Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 23

Sponsored Links

23…..
Mami ta kalli Ikram tace “ae kin iya karatu ssae ko Ikram?” Ikram
tace “eh mana, kije ki tambayi Ammina ma, amma fa ni baxan yi
karatu ba a nn” principal din ta mike ta kama hannun Ikram tace
ma Mami tana xuwa suka fita, ba a dau lkci ba Principal din ta
shigo office din ta ci gaba da fadi ma mami ynda tsarin
makarantar yake, Mami na duba list din textbooks din da ta bata
wata teacher ta shigo da Ikram dake xumbure xumbure, principal
din tace “is she qualify 2 b in basic six” teachern tace “not at ol, i
wil advise dat she shuld….” da sauri Mami ta katse ta ta hanyar
cewa “dnt wrry, dats nt a prblm 4now, plss let her b in class six, i
wil get her a lesson teacher 2 make her catch up” principal din
tace “but yhu knw they wil b writtin their common entrance next
term” Mami tace “i knw Ma, just let her b in basic six plss nd i
assure yhu dat she wil catch up with others vry soon” da kyar
Mami ta samu ta lallaba principal din ta yrda aka bar Ikram a basic
six din, nan take Mami ta biya kudin sch fee da sauran abubuwa
gaba daya ya kama kusan dubu dari biyu, da yake tasan
Makarantar mae tsada ce ssae kudi enuf ta fito da, ta ba principal
hkuri kan baxata iya xuwa banki ba office xata ynxu don har ta
rubuta mata teller taje ta biya, nan aka ba Ikram uniforms har uku
da sport wears biyu, sae excercise books da text buks dinta daga
bookshop din sch din, sae da Mami ta tabbatar bbu abinda ya rage
komai ta siya ma Ikram don gobe tace masu xata fara xuwa, snn ta
masu gdya ta kama hannun Ikram suka fita xuwa gun mota, Ikram
tace “wnn Malamar tsoro take bani ni bana sonta naga tana da
katuwar bulala, kuma ni ina tsoron shi” Mami tace “ae idan baki yi
abun duka ba baxata doke ki ba Ikram, amma kina son Makarantar
ko?” Ikram tace “A’a ni bna son makarantar, lilon Makarantar kawae
nake so” Mami bata ce kmai ba ta bude mata mota ta shiga snn ita
ma ta xaga ta shiga, ta ciro wayrta ta kira Mai gadi ko Jummai ta
dawo, yace bata dawo ba, kasuwa ta shiga da Ikram tayi mata
siyayya na takalman makaranta da jakunkuna da safa, snn ta karo
mata kayan sawa ssae, suka kama hanyar gida don bata son xuwa
office da ita. A bangaren Ammi kam ba karamin tashin hankali ta
shiga ba da suka gano abinda Kawu na lado da Shatu suka yi, kuka
ssae ta dinga yi kmr ranta xae fita, Abban ikram kam tagumi yyi
yana kallon yayan nasa, Na lado yace “kun wani sa ni gaba daga
mai kuka sae mai tagumi, ko ban isa da Rabi bane,” Ammi kasa
cewa komai tayi sae kuka take tana kallon Mai gidan nata, a
sanyaye Abban Ikram yace “A’a ba wae baka isa da Ikram bane
yaya, amma fa mutanen nn ba saninsu muka yi ba da inda suka
kae Ikram, ynxu yaya bamu san halin da yarinyar nn ke ciki ba……”
tsawa Na lado ya daka masa yace “ohh munafukar matar taka ce
ta kitsa maka abinda xaka fada min ko, to sayar da Ikram nayi
karewarta knn, kuma ku tashi ku ban waje” kuka ssae Ammi ta
fashe da tace “wllh wllh Na lado ka fito min da ya ta kar in kai ka
kara police station,” Shatu ta leko tace “gidan yari xaki kaisa ba
police station ba karewarta knn, yo idan bnda tsiya meye abun
damuwa don mun raba ki da masifa, ke fa da kanki kinsha fadin da
da ynda xaki yi da yarinyar nn da kin yi, to ynxu ga shi Allah ya
kawo ynda xa ayi da ita, har ma xa a dinga baku kudi duk wata”

Back to top button