka Amaan tayi wanka da brush ba”saidai kayan jiyane ta maida”Atare suka fito parlourn”baba ladi ta gyara ko Ina tanama tunanin ta shiga kitchen taga meke Akwai da zata had’a musu break fast “sharif ya shigo da red d’in jallabiya Ajikinsa”yanata zabga k’amshi”fuskarsa bbu walwala ya gaisheda babah ladi ya haye upstairs yana jin Amaan na cewa”hamma Ina kwana?”yamata banza ya wuce Abinsa”ita kuma bbu wayo saita mik’e tsaye tabishi bayan yabar parlourn”tana hawa stars d’in tana kalle kalle kamar meson tuna wani abu “tana murd’a handle d’in k’ofar parlourn k’amshin turarensa me dad’i yadaki hancinta….y’an kalle kalle ta farayi taga babu kowa Acikin parlourn”har zata fita sai kuma ta lura da wata k’ofa,hakan yasa ta nufi k’ofar gaba gadi ta murd’a ta shiga saidai bata rufe ba”Assalamu Alaikum! ta fad’a cikin y’ar siririyar muryarta bata jira ya Amsaba ta turo baki tana fad’in shine hamma nace Ina kwana bakace lafiya qlau ba?”ta fad’a tana kallon bayansa yana tsaye gaban ward rope”yana d’aure da farin towel iya k’ugunsa”da alama Akwai Abinda yake nema cikin ward rope d’in “dan yabada baya ba’a ganin fuskarsa”tunda yaji motsin Anturo k’ofar gabansa ya buga! ransa yabashi itace”yaji haushin barinta da baba ladi tayi harta biyosa”saidai miskilin kamarma besan da zamanta cikin d’akin ba”cikin shagwab’a tace”hamma Ina kwana?”doguwar tsuka yaja yajuyo afusace yana fad’in you are very stupid! waye yasa ki shigomun d’aki???….wani irin mugun furgita tayi datayi Arba da body building d’insa ,especially gashin dake cike bisa faffadan k’irjinsa bak’i sidik”da sauri ta juya har tana buge fuskarta cikin bango ta fice daga cikin d’akin”yaja dogayen tsaki yana ganin Anya zai iya taimaka ma yarinyar nan kuwa?”bara kawai yaga mus’ab suyita ta k’are bazai iyaba”ya Ayyana haka Aransa yana furzan da zazzafan huci daga bakinsa ya nufi bath room…. Amaan kuwa da kuka ta sakko down stairs d’in “babu kowa a parlourn ta zauna tana sharb’an kuka tana tab’a gefen goshinta har yayi fushi yanata mata zugi”saita zare veil d’in saman kanta tayi tagumi tanata tunani”can baba ladi ta fito rik’e da plate guda biyu Ahannunta”saidai yadda taga yarinyar tayi tagumi ga Alamar kukan datasha taji tausayinta”Ajiye plate d’in dankali da k’wai tayi tana fad’in Amaan lafiya naga kinyi kuka?”wannan kuma fushin da goshinki yayi garin yaya hakan yafaru?”shiru tayi tanata k’yafk’yafta idanuwa sbd batasan wace Amsa zata bama baba ladi ba”ita kuwa bata koma cewa komai ba saita koma kitchen”bbu jumawa ta dawo d’auke da cup d’in tea da bread a leda ta Ajiye mata tana fad’in maza kiyi karin naje nayi wanke wanke “shagwab’e fuska Amaan tayi tak’i kallon Abincin”har baba ladi taje ta d’akko nata ta nufi d’aki tayi karin ita tana zaune har tea nata ya huce”sai sharb’an kuka takeyi wanda batasan dalili ba”Ahaka baba ladi tadawo parlourn tasameta”gefenta ta zauna tana kok’arin yimata mgn mus’ab yashigo cikin parlourn da sallama”yana rik’e da ledojin shopping Ahannunsa”kallo d’aya yayima Amaan ya d’auke kansa “kafin ya duk’a suka fara gaisawa da baba ladi”sai yaji Amaan na cewa Ina kwana?”ya kalleta yana d’an murmushi ya Amsa ya zaro teddy daga cikin ledojin yana mik’a mata”saima sannan ya lura da fushin da goshinta yayi da kuma Abincin da bata tab’a ba”tasowa tayi tanata kallon teddy d’in,yadubi baba ladi dake zaune yace”ga kayan sawarta nan”yak’are maganar lokacin da Amaan ta Amshi teddy d’in”wanda hakan yayi daidai da sakkowar shariff k’asan “yayi bala’in d’auke kai, yayi kicin kicin da fuska”Amaan na ganinsa tasaki k’ara ta yar da teddy d’in k’asa tana nufar bayan baba ladi da sauri ta b’oye fuskarta jikinta nata b’ari da rawa”sarai shariff na lura da ita saiya basar ya nufi wajen teddy d’in yaduk’a ya d’auka batare daya yiwa kowa mgn ba yafita yabar musu k’amshin turarensa…..numfashi mus’ab ya sauke yana kallon baba ladi Atak’aice yace”shariff bashida yawan mgn saiya zama dole yake mgn”kuma beson hayaniya shiyasa kikaga beyi mgn ba ya fita”karka damu babu komai”ke Amaan zoki karya kinjiko?”ba hamma bane zai dokeni”to ai ya tafi ko?”mik’ewa tsaye mus’ab yayi yayiwa baba ladi sallama yafita”saidai koda yafito bbu motar shariff Alamar yatafi kenan”afusace shima yabi bayansa da nufin yasameshi office duk wacce zasuyi suyi sbd yakaisa mak’ura”Aganinsa kome yamasa yaka mata ya tsaya su gaisa shine zai tafi?”da wannan tunanin ya iso wajen Aikin nasu”ko office nashi be nufa ba yanufi na sheriff… Miskilin na zaune yana danne danne a laptop wani mutum na zaune kan kujera yanata zuba masa baya nai “wani file na rik’e Ahannunsa”sallama mus’ab yayi ya shigo fuskarsa babu walwala yanemi waje ya zauna bayan sun gaisa da mutumin”cike da gadara had’e da shan k’amshi shariff ke dubar mutumin kujera la lulawa dashi,tamkar bayaso yace”Alh zance guda ne! bana Alfarma Akan Aikina”indai kasan kanada gaskiya miye Amfanin ka damu sbd inada vedio d’in?pls kaje ka koma tunani”bazan Amshi wannan file d’in ba”daga haka yaja bakinsa yatsuke yaci gaba da Abinda yakeyi”mutumin kuwa yasan halin shariff kaifi d’aya ne”saiya mik’e tsaye cikin fushi yana fad’in wlh wlh!! muddin kasaki vedio d’in nan zan baka mamakin da wani mahaluki be tab’a baka ba….tun kafin mutumin ya rufe baki shariff yayi tsalle guda ya dira bakin k’ofar office d’in ya murza key”kafin cikin izzah yanufi gabansa yana sakin wani irin shegen murmushi irin na mugunta”wlanda yayimasa masifar kyau”yayinda mutum ke kallonsa gabansa na fad’uwa”remote ya d’auka ya kunnah TV, Atake Abinda yafaru yanzun cikin office d’in ya bayyanah harda kalaman mutumin”gaba d’aya mutumin jikinsa rawa yakeyi”matsawa shariff yayi yajuyo laptop d’insa saiga vedio d’in shariff ya watsa a media da layinsa na sirri”wanda Dr Mansoor ne dama ya d’auki vedio d’in batare da mutumin yasani ba a Asibiti”kasancewar mutumin na sakawa ana fitar da zuciyar duk wanda ya mutu abashi”yana biyan doctors d’in mak’udan kud’ad’e…..gaba d’aya jikin mutumin rawa yakeyi”be samu damar furta komai ba Shariff yakira tele phone”mus’ab dake zaune yana kallonsu ya mik’e tsaye ya jawo wata loka yazaro Ankwa da bindiga ya nufi gaban mutumin yana fad’in your under arrest! daga haka ya d’aura masa Ankwa da hannunsa guda, gudan hannun ya saita shi da bindiga”wasu police masu farin kaya suka shigo su biyu zasu tafi da mutumin”sai sannan shariff yace”ku Amshi phones nasa”inaso kasani ba’a shamun Alwashi”daga yanzun idan ka tashi fita farauta ka dinga shiri babba sbd bakasan su waye zaka had’u dasu ba wajen farautar….shima wanda ke saku bin wannan hanyar very soon zaizo yasameka acan”ku nufi police station dashi”zanyi mgn daga sama ko shugaban k’asa zaizo be isa yaganshi ba”daga haka yayi shiru yana huci”bayan fitarsu mus’ab ya kallesa yana tab’e baki yace”yanada kyau ka kasance me uzuri Arayuwa”idan na fahimceka gaba kakeso kayi dani kome?”duk Akan na fad’a maka gaskiya shariff “ko kana so ko bakaso saina fad’a maka ita koda zaka yanke Alak’ar dake tsakaninmu dakai…miye laifin Amaan daka d’auki tsana ka aza mata?Ina lura yanzun tsoronka takeji”tana ganinka kamar taga dodo jikinta har rawa yakeyi”ga teddy na kawo mata Amma ka d’auka bansan mi hakan ke nufi ba”shin miye ribarka idan ka matsa mata koka sata kuka?miye fad’uwarka idan ka zauna da ita cikin sakewa da bata kulawa had’e da kyautata mata?bansan meyasa duk wata alak’ar da zata had’aka da y’a mace kake guduntaba?” A misali ba fata nakeyi ba idan k’anwarka ta tsintsi kanta cikin wannan jarabawar wani na mata haka zakaji dad’i fisabilillahi?”baka san wacece yarinyar nan ba ko matsayinta a musulunci”idan tadawo hayyacinta ta fahimci yadda kake hantararta ai mutuncinka zai zube wajenta”inaso kayi hak’uri ba danni ba kodan na isa ba”kayi Abinda yadace game da yarinyar nan harta samu lafiya ta kama gabanta”Ayanzun misali idan naga za’a kasheka wlh zan iya fansar da raina akanka”badan komai ba saidan sbd mutane sunfi amfanuwa dakai bisa gani”monzon Allah S A W yace”ceton ran mutum guda mumuni kamar ceton ran Al’umma ne”haka kashe mutum mumuni kamar kashe Al’umma ne baki d’aya”nasan kasani na maka tuni ne”idan ka taimaki Amaan ta rayu tacinye jarbawarta har akayi nassarar daka sadata da iyayenta wlh ka cececi rayuwarta”zata iya yiyuwa mutane na karuwa da ita”shin karatu takeyi kota gama ta fara Aiki duk bamu sani ba”jikina yabani ta fito daga tsatso me kyau….iya nan mus’ab yayi shiru”shariff beyi mgn ba dukda kalaman mus’ab sunyi tasiri sosai A zuciyarsa Amma ko a fuska be nuna Alamar hakan ba…”sai yaji be kyauta mata ba”dukda shi Aganinsa bashida laifi meyasa zata wani kama biyosa dakinsa idan Atub’e fa yake??”mik’ewa tsaye mus’ab yayi sbd yasan ko kwana zaiyi shariff bazai masa mgn ba”shi wani lokacin har mamakinsa yakeyi”sosai Aransa yaji yana tausayawa duk wacce zata samesa Amatsayin miji”musammun kan wannan MISKILANCIN nasa…ni zan wuce office “gobe insha Allah friday Ina kyautata zaton fareedah zasuje wannan garding d’in itada k’awayenta”insha Allah idan sunje za’a sanar mana sai muje”okay kawai shariff yafad’a be koma mgn ba “mus’ab ya fita yana girgiza kansa….da yamma Amaan na zaune parlourn da riga da siket na kanti Ajikinta”maroon masu ratsin fari”kanta bbu d’an kwali tana kallon catoom”sosai tayi kyau jikinta nata k’amshi”sai yamutsa fuska takeyi sbd cikinta ked’an murd’awa, da Alama watantane zaizo”baba ladi na kitchen tana wanke wanke”Ahaka shariff ya shigo cikin parlourn”murya can qasa qasa yayi sallama fuskarsa Ad’aure”cikin rashin saa idanuwansa suka sauka kanta”yana lura da hannunta saman cikinta”saidai ta bashi haushi da any time bata son zama da d’an kwali…sam Amaan bata ji motsin saba”kamar Ance ta juyo , Aikuwa suka had’a Ido”da sauri ta b’oye fuskarta cikin cinyoyinta jikinta na rawa”yaja tsaki yanufi kan 2 seeter ya zauna”tana d’ago kanta da nufin ta duba koya hau sama saita koma ganinsa zaune”da sauri ta tashi da nufin ta gudu d’aki”taku biyu tayi taji Amon jarumar muryansa yana fad’in ke Amaan zonan……✍️

saura page 1 free Page yak’are maza ki biya naki kar Ayi Babu ke

wannan book d’in na kudine

Regular grp 300
Vip grp 1000
Special group 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud’in ku ta wannan acc number2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what’s app number d’ina 08100084251

300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d’in ta acc ne

banason transfer d’in Kati ko vtu photo d’in katin MTN zaki d’auka saiki turo dan Allah banda kira❌

Y’an nijar kutuntub’i wannan n +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba

Back to top button